Sashe 21
Dubai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sauka yayi ya hado mata abinci ya kawo mata yana zuwa ya tararta ta hade kai da gwiwa tana kukanta me dafa zuciya, ajiye kayan yayi ya matsa gabanta ya tallafota yana shafa cikinta yanajin yanda babyn cikinta me wata shidda yaketa motsi yayi murmushi yace.
“Babe na yanada lfy kamarni" itadai bata iyace masa komai ba sai zamewa da tayi a jikinta ta koma ta kwanta tana ajiyar zuciya, dagota yayi yace “bazaki barmin babe da yunwa ba jiya bakici abinci ba yauma ki zauna da yunwa, aa bazai yuwu ba kiyi har kibarmin komai insha Allahu komai yakusan zuwa qarshe nidai burina kada ki juyamin baya ki bani hadin kai zamu kai inda mukeso mukai yanzu dai waye ya fadawa Addah kinada ciki?"
Dagowa tayi suka hada ido yayi mata murmushi yace “inason sani saboda musan matakin dauka Koda yake yanzu ma ba wannan ne a gabanmu ba"
Itadai bata qara cewa dashi komai ba ta koma ta kwanta ya sake dagota ya rinqa bata tea din tanasha saida tasha sosai sannan ya barta ta kwanta bacci ya dauketa, saida suka qara kwana sannan suka koma gidansa duk yanda yaso suci gaba da mu'amala amma fir taqi saima kuka da takeyi masa to shima yanzu tausayinta ya danne sha'awarta shiyasa bayayi mata dole kamar yanda ya saba binta yake a hankali har yagama yimata cuku cukun komawarsu.
Ko sallama basuyi da Aysher ba suka dauki hanyar 9ja Koda suka isa baikaita gidansu ba kuma bai barta taje gida ba gdansa ya sauketa Amma sunsha fama kafin ta yarda akan zata kwana a gidan dayake darene washegari zata tafi.
Shima anan ya kwana tare da ita da safe gari na wayewa yasa aka kawo masa mota cikin sirri daga gdansu ya dauketa suka nufi gombe.
Suna tafe duk inda yaga wani abu saiya tsaya ya siya mata, kallonsa kawai takeyi tana hawaye zuciyarta na quna tana tuna yanzu shikenan idan taje gidansu bazata tarar da Addah ta ba.
Mamaki ya cikata da ganin yanda yakebi lungu da saqo har suka iso unguwarsu yayi parking a jikin gdan Pappa, ya juyo ya kalleta itama shi take kallo yayi murmushi yace “kinyi mamaki ko?"
Lumshe idanunta tayi yace “bai kamata kiyi mamaki ba Habibah maso dan tsuntsu shine yake binsa da jifa, fita mu shiga cikin gdan ayi duk wacce zaayi, qasa tayi da kanta tana shafa cikinta ya dora hannunsa akan cikinta yace “bazakiyi danasani ba indai akan ciki nane muje ki huta baby na ya huta"
Bude mata qofar yayi suka fito tana daga mayafinta saboda tsoron kada ya manne a jikinta cikinta ya fito, mamaki ne ya kamata ganin yanda aka gyara gdan kamar ba gdansu na qasa ba.
Shine yayi mata jagora har cikin gdan saiya zamana kamar itace baquwar suna shiga Pappa yana fitowa daga dakin matarsa Graise ya tsaya cak yana kallonsu itama tsayawa tayi tanayi masa kallo biyu na mamakin qibar da yayi da Kuma ganin wata Matar ba Addanta ba ta biyo bayansa sai kuma na tsantsar tsanarsa da takaici hadi da baqin cikin biyayyar da mahaifiyarta ta rinqa tursasata tayi masa a baya yanzu ga abinda baqar biyayyarta taja mata........
*UMMUH HAIRAN CE...✍️*
[7/27, 10:35 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI* ✈️
*PAID BOOK*
_Idan kinsan baki biya ba kada ki karanta in kin karanta keda Allah, VIP 600 SINGLE 200_
_Account number_
_0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar_
_GTB_
_Ko katin waya MTN ta wannan number_
_09013718241_
_Yan Niger zaku turo katin Orange Wanda zaiyi daidai da 600 dinmu idan VIP ne idan SINGLE ne wanda zaiyi daidai da 200 dinmu ta Nigeria._
*Episode 27*
Kallon kallo sukeyi da Pappa kafin daga bisani taga Taheer ya tsugunna yana gaisheshi bai amsa gaisuwar Taheer din ba sai wani mugun kallo da yakebin Habeey dashi har ya iso gabanta ya damqota yace.
“Ubanme kika dawo kiyi a qasar nan da izinin wa kika dawo ko an fada miki tsinanne ne ni har kin gama biyana kudina da Zaki dawo?" Saurin miqewa Taheer yayi ya finciketa ta qarfin tsiya ya dakawa Pappa tsawa yace “kada ka kuskura ka qara tabamin Mata wannan ai haukane bakaga yanda take bane"
Baya Pappa yayi sai yanzu ya fahimci cikin dake jikinta yace “heeee Anitah aure kika daura a Dubai bansani ba munafukar uwarki ta daure miki gindi kikayi aure batare da ansanar Dani ba to wlh yau shari'a ce zata rabamu da ita tunda ta munafurceni"
Tsoro ne ya kama Habeey ta zame daga jikin Taheer tace “Pappa Ina Ibrahim da Idris?" Tabe baki yayi yace “yana gurin munafukar uwarku ba har kudi kika turo mata ta siyi gda ba?" Lamarin duk ya daure Mata kai ta koma ta maqale a bayan Taheer daya zubawa Pappa ido sai hauka yakeyi wai sai yayi qarar Hajar da Taheer tunda suka zuga masa ya ta dawo 9ja bayan bai gama gininsa ba"
Zuciyar Taheer takai wuya yana qara second talatin bai fice a gdan ba zai iya rufe Pappa da duka figar hannun Habeey yayi suka fice daga gdan ya jefata a mota cike da tunani ya samu wani matashin yaro yayi masa yan tambayoyi tana kallon yaron yanayi masa kwatance ya juyo ya shigs motar ya kalleta yaci gaba da tuqinsa suka fice a unguwar suka nufi wata sabuwar unguwa ya kuma fita yayi tambaya sai gashi da wani yaro, Habeey ta zubawa yaron ido yana zuwa sai taga ashe autansu ne Idris yana ganinta yace “lahhh Aunty Habbatullah kece dama dama tun jiya Addah take kuka tana cewa baqin cikinku ne zai kasheta"
Dago jajayen idanunta tayi tace “addah kuma Idris wacce Addan?" Kallonta yakeyi da mamaki yace “munada wata Addah ne bayan mahaifiyarmu..." Rungumeshi tayi ta saki wata ajiyar zuciya tare da kuka a tare tace “dama Ibrahim qarya yayimin yace Addah ta mutu ya tashi hankalina ashe meye yasa yayimin wasa da rayuwar uwata?"
Parking sukayi a wani matsakaicin gida Idris ya fita da gudu ya shiga gdan ya qyarawa Addah da Ibrahim cewa ga Yaya Habbatullah nan ita da wani" miqewa Addah tayi da sauri ta shige wani daki ta kulle suka shigo suka tarar da Ibrahim yanayi mata magiyar ta bude Amma fir taqi matsawa tayi kusa da Ibrahim din tace “nice batason gani ko qanina? Addah ki bude ni inason ganinki inason na tabbatar da lfyrki Addah kada kiyi fushi dani da qaddarata wlh nayi iyakar qoqarina na ganin na tsare mutumcina amma na kasa"
Tun tana magiyar ita kadai har saida Taheer yasa baki amma Addah ta qeqashe tace itafa batason ganin Habbatullah ta fice mata daga gda kafin ta zama ajalinta, Taheer da baqar zuciya ya matsa gabanta yace “ke kowa ma gudunki yakeyi da qaddararki uwar data haifeki ms tana gudunki saboda qaddarar da itace sanadin faruwarta Habeey ni bazan taba gudunki ba kizo mu koma ki haifamin baby na sai muyi aure duniya ai fadine da ita..."
Daga masa hannu tayi cikin kukan nadama da danasani mara amfani tace “dakatamin malam sanda taka uwar tazo tacimin mutunci banji haushi ba nasan sonka takeyi saboda haka bazaka rabani da tawa ba Ina ruwanka inma kasheni zatayi, ka fice Taheer ka fita banason ganinka kaine Taheer Kaine qaddarata kaine ummul aba'isin faruwar komai don Allah ka fita a rayuwata wlh daga tunda nake bantabajin sonka ba balle naji zan iya barin uwata saboda kai"
*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[7/28, 8:20 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI* ✈️

*Episode 28*
Tsayawa yayi sororo sake da baki yana kallonta ganin yanda take kukan tana yiwa Addah magiya yasashi juyawa ya fice daga gdan ya nufi hanyar da zata mayar dashi garinsu zuciyarsa cunkushe da abubuwa da yawa shidai baisan meye yasa duk abinda ya shafi Habeey take tsaya masa a zuciyarsa ba.
Kai tsaye gda ya nufa saida jami'an tsaron gdan gwamnatin suka tabbatar da shine sannan suka bude masa get ya shiga yayi parking a harabar ajiye motocin ya fito fuskarsa a cunkushe ya nufi cikin gdan parlourn Mom ya shiga ya tarar da ita hakimce ita da yanmatanta biyu Kubrah da Bushirah sai wata da baisan wayece ba.
Suna ganinsa suka miqe suka rungumeshi suna murna shidai ya kasa boye damuwar da yake ciki yaqe kawai yakeyi yana dauke kai saboda kada Mom ta fahimci wani abu, sakinsa sukayi ya matsa ya zauna kusa da Mom ya kama hannunta yace “mom i hope kina lfy?"
Janye hannunta tayi tace “ance tun jiya ka dawo meye ya hanaka isowa gda?" Shafa kansa yayi yace “shigowar dare mukayi kuma tare muke da Babe so banson na barta ita kadai nasan idan nace zan kawota gdannan Zaki iya fada mata mgnr da zata sanya ciwonta tashi..." Katseshi tayi da cewa “wato dana rabaka da yar iskar yarinyar nan baka rabu da itaba ko Taheer wai kaikam wanne irin yarone da bakajin mgn wlh kaji na rantse baka isa ka gurbatamin zuri'a da wannan karuwar yarinyar ba wacce iskancinta ya riqa ya tatura har ta tsallake qasarta ta tafi uwa ba kwaba take sheqe ayarta ba"
Qasa yayi da kansa ya zubawa Mom idanunsa daya kada yayi jajir yace “amma Mom kinsan dai cewa komai yana tafiyane bisa rubutun qaddarar bawa meye yasa kullum baki yiwa yayan wasu fatan alkhairi itama fa yace qaddarorinta ne sukazo Mata a baibai kuma suka hado dani yanzu Mom idan Bushirah ce ko Kubrah suka samu kansu a wannan halin ashe gudunsu kema zakiyi kamar yanda mahaifiyar Habeey ta kasa tsayawa ta dubi yarta me qaunarta da idanun rahma bayan duk abinda ya sameta sanadin uwar tatane, ta sadaukarmin da abu mafi daraja a gurin kowacce ya mace a lkcn da tafi buqatarsa kawai saboda ta ceci rayuwar mahaifiyarta ashe uwarma butulci zatayi mata"