Sashe 10
Dubai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
____________Tana fita cikin saa ta samu taxi ta hau har sukace unguwar tasu kuka takeyi ga wani mahaukacin sanyi da takeji, hakanan dai cikin dauriya ta fito ta shiga cikin gdan Aysher na ganinta ta miqe da sauri tace.
“Habeey kece a daren nan?" Kada Mata kai kawai tayi ta bude dakinta ta fada saman katifarta taja bargo ta qudundune jikinta tana kukanta me taba zuciya.
Juyawa Aysher tayi ta fice saboda inda sabo ta saba da kukan Habeey me taba zuciya gashi bajin rarrashi takeyi ba balle tace zata rarrasheta.
Haka tayita makyarkyata har tasamu bacci ya dauketa, sai asuba ta farka ta samu jikinta ya dan ware ta shiga tayi wanka tayi sallah ta koma ta kwanta har yanzu qirjinta ciwo yakeyi.
Tananan kwance ta kasa ko tashi taji an bude qofar dakinta an shigo ta bude idonta a hankali ta saukeshi akansa gabanta na faduwa shikam Taheer wanne irin mutum ne da asubar nan har ya samu ta fito?
Zama yayi kilusa da ita ya kamo hannunta yace “kinsha maganinki kuwa?" Daga masa kai tayi ya fitar da huci yace “bazan barki anan ba inada wani gdan Dad dina dake hannuna ki tashi muje na kaiki can kafin Mom ta tafi"
Kada masa kai tayi ta sake Jan bargo ta rufa ya yaye yace “banaso halinki na gardama Habeey inayi ne don mutuncinki zama a irin gurin nan bai dace da nutsattsiyar mace ba komai zai iya faruwa"
Daga masa hannu tayi tace “nikam nace banaso ko dolene" kada Mata kai yayi yace “eh dolene kibi umarnin mijinki kuwa Habeey Koda bakyaso, ki tashi muje yau zan wucce 9ja idan komai ya lafa zan dawo gareki Ina fatan faruwar abubuwa da yawa kafin lkcn"
Juyawa tayi tace “Allah ya tsare hanya" daga haka bata qara cewa dashi komai ba har ya gaji dayi mata mgn ya dagota yace “kinyimin alqawarin duk tsanani duk wahala bazaki juyamin baya ba, meye yasa tun kan aje ko Ina kikeson ki fara butulcemin Habeey Mom mahaifiyata ce amma batada ikon canza abinda ya riga ya ginu a zuciyata inasonki a duk yanda kike kuma zan tsaya tsayin daka wajen kare qimarki a ko inane a duniya"
Itadai batace masa komai ba saida taji yana shafa bayanta a hankali tasan sarai inda zancen zaije wannan dalilin yasata miqewa ta fada bathroom ta kulle.
Bugun duniya taqi budewa magiyar duniya taqi ta bude har saida yaji Mom ta fara kiransa ya daga yace “inazuwa Mom" kashe wayar yayi ya dauki biro da takarda yayi wani dan short note ya ajiye Mata tare da check na kudi masu yawa ya fice.
Saida ya nemi magajiyar gdan yayi Mata ihsani tare da roqonta ta kula masa da Habeey kada take barinta zuwa ko Ina har zuwa lkcn da zai dawo, sannan ya tafi zuciyarsa babu dadi yana tuqi yana hawaye tare da jin haushin Mom dinsa yasan itace duk taja masa wannan matsalar da yake ciki.
*UMMUH HAIRAN CE...✍️*
[7/23, 9:22 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI*✈️
*PAID BOOK*
*HAƘƘIN MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*(UMMUH HAIRAN)*
*_21/7/2020_*
_Kamar yanda duk Wanda yaga status dina na yau ya sani cewa, littafin *DUBAI* ya koma na kudi da sabon farashi VIP 1k 30 people's kawai nakeso single 300_
_Idan kinada interested zaki iya biyan kudinki ta wadannan hanyoyin_
_Account number_
👇🏻
_0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar_
_GTB_
_Ko katin waya MTN ta wannan number a WhatsApp_
👇🏻
_09013718241_
_Saiki tura avidance of payment dinki ta wannan number_
👇🏻
_09013718241_
*LAST FREE PAGE*
*Episode 12*
Yana Isa gdan Mom ta rufeshi da fada tana sababin ya saci jiki daka zuwa masallaci ya tafi gurin karuwa, zubewa yayi a gabanta ya kasa boye abinda yakeji a zuciyarsa, tsoro ya kama Mom ganin yanda dan nata yake kuka kashirban yana girgiza kai yace.
“Mom wlh idan kikaja na rasa Habeey kema Zaki rasani don na tabbatar mutuwa kawai zanyi Mom yarinyar nan tafi kowa buqatata a rayuwarta batada kowa a garin nan saini idan kika matsa na tafi nabarta bansan halinda rayuwata da tata zata kasance ba..."
Wata tsawa data daka masa tasashi hadiye guntuwar mgnrsa tace “ashe kuwa zaka mutu don wlh nama rantse maka idan kaga ka auri yarinyar nan to ka qaddara babu numfashin Hajiya Saratu ne kai ko bana raye ka auri yarinyar nan bazan taba yafe mak..."
Rufe mata baki Bushirah tayi tace “don Allah kada ki rantse Mom matar mutum kabarinsa bakisan abinda Allah yake nufi da hakan ba idan kika cika matsawa komai zai iya faruwa haba Mom kifa tsaya ki duba na tsanaki cikin lamarin nan tunda kike da Ya Taheer banajin ya taba cemiki yanason wata mace sai akan Habibatullah..."
Angajeta tayi ta fada jikin Taheer daya dafe kansa ysnajin kamar zai tarwatse tace “kajini da yan iskan yara to kuyimin nasiha tunda kunfini sanin abinda ya dace" fuuuuuu ta shige daki ta dauko mayafinta da Jakarta tace “kayi sauri yau qafata qafarka kaida Dubai kuwa zaka dade dan ubanka shashasha shi ko tsoron ciwukan zamanin nan bayayi"
Saida taje bakin qofar ta juyo tagsnshi a zaune inda tabarshi ta juyo a fusace ta daukeshi da mari sannan ya dawo hayyacinsa ya miqe ya shiga dakinsa ya hado kayansa har ya juya zai fita ya koma ya bude inda kayanta suke ya zauki rigar baccin data kwana da ita kwananta na qarshe a gidan ya rungume a jikinsa yana shinshinawa.
Saida yaji Mom na qwala masa Kira sannan ya fito a gajiye rungume da rigar a jikinsa ya shiga motar driven yaja suka nausa airport, da sukazo hanyar unguwar su Habeey har leqowa yakeyi wai ko zaiganta amma Bai ganta ba, ya furzar da iska tare da gyara zamansa ya dora rigar a qirjinsa yanajin kamar Habeey ya rungume.
___________Biyar jirginsu ya sauka kasancewar lahadi ce governor waziri dakansa yaje dauko iyalansa tun daga fitowar Taheer a jirgi yaga yanda yake layi yasan ba qalau ba har ya iso gareshi ya fada jikinsa ya rungumeshi yace “Dad don Allah kada ka bari Mom ta rabani da Habibatullah itace rayuwata Dad bantaba son wata ya mace ba sai akanta, kaji Dad don Allah wlh Itama bason wannan qazamar rayuwar takeyi ba kawai dan babu yanda zatayi ne Dad har yanzu Habeey tsoron maza takeyi saboda bata sababa..."
Rufe masa baki yayi yace “could down My Son kayi addu'a kawai ita mace allurar ruwa ce me rabo ke dauka balle irin wadannan matan, Son banayi maka sha'awar auren karuwa nafison ka auri kamilar mace manzon Allah yace mu zabawa yayayenmu uwa ta gari wacce zasuyi alfahari da ita"
Share qwallarsa yayi yace “itama ta garice nine na fara batata nine ma bana gari ba saboda son zuciya da kwadayi yasa na wulaqanta mata rayuwa Dad nifa koma ya take inasonta kawai ka nemamin aurenta"
Jikin Dad yayi sanyi sosai amma zuciyarsa bata amince da ya nemawa Dan nasa auren Habeey ba musamman da suka shiga mota Mom tarinqa famfashi tana fada masa qarya da gaskiya, shima ya hau ya zauna tare da cigaba da lalllashin dannasa.
Ganin bashida alamun cinmma nasara yasashi sharesu yaci gaba ta qulla me yuwuwa a zuciyarsa, Abu na farko dole ne duk yanda zaiyi yayi ya kasance tare da Habeey Koda aure ko babu aure saboda barinta gidan magajiya Adama matsalace babba itadin ster of women's ce duk namijin da ya kalleta sai yaso dandana daga gareta shikuma abinda baya fata kenan yafiso ya kasance shi kadai ne yake mu'amala da ita.
Da wannan tunanin suka shiga government house din motar tayi parking a wata qatuwar rumfar aje motoci Taheer ya riga kowa bude motar ya fice a fusace yanaji Dad na kiransa ya daga masa hannu batare daya juya ba yace “me zakacemin Dad bayan wannan matar" ya nuna Mom yace “ta zigeka har sharri ma tayiwa Babena saboda kawai batasonta to nidai babu ruwana ko ku auramin ita ta zama matata ko kada ku auramin ita bazan fasa hutawa da ita ba saboda babu macen da take certified dina kamarta kunga kenan sai ku shirya daukar jikoki course bazan qara yi Mata amfani da maganin hana daukar ciki ba gara mu samu zuri'a mum...."
Wani mugun mari Alh Wazir ya dauke dannasa mafi soyuwa a ransa dashi yace “ashe bakada hankali dan ubanka Taheer, ni zaka kunyata ka tozarta a idon duniya? Ok na gane inda ka dosa kaje Taheer kaje kayi abinda kaga dama aurene kaida yarinyar nan har abada dan ubanka idan mune muka haifeka zamu gani idan kuma Kaine ka haifemu nan ma zamu gani sakarai kawai da baisan ciwon kansa ba"
Marin ya bashi mamaki kuma ya shigeshi tunda yake da iyayensa musamman Dad baitaba daga hannu ya dakeshi ba sai akan Habeey hakama Mom, “Habeey! Habeey!! Habeey!!!" Baisan sanda bakinsa ke furta wannan kalmar ba sai jiyayi Mom tace “ba Habeey ba inma habibu ne saidai zuciyarka ta tarwatse amma bazaka kawo mana baragurbi cikin ahlinmu ba"
Dagowa yayi ya kallesu kawai yayi wani murmushi dashi kadai yasan me yake nufi ya juya da sauri ya shige part dinsa ya datso qofar da qarfi Mom da Dad suka kalli juna cikin dan firgici Kubrah ta tabe baki tare da nufar nasu bangaren ita kuwa Bushirah kawai hawaye take zubarwa as Imaging tana jin da ace itace a halin da Habeey take ciki haka itama iyayenta zasuyi mata kenan?"
Saurin kada kai tayi tare da nufar bangaren nasu da sauri tana kuka, nan fah Dad yabita da kallo yace “au ita kuma wannan fah?"
Tabe baki Mom tayi tace “yar abi yarima asha kida ce ita kasan duk abinda wancan shashashan yakeso itama shi takeso dazu har wani wa'azi takeyimin fa" shidai Dad baice komai ba ya nufi part dinsa Mom ma ta nufi nata.