Sashe 9
Dubai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Janye jikinsa yayi daga nata ya koma gefe ya kwanta ruf da ciki yana furzar da numfashi, baisan wacce ranace zatazo yayiwa Habeebah mgnr aurensu ta amsa masa Kai tsaye ba baisan yaushe ranar nan zatazo ba.
Juyowa yayi ya kamota ya tasheta zaune ya dago fuskarta da taketa zubar da hawaye yasa bakinsa ya lashe yace “burina kawai ki amince dani a matsayin mijin da zakiyi rayuwa dashi ta har abada Habeey kiyimin alqawarin duk rintsi tsanani ko wahala bazaki barni ba Zaki tsaya kai da fata tare dani, yesss nasani akwai challenge a aurena dake amma ni na yarda zan gyara kuskuren da nayi a farko, bansan dalilinki na sallamamin budurcinki ba kika rinqa bina kina roqona nayi koma meye dake nabaki kudi ki turawa mahaifinki.
Numfashi yaja ya share hawayensa yace “da ace nasan a lkcn ke Vaginne ce wlh bazan taba yarda nayi mu'amala dake ba saboda ban yarda da nazama na farko dazan bude ba nafiso nasamu a bude na shiga nayi abinda zanyi na fita.
Amma kashhh qaddara ta riga fata Habeey nine kika zaba kikayimin kyautar budurcinki a lkcn da kike sonsa kike burin ki badashi wa mijinki na sunnah, tayaya Habeey? Tayaya kikeso na cire dashen da Allah yayisa a cikin zuciyata batare da nasan lkc ba balle na hana?"
Shigewa tayi jikinsa tana kuka me gunji tana girgiza masa kai shikuma yana shafa bayanta yace “na tsani wannan rayuwar da mukeyi Habeey kece kikasani na tsaneta, saboda kece macen dana fara rabata da mutuncinta, Habeey nayi alqawarin bazan barki ki auri wani ba saboda inasonki zuciyata bazata taba hutawa ba Ina kishinki fiye da yanda kike kishin kanki, naji kuma na sani duk da baki fadamin ba badon raayin kanki kika zabi karuwanci ba dole ce akayi miki kikeyinsa amma waye yayi miki dolen kinqi fadamin"
Danna qararrawar gidan da akeyi da qarfice tasa Habeey firgita shima saida gabansa ya fadi saboda yasan babu meyi masa wannan shigar isar sai Mom dinsa.
Doguwar rigarta ya dauka ya miqar da ita ya zura mata shima ya dauki tasa yasa yace “koma ki kwanta ki huta ina zuwa" har ya juya zai fita ta riqo hannunsa tace “gabana faduwa yakeyi Taheer waye?" Dora mata hannu yayi saman lips dinta yace “karki wani damu kiyi abinda nace kawai"
Ficewa yayi da sauri ya bude qofar kafin ya dago yaji an rungumeshi ya dago da sauri sai yaga qannensa Kubrah da Bushirah ya saki wani ihu yace “nayi missing naku long time" dariya sukayi suka shiga suka zube a kujera Mom ta saki baki tana kallonsa har wata qiba yayi ta musamman.
Shiga itama tayi tana qarewa parlourn kallo ta matsa a tsorace ta dauki bra din datagani a gefen kujera ta dago ta kallesa shima itan yake kallo tayi murmushi me ciwo tace “iyakar sanina bamuyi maka aure ba Taheer meye ya kawo bra parlourn ka?"
“Cikin kunyarta yace “am Mom na Babe nefa tanama ciki batajin dadi shekaran jiya ma a asibiti muka kwan..." Wani mugun mari ta daukeshi dashi ya dago idanunsa a qanqance da bala'i yace “haba Mom kawai don na sanar dake matata batada lfy shine zaki mareni....."
Sake daukeshi tayi da wani Marin tace “wanne dan iskan limamin ne ya daura maka aure da ita baben taka da zakake kiranta matarka, mata ai yancine da ita baa boyeta ita kuwa wannan boyeta kakeyi, waini Taheer yaushe ka zama tantiri haka da har kake iya fadamin duk abinda yazo bakinka, dama Jabir ya fadamin karuwa ka ajiye a Dubai shine yasa ka liqewa Dubai daka koma 9ja baka iya sati sai kace zaka dawo kasuwancinka ashe irin kasuwancin da kakeyi kenan"
*UMMUH HAIRAN CE...✍️*
[7/23, 9:22 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI*✈️
*PAID BOOK*
*HAƘƘIN MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*(UMMUH HAIRAN)*
*_20/7/2020_*
_Kamar yanda duk Wanda yaga status dina na yau ya sani cewa, littafin *DUBAI* ya koma na kudi da sabon farashi VIP 1k 30 people's kawai nakeso single 300_
_Idan kinada interested zaki iya biyan kudinki ta wadannan hanyoyin_
_Account number_
👇🏻
_0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar_
_GTB_
_Ko katin waya MTN ta wannan number a WhatsApp_
👇🏻
_09013718241_
_Saiki tura evidance of payment dinki ta wannan number_
👇🏻
_09013718241_
_am sorry sis nasan bakuji dadi ba amma hakan shine mafita a gurinmu baki daya maiso ya biya ya karanta saboda tsaro_
*Episode 11*
Wani abu yaji ya caki zuciyarsa ya daga mata hannu yace “aa Mom nifa kika haifa baki haifi Habeey ba don haka taking care please" sakin baki tayi tana kallonsa ba itaba hatta su Kubrah kallonsa sukeyi, shikam ko a jikinsa ya shige dakinsa ya sameta tayi tsuru tsuru sai rawa jikinta yakeyi.
Kamota yayi ta fada jikinsa yace “duk kin tsorata why?" Kafin tayi mgn Mom ta banko dakin ta shigo ta tsaya akansu ta lailayo wata qundumemiyar ashariya ta danna mawa Habeey tace uwar ma data haifeki tayi asara haihuwar fata haihuwar Allah bani wato kece kika rabani da dana ko mgnta yanzu bayaji, tab wlh kin tarowa kanki jaraba wutar lahira, maza tattare naki ya naki kibar min gidannan kamin nasa Gogeo ya lakads miki duka yar iska..."
Saurin dakatar da ita yayi yace “Momm wai meyesa kike hakane don Allah gdanta ne fah gdan mijinta ne gsky Mom kada ki shiga rayuwar matata very Soon zaa daura mana aure ko Habeey"
Itadai janye jikinta take daga nasa har tasamu ta rabu da jikinsa ta tsugunna bakinta yana rawa tace “ki...kiyi hqr Mom bani na kawo kaina ba satoni yayi yazo ya boyeni anan nace ya qyaleni ma na tafi yaqi..."
Wata tsawa Mom ta daka mata tace “wace Mom din taki? A haba yarnan Allah ya tsari gatarina da saran shuka nikam Saratu ban haifi karuwa yar oya ogaba sakarya kawai asararriya wacce ta rako Mata duniya wannan uwar data haifeki ma tayi asara......"
"Mommyyyy!" Ya Kira sunanta da qarfi tare da kallon Habeey da take durqushe jikinta na tsuma, tabbas badon darajar Taheer da Kuma shekarun Mom ba dasai ta yagata saboda aduniya ta yarda da kowacce wahala da cin mutunci amma banda taba mata martabar iyaye, musamman Addanta.
Miqewa tayi tana girgiza kanta tana hada kayanta a Jakarta tana kuka, itakuma Mom bata daina zaginta ba tana kwashe Mata yar ragowar albarka data rage Mata a jikinta.
Doguwar rigarta ta dauka tasa ta dauki jakar hannunta ta raba zata wucce ya cafkota ya hadata da jikinsa yace.
“Mom kada ki soma yin wannan gangancin babu inda Habeey zataje in kuwa kin matsa to nima zan barmiki gdan sai ku zauna a ciki ni na kama hotel nida matat...." Sake buge bakinsa tayi tace “idan ka qara cewa wannan munafukar yarinyar matarka wlh sainayi maka baki ka lalace Koda yake dama ai ka lalace din tunda har ka fasa gardin mace ajiyeta ma kake a gdanka, to bari kaji ma Taheer yau qafata qafarka in kaga nabar qasar nan to tare muka tafi dakai tunda abin naka iskanci ne aure ma zanyi maka dan ubanka"
Fincikewa Habeey tayi daga jikinsa ta dauki hanyar fita da gudu shima yabita yana kiranta itama Hajiya binsa tayi ta riqo rigarsa yasan halin Habeey sarai zuciyace da ita kamar masifa bata daukar wulaqanci in ba nasa ba shiyasa hankalinsa ya tashi.
Baisan sanda ya durqushe ya cafki qafarta ba yace “Don girman Allah ki tsaya Habeey kada ki tafi a wannan daren bakisan inda zaki ba..." Cikin kuka ta warce qafarta tace “Indai kanasona kuma kanaso nima nasoka to kayiwa mahaifanka biyayya don Allah Taheer dama nice kai...."
Tana fadin haka kukan da ta hadiye ya qwace mata tace “kai dan gatane mahaifiyarka tanada iko akanka ba kamar tawa ba" Kama hannunsa tayi tace “don Allah kada ka bata kunya kaji ta isa dakai ne shiyasa take qoqarin saitaka a hanya, Taheer kada ka damu dani ka damu da kanka kawai ni tawa qaddarar kenan"
Miqewa tayi ta fice da gudu daga gdan shima ya fincike daga ruqon da Mom tayi masa yabita amma harta tsare mota ta hau.
Bin gurin yayi da kallo tare da zamewa ya zauna a qasa ya buga hannunsa akansa ya kalli Mom da ta qaraso yace “shikenan ranki yayi fari kin koreta Mom batada kowa fah a garin nan buri nake na aureta Mom kema fah kin haifa kuma wlh Habeey batada matsala har tafi yayanki tarbiyya kawai qaddararmu ce hakan..."
Tsaki Mom tayi tace “ai nima tafini tarbiyya shiyasa ta baro iyayenta ta taho take karuwanci a qasar daba tataba shashasha soko bandama tsabar iskanci ubanme zakaci a jikin wannan yarinyar mazan titi sun gama debe albarkar jikinta, zaka tashi mu shiga ciki kosai naci qaniyarka"
Miqewa yayi suka koma ciki ya zube a kujera Mom nata sababinta shikam baimasan tanayi ba wayar Habeey kawai yake Kira amma taqi dagawa takaici yasashi jifa da wayar yace “yanzu ya kikeso nayi kin bata Mata rai nima kinjamin ko wayats taqi dagawa don Allah kibarni naje naganta"
Ko kallon tsiya bai samu ba balle na arziqi saima miqewa da tayi ta zare key din parlourn ta shige wani dakin a cikin dakunan tayi wanka ta dawo ta tayar da sallah, Bushirah ce ta dubesa tace “amma Ya Taheer meye yasa bazaka auri Habeeba ba kalamanta sun kashemin jiki sai naji inason sanin wacece ita, don Allah ka bani lbrnta koda wani taimako da zan iyayi Mata wannan rayuwar bata dace da kyakkyawar mace kamarta ba"
Iska ya furzar ya miqe yace “ni kaina bansan komai game da Habeey ba kawai dai nasan nine na fara lalata Mata rayuwa amma bazan iya cewa dake ga abinda ya kawota Dubai ba nasan dai sometimes zanji tana kuka tana cewa Pappa ka cucemu Allah ya saka mana, Amma bansan waye Pappa ba bansan me yayi Mata ba"