Sashe 13
Dubai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani ihu yayi yace “kutmar uba uban waye me sukayi miki?" Kuka ta sake rushewa dashi tace “Hajiya Adama ce kawai Ina bacci tazo tanaso tayi harkarta dani"
Wata uwar ashar ya sake narkawa yace “billahillazi ta kiyayi gonata zanci ubanta daga ita har wanda ya daure mata gindi shine dalilin da yasa nace bazaki zauna a wannan matsiyacin gidanba"
Itadai kuka kawai takeyi a hankali ya koma rarrashinta har yasamu tayi shiru yace ta shirya yau zatabar gidan a daren" tashi tayi ta hada kayanta jikintana rawa, tana gamawa Fu'ad abokinsa yana zuwa cewa tayi ya shigo har gidan, sannan ta fito ai tana fitowa Adama tayo kanta takuwa yi tsalle ta maqalqale Fu'ad tana ihu.
Dagata Fu'ad yayi cak ya fito da ita har wajen motarsa ya bude ya sanyata sannan ya koma ya dauko mata kayanta ya fito yaja suka tafi, wani babban hotel yakaita suka shiga ya bude Mata wani daki yayi suka shiga ya bata mukullin yayi Mata sallama ya fice.
Shiga tayi bedroom din ta fada gadon baccinta me mugun dadi ya dauketa bata farka ba sai Tara na safe, shima wayace ta tasheta dagawa tayi suka gaisa yace “jiya ban iya bacci ba saboda tunaninki Fu'ad yacemin an gama komai ma saura kadan"
Ajiye wayar tayi tayi wanka tayi sallar asuba sannan ta nemi abinci suka kawo mata taci daqyar kasancewar abincin ma baya shiga a gurinta daga jiya zuwa yau ma idan taci dawowa yakeyi ta kasa gane meye matsalarta"....
*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[7/23, 9:23 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI*✈️
_Subscribe discount of payment_
*_21/7/2020_*
_Kamar yanda sanarwa ta fita a pages din da suka fita kafin wannan, littafin *DUBAI* ya koma na kudi da sabon farashi VIP 1k single 300_
_So abisa qorafe qorafen da na rinqa samu daga masoyana sunce kudin yayi musu tsada wannan dalilin yasa na rage kudin daga yanda na sanar a baya, VIP dana ambata masa 1k ya koma 600 single dana ambata 300 ya koma 200_
_Idan kinada interested zaki iya biyan kudinki ta wadannan hanyoyin_
_Account number_
👇🏻
_0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar_
_GTB_
_Ko katin waya MTN ta wannan number a WhatsApp_
👇🏻
_09013718241_
_Saiki tura avidance of payment dinki ta wannan number_
👇🏻
_09013718241_
*Episode 14*
Haka kwanakin suka rinqa turawa har kawo ranar data kama zata tafi Kolulonpur daga Dubai, komai ya canza Mata bata iyacin komai hatta ruwa idan Tasha sai ya dawo lamarin yana damunta sosai amma ta kasa fadawa kowa.
Ko da sukaje airport ma sukayi sallama da Fu'ad ta hau jirgi, tana hawa zazzabi ya rufeta haka sukayi tafiyar kanta yana cikin cinyarta tanata rawar sanyi gashi babu mataimaki.
Cikin saa suna sauka a Kolulonpur ta sauko daga jirgin ta fara hangen ta lnda zai bullo bataji tahowarsa ba saiji tayi yayi sama da ita yana juyawa da ita a gurin, qanqameshi tayi saboda jiri da aman da yake taso mata.
Ganin hakan ya sashi janta suka nufi inda motar hotel din da yake take suka shiga ya juyo da ita yana kallon qwayar idonta yace “kin rame kinyi haske idonki yayi yellow meye yake faruwa?"
Kwanciya tayi a jikinsa tana matsar hawaye, ya sanya hannunsa ya dagota yace “banason kuka meye matsalar ne ko mu wucce asibiti?" Daga masa kai tayi tace “ci...cikina yana ciwo da qirjina Taheer inajin kamar mutuwa zanyi..." Saurin rufe Mata baki yayi yace da driven ya wucce dasu asibiti mafi kusa.
Haka kuwa akayi suna zuwa asibitin aka shiga da ita suka fara checking nata sun jima suna dubata kafin su gano inda gizo yake saqar suka fita suka fada masa matarsa tanada shigar ciki sati biyar.
Daga zaunen da yake ya miqe yace “wht cic...ciki kuma?" Mamakine ya kama likitan yace “eh ko bakaso be?" Murmushi yayi tare da lumshe idonsa yace “aa zan iya ganinta?"
Dakin ya nuna masa ya shiga ya tarar da ita a kwance da drip a hannunta ya matsa gabanta ya kamo hannunta, ta bude idonta a hankali ta zubasu akan fuskarsa yayi Mata murmushi yace “sannu amma yanzu da sauqi ko?" Daga masa kai tayi yayi murmushi yace “ok yanzu me zakici?" Girgiza masa kai yayi ya zauna kusa da ita yana murza yatsanta har ya samu bacci ya dauketa.
Wannan rana dai a asibitin suka kwana duk jarabarsa saida ya daganta qafa saboda yanda ta kwana tana sheqa amai har saida yaji kamar yayi kuka saboda tausayinta.
Treatment sukayi mata sosai suka sallameta suka koma hotel din nanma jinya yakeyi sosai a hankali ya lallabata ya samu ya huta da ita amma da kuka suke qarewa.
Suda zasuyi kwana uku anan amma Saida sukayi sati daya sannan suka isa Malay, motsin arziki baya barinta tayi komai shine yakeyi mata hatta wanka shine yakeyi mata laulayi sosai takeyi.
Yauma suna zaune yana bata tea tanasha ta dago ta dubeshi, shima ita yake kallo yace mata “yada kallo ne?" Numfashi ta sauke tace “watana uku fah banyi period ba kullum na fada maka sai kacemin zaizo zaizo niwai yaushe zaizone cikina yanayimin ciwo sosai gashi sai naji yana dunqule min"
Share guminsa yayi yace “meye na damuwarki da zuwansa ko rashin zuwansa ne ke" kuka ta saka masa tace “amma munyi waya da Aysher nake fada mata shine tace ko cikine dani, kuma sai na tuna ashe hakane cikine yake hana period Taheer inajin tsoro fah"
Dariya yayi yace “shine Zaki damu kanki inma cikin ne dake ai bakida matsala tunda kinsan ubansa" kallonsa tayi gabanta na tsananta faduwa tace “nidai ka kaini asibiti kagafa tunda mukazo nan ka daina yarda nasha magani"
Dariya yayi sosai yace “ai tunkafin muzo nan aikin gama ya gama Habeey mun samu qaruwa babenmu ya fara qwari cikinmu wata hud..."
Zabura tayi ta miqe cikin tashin hankali tace “nashiga uku Taheer meye yasa baka da tunanin me gaba zata haifar ciki fah haba Taheer ciki fah kace? Na shiga ukuna ni Habibatullah cikin sheg..."
Rufe Mata baki yayi yace “aa nifa dana ba shege bane dan soyayya ne kuma inason kayana" hankadeshi tayi cikin kuka ta fara watsi da kayan abincin dake gabansu tace “qarya kake Taheer wlh qarya ne baka isa ka wulaqantani a duniya ba baka isa ka batamin suna nasaba da zuri'a ba bazaka cuceni ba yaushe ne Taheer zaka rinqa fahimtata ne ciki fah kuma babu aure"
Miqewa yayi yace “wannan kuma ke ta shafa nidai nasan dana dake cikinki kuma dole ki haifemin abuna saboda inasonsa" ficewa yayi yaja qofar da qarfi ya datse ta zube a qasa ta rushe da kuka tana fadin “innanillahi wa innah ilaihirraji'un"
Kuka takeyi sosai tana dukan cikinta duka bana wasa ba aikuwa kafin wani lkc ta galabaita jini ya balle mata, bude qofar yayi ya shigo ya hangeta a kwance riqe da cikinta da sauri ya nufota kawai yaji ya cambala qafarsa cikin wani abu me dumi yakai dubansa qasan farin tiles din yaga jinine yaketa malala.
Zubewa yayi a gurin yana fadin “garin yaya jini kuma meye ya kawoshi?" Yana mgnr yana jijjigata amma batako motsaba ya dauki wayarsa da sauri ya kira health care din hotel din sukazo suka kinkimeta suka fice da ita.
Agajin gaggawa suka bata suka dubata sosai duk inda sukayi yana biye dasu ya kashe kudi sosai kafin cikin ya tsaya, aka kafa musu manyan dokoki ciki harda qauracewa juna shikam wannan labari baiyi masa dadi ba amma babu yanda zaiyi haka ya karba ya rungumi qaddara suka koma gda aikuwa tasha ruwan masifa da bala'i harda rantsewa idan ta zubar masa da ciki sai sunyi shari'a.
Zama sukeyi na gabar gaske ko gaisawa basayi saidai idan jarabarsa ta ciyoshi yazo ya qwaquleta ya koma dakinsa jaraba kam tana shanta.
Shine ya dauki nauyin turawa Pappa kudi duk watan duniya.
A cikin wata hudunnan abubuwa sun faru marasa dadi itadai Habeey kullum cikin damuwa take duk ta rame ta fita hayyacinta abu sai girma yakeyi gashi babu wata mu'amalar arziqi tunda ta nuna batason cikin shima yake tata mata rashin mutunci.
Da tayi masa mgn sai yace shifa siyanta yayi gurin ubanta kudi yake biyan babanta saboda haka dole tayi masa biyayya.
Ranar da suka gama abinda ya kawosu suka fara shirin tafiya, kwana biyu suka qara suka daga zuwa Dubai tafiya ce irinta kurame babu me cewa da wani qala.
Nanma gidansa yakaita ya ajiyeta kashedi na tashin hankali yayiwa masu gadin gdan akan bayason Koda ya tafi abar wani ya shigo gdan, kudi ya ajiye mata sosai ana i gobe zai tafi da dare ta samesa a parlour yana kallo ta nemi guri ta zauna “bai ko dago ya kalleta ba har tagaji da zamanta ta miqe zatabar gurin ya riqo hannunta.
Fadowa tayi jikinsa ya riqeta tare da dafa cikinta yace “da magana a bakinki maman twins me kikeso?" Kukan da take hadiyewa ne ya kubce mata yayi saurin dora bakinsa akan nata ya rufe mashi ruf yana tsotsarta yana shafa cikinta.
Janyewa tayi a hankali tace “yanzu kuma idan ka tafi yaushe zaka dawo?" Murmushi yayi yace “zanje nayiwa Mom albishir ne takusa daukan jika..."
Da sauri ta zuba masa manyan idanunta tace “na shiga ukuna don Allah kada ka fada musu Taheer me zance da Addata idan taji wannan baqin lbrn bayan karuwancin da nakeyi ma har cikin shege nay...."
Wani gigitaccen mari ya dauketa dashi ya miqe yana huci ya sake dauketa da mari ta zube kanta ya daki glass ya fashe kuwa jini yayi tsartuwa.
A masifar zafafe yace “ke wacce irin jahilar qwaqwalwa ce dake sau nawa zance miki ki daina sheganta min babena Amma kinqi ganewa"...........

*_22/7/2020_*
_Page 15 shine last Free Page, ga wadanda suke buqatar jin qarshen wannan labari zasu biya kudinsu ta wadannan hanyoyin dake qasa single section da nake posting sau daya a rana 200 VIP da nake posting sau uku a rana 600_

*Episode 16*