Sashe 17
Hasashe Ko Buri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka dai rayuwa ta ɗan fara gangarawa suna shirin exam, Mymoon na ta narka ma I.B kuɗi masu yawa har sun siya filaye huɗu duk da sunansa sannan a cikin ɓakin ta zuba kuɗaɗen kaman yaƙi.
“Mymoon, ina kike kai kuɗi ne, kashe kuɗin ya yi waya." Dad ya faɗa yana kallon Mymoon da ta haɗe rai.
“Dad, bansan ya kake so na yi ba, shike nan na dena ta ɓa komai a ciki shike nan.”
“Ni bance, domin kuwa duk dukiyata na kune ke da Taj......” sai ta miƙe.
“Dad wani Taj ɗin?, Ta ya kuɗin ka ya zama na sa, ohhhh na gane.” daga haka ta bar Dining ɗin, girgiza kai ya yi yana kallon Mom da ke cin arish ya ce.
“Yarinyar nan duk ta sauya, bansan me ya shiga kanta ba sam, kallona take tana mai faɗa min magana.”
“To Ni Dad me zance, ba ka son Ina mata faɗa, ga kuma lokacin yin faɗan ya yi amma ba ka saba ma ta ba." Sai suka yi shuru.
“Hmmm duk me ke kanta zan sauke ma shi, Taj zan kira ya shigo ƙasar nan domin aurensu, in na mata auren sai na ga ƙaryan tsiya.” murmushi Mom ta yi tana faɗin.
“Ban shiga tsakanin ku, zan iya jin kunya nan gaba.” sai shima ya yi murmushi.
*** Dariya ta yi sosai dan jin abin da Abdul ya ce.
“Kai Honey, yanzu dai mubar wannan zancen, nawa ne kuɗin da kake buƙata.”
“Uhmmm 500k ne haka.”
“Shike nan karka damu, zuwa gobe za ka ji saƙon.” sai ta miƙe daga kan gadonta tana kuma cewa.
“Zan yi ma Uncle magana, yanzu dai da mun kammala exam sai tafiya.” hira suka sha sosai sannan ta kashe wayan.
*KANO*
_Haidar_
Yana isa haraban gidan tv na GOODNESS TV, ya riske mutane duk sun shirya, har Bus ɗin ɗaukarsu ta iso. Hatta Ameeratulkhair an ba ta I.d card, daga in da yake ya ke karantar natsuwarta, a takure take sosai dan ta kasa sakin jiki, kamar dai kullum irin wannan shigar ta yi. Sun jima sai Haidar ya kira Sir Abubakar, jin abin da ya ce aikam ya ce.
“Duk mu tafi, C.E.O ba zai shigo da wuri ba.” da mamakin take kallon mutanen dake shiga dan a ƙalla sun kai kusan 15 haka. Sai ta saki ranta dan ta za ci ita da Haidar kawai za su.
A layin na uku ta zauna sannan mota ta hau titi, take Haidar ya dawo kusa da ita yana faɗin.
“Fatan ban takura ki ba?.” sai ta ɗaya mai kai, zaman sa ya gyara sannan ya ciro wayansa yana ɗan latsawa, sun ɗan jima a haka kafin ya ce.
“Ameeratulkhair, gaskiya kina burge ni sosai, jiya na soma ganinki amma kin shiga raina, ban ta ɓa soyaya kuma bansan yadda ake yi ba amma akan ki na ji wani abu na daban haka." Ya kai maganar cikin sanyin murya, ita kuwa murmushi kawai take saki, a karo na farko wani yace yana son ta ba tare da yasan wacece ba.
“Naso ace a yanzu muna magana da ke sai sai babu dama, sanya min numberki sai mu yi chat, Please." Ba musu ta sanya mai number sannan suka hau online suka fara chat.
“Na miki?.” sai ta tura mai Emoji na thinking, can sai ta rubuta 'No' shuru ya yi sannna ya yi typing.
“Why?.”
“Ka fiye surutu.”
“Na dena.” sai ta yi murmushi sannan ta ce.
“Zan yi tinani to.” kaman sun san juna haka dinga shan hira sosai, dujuka huɗu za su wanda duk an tsara tafiyan na su.
“Na ji daɗi na ga muna da yawa, mu 15." Sai ya mata reply.
“Eh, kinsan aikin babbane shi yasa, kuma kowa da aikinsa, kinsan dai naki.”
“Ɗaukan rahoto, rubuce-rubuce."
“Eh ni kuma photo.” ba ta san lokacin da ta sake da shi ba, sai faman hira suke yi sosai, sai wajen yamma suka isa wani daji, gaba da baya bishiyoyi ne sosai, haka kuma wajen akwai ƙyau sosai. Kafa runfuna suka yi, dan harda masu gadi suka zo, su uku ne masu aiki, Haidar mai ɗukan hoto, Ameeratulkhair mai rubuce-rubuce sai wani mai jawabi, sauran daga masu girki sai masu gadi.
Huta suka kunna a tsakiya , anan duk suka yi alwala sannan suka yi salla cikin jam'i, gaba ɗaya a hau hira cikin nishaɗi, ko wa zafi yake ji amma banda Ameeratulkhair dan ko niyyar cire nikaf ba ta da shi sam. Duk sun ci abinci amma banda ita ta dai ajiye agefenta, kuma tana da ga nesa da su.
“Barka." Haidar ya faɗa yana zama tare da kai goran faro bakinsa.
“Ba ƙyajin yunwa ne?.” sai ta girgiza.
“To ki ci mana.” ta kuma kaɗa kai kaman ƙaɗangare.
”Tashi na rakaki cikin can sai ki ci.” ba musu ta bi bayansa har zuwa ɗaya daga cikin rumfan nasu, zama ta yi a ciki shi kuma ya zauna a waje, ya fahimci ba ta so a ga fuskarta ne.
“Aganinka ya za ta kasance? Ƙyaƙƙyawa ko mummunan? Fara ko baƙa?." Zuciyarsa ta tambayesa. Sai ya yi saurin faɗin.
“Koma ya take Ni kam zuciyata ta ya ba gaskiya.......”
END.
> Hmmmm masu tafiya U.S Allah ya sa aikin yadda kuke tsammani ne. Amma I.B kana bura uba, sai kace tsafi kabi sai jidan kuɗin Mymoon kake🙄🙄🙄.
> Finally dai Dad ya ce Taj zai dawo..... Ko Mymoon za ta iya rabuwa da I.B oho, kuma ga dukkan alamu ba ta don Taj.....
> Hmmm Soyayya ruwan zuma, Haidar ka rufta amma ka ji daɗi dan ta na biye maka, karfa amanta da Abubakar tab......😳🥱🥱🥱
💔 *_HASASHE KO BURI_* 💔
> 📖 A powerful story filled with dreams, struggles, and destiny!
Page 3️⃣3️⃣⏩3️⃣4️⃣
*KANO*
Kamar kullum wayarta ce ƙiran techno ce a hannunta tana junjuyawa, da sauri ta kuma juya miyar dake kan gas, wayar ta kalla tana faɗin.
“Ko sai yaushe zan cire rai da kiran wannan mutumin oho, na ma kai na alƙawarin in dai ya kirani, to na mallaka mai zuciyata na har abada.” kallon wacce ta shigo Kitchen ta yi.
“Zahra, ba ki ga min miyan ba?.”
“Aunty Safna yanzu zan gama." Daga haka Safna ta yi waje, a zuciya ta ja tsaki, dan tana zamanta wai Safna ba za ta ci abin da aka dafa fa sai taliya da miya shine yake yi. Tana gamawa ta kai mata kan dining sannan ta nufa wani ɗan ɗaki dake gefen kitchen, a nan take kwana. Shiga ta yi tana mai hayewa kan babban katifar ɗakin dan sabuwa ce fil. Tabbas ta gaji da rayuwar wannan gidan amma in ba ta yi ba ya za ta yi, dole ce ga kawo ta aikatau wannan gidan mai hargitsi, tasan komai da ake yi a cikin gidan har da abubuwan da matan gidan ke ƙullawa akan Ummin Haidar, ko da tana aikine sai wani sanadi ya kaita in da za ta ji sirrinsu..
A parlour kuwa, Safna ke cin abincin tana latsa waya da hannu ɗaya, sai Sumayya dake kallo a I.G (Instagram).
“Kalla Abbas, ji karatun da yake yi, lokacin da suka kammala ND1.” Safna ta kalla ba ƙyarya magana Abbas yake a video kaman wani bature, sannan Abbas yana da kyau da cikan haiba. A kan stage yake yana koro zance.
“Gaskiya Guy ɗin ya haɗu, amma ina rabaki da su Mom.”
“Karki damu, banda case da su." Ci gaba da cin taliyar ta yi hankali kwance. A fusge Sumayya da Safna suna ya yi, duba da hasken fatansu, mai haske ne ba can ba, sannan kusan tsayinsu tsaya, a na dai ganinsu anga jini ɗaya.
“Yanzu sai mu jira dawowan shi, musan yadda za mu yi ya ci abinci da wannan garin." sai ta mai da garin ciki jakka.
“Maman Safna yau Abban Haidar na wajenki, zuwa anjima sai ki goga a in da Mai sittin goma ya ce.” ta amsa ɗan ƙwalba mai ɗauke da ruwa kalan blue. Ya ce ta shafa a wiyarta, ƙasanta, da ƙasan brest ɗinta. Tina wa ta yi da abin da ya ce.
“Dole Ummin Haidar ta fuskanci tsana daga wajen Abban Haidar in dai ku biyu kuka yi aiki da su, sannan shi Haidar ɗin da ya ci abinci sau uku da garin nan shike nan, za ku juyasa yadda ya muku, sannan ku yi wasa da dukiyar Alhaji.” ajiyan zuciya ta sauke....
*ABUJA*
_Ukasha_
Ya rasa ina zai sanya kansa dan farin ciki, Ashake yoruba familynta sun amince, haka na Fillo Fulani ance a tsaida lokaci, sannan jiya yaje Borno nan ma alhamdulillah ya samu tarba mai ƙyau, dan nan ma ance a tsaida bikinsu da na Zuby Kunuri, ji yake kaman ya sha ruwa a ƙasa, yanzu haka kuma an bashi wata Maryam Bahaushiya, bai ganta ha amma shi kam ya amince, tinda wani amintaccen sa ne a wajen aiki ya bashi ita. Anan ba maganar ɓa ta lokacin dan an bashi, farin ciki kawai yake yi, take kuma ya yi ma Umar ƙyautan sabon gida, Umar godiya ya yi ba tare da ya yi zumuɗi ba.
“Umaruna menene?.” Ukasha ya faɗa tana kashe system ɗin sa.
“Aboki, da matsala, gaskiya banjin daɗin yadda kake neman aure haka, ba soyayya ba shaƙuwa, sannan kai aure kawai ba zaɓin Allah, sam banjin kana Allah ya ba ka ta gari.” sai ya dafa Umar.
“Wallahi duk sallar dare, sai na roƙa mace ta gari, mai ibada da sanin ya kamata. Shi yasa na ce inason mai addini, domin kuwa kishinsu ba zai huce yadda addini ya tsara ba.”
“Haka ne, Allah ya kaimu wannan lokacin?.”
“Ameen, hmmm akwai abu fa, ban wayarka.” ba musu ya ba Ukasha, contact ya shiga, sai ya karanto number ya na faɗin.
“Shine ko?.” Kai Umar ya ɗaga mai, sai yaga Ukasha na murmushi.