Sashe 7
Guduna Ake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"InshaAllahu auren ka da Aafiya babu komai sai alkhairi. Zansa yanzu a kawo muku abinci. Ina mai umarta ku, ku fara yin sallah don neman tsari daga dukkanin wani sharri na b'oye dana fili. Naga kaman wanka zakayi Aafiya ki had'a masa ruwa ya yi wanka. Allahumma barikum"
Kai Aafiya ta d'aga cikin girmawawa duk irin matuƙar tsoron dake cinta. Kallonsa Malika ta k'arayi ganin har zusa lokacin kansa na k'asa ya kafe kafet da ido. Girgiza kai tayi ta juya ta fice rai a dagule.
Shiru ne ya ratsa d'akin bayan ficewar Malika. Aafiya ta cigaba da kallon sa a kaikaice ta k'asan ido tana k'ara kistima matsanancin kyau da yake dashi. Gefe tana shak'ar daddadan kamshi da jikinsa yake na vanilla and flowers. Tsaban yanda kamshin ya game jikinsa ,ya yi wanka ko baiyi ba, yasa turare ko aa. Koda yaushe kamshi yake mai sassanyan dad'i. Sama da minti d'aya suka d'auka haka babu wanda ya yi motsi sai bugun k'irjin ta dake k'ara tsannanta. Can ya miƙe bai kalli inda Aafiya take ba ya nufi wata arniyar glass door. Ko ba'a fad'a mata ba tasan hanyar banɗaki ne. A hanzarce ta miƙe ta bishi cikin banɗakin daya shige. Sarkewa numfashin ta ya yi ganin tamgamemen banɗakin data shiga dake d'auke da wani irin jacuzzi kaman swimming pool. Bata tsaya tunanin Lameen ba daya juyo yana kallonta da b'acin rai ya taune leben sa na k'asa. A hanzarce ta had'a masa ruwan wanka ta fice da sauri don ji take kaifin idonsa na neman shek'ata barzahu. Da ido ya bita harta fice kafin yaja wani dogon tsaki kaman mace ya hau cire ragowar kayan dake jikinsa.
B'angaren Aafiya d'akin ta dawo tana binsa da kallo. Tabbas duk kuɗin iyayenta. Duk fice fice da take kasashen duniya buɗe ido, wani abun ma b'ata taba ganinsa ba sai a nan. D'akin Lameen yaci sunan sa Aljanna duniya. K'ofa aka kwankwasa ta matsa da sauri ta buɗe. Wata baiwa ce ta shigo da wasu a bayanta riƙe da kayan abinci. Da girmawawa suka jera kayan suka fice. Guri ta samu ta zauna tana jiran fitowar sa. Sama da minti ashirin ya d'auka cikin banɗakin duk ta kotsa. Finally taji motsin tab'a k'ofar sa. A hanzarce ta daga kai ta kafe k'ofar da ido. Sai gashi ya sanyo kai in all his glory sanye da tawol dake d'aure k'ugunsa. Sai d'an k'arami dake rataye a wuyansa yana goge jik'akk'en gashinsa dashi. Wani irin had'iyar yawu tayi tana binsa da kallo tun daga k'afafuwansa harzuwa k'irjin sa. Tsabar yanda ta shagala da kallonsa bata lura da yanda ya ke mata wani irin kallo ba. Saida ta d'aga idonta zuwa fuskar sa. Lokaci guda ta saki wani irin mummunan ihu da saida gaba d'aya masarautar ta d'auka. Kafin Lameen ya yi wani yunƙuri ta zube k'asa a sume. Numfashi ya fesar mai zafi cikin ransa yace.
'Here we go'
A hanzarce ya yi k'ok'arin numfar inda take yashe a k'asa, amma kaman wanda aka kafe ya kasa motsi. Lokaci guda kuma ya kai hannu ya rik'e wuyansa da yake ji kaman an shake shi. Kakari ya fara yana wani irin tari daidai yaji muryar Malika na magana da bada umarni a b'alla k'ofar. Dazun ma daya sa suka shigo saboda yabar muk'ullin a jiki ne. Bayan an kawo abincin Aafiya ta ciresa ta dawo dashi ciki. Luu shima nashi idon suka fara rufewa numfashi ya masa wahalar fita. A take fuskar nan tayi jazur da ita na tsaban wahala . Har zuwa lokacin kokawa yake da koma menene yake tunanin ya shakeshi ta baya. To amma baiji komai a wuyan nasa ba sai hannun sa kawai. Gaba d'aya ya yi k'asa shima daidai Malika ta dannu kai d'akin. Ihu tasa da kiran sunansa tayo kansa a guje kafin ta k'araso tuni ya zube gurin a sume. A tare Malika da Matilda suka k'araso inda ya zube a sume. Da k'araji Matilda ta bada umarni a kira family doctor nasu. Aizak da Aryan suka fad'o d'akin suma a guje don tuni labari ya riske so. Saidai Matilda ta k'anannade shi kan cinyarta ta hana kowa ya tab'a shi sai Dr ya shigo. Tsaban taikaci Malika ta zuba mata ido ta kasa cewa komai. Rai a b'ace tasa aka d'auko Aafiya akayi waje da ita. Sosai gabanta yake mugun fad'uwa duk yanda take k'ok'arin danne wasu zafafan hawaye da suka cika mata ido saida suka zubo. Kan gadonta tasa aka kwantar da Aafiya da bata ko motsi. Duk a tunanin su itama ta mutu kaman sauran matan. Amma na Aafiya yafi ko wanne sauri don su alamu sun suna sai ya fara kusantar su hakan ke faruwa dasu. Yanda taga Aafiya da kayanta batayi tunanin wani abu ya shiga tsakaninsu ba tukun. Tanajin Aryan ya rungume ta ta baya. Hawaye ne kebin fuskarsa shima. Aizak yana can tare da Lameen da Matilda ta kafa ta tsare a kansa. Likitane ya shigo a guje ya yi kan Aafiya. Kallo d'aya ya yi mata ya yaga yanda take numfashi kad'an sai ka zuba ido sosai zaka kula. Numfashi ya sauke a hankali yace da Malika tana da rai. A gaggauce ya bata taimakon gaggawa. Malika ta sauke numfashi mai k'arfi tana kiran sunanyen Allah. Wai wannan wane irin abu ne?.
𝗚𝗨𝗗𝗨 𝗡𝗔
𝒜𝓀ℯ.
𝓐𝓼𝓱𝓪𝓷𝓽𝔂 𝓵♡︎𝓿𝓮
26/30.
Saida Lameen ya kwana biyu a sume sannan ya farfaɗo. Matilda ta kafa ta tsare ko nan da can bata matsawa. Malika ta kasa jurewa tayi mata tas ganin yanda k'arfi da yaji take neman rabata da d'an ta. Sosai sukayi fad'a Matilda tayi fushi wunin ranan ko hanyar Lameen batayi ba. A daren ranan ya farfaɗo twins dake d'akin a guje suka rungume shi. Da ido yake binsu yana son tambayar su ko Aafiya ta mutu. Aizak daya fuskanci abunda ke cikin ransa yace.
"Ya akhie. Ka kwantar da hankalin ka wannan karon koma menene ke bibiyar rayuwar mu bai samu nasarar kashe matar ka ba"
Numfashi ya sauke a hankali ya koma ya kwanta. Aryan dake waya ya mik'o masa da sauri yana cewa 'gashi' da ido yabi wayar kafin ga k'arata a kunne. Wani irin numfashi ya ratso wayar mai k'arfi murya Zain ta ratsa dodon kunnensa cike da damuwa yace
"Alhamdulillahi ka farfaɗo?"
Lameen bai bashi amsa ba yace "I'm coming "
"Dude ina Nigeria. "
"I know gani nan zuwa"
Baijira Lameen d'in ya k'ara cewa komai ya kashe wayar. Yana buk'atar guri da zaiyi breathing air. Away from all this. Malika ta fad'a d'akin cikin sauri. Kai tsaye ta rungume shi tana masa ya jiki. Rabonda ya kebe da mahaifiyar sa haka shi kanshi ya manta. Don haka ya yi luff a k'irjin ta. Ita ta sahi a gaba yaci abinci ya yi sallah. Da kanta ta had'a masa ruwa ya yi wanka ya fito. Saida ya gama shiryawa a taushe yace mata zai tafi Nigeria don ya samu salama a zuci. Bata musa ba ta amince masa tana son ta kwato d'anta daga hannun Matilda dake nemanyi mata k'ak'anakayi. Aafiya dai har zuwa lokacin bata farfaɗo ba saidai numfashinta ya daidaita. Idan ka ganta kaman wacce ke bacci. To sanda ya diro Nigeria baiyi tunanin Fate zai k'ara had'ashi da macen da yake nema ba ruwa a jallo saboda wani unfinished business dake tsakanin su.
Present .
Numfashi Zain ya sauke yana cigaba da kallo Lameen da harzuwa lokacin idonsa ke a lumshe. Tabbas Lameen na tare da sirri mai ban aljabi. Ga dai kyau iya kyau Allah ya bashi, amma yana neman tashi a banza. Duk sanda ya yi arba da wata mace sai wani mummunan abu ya faru. A yanzu ma yasan babu tantama Jaleela taga wani abu tattare dashi da ya yi sanadin firgitar ta harta fice haka a guje. Wayarta k'irar iphone x ya juya a hannun sa da tunanin hanyar da zaiyi ya buɗe ta.
"Let me help you with that "
D'agowa ya yi ya kalli Lameen daya mik'o masa hannu. Kai ya d'an jinjina ya mik'a masa wayar. Wato Lameen ba despite duk wannan abun da yake faruwa dashi, he's a damn genius and hacker. Ya iya hacking na ko wane abu sai dai in baiga dama ba. Wayar ya juya a hannun sa ya yi d'an murmushi. Dan danne danne ya yi saiga wayar ta buɗe. First abunda ya fara cin karo dashi jikin screen d'in wayar shine hoton ta da Anees. Suna sanye da k'ananan kaya kansu babu d'an kwali daga ita har Anees gashin su a sake ya bazo ta ko ina ga iska da take kad'ashi. Hoton da sukayi ne wani amusement Park data kai Anees. Ta d'agata suna dariya akayi hoton. Sunyi bala'in kyau kaman wacce suka zo daga wata duniyar. Ido ya zubawa hoton yana jin wani irin abu na ratsa shi yana kallon Anees.
'She has a daughter?' (Tana da y'a?)
Ya furta a fili ya d'ago yana kallon Zain daya zuba masa ido. Cikin rashin fahimta yace
"What. Wacece take da y'a?"
Fuskar wayar Lameen ya nuna masa yana tunanin . Idan har tana da y'a? Ta tab'a aure kenan? Ko kuma a hanyar prostitution(karuwancin) ta sameta?. Haka nan kawai yaji wani abu ya chake shi a zuciya ya yi saurin kawar dashi yana d'an girgiza kai. Why do i care?. Tunda Allah ya sake had'amu, zanyi making sure life nata is a nightmare har sai ta durkusa ta bani hak'uri. Smirk ya saki daya sa Zain shan jinin jikinsa yace
"Me ka ke tunanine?"
"Nothing "
Bai bari Zain ya k'ara cewa komai ba ya miƙe ya fice daga d'akin rike da wayar a hannun sa. Yana fitowa kuwa guards nashi suka kawaye shi. Duk inda ya wuce ya zama abun kallo. Mata duk sun mutu a kansa maza kuma suna burin ina ma dai sune. Suna kallo ya shige shegun motocin sa dake fake a gurin. K'aramar motar Pecanto dake kusa da tashi ya zubawa tsumammun idanuwan sa. Motar waye wannan har ta iya fakin kusa da motocin sa?. Hmm.
"Find who's car is this" (ka nemo motar waye wannan)
Yace da right hand Bodyguards nashi. Da girmawawa yace " yes, Boss)