← Book details Ig Ajeemal Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 12

Sashe 4

Ig Ajeemal Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai da yazo daidai waist d'inta kafin ya dakata da zame rigar ya bi kyakykyawan fararen hujin cibiyar ta da kallo wanda yasa ya tsinci kansa da kai d'an ya tsansa gurin yana wasa da shi gamida sa harshensa gurin,Nisha kamar ta sake fitsari gurin jin yanda tsikar jikinta ke tashi kamar ana zaburanta sai wani mimmikewa take tana lumshe idanu.

Shikuwa lallausan harshensa ya dinga tafiya dashi jikin Nisha slowly har ya iso saman Brest d'inta wanda ke cikin bra fari kal dashi kamar tsada cikakko sai faman sheki suke saka makon zufa dake tsatstsafo mata duk da AC dake ta faman aiki cikin bedroom din, Brest d'inta ya k'urawa ido ba ko k'yaftawa gasu gwanin sha'awa kafin ya daura hand d'insa saman Brest d'inta daga bisani ya d'ago face d'insa yana kallon Nisha wacce tayi saurin rintsa idanu saboda kunyan abunda Ajmal keyi ko a mafarki bata tab'a tsammanin wannan nan salon daga gare shi ba abun har mamaki ke bata.

Waro idanu Nisha tayi time din da Ajmal ya mirginota jikinsa ta haye samansa kamar kyafta ido da bissmilah sai ji tayi Ajmal ya sanya hanu gadon bayanta ya b'alle mahadin branta ya zare bra ya cilla gefe Ajmal bai gama shayar da Nisha ruwan mamaki ba sa da taji dumin bakinsa jikin Brest d'inta ya kama kamar wani yaro yana sucking cikin wani rikitaccen salo wanda yasa Nisha s rintsa idanu da kokarin zamewa daga jikinsa jin wani yanayi da da zafin da take ji yayinda Ajmal ya sanya bakinsa.

"Wayyo Allah please d'an Allah ka kyalen please akwai zafi". Nisha ta fad'i tana janye jikinta gamida yarfe hannayenta , shikuwa Ajmal ko ajikinsa ko sauraren ta baiyi ba ballai ya fahimci magiyar da take masa sai da d'a manna kansa da bakinsa jikin Brest d'inta yake, a taikaice sai da Ajmal ya murza Nisha da kyau yanda batayi zato ko tsammanin ba ya baje mata duk wani salo da bajinta nasa yayi romance d'inta son ransa kafin ya tsahirta mata wanda yasa Nisha zamewa tayi gefe ta juya baya gamida rintsa ido tana sakin wani wahalallen ajiyar zuciya jikinta sai wani k'yarma yake kamar mai jin sanyi tama kasa g'yara zaman rigar tata.

Haka shima Ajmal sai faman jero ajiyar zuciya yake idanu lumshe da ba dan ba dan ba da yau ba abunda zai hana ture buzu na d'i because d'an ba k'aramin kai zuciya nesa yayi ba, sun dau dugun time a haka ba wanda ya motsa ko yayi yun k'urin cewa wani abin Nisha dai kunyace ta hanta bude idanu ballai ta samu karfin gwiwar yun k'urin fita, ringing d'in phone din Ajmal ne ya shiga ruri gefenta wanda yasa Ajmal bude idanu ya shiga shafa hannayensa saman bed din ya lalubo phone dinsa ya kai saitin face d'insa gamida kallon screen din wayar dan ganin mai k'ira.

Sunan doctor fu'ad ne ya baiyana jikin screen din wayar time din k'iran ya katse Ajmal haryayi niyar mayar da phone din ya ajiye because bai tsammanin zai iya bude baki yai wani long talk but kafin ya ajiye sai wani k'iran ya kuma shigowa kai tsaye wanda yasa Ajmal yin picking ya kara kunne ba tare da ya furta komai ba.

"Ogar Sir da girman kujeran ka muna compound din gida ko zaka iya fitowa? sorry sir".

Doctor fu'ad yayi magana cike da tsokana yana yar dariyar tsokana, ya mutsa face Ajmal yayi yana fad'i

."Mai kazo yi ?". Ajmal tambaya cikin rashin son magana

"Nazo cin tuwon amaryane".

wani harara Ajmal yasaki kai kace a gaban doctor fu'ad din yake yana kallonsa kafin yace

"Stop this think zan kashe wayata".

"Sorry my boss gaisuwan angwaye mukazo gurin su Ammi kafito muje tare please nasan bawai kaje bane". wata guntuwar ajiyar zuciya Ajmal ya saki sam baiso wani abu ya iya tada shi yanzu ba because yanda ya ke jin kasala cikin jikinsa
"Wait for me I'm coming " .

Abunda Ajmal yace kenan a kasalance kafin ya katse wayar ya ajiye gefe ya shigaa mikewa jiki ba kwari kafin ya kai kallonsa ga Nisha wacce tayi lamo jikin tattausan bed din Ajmal jikinta duk a mace yake dan har wani bacci bacci take jin na shirin kama idanuwanta

"Hi ! Wake-up and Open your eyes".

Abunda ta ji Ajmal ya fad'i kenan yana kallon Nisha wacce ta juya ta dunk'ule guri guda, da k'yar Nisha ta iya bude idanunta Amma ba tare da ta juyo ta kalleshi ba Kai hanu Ajmal yayi gamida mik'ar da ita zaunesuna fiskarta juna kafin ya g'yara zama shima ya zauna da kyau yana kallonta ita kuwa sai faman kauda Kai gefe take tana g'yara zaman rigarta da yake ta faman sub'alewa.

Ajmal hanu yakai da nufin taimaka mata wajan mayar mata da zaman rigar but kai hanusa da yayi Nisha sai zabura tayi cikin tsoro harda matsawanta tana zare idanu, wani harara Ajmal ya wurga mata gamida mikewa tsaye yana kallonta time din da ta g'yara zamar rigarta ta na muzurai tsakiyar bed .

"Ki gyaramin bed din kafin kifice". Ajmal ya fad'i cikin bada umarni kafin ya sa kai nufi bathroom sai yanzu Nisha ta d'ago kai ta bi shi da rakiyar ido ko tausawa babu bayan yanzun nan ta g'yara ya zo ya bata yana kuma sake bata umarni ta g'yara ba tare da horowa ba Nisha ta kuma tura baki tana guna guni ta mike ta shiga jan bedsheet din duk da bawani baci yayi ba yar ya motsewa ne saboda ko kawar da akayi bisa kai, daga nan Nisha ta sakai tafice daga bedroom din ta nufi nata d'akin.

Ajmal wanka yayi koda ya fito bai tadda Nisha ba ta g'yara shimfidar ta fice ,shape shape ya shirya ya kimtsa ba tare da ya tsaya wani abuba cikin manyan kaya riga da wando light blue da hula ya fito can ca ras ras daga nan ya nufi bedside da nufin daukar wayarshi nan k'afafunsa ya cikaro da bran Nisha wanda Ajmal ya cillar gefe nan Ajmal yasa hanu ya d'age bisa kasa ya daura saman bed din daga nan ya dauki phone d'insa ya fice cikin sauri

Ajmal
Story and writing
By
Oum AmReesh

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=15969875110553a4&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

Book 3

TAKUN KARSHE

Page 98

______ da yamma guraren 5:30 gari ya rufa mangarib ta suma gaba to kai Nisha na kunshe cikin bedroom dinta yau taci bacci har ta gode Allah, sam batayi niyar fita daga bedroom din ba Amma tana jin yunwa sosai dole ta fita ta nemi abunda zata sanyawa cikinta saboda yunwan dake bisa cikinta.

Bathroom ta nufa kaitsaye tashiga tayi wanka ta fito ta nemi lotion mai tsanani kamshi gaske ta shafawa fatan jikinta gamida murza yar fauda da kwalli gamida lipstick makeup dai mara hayaniya taiwa face d'inta kafin ta nufi trolley d'inta ta shiga neman tufafin da zata sanya ya kamata ace ta ware time wajan Zama ta shirya yakan cikin trolleys d'in nan izuwa cikin wardrobe but ta kasa nitsuwa da samun time .

Wani riga da skirt d'in a tamfa ta janyo mai kyau ta shiga kimtsawa ta shirya tsaf ta fito fes da ita gwanin sha'awa suman kanta ta tufke tsakiyar kanta da kyakykyawan ribbon d'inta kafin ta daura dan kwali saman kanta duk da bawani zama yake kanta ba zuwa anjima zai koma hanu saboda mai cika zama kanta ita kuma ba gwanar daura kallabi ya zauna bane shiyasa a rayuwarta tafi son ta ammali da hula yafi rike kanta.

Direct parlour ta nufa ko da ta iso tsakiyar parlourn sai wani ajiyar zuciya ta sake tana kara ciwa da Ammi albarka tare da fatan alkhari halwa yauma wani sabon delicious food na lunch Ammi tasa aka sake had'u musu,

Ajmal
Story and writing
By
Oum AmReesh

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=15969875110553a4&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

Book 3

TAKUN KARSHE

Page 98

______ da yamma guraren 5:30 gari ya rufa mangarib ta suma gaba to kai Nisha na kunshe cikin bedroom dinta yau taci bacci har ta gode Allah, sam batayi niyar fita daga bedroom din ba Amma tana jin yunwa sosai dole ta fita ta nemi abunda zata sanyawa cikinta saboda yunwan dake bisa cikinta.

Bathroom ta nufa kaitsaye tashiga tayi wanka ta fito ta nemi lotion mai tsanani kamshi gaske ta shafawa fatan jikinta gamida murza yar fauda da kwalli gamida lipstick makeup dai mara hayaniya taiwa face d'inta kafin ta nufi trolley d'inta ta shiga neman tufafin da zata sanya ya kamata ace ta ware time wajan Zama ta shirya yakan cikin trolleys d'in nan izuwa cikin wardrobe but ta kasa nitsuwa da samun time .

Wani riga da skirt d'in a tamfa ta janyo mai kyau ta shiga kimtsawa ta shirya tsaf ta fito fes da ita gwanin sha'awa suman kanta ta tufke tsakiyar kanta da kyakykyawan ribbon d'inta kafin ta daura dan kwali saman kanta duk da bawani zama yake kanta ba zuwa anjima zai koma hanu saboda mai cika zama kanta ita kuma ba gwanar daura kallabi ya zauna bane shiyasa a rayuwarta tafi son ta ammali da hula yafi rike kanta.

Direct parlour ta nufa ko da ta iso tsakiyar parlourn sai wani ajiyar zuciya ta sake tana kara ciwa da Ammi albarka tare da fatan alkhari halwa yauma wani sabon delicious food na lunch Ammi tasa aka sake had'u musu, Nisha karisowa tayi dining area din inda Baraka ta ajiye musu kyakykyawan tray din dan tuni ta dauke wancan tray din duk da Nisha ta su wanke so kafin tattarewan nata amma ta kwanta bacci mai dugun zango da ya cinye mata time.

Nisha kujera ta jaa ta zauna gamida daukan plate ta suma serving din kanta daga nan tayi Bismillah ta suma ci gefe ga wani kunun aya mai sanyi cikin kyakykyawan jug ta shima ta tsiyaya tasha gurin shaa har lumshe idanu take because dad'in kunun aya har tsakar ka abun ba acewa komai.
Chapter 4 · 0% Book details