Chapter 3: The Wallet That Led Her to Him
Inuwar Kaddara Part 1 Complete Hausa Novel · about 13 min read
*****
Dominion Auto wasn
t just a company It was power.
Gini ne mai tsawo, an yi shi da gilashi mai kyalli, yana haskakawa kamar yana nuna wa duniya cewa shi ne ke da iko. Sunan DOMINION AUTO an rubuta shi da manyan haruffa masu azurfa a saman ginin
wanda ba za ka iya wucewa ba tare da ka kalla ba, hakanan habu ya danna hanccin motar tasa after ya karbi entery card agun security guard, Koda suka isa parking lot nan suka fara arangama da Motoci masu tsada wanda sukai sahu sahu jere cikin tsari, kowacce mota tana kyalli kamar ba ta ta
a ganin
ura ba. daidai inda ake parking ya tsaya sannan yace
to mun karaso
a hanakali tace
na gode Allah ya saka da alkhairi
in biyo ki ciki ne kokuma injira ki anan?
ya fada yana me kallonta ta mirror, Sam bata dago kai ta dube sa ba sema yunkurin fita daga motar da ta shiga yi
a nan ma yayi na gode
da sauri habu yace
aa ke dai ki shiga ki fito ina jiranki anan coz hajiya ta dankan amanarki don haka sena karasa aykina sannan
boyeyyar ajiyar xuciya ta sauke kafin tace
to bara naje na dawo
daga haka ta shiga walking slowly towards the entrance door hannun ta rike da wallet din nasa gam, her fingers were slightly shaking kamar ance za
a kwace daga hannun ta. Cikin ranta ta ayyyace cewa wannan gun it didn
t feel like somewhere someone like her should enter, amma duk da hakan ta kara step daya xuwa gaban glass door din wanda ya sanya glass door din budewa automatically.
nan fa wani cool air yai brushing against her skin, wanda ya sanya ta zare idanun ta a tsorace sannan ta furta
Subhanallah
ganin kofar zata rufe ne ya sanya ta saurin shige wa ayko ya rufe da ita. Shigarta keda wuya wani sanyi me hade da kamshi ya kara dukan ta wanda bata san sa
adda tai folding hands dinta around her body ba, everything looks expensive ga wani Shiru da cikin gun ya dauka like people were afraid to make mistakes. Employees din are moving quickly, neatly dressed, and focused. Murmushi ko digo babu akan fuskar su saboda gabdayan su abu daya suka sani wanda shine
the owner doesn
t tolerate nonsense.
Dakewa tai ta nufi reception area, inda wata well-dressed lady ke a kewaye da wani table da looked like it cost more than her entire life. The receptionist looked up, her eyes scanning her from head to toe, don yanayin dressing dinta is simple. Too simple for a place like this, Ammah duk da haka tai forcing polite smile Sannan tace
Good afternoon and welcome to Dominion Auto Please, have a seat while I notify the manager of your arrival. Would you like a glass of water or perhaps some coffee while you wait?
Da sauri ta girgiza kai sannan cikin rawar murya tace
no thank you Im not buying anything, rather looking for someone called OMAIR SURAJ
murmushin kan fuskar receptionist din be dauke ba sedai ya canza ya zama controlled and more distant.
Do you have an appointment?
ta tambayi yasmin din calmly, girgiza kai tayi kafin tace
but it
s very important.
m sorry, you can
t see him without an appointment. Ta fada tana danna keyboard din computer dake gabanta, dan Allah, it
s very important plss ma
ajiyar xuciya receptionist din tai kafin tace
look
m sorry but the person you are looking for is the boss here and he is currently unavailable.
Kamar zatai kuka tace
I have his item with me I just want to give it to him and go.
Sam recepnist din bata bi ta kan zancan cewa wai akwai abun sa a gun ta ba, don sam in ba don kyaun da take da shi ba batai kama da wacce boss din su xeyi interacting ba har ta samu item din sa, mutumin da ko yayan governors or ministers suka xo sayan motanci basu isa su gansa ba indai ba suda appointment da shi. Don haka ko me wannan yarinyar ma zata ce mata bazata saurare ta ba balle har taja mata a kare ta a ayki Ana zaman kalau. on a serious note tace
s in a closed executive meeting with external partners. No interruptions are allowed.
Tai Shiru se kuma tace
even staff are not permitted to see him right now.
dogon numfashi ta sauke cikin ranta ta ayyana cewa
wai yanxu dan adam ake hana gani haka kamar ba mutum ba wannan wani kalar jaraba ce
can kuma kawai ta daura wallet din da take rike da shi tun daxu kan table din wanda ya sanya receptionist din ware idanun ta don tabbas ta ganshi da shi jiya da daddare da ce bar company din, muryar yasmine din ce ta katse ta da fadin
Can I just leave it for him?
Shiru tai tana mamakin me wallet din sa ke yi a gunta can kuma se tace
You can, but all personal items must go through internal documentation and security checks which may take time before it gets to him
Jin abinda ta fada ne kuma gashi yamma ta fara yi saboda lokaci ne na sanyi don haka tace
s okay
ll come back tomorrow
okay drop your number here
tsabar mamaki ma ya sanya ta kasa cewa komai ta rubuta number ta bar gun tana mamakin shiko wannan wani kalan mutum ne haka da akejin tsoron sa har haka, tuna cewa habu na jiran ta ne ya sanya saurin ficew daga gun. Ko a hanya tunani kawai take ita mamakin ma da take shine Sam ita receptionist din batai tunanin ko zata gudu da item din da tace mata ba? Or duk cikin tsoron rasa aykin ne? ta jefa wa kanta tambayar. Koda habu yai dropping dinta godiya tai masa da adduar allah ya tsare hanya, kamar bakinsa ze yage ya amsa mata da
ameeeen adon gari.
Bata kara bi ta kansa ba tai wucewar ta tabar sa.
********
Tundaga nesa ta hango gun suyar saddiqa makil da mutane alamun ta fara suyar kenan, so tai ta sallalba ta wuce saboda yawan mutanan wanda mostly maza ne ammah se saddiqar ta hango ta don haka ta karasa gunta tana dan sakar mata murmushi, mikewa saddiqa tai bayan ta sakarwa kanwar ta cokalin suyar awarar ta nufi inda Yasmin din take don tasan bata son shiga cikin mutane maaza ko mata.
Sannu da dawowa yasmin har kin gama?
Ta tambaya tana sakar mata murmushi, cikin sanyayyiyar muryar ta tace
ehh na gama
toh shikenan mu karasa cikin gidan
saddiqa ta fada tana ruko hannun ta, da sauri tace
a saddiqa kina aykin ki kuma? Ki bari kawai kije ki karasa kinga kar abar ma umma kayanta haka nan
dan harara saddiqa ta jefa mata kafin tace
baki ga na bar ummita agun ba? Muje nidai dan Allah akwai maganar ma da nake so na miki daman
bata kara yi mata musu ba ta bi saddiqar da ta rike mata hannu kamar wata er yarinya. Se da ta fara gaida mahaifiyar saddiqa wacce ta amsa mata da fara
a sannan ta shiga dakin su saddiqar. A bakin katifar dakin suka zauna kaffin saddiqar ta mika mata wayar tata da screen din nata yai daka daka tsabar dakuwar da tai a kasa tace
gashi nan
hannu tasa ta amsa kafin tace
bara nasaka sim dina naga sun ban kyautar 200mb
da sauri saddiqa tace
a ina da data dazu masoyi ya saka min
bata ce mata komai ba se Murmushi da tai kawai ta shiga operating wayar. Email dinta tai login a cikin wayar kafin ta shiga tura sako kamar haka,
Dear Mr.
I hope this message finds you well.
I happened to come across your wallet. It contain several important items, so I wanted to reach out to inform you as soon as possible. Please let me know the best way to return them to you. You can reach me through this email.
Seda ta karanta sau biyu sannna ta tura, a ranta tana tunanin ko taba wa saddiqa ajiyar su zuwa sanda zeyi responding to her email ko kuma sanda za
a kira ta daga can company din, mikewa saddiqa wayar tayi tace
na gode
ba abunda saddiqar tace mata se hararar ta datai, sosai takejin haushin yadda yasmine din take treating dinta kamar ba kawarta ba ga dan bazan sanyin hali, tun tana kokarin canzata harta barwa Allah komai don a koina haka take behaving, saukin kanta yayi mata yawa. Ganin kamar da magana a bakin kawar tata ne ya sanya ta cewa
meya faru ne yasmin?
Ajiyar xuciya tayi kafin ta kwashe labarin fita da sukai hartayi gamo da wallet din, daga karshe ta kare da cewa
ina gudun naje gida da wannan wallet din tsautsayi yasa ammah ta gani in shiga uku
ta fada kamar zata fashe da kuka don harta hango abunda ze faru da ita, dafata saddiqa tai kafin tace
look ki dena ma wannan tunanin ba abunda ze faru, i will keep the wallet with me duk sanda suka neme ki se kixo ki amsa don sam ban goyi bayan ki tafi dashi gida ba coz any mistake game over
mika mata wallet din tayi tace
gashi ki aje a gun naki bara naxo na karasa gida
ta fada tana mike wa, dan bata rai saddiqa tai kafin tace
ayy dole kice zaki tafi na miki maganin problem dinki, yaushe rabonda mu zauna muyi hira and kinfa ji nace maki akwai maganar da zamuyi amma shine zaki ce zaki tafi? Ita wacce kike tsoro fa bata san kin dawo ba don haka ki zauna muyi hira ki huta don anjima inkin koma bazaki samu damar yin hakan ba.
Murmushi tai kawai ta zauna saboda Jin me saddiqar zata fada mata. duk maganar da saddiqa take hanaklin ta ma baya gun don harga Allah tana matukar tsoron ammah don ba abun mamaki bane don ta taba lafiyar jikin ta ba,
yasmin! Yasmin? Wai kina ma jin me nake fadama kuwa?
am ehh. Me ki kace ehh ina jinki
ta fada a hargitse, girgiza kai saddiqa tai kafin tace
ni nama yanke shawarar zan basa number din naki don idan take ne na kula so kike ki mutu a gaban ammah bakiyi aure ba
da sauri yasmin tace
a saddiqa nidai karki bawa kowa number na dan Allah
yasmin waike me yake damunki ne ehh? kinfi kowa sanin me kike fuskanta right amman kuma banga kina kokarin nema wa kanki ma fita ba, haka ma sanda inna tabarau tace zata dauke ki koma can mariri fur kika ki wai saboda Abby da siblings dinki wanda kinsan dai bazaki nunama ammah son
yayan ta ba ko? Kuma shi ma abbyn mijinta ne tana son sa keme kin sani koh? Don son da take masa ne ma yasa ta tsane ki da late mom dinki so duk abun da zatai dole ta kula da lafiyar sa da duk abunda ya shafe sa, ammah kika ce waike a
a, shi kansa abbyn zeso ki koma gun inna tabarau ammah kika ki har cikin ran inna bata ji dadin watsa mata kasa da kikayi a ido ba don nan taxo ta sami ummah tana mata mitar abunda kikayi, kinki binta kinki kuma yarda kiyi auran dukda dai aure lokaci ne ammah kema you are not trying at all saboda kin ki bawa kowa dama
saddiqa tai maganar a dan fusace, daidai nan kanwar ta ta shigo da kwanun soyayyiyar awaran da umman su tace ta kawo ma su Yasmin din, hannu tasa ta amsa ta aje a gaban yasmin din that was looking at different direction, idanunta sun cicciko da kwallar da saura kiris ya xubo mata, matsar da plate din daga kusa da ita tai kafin ta matsa kusa da ita ta rungumo ta, a hankali take jin saukar hawayen kawar tata a bayan ta, patting bayan ta ta shiga yi kafin tace
kiyi hakuri ni ban fadi duk haka bane don nasa ki kuka ba, ammah kema kinsan cewa bazaki dauwwama a hakan ba ko? Inaga nafi kowa jin haushin ganin ki cikin wannan halin shisa duk nake kokarin samar miki mafita, I know you are trying your best kuma kina addua, in sha Allah komai xexo karshe very soon, and maganar munnir bazan sake ba balle ma na basa number dinki
ta fadi hakan tana dago ta daga kafadar ta, tana share mata hawaye. haka ta ringa kwantar mata da hankali har suka samu suka ci awaran, bayan sun gama tai sallah daga nan kuma ta tafi gida bayan saddiqa ta raka ta hanya.
Bakin ta dauke da sallahma ta shiga gidan ta hadu da hafsa data shirya cikin uniform din Islamiyyah wanda hakan ya tabbatar mata da cewa makarantar zata, tana ganin ta ta rungume ta, with full of excitement tace
yaya kin dawo? Ya aykin?
Se da ta raba jikin ta dana hafsa sannan tace
ehhh er albarka na dawo, yi maza ki wuce makaranta naga kin makara kar malam tasi
u ya zaneki
kamar tai kuka tace
toh yaya ammah dai inna dawo zaki ban labari koh?
Gyada mata kai kawai tayi tana murmushi daga haka sukai sallahma tabi kanwar tata da adduar Allah ya tsare hanya, daga nan ita kuma ta karasa cikin gidan. Anan bakin kofar dakin su ta tadda ammah zaune tana sosar kunne da tsinken ashana, kan laps din ta kuma su twins ne ke kwance suna baccin su hankali kwance, sallama tai amma ammah bata amsa mata ba se dago kai da tai ayko suka hada idanu, da sauri yasmin ta sauke nata kasa tana Jin xuciyar ta na dukan uku uku, da kyar ta tattaro duk natsuwar ta kafin cikin rawar murya tace
sannu da gida
wani gajeran tsaki ammah tai kafin tace
ke ni karki ishe ni kin wani xo kina rabewa kamar wata kadangariya, dallah xo ki wuce kije can tuka tukan kwanar masallaci ki deban ruwa
ta fada tana gyara wa hasana kwanciyar ta.
Haka nan yasmin ta shiga debar ruwan ba ji ba gani, duk wani maxubin ruwa na gidan seda ta cika shi tass da ruwa ita kadai ba me temaka mata don da ace kanin ta umar na nan ko kuma yaran layi da zasu temaka mata su dauko mata har kofar gida ita kuma se ta karasa dashi cikin gidan. Bucket dinda take zuba ruwan dashi ne kawai ya rage mata, gabadaya ji take kamar ana caccaka mata wuka a gadon bayan ta da kuma kafadun ta, haka nan ta kara daukar kafa ta nufi tuka tukan dake bayan layinsu, da kyar take iya Jan kafafun ta tsabar ciwon da suke mata, a wannan karan tun da taje debo ruwan ta lura da wani matashi dake ta faman bin ta da kallo kamar xe cinye ta, yi tai kamar bata san yana yi ba, chan dai da yaga kallon bexe taimaka masa da komai ba se ya fara bin ta a baya yana fadin
Assalam alaiki
seda ta dan firgi ta da Jin muryar sa a bayan ta don bata dauka ya biyo ta ba, ganin da gaske fa bin ta yake kuma ba shida niyar dena bin nata ne ya sanya ta kara saurin ta shiko be dena bin nata ba sema kara nasa saurin da yai don kada ta bace masa, ayy garin sauri bata kula ba tai tintibe da dutse se ji kake
shaar
ruwan ya malale a kasa, da sauri saurayin yace
subhanallah, sannu baiwar Allah, sannu ina fatan dai baki dai ji ciwo ba ko? Sannu nasan ni naja kika fadi sannu
ya fada a daburce yana me daga bocket din, ay bata san sanda ta furta kalmar
na shiga uku
ba tana me daura hannayen ta a bisa kan ta bayan tayi tozali da fashasshen botikin ammah wanda take bragging akan cewa tunna auran ta ne, wasu hawaye ne suka shiga bin cheeks din ta ba kakkauta wa, da sauri ta amshe bucket din daga hannun sa ta mike da sauri tabar gun ko ta kan jikin ta da ya baci da ruwa da kasa batai ba tai saurin barin gurin tana share hawanyen dake fita ta cikin idanun ta.
Wane ne Omair Suraj?
Me yasa komai a kansa yake da tsauri haka
Anya baza mu hada kudi mu biya ammah bucket din auren ta ba
Wait!!! Wai ni kadaice nake son wannan kawar yasmin din saddiqa
Da alamu itace zata ringa sata akan hanyar daidai lol
INUWAR KADDARA
BY moon