← Book details Jannatan Wa Harirah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 10

Sashe 10

Jannatan Wa Harirah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

angaren su Aminu kuwa.
Malam ne yatashi ya kar
i zannan dake hannun wannan dattijon, da ke bada labarin yadda yaha
u da gimbiya harirah.
Duba shi yashigayi a jikinsa yaga
inkin da akayi ajikinsa da harshen larabci an rubuta hurairah, nan take yashiga tunane lokacin baya da yaganta tana
inki a kayanta, yana mata fa
a akan ta daina saka allura da zare tana rubuta sunanta ajikin kayanta ammah bataji haka zata rubuta a jikin mayafinta da rigar ta harda zannanta.
Sai da ya dawo daga tunane sa, ya fidda wani numfashi mai sauti hawaye na bin kumatunsa.
Yace tabbas wannan zanne kanwatane Hurairah.
Dattijon nan yace ba harirah aka rubuta ba ?
Yace a'a Hurairah aka rubuta sunan mahaifiyar gimbiya harirah ne sai dai yan ukku ne, bansan ba wannan ce hassana ko itace hussaina.
Ammah wannan shine Alsaini wato qaraminsu, ya fa
i hakan yana nuna hari maciji.
Anan Aminu ya da su jazuli suka gasgata tabbas jannat, yar uwar harirah ce.
Malam yace, Haba ba banza ba wallahi dama wannan abun nake sonji, Dan wallahi kamar su
aya da gwaggon Aminu Huraira ina kiranta da gwaggon Aminu saboda sonshi da takeyi, kuma dan bana son kiranta da sunanta saboda sunan mahaifiyar mu ne.
Shikuma Aminu ni da kaina nace adaina ce mashi Aminun gwaggo, dan duk Aka kira sunan, sai na tuna da yar uwata.
Allah ya jiqan yar uwata, Allah ya mata rahama, Allah yasa ta huta.
Mama zulai da fauziyya, Muda, da jazuli, suka amsa da Ameeeen.
Aminu kuwa kuka yakeyi sosaiii hawaye na zuba a idanuwansa.
Juyawa malam yayi ya kalli gimbiya harirah tana kuka yace.
arta kiyi haquri ki daina kuka yanzu ba kuka take ba, Addu'a takeso.
Naji kunacewa yanzu za'a
aura auren gimbiya harirah da Aminu ko ?
To ban tari hanzarin kuba, Ammah auren ba irin naku za'ayi ba, irin namu za'ayi na Musulunci.
Shikuma auren musulunci yana da sharu
a kamar haka.
Na farko sadaki, wanda namiji ne zai biya.
Na biyu waliyyi, daga
angaren macce, shi namiji yana iya amsarwa kansa idan yaso ne zai wakilta wani.
Na ukku izinin iyayenta, ta
angare mahaifinta, yanzu bansan inda zan samo
angin mahaifinki ba, dan nayi nemansu har garin su naje Ammah bansamu dangin sa ba.
Malam yace
arta kina son Aminu ?
Nasan kina son shi, Ammah na tambaye kine dan naji daga bakinki.
Gimbiya harirah kanta a sunkuye ta
ago kai takalli malam idanuwana na zubar da sababin hawaye matsawa malam yayi, ya dangalo hawayanta da hannunsa yace Alhmdlh, wannan hawayen sun tabbatar man dacewa kina sonshi dan hawayen farin ciki, sanyi garesu gashi naji.
Juyawa yayi ya kalli Aminu yace, Aminu kana son gimbiya harirah ?
a kai yayi yace Eh.
Malam yace Alhmdlh, zulai kije a
akin da muka sauka, acikin kayan da na cire ki ciro man ku
in da ke ciki.
Tashi tayi fauziyya nabiye a bayanta, suka tafi, jim ka
an mama zulai ta dawo, ta
anqawa malam ku
Murmushi yayi ya qirga ku
in yace to ga dubu hashim nan sadakin harirah, nine waliyin harirah, Aminu wazai wakilce ka ko kai zaka amsarwa kanka.
Malam ya fa
i hakan, yana miqawa Aminu sadakin harirah.
aga kanshi yayi yace na wakilta jazuli ya kar
a man.
Malam ya bawa jazuli ku
in, jazuli yace malam na wakilta muda, ya miqawa muda ku
in tare da fiddu da wasu ku
i acikin aljihunsa yace na qara dubu Ashirin akai.
Muda tasuwa yayi ya kar
i ku
in, shima ya ciro dubu Ashirin, ya
ora akai yace ga nawa nima.
Fauziyya ta ra
awa Aminu wata magana a kunne.
agowa yayi ya kalli jazuli, hakan yasa jazuli yazo gabansa ya durqusa yace gani mai gida.
Ciro dubu hamsin yayi yace gashi wannan wanawane a ha
a yasake ciro wasu ku
i, A cikin aljihunsa yace, ka shiryasu ku
in fauziyya ne data fara bani.
Shirya ku
in akayi, suka kama dubu ukku dari biyar da Naira hamshin yace to ku qara dasu.
Fauziyya murna tayi sosaiii harda
aga hannu dan godiya ga Allah.
Jazuli ya bawa Muda ku
in yace gasu.
Muda ya ha
a ku
in yakaiwa Malam yace ga sadakin.
Murmushi malam yayi ya amshi sadakin yace, Allah yasawa wannan auren albarka.
Miqawa harira ku
in yayi yace, ga sadakinki, kar
a tayi ta miqawa dattijon nan, ya kar
a tace baba ga ku
in aurena, kakaiwa
an uwana hari, kaiwa macijin nan ku
in yayi ya ajiye ku
in a gabansa.
Gimbiya harirah tace
an uwana hari ga sadakina nan ku
in aure kaima ka saka Albarka.
Suna kallonsa yayi ganwo, ya na
e kudin da jelarsa ya fasa kai kamar wanda zai kaiwa mutun sara, haka ya tsaya a saman ku
Gimbiya harirace ta taso ta qaraso wajenshi ta rungumeshi.
Malam yace to muda sai muyi siga ko.
Muda zaunawa sukayi a tsakiyar fa
a, dattijo na gefen shi, a kusa da malam maciji hari yatsaya shima muda yace.
Assalamu alaikum yamiqawa malam hannu, malam yace Wa'aikumu salam, sukayi musabaha.
Yace Ni muda ina mai nemawa abokina, kuma mai gidana auren gimbiya harirah.
Malam yace anbaka.
Yasake fa
a, malam yace, Anbaka sai da sukayi haka sau ukku sannan, malam yace Alhmdlh yanzu sai
aurin aure.
Nan malam yayi hu
uba, kamar haka yace, ayau ni Abubakar Ibrahim zan
aura auren, gimbiya harirah da Aminu Abubakar akan sadaki, Dubu
ari da dubu arba'in da dari biyar da naira hamsin yabiya.
Dan haka wajen kwanan gimbiya harirah, da abincin ta, da suturarta sutashi akan kowa sun koma kan Aminu Abubakar Allah ya bashi ikon
auka.
Suka Amsa da Ameeen, bayan yayi haka sau ukku, yayi Addu'a aka shafa sau ukku.
Yanzu gimbiya harirah ta zama, matar Aminu masha Allah haka jama'ar garin suka shiga, murna akan wannan aure suna taya Ango Aminu murna.
ASAR WAJE.
Jannat tunda taje, lokaci lokaci tuna nan Aminu na fa
o mata arai, idan cikin dare ne haka zata tashi zaune har gari yawaye, zainab na yawan ganinta a zaune, ta tambayeta sai dai tace mata babu komi.
Da safe, suna zaune suna Karin kumallo, sai da suka kammala, sai ga zainab ta fito, tace ina kwanan ku ?
Suka Amsa da lafiya qalau.
Ta dubi Abbah da har yatashi tsaye tace.
Abbah kasan wani Abu ?
Zaunawa yayi yace, miye shalelena ?
Am Abbah katambaye yar uwata, mike damunta, bata bacci, ina yawan farkawa na tarar da ita a zaune, tana tunane.
Abbah yace, Da gaske shalelena ?
Tace wallahi Abbah da gaske, gatanan ka tambayeta.
Kallon jannat Abbah yace, mike damunki
arta ki saki jikinki, nan gidan kune.
Jannat tace, babu komi dady kawai ba
untace, rashin sabone dama ina haka idan nakwanta a sabon guri.
Dadeey ne ya tashi tace, to kinji dai abunda tace shalele ko ?
Eh dadeeey Allah ya kiyaye, dady yace Ameeen, ma haka suka ha
a baki harda jannat sukace Allah yatsare dadeey A dawo lafiya.
Yace Ameeen yauwa jannat nayi magana zaki fara zuwa makaranta a wani sati, tare da shalelena.
To Abbah Nagode jannat ta fa
Bayan sun koma
akin su, zainab tace jannat Wallahi ban yarda ba wai bakunta ta hanaki bacci.
Ammah dan Allah mike damunki ?
Jannat zaunawa tayi tace, yar uwata tabbas ina da damuwa Ammah wallahi bansani ba ko soyayyace, nidai na damu dashi, da son na sake ganin shi.
Waye shi zainab ta fa
Bansan sunanshi ba wallahi kawai mun ha
u ne, sau
aya, fa
awa dadeey naga mai kama dashi kuma na buge yaransa da mota, dadeeey yace mutun biyu daga cikin su sun mutu.
Hakan yasa dadeeey ta turoni nan, Ammah wallahi yau sai da nayi mafarkin an
auka muna aure dashi, koma a wani gari sai dai a mafarkin nafi haka haske.
Kuma naganni da kaya irin na sarauta.
Zainab tace tab
i jab yanzu dai kin fa
a kogin soyayyar, wannan bawan Allah, Ammah yanzu kisa a duba maki shi ko za a nasarar samun shi.
GIDAN MALAM.
Hanafi tala'i sai da yammah liqis, wani guri an fara kiran sallah, babu riga ajikinsa.
Sun kamo mutane goma duk sun masu rauni sosaiii, sun zo dasu a
aure, har suka kawo kofar gidan ga mutane da yawa, a bayansu.
Tun kamin suqaraso kofar gidan, labarin su, ya kai sai ga duka yaran gidan sun fito.
Hanafi tala'i yaqaraso kofar gidan, yace ga wayanda suka sace yarinyar nan, mun kamosu, sai dai mun kashe mutane biyar a cikin su.
Sauran mutane goma ne mukazo dasu.
Amina tace ina yarinyar ?
Sai dai ya sauke wani wahalallen numfashi, yace kiyi haquri, idanuwansa suka ciciko da
wallah.
Yace yanzu dai tana Asibiti, dan babu tabbacin zata rayu, saboda aika aikar da suka mata.
Yan sanda sunyi, sunyi mubasu su ammah mukaqi, dan zamu ajewa mai gida sune har ya dawo dan ya cika al
awarin da yayi masu.
Wannan zance da yakeyi, Amina bata jin komi, dan tayi suman tsaye, tun lokacin da taji abunda ya samu sarawiyya.
Sai da mashkur yata
ata sannan ta dawo hayyacin ta, tace wace asibiti aka kaita ?
Yace babbar asibiti aka kaita, nuna
auke ta kaita tare da
an sanda
aya, dan nasan ba zasu kar
e ta ba sai da Amincewar yan sanda.
Sai da ta daidaita natsuwarta sannan tasaka hannu ta
auko wayarta Nokia mai fitila, takira hajiya tace ansamo sarawiyya.
Cikin farin ciki Hajiya tace alhmdlh, kuna tare da ita ne ?
A'a muha
u Asibiti babba yanzu tana cen.
Hajiya tace inalillahi wa ina ilaihi rajiun miya sameta ?
Anan katin Amina ya qare.
Bajimawa Hajiya ta kirata tana tambayarta miya sameta ?
Tace bansani ba ke dai muha
u acen.

angaren su ango Aminu.

Bayan an gama
aurin aure, malam yace muje muga kabarin yar uwata, haka suka rankaya gaba
ayan sukaje kabarin Huraira.
Malam yajima yana mata addu'a bayan sun dawo, Aminu yace, malam ba ayimata sallaba.
Malam yace nayi mata salatul ga'ib duk da ba ayinta sai ga wanda aka tabbatar da ya mutu, ba gawarar sa ba.
Kamar wanda ya fa
a ruwa ba a ga gawarsa ba ko wanda ka samu labarin sa ya mutu a wani gari inada babu musulmai kuma babu halin
aukoshi.
sRGB
Google Inc. 201
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
382fe85ae87541f8ac530da7a26665de
Chapter 10 · 0% Book details