Sashe 3
Ig Ajeemal Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sanye yake jikin white t shirt da gajeren wando Jeans ruwan kasa kasa mai taushi gashin kansa ya kwanto bayanshi baki wuluk sai walwalin waliyo yake yana shining yayinda jikinsa ke fitar da wani fitinannen k'amashi mai wuyar mancewa , a hankalin ya ke sakkowa daga steps sai wani sassake jiki yake yana sakkowa a kasalance.
Ko da ya karisa sakko Nisha ya hanga daga can dining area ta kifa kai jikin table , d'an tab'e baki Ajmal yayi kafin ya karisa dining d'in inda Nisha ke zaune ya ja kujera ya zauna wanda jin motsin shi da jin karan jan kujera da yayi yasa Nisha bude idanu tar ta sauke shi kan Ajmal wanda ya wurgo mata yar wani harara ya cigaba da latsa wayarsa.
Mikewa Nisha ta yi tana g'yara zama gamida murza idanu kasance war har yar g'yang'yad'iwa ta suma yi gurin .
"Ina kwana an tashi lapia". Nisha ta d'agawa Ajmal gaisuwa tana sunnar da kai kasa gamida murza yan ya tsun hannayenta tana kuma lumshe idanu jin wani daddad'an kamshi dake fita daga jikinshi.
Ajmal yana jin Nisha na daga masa gaisuwa sai banza yayi mata kamar bai ji gaisuwan nata ba, hakan yasa Nisha d'agowa da nufin sato kallonshi jin shiru bai amsa gaisuwan na taba sai had'a ido sukayi da Ajmal time din da shima ya jiyo idanusu suka hade guri guda.
"Bani coffee ".
A binda ya ce mata kenan, da ganga ya yi haka dan dai ya ga action din face d'inta yanda ya zatayi kamar yanda ya zata ku Nisha dauke kai gamida tura baki gaba ta mikewa cike da takaicin kyaliya irin na Ajmal idan yayi maka wani abun kamar kayi kuka ga kuma haushinsa da take ji wanda a yanu ya kore duk wani tsoron sa da take ji .
Zubo masa coffee Nisha tayi kamar yanda ya bukata ta tura masa coffee gabansa daga nan ta zame gurin ta nufi kitchen jin jina kai kawai Ajmal yayi yana bin Nisha da kallo yanda take ta faman tura baki tana ya motsa fiska kamar mai shirin kuka.
Tunda ta ajiye masa cup din coffee gabansa bai dauka ya sha ba har sai da Nisha ta fito daga kitchen hanunta dauke da plate inda zatayi serving d'insu da spoons fork da sauransu ta ajiye bisa table din daga nan taja plate ta suma serving din Ajmal kashi sai bule ko ina yake daddad'an kamshi na tashi girgikin Ammi ba daga nan ba abin ba acewa komai.
Sai ta gama serving d'insa ta tura masa plate gabanshi but ko kallon plate din bai yi ba ya dauki coffee ya kai bakinsa ya suma shaa time din zafin coffee din ya ragu ya rage tiriri.
Itama Nisha serving din kanta tayi daga nan ta zauna ta tusa plate gaba but ta kasa katab'us gaba d'aya sai ta jita wani iri ganin table tare da Ajmal zasuyi breakfast gaba d'aya sau taji wani nauyi sai taji takasa sakewa ta ci abinci Nisha dan satu kallonsa tayi ta gefen ido time din ya kai spoon baki .
Lura da yanayin ta na rashin fara cin abincin ta tusa plate gaba yasa Ajmal d'agowa ya kai kallonsa gare gamida tambayar ta
"Mai kike jira baki fara breakfast din ba".
D'an d'agowa Nisha tayi a hanzarce tana girgiza masa kai tana fadi'n
"Babu".
Still kuma bata da niyar faraci , daga haka Ajmal bai sake ce da ita komai ba ya cigaba da tsikaran abincin yana ci bai wani ci irin sosai din na ba ya mike ya tashi daga gurin ya koma tsakiyar parlourn ya nemi sofa ya zauna gamida ajiye phone dinsa saman table kunna TV ya suma aiki, Ajmal idanunsa ne kawai ke kan TV but hankalinsa na ga Nisha yana kallota ta gefen ido ganin ta shin da yayi shi ya bata daman fara gabatar da nata breakfast din .
Ba jimawa gurin breakfast din Nisha ta mike tsaye tana hango Ajmal dake zaune ya k'urawa TV ido ganin haka yasa Nisha ta ja jiki gamida da haurawa upstairs sai faman wai wayensa take shikuwa duk yana hankalce da ita.
Bedroom din Ajmal ta nufa domin g'yara masa wanda tasan wajibine bisa kanta especially yanzu da suka kasance very close da juna, Masha Allah bedroom din Ajmal shima ya samu g'yara domin duk kayan d'akin a canza shi zuwa wasu sabbi launin blue and white bedroom din yayi matukar kyau da k'ayatarwa.
Ba tare da bata lokaci ba Nisha ta shiga bathroom ta fara wankewa sai da tawanke fes kafin ta fito bedroom ta suma g'yarawa duk da bawani baci yayi ba kai kace ba mai kauna ciki komai cikin hanzari take tana Allah allah ta kammala ta fice.
Sai da ta g'yara ta kimtsa tas kafin ta suma kokarin barin bedroom din har ta isa door da nufin murda handle sai ganin tayi an murdo handle din gamida ta turowa, ganin Ajmal ne ya turo door din yana kokarin shigowa yasa k'irjinta bugawa, wani kallo Ajmal ya ke binta da shi da takasa fassara shi ganin tayi ya karisa shigowa ciki gamida mai da door din ya rufe, wani miyau Nisha ta hadi yayinda ta ke kallon Ajmal wanda ya nufo ta ya tsaya kikam gabanta yana kallon cikin idanunta masks a murtuke ba alamar wasa ciki.
Sunnar da kai kasa Nisha tayi ba tare da tayi wani yun k'uri ba sai jin muryan Ajmal tayi cikin taushin murya yana tambayar ta
"Kin gama tura bakin ko da saura". A hanzar ce Nisha ta d'ago ta kalleshi jin tambayar da yake mata
Ajmal
Story and writing
By
Oum AmReesh
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
Book 3
TAKUN KARSHE
Page 97
________ Sai kuma ta maida kai kasa tana zare idanu ba tare da wata kalma ko amsa ya ayi fitowa daga bakin taba,
"Kinyi shiru ina tambayar ki?" . Ajmal ya kuma tambaya cikin murya mai kama da rad'a gamida sake matsawa dab da ita yana kallon lips d'inta wanda yake ta faman motsi tana son sun cewa wani abin amma ta kasa furta komai sai d'agawa tayi ta sanya idanunta cikin nashi jin yanda ya matsota tai masa raurau da idanu tana shirin kuka.
Ajmal hannayensa ya bude gaba d'aya ya sanya Nisha ciki yayinda ya mai da d'ayan hannusa saman waist d'inta ya rikota gam Nisha wani k'uuuu ta ji cikinta yayi ta shiga zare idanu, Ajmal matso da face d'insa yayi dab nata numfashinsu na haduwa da na juna kafin ya sanya daya hanunsa bisa lallausan dan k'aramin lips d'inta ya d'an jaa lab'en kasan gamida matsawa da d'an karfi yana fadi'n
"Wannan kike turamin idan na sanya kimin abu ko?".
Ajmal ya tambaya yana jijjiga lips d'in Nisha wanda ya Sanya Nisha lumshe idanu cike da raki ta rike hanunsa tana fadi'n
"Uhm uhm dan Allah kayi hakuri ba zan sake tura maka baki ba". Nisha ta fad'i cikin tsoro tana fidda idanu waje time din tuni hawaye ya suma b'ullies cikin idanunta
Wani murmushi Ajmal yayi wanda yasa Nisha yin sororo tana kallonshi ganin wani k'ayataccen murmushi da ya sauka kan face d'insa wanda tunda ta ke dashi bata tab'a ganin d'igon murmushin sa haka ba duk da tana da yak'inin ba murmushin Allah da annabi bane but murmushi yayi matukar k'awata face d'insa sosai da sosai sai tsintar kanta tayi da zuba Masa manyan fararen idanunta saman face d'insa tana k'arewa kyakykyawan halittar face d'insa kallo.
Ta mance da zafin lips d'inta da Ajmal ke jaaa, ganin yanda Nisha ta zuba masa na mujiya tana kare masa kallo yasa Ajmal kawar da murmushin face d'insa gamida had'e rai kamar bashi murmushi ya bayana face d'insa yanzu ba had'e gira yayi ba tare da yace wani abin ba ya kai bakinsa ya kamo lips d'inta ya suma sucking karfi karfi kamar zai cire mata lips wanda yasa Nisha tashiga faman kwace kanta jin yanda yake mata sucking karfi karfi but ya rike ta gam ba halin kwacewa sai hanu taji ya kai bayanta gamida zuge zip din rigarta har kasa Nisha sai ji tayi riga ta bude cikin hanzari Nisha tasa hannayenta ta kare k'irjinta wanda ya suma baiyana waje sakamakon saman rigar dake neman zamewa kasa.
"Uhm uhm dan Allah kayi hakuri ba zan sake ba ".
Nisha ta fad'i cikin rud'u da tsoro tana fidda idanu gamida sako sautin kuka kasa kasa tana bashi hakuri
"Laifin me kikayi da kike ba da hakuri".
Ajmal ya tambaya gamida sanya hanunsa ya janye nata hanun daga rungume jikinta da tayi
"Remove your hand". Ajmal ya kuma fad'i Jin yanda ta cije ta kafe taki sauke hannayenta daga jikinta sai faman yi masa magiya take, ganin zata tsayar masa da taurin kai taki cire hannun sai hawaye da take ta faman zubarwa , Nisha bata ankare ba sai jinta tayi saman shoulder din Ajmal ya azata ya nufi saman bed d'insa da ita ya wurgata saman lallausan bed d'insa, 'yan hanjin cikin tane suka wani irin kad'awa tamike zaune zaman dirshen tana bin Ajmal da kallo wanda ya haye bed din shima yana wurga mata wani harara.
Ajmal janyo Nisha yayi jikinsa time din Nisha numfashinta da k'yar take janyo shi saboda fizga da numshinta keyi tana kwato shi da k'yar , Ajmal rumfa yayi wa Nisha da jikinsa wanda daga shi har Nisha suna jiyo yanda sautin zuciyarsu ke bugu karfi karfi sauri sauri.
Nisha wani kuka ta fashewa Ajmal da shi tanai masa magiya ganin yanda ya tattare hannayenta gaba daya yayi sama da shi ya rike gama da hanu daya wanda ko giyar wake tasha bata isa ta kwace ba , d'ayan hand d'insa kuwa kaiwa yaya ya shiga tattare rigar Nisha ya na kokarin zameshi kasa .