Chapter 2: The mansion of unfamiliar kindness
Inuwar Kaddara Part 1 Complete Hausa Novel · about 18 min read
Ta wata kofa dake ta cikin parlon kasa suka bi se ga wasu rooms guda biyu sun bayyana, na biyun ta shiga da ita wanda ba abunda babu a ciki, dakin yayi mugun haduwa she couldn
t believe that wai nan ne dakin hutu, nan ta shiga tambayar kanta toh ya sauran rooms din en gidan ze kasance?
you will be staying here more especially if ba aykin da zakiyi, there
s a telephone if yayi ringing to u should pick coz tanan zamu ringa communicating if wani abun ya taso, dakin kusa da wannan da kika gani na bahar ne wanda nan da anjima jirgin su ze iso nigeria.
in Banda nodding head din ta ba abunda take yi, a haka ta ringa binta a baya har ta gama nuna mata abubuwan da suka dace.
suna komawa parlor suka ci karo da wannan matashiyar da ta bude mata kofa dazu se faman frowning face din ta take, mami ta kalle ta tace
nazli I told you that I despise these attitudes de kike displaying lately, haka kawai ki ta hade rai kamar an dake ki? I had you shouting at the driver and Im very sure he did nothing wrong ammah kin sa Shi a gaba kina fada kamar danmi, what
s dis please??
Mami ta fadi hakan a kufule don ta tsani kalan attitude dinnan and ta kula tun ranar suka dawo nigeria take haka. Zama tai kan cushion sannan ta ma yasmine alamun ita ma ta zauna, can gefen kujera ta zauna, mami dake kallon nazli tace
ina jinki
se da nazli tai raurau da eyes din ta kafin tace
anne ba big brother bane ba ya..
mami tai saurin tamabayar ta kan cewa me yai mata don tasan baya wasa da ita balle har yai mata wani abun Sedai in ita ta tabo sa. Se da nazli ta zauna sannan ta cigaba da fadin
bakiga abunda yai ma layla ba, yanxu muka gama video call da ita, she was crying about what he did to her, jiya ita da course mates dinta sunje shopping ta hadu dashi she talked to him buh ya nuna kamar he doesn
t know her and in front of her friends, har kokarin tuna masa inda ya santa tayi coz she thought ko ya manta tane Ammah he ended up shouting at her in front of lots of people, he even called her an attention seeker fa bakiga yadda yai embarrassing din ta ba, yanxu duk yadda muke da layla yace be santa ba?, da kansa fa yake kaini gidan su and ita ma she used to come over ammah ji abunda yai mata
Ta karasa maganar kamar zatai kuka. Duk abunda suke yasmine na zaune kasan lallausan carpet din da ke shinfide a tsakiyar tsararren parlon ta kurawa gu daya idanu tana sake sake daban daban, se da mami tai ajiyar numfashi kafin tace
ni da kike fadama so kike na dake shi ko me? Kin fi kowa sanin halin sa and am very sure ita ma laylan ko bata San halin sa a zahiri ba ta sani a labari, en uwan sa ma na jiki ya ya kare da su talk less of a friend of yours? Nima kaina so nake ya canza wannan halin nasa, Buh ki bata hakuri shi ma kuma ayy next xe dawo i will talk to him not just because of your friend harda sauran abun da yakeyi don nan his family members duk suna nan so baze yu ya ringa treating din su that way ba.
Murmushi nazli tai kafin tace
much better mami, that
s why I love you
ta fada tana me barin parlon bayan tayi pecking cheeks din mamin. Murmushi mami tai ta bita da ido har ta haye upstairs kafin ta maida idunan ta kan yasmin da ta luluka duniyar tunani.
jasmine?
Se da mami ta fada sau biyu kafin ta dago a dan firgice, tace
am hajiya
Murmushi mami tai kafin tace baki saba da sunan ba koh? Murmushi Yasmine tai gamida sunkuyar da kanta kasa, mami ta cigaba da fadin
nafi Saba wa da sunan jasmine akan Yasmine though duk meaning dayane so I will be calling you jasmine not Yasmine hope you like it?
Seda ta fadi hakanne sannan ta tuna cewa since se turanci take yi and bata sani ba ko ita Yasmine din najin turancin, Ammah bisa da mamakin ta se taji ta bata amsa da
it sounds good i like it
seda mami ta danyi kamar me son tuna wani abun don cousin din ta dake nan kano ta fada mata cewa me aykin da aka samo mata tayi secondary ammah kuma batayi tunanin tana Jin turancin har haka ba dadin dadawa ba accent take amfani da Shi ba na Nigerian bane ba shisa she was a bit surprised. Tana so ta tambayi Yasmine din abubuwa da dama ammah se ta bari nan gaba ta tambaya. Kallon wrist watch din ta tai kafin tace
yau ba aykin da zakiyi buh akwai list da zan baki zakuje supermarket ke da driver ku sayo groceries
amsa kawai ta bata sa
toh hajiya
girgiza Kai mami tai tace
next time around akwai punishment akan wannan sunan da kika kakabamun
da sauri yasmin tace
yi hakuri hajiya in sha Allah zan
se kuma tai sauri ta toshe bakin ta wanda hakan da tai ba karamin dariya ya bana ammin ba
********
wannnan karan ma tunda suka dau hanya xuwa Supermarket habu ke ta faman yi mata zan ce harda tamabayar ta wai ko tana da saurayi, uffan bata ce da shi ba don Sam bata son magan ko a cikin en uwanta mata talk less of shi da yake na miji. Gabadaya tunanin kalar aykin da zata jibga take if ta koma gida, har suka karaso bata sani ba seda yai mata magana sannan ta dawo daga duniyar tunanin da take, ko da suka shiga cikin dankareren supermarket din habu ne ke fada mata me za ta dauka tana saka masa a basket don list din na cikin wayar sa, seda suka shafe tsawan minti 20 suna abu daya don sosai suka cika cart manya manya har guda 3, daga bisani kuma suka nufi gun biyan kudi.
tsaye take jikin mota su habu da wani ma
aikacin supermarket din suna shigar da kaya cikin boot din motar, ita kanta bata San me ke damu ta ba en kwanakin nan, fada, duka da aykin wahala duk ta Saba da shi ammah bata taba Jin she
s frustrated Akan duk abunda ammah ke mata ba kamar these few days, ji take kamar ta gudu ta koma gidan innna tabarau amma tasan ba hali don ko rami zata shige se ammah ta biyo ta ta zakulota, balle wani gidan inna tabarau da ba bakon ammahn bane ba ba. Tana cikin sake saken ne taga wata tsadaddiyar mota ta xo tayi parking dab da ita, kurawa motar ido tai har after some seconds me shi ya fito daga ciki, haka kawai ta samu kanta da kallon mutumin even though bata iya hango fuskar sa don ya juya mata baya, sanya yake da off white trouser and brown top se kuma boyfriend jacket da ya daura kan top din shi ma off white, tunda take a rayuwarta bata taba Jin kamshi kalar wannan kamshin ba, har wani lumshe idanu tai don a take taji wani natsuwa da kwanciyar hankali wanda ta dade bata ji kalar sa ba ya xo mata, har yanxu she haven
t seen his face, but ta dai San foreigner ne don ba abunda ya suffanta sa da nigerian kama daga kyakkaywan skin din sa wanda yake misalin a xubawa coffe madarar ruwa har ixuwa kan gashin kansa dake kwance baki wuluk, wanda hakan ya kara mata son ganin face din nasa. Yana kokarin rufe murfin motar tasa wayar sa ta fara ringing, hannu ya kai cikin pocket dinsa ya dauko wayar sa kirar samsung ya kara a kunnan sa, duk wani motsi da yake a kan idonta yake don sosai ta maida duk attention din ta kansa, bata san da cewa ana iya samun natsuwa da kallon wani dan adam ba se yau, ko sallma beyi ba taji ya shiga magana da wani language wanda take ji kamar ta taba jin kalar sa, duk da ba
aga murya yake ba ammah hakan be hanata gane cewa fada yake ba don se faman xura long finger din sa yake cikin bakin gashin kansa, can kuma ya daki jikin motar kafin ya zare wayar daga kunnan sa yana fadin
fuck you nazir
yana gama fadin haka ya shige cikin motar ya rufo kofar da karfi sannan ya tayar da motar ya bar cikin supermarket din da mugun gudu, bin motar tasa tai da kallo kafin ta sauke idanun ta kasa,
me yake damu na ne wai?
Ta fada a fili tana dan dukan forehead din ta, karaf idon ta ya sauka akan wani wallet dake yashe a dadai inda mutumin ya tsaya, kurama gun ido tai kamar me son gano wani abun, tabbas tasan cewa daxu ba wallet a gun kafin ya xo amma yanxu kuma se ga wallet does that mean cewa nashi ne??
Amma garin ya banyi noticing sanda ya fadi ba?
Ta tambayi kanta,
kina can kin shagalta da kallon sa ta ina zaki gani
wani bangare na zuciyar ta ya bata amsa, a hanakli ta taka ta nufi inda wallet din yake, har ta sunkuya zata dauka se kuma ta fasa tana me tantama
kodai trick aka hada min na dauka na bace daman ance foreigners suna amfani da naman mutane gun hada sausage
ta fada a ranta, (lol da alamu dai yasmine karshe ce gun tsoro). kawar da tunanin tai sannan tai bismillah ta dauka ta mike tana kallon unique wallet din. Ganin habu ya dunfaro inda take ne ya sanya ta bude murfin motar ta zauna tana jiran karaso warsa, a hankali ta bude wallet din, tabbas wannan dollers ne, ta fada cikin ranta don ta tuna sanda tai wining wani competition da sukai 3year ago har wani bature ya bata kyautar 20 dollars amma tunda ammah tai ido hudu da kudin ta amsa bata kara ganin kyallinsu ba,
good old days
ta fada a fili tana murmushi, ko banza a wannna ranar tayi farin ciki sosai ta sanadin hakanne ma ta samu damar yin NECO exams, awards da kuma scholarship wanda ammah ta tsaya tsayin daka ta hanata zuwa makarantar gaba da secondary. har habu ya shigo bata sani ba don har se da taji yace
sorry pretty na barki kina ta jira koh?? Wallahi mami ce ta kira wai a kawai abunda ta manta bata saka a list ba shine fa seda na je na memo sa, cimarsu ce ta can en kasar turkiyaa, kin san rayuwar su gabadaya a can take, se su shafe shekaru kusan 5 basu xo ba, toh se yanxu allah yai suka dawo nan gabadaya, ayy wato in gaya miki ni ayy tun filazal ina ayki a gidan cousin sister din ta dake nan itama GRA amman fa ba girman nan bane ba don gabadaya haihuwar su da girman su a can turkiyan akai amma mamanta er Egypt ce Shi kuma
da sauri yasmine tace
muje dan Allah
ta fada kamar zatai kuka don kanta har ya fara mata wani iri saboda surutun sa, ga motion sickness daya dameta tun daxu da ta hau motar. Maida hankalin ta tai kan wallet din dake hannunta, wani tsarsren complementary card ta gani Wanda aka kawata shi da black and golden color, rubutun jiki da italics aka kawata shi,
DOMINION AUTO
ta karan ta a fili, kome ta karanta se ta maimaita sau biyu a haka harta karance gaban card din tass wanda ya hada da location harda kuma email address and the rest, har ta xo mayar da complementary card din se ta lura akwai wani rubutun a bayan card din wanda ya kunshi suna da ceo and chairman
s info, sunan ceo din ta kurawa ido kafin daga bisani ta maida card din cikin wallet din, can ta hango membership card da debit card Wanda su ba wani bi ta kansu tai ba,
tabbas wannan wallet din me amfani ne sosai definitely nasan dole me wallet din will look for it
lumshe idanun ta tai ta jingina kanta jikin window din
adon gari lfy kuwa? kodai zazzabi kike ne??
Habu ya fada yana me leken ta ta mirro, a takaice tace masa
yace
toh Allah ya sa
daga nan kuma ya maida hankalin sa kan tukin da yake.
Ko da suka isa gida shike shiga da kayan cikin gidan yayin da ita kuma mami ke nuna mata inda zata aje cikin katoton refrigerator wanda ko a tv bata taba ganin kalarsa ba har wani smart screen ne dashi a ciki harda camera wanda mutum xe iya gano abunda yake ciki ba tare da ya bude ba, kofar ma kanta French door style ce, a haka ta ringa xuba wa har ta gama.
sannu jasmine, nasan kin gaji koh?
Murmushi tai kawai ba tare da ta ce komai ba don wannan ko 0.5 na kalar wahalar da take sha be kai ba, cigaba da magana mami tai
ko zaki zauna ki huta xuwa anjima se habu ya maida ki gida?
dan jimm tai kafin
tace toh mami
Murmushi mami tai tace
Yauwaaa jasmine se kije can room ki zauna ki huta xuwa anjiman se ki wuce, ammah bara ina xuwa
ta fada tana mikewa tsaye, ita dai yasmin tunda ta sunkuyar da kai bata dago ba, haka kawai taji matar ta shiga ranta gashi as same time take Jin wani mugun kunyarta. After few mins se ga mamin nan ta dawo da wasu daga cikin abubuwan da sukai shopping na ciye ciye ta aje a gabanta
ga wannan kije ki aje a room dinki if there
s something you need, just give me a call Ohk?
she was lost in words kawai ta tai Shiru can dai tace
na gode mami ammah dis is
da sauri mami tace
shhh, dis should be the last tym da inna baki abu zakiyi trying rejecting din sa, just because you are working under me that doesn
t mean I won
t treat you good so don
t do that again kinji?
To mami na gode in sha Allah bazan kara ba
ajiyar xuciya mami tayi kafin tace
good, zaki gane room din??
Ehhh zan gane
tana gama fadin haka ta kwashi tulin kayan ta bar gun.
Koda ta shiga dakin a kan empty dressing mirror din dake room din ta daura kayan sannan ta zauna akan carpet ta jingina kan ta da jikin gadon, ji take nan din kamar wani safe place din ta ne, gurin da ba hayaniya ba tsawa and the rest, she doesn
t know for how long mami zatai cigaba da treating din ta dis good, Buh she doesn
t care at all, coz she appreciates the care and the real love data nuna mata for dan zaman nan da tai, yeah real love wanda yana daya daga cikin abunda tai lacking a rayuwar ta, ta hadu da mutane da dama a rayuwar ta wanda is either su sota dan kyawun ta ko kuma su kita don tana da kyau, Buh as for mami
s case bata ga alamun hakan ba. seda ta shafe minti 20 tana tunani sannan ta tuna da wallet din da ta sanya cikin pocket din rigarta, cirota tai a fili tace
dama security guard na bama ajiya da duk ba haka ba yanxu ya zanyi da wannan hakkin?
ta fada kamar zatai kuka, wani da bara ne ya fado mata don haka ta matar da ita cikin pocket din din nata ta zaro er keypad din ta ta shiga laluban numbar kawarta saddiqa don akwai dan Ragowar bonus a cikin sim din nata. kiran na shiga ta dauka, sallama tai mata ta amsa sannan tace
saddiqa dan Allah wani alfarma zaki mun
daga daya bangaren saddiqa tace
to kawalli ina jinki
dan Allah anjima da rana zan xo ki aran wayarki in saka data in tura sako ta email in ba damuwa?
Tana jiyo dariyar saddiqa kafin saddiqar tace
Allah ya shiryaki yasmin shine harda wani yin kasa kasa da murya, kin san dai ba abunda zaki nema na hanaki sedai in bani da shi koh?, dan haka waya ko kwana kike so tayi a gunki bazan taba ce maki a
a ba
Murmushi yasmin tai gamida sunkuyar da kanta kasa kamar tana gaban ta, tabbas saddiqa nada kirki matuka don ba don ita ba da tuni ciwon zuciya ya kashe ta.
Toh na gode in sha Allah inna dawo nasan kin fara suyar awara se na biyo na amsa na gode
daga haka kuma sukai sallama. Tana aje wayar taji cikin ta na kuka hakan yasa ta dubi kayan ciye ciyen da mami ta bata, kamar ko ta sani ta zabo mata wanda zata iya ci. Wani biscuits me dan girma ta dauka da wani juice, ta fara ci a hankali, se da taci taji ya isheta sannan ta sanya ragowar cikin aljihun ta. Gama cin nata keda wuya taji wani bacci na yunkurin yin awan gaba da ita ayko ta kwanta nan Kasan carpet din ba jimawa ko bacci me dadi yai awan gaba da ita.
Jasmin!!! A hankali ta bude idanun ta da sukai mata nauyi, ta sauke su kan mami, da sauri ta tashi zaune tana faman rufe dogon gashin ta.
Ashe kwanciya kikai??
mami ta tambaya tana zama gefen gado, gabadaya ta ji ta takure se Kace wacce ta Aykata katon sabo murya na rawa tace
ban sani bane bacci ya dauke ni
Murmushi mami tai don ta kula da halin da ta shiga,
toh tashi kiyi sallah, zan ayki habu se ya maida ki gida koh?
Toh kawai tace sannan ta mike ta nufi inda take da tabbacin cewa toilet ne. Koda ta fito bata ga kowa a dakin ba, tunani ta shiga yi akan inane gabas, tsoron kada ta sallaci inda ba daidai ba ne ya sanyata fita daga dakin. Zaune take a parlor ta mimmike kafa akan kujera se fam
an pressing phone take, har Yasmin ta karaso parlors bata sani ba don hankalin ta yayi gaba na kan abunda yake yi , tsayuwar kusan 1min tai tana jiran nazli din tai noticing dinta ammah batai ba don haka ta tattaro duk wani courage din ta tace
dan Allah ina ne gabas?
Se a time din ta dago ta kalle ta tace
where is where?
Ajiyar zuciya Yasmine tai kafin tace
where
s the qibla please?
Dan jimmm nazli tai kafin tace
Ohhh there
tana fadin haka ta cigaba da danna wayar ta, ko second daya bata kara ba ta bace daga gun, ta kula itama nazli tana da saukin hali duk da dai tsoronta ya shige ta tun sanda suka shigo ta bude musu kofa, tana idar da sallah ta fice daga dakin daidai mami na saukowa daga upstairs,
kin idar?
ehh mami
ta fada tana wa sa da gefen hijab dinta,
iya number din parents din ki nake da banda naki, drop your number here
mami ta fada tana me mika mata tsaddadiyar wayar tata, a hanakli ta saka hannu ta amsa, within seconds ta sanya mata number din nata mami tace
good gobe by 7 habu will come and pick you up coz akwai guests dazanyi and I need your hand
a hankali tace
Allah ya kaimu
kudi mami ta bata tace
ga wannan kisa credit
marairaice wa tai zatai magana mamakin ta hade rai tace
have you forgotten about the promise you made?? Or lemme know if kinyi breaking promise din naki ne
kanta a kasa tace
nooo mami, na gode Allah ya saka da alkhairi
daga haka tasa hannu ta amshi kudin taima mamin seda safe. Seda suka bar layin sannan tace da habu
dan Allah in tambayeka mana?
jiki na rawa habu yace
laaa ay ba damuwa ina jinki
tsabar zumudi Saura kadan yai balle da wani matashi dake kan scooter din sa, ayko yaron ya kumduma masa ashar, Sam habu be bi ta kansa ba don gabadaya ya tattare natsuwar sa yana jiran yaji me yasmine din zata ce masa, complementary card din ta zaro a hankali ta mika masa tace
dan Allah kasan wannan address din?
amsa yai ya parking can gefan titi sannan ya shiga kallon card din, mika mata yai kafin yace
kwarai kuwa nasan gun ai ko wani matashi kika tambaya a kasar nan harda kewaye yasan wannan sunan, dominion auto ba? gidan motoci kenan ay ko a week dinnan ma se da na kai su hajiya kamar tana da halaka me karfi ita da me gun duk da dai ba wanda yasan fuskar me gun ko a social media sudai nasu posting pictures din motoci sedai customers din sa wanda suka taki sa
a suka xo yana gun ko kuma ya gadaman haduwa da su amman kamar ance lawyer ne sunan sa umar ko omair? Ohoo dai amman dai ya san aykin sa gaskiya don duk case din da ya solver se yai wining haka naji ana fade, suna ma da branches fa har a kasar waje.
Ita duk ba wannan bayanin ta tambayesa ba ammah se faman zuba yake kamar wani parrot, kasa yai da murya kafin yace
motar zaki saya ne kema?
banza tai masa don ya fara bata haushi, ganin dai ba basa amsar zatai ba hakan ya sanya shi fadin
in xuwa zakiyi aise in kaiki don duk hanya ce
shiru tadanyi tana nazarin maganar tasa, da taso kawai ta tura sako ta email din company din, ammah kuma hanaklin ta ya kasa kwanciya da xuwa da wallet din gida kada tsautsayi ya sa ammah ta gani ta shiga uku ta lalace don haka ta yanke shawarar kai wallet din harcan company din ko ma wa ta gani taba wa ajiya tunda akwai suna and lots of information za
a gane koma na waye, don haka ta dago kai a hanakli sannan tace
toh na gode
(Anya habu be shiga uku ba da shegen surutun nan nasa ba? Ita kuma hajiya yasmine bakwa ganin don taga fuskar wannan bawan Allahn yasan ya ta daukar wallet din nasa instead ta bawa security guard?? Da gaske ne nazli nafa kirki kode yasmin makauniya ce bamu sani ba?
Thank for the love and dua
A cigaba da mun sharing xuwa groups, friends and family pls
INUWAR KADDARA*
By moon