← Book details Dubai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 23

Sashe 20

Dubai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Miqewa yayi ya juya zai tafi nayi saurin riqe hannunsa cikin sallamawa komai nace “kayi hqr don Allah na gde na yarda wlh hakanma ka taimakeni..."
Yanda nake kukanne yasashi sake zama yace “banason kuka Babe kin kawo motion an karba so yakamata ki fara riritani tun yanzu" qasa nayi da kaina cikin alamun kunya yayi murmushin daya sanyani dagowa ya dagamin gira yacemin “inason karuwa me kunya" wannan kalma ta ragargaji lakar jikina.
Amma banida yanda zanyi hakanan na hadiye damuwata ya matso ya saita bakina da nasa ya saukemin wani hot kiss daya taba jijiyoyin jikina, matsowa yayi ya dagoni yace “ina kikeson muje mu kwana a matse nake wlh"

Numfashi na furzar me cike da tsoro nace “ho..tel" mamaki ne ya kamashi na yanda yaji muryata tana rawa baidai ce komai ba ya miqe ya dagoni ya hadani da jikinsa yace “lkc na qara tafiya nasan yanzu baifi awa biyar ya ragewa mahaifiyarki ba"
A haka muka tafi nidai gani nake kamar kowa kallona yakeyi duk na tsargu shikam ko a jikinsa Aysher ce ta riqo hannuna lkcn da zamu wucce ta bude jakarta ta daukomin wani magani ta bani tace “kafin komai ya kankama ki hadiyi wadannan qwayoyin zasu kareki daga daukar ciki saboda tsaro"
Girgiza mata kai nayi da yanayin tausayawa kai, ta lura da yanayina ta sharemin hawayena tace “Taheer bayason kuka a gurin mace zaki bata rawarki da tsalle" saurin share hawayen nayi daidai lkcn daya isa jikin motar ya shiga idonsa na kaina nima na shiga yajamu da gudu muka fice daga harabar Beachwood pack din............

*UMMUH HAIRAN CE...✍️*
[7/26, 8:33 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI*✈️

*PAID BOOK*

*HAƘƘIN MALLAKAR*
              👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*(UMMUH HAIRAN)*

_Masoya wannan littafi mai farin jini wato Dubai dake qasar Niger, ga dama ta samu_
_Kuma zaku iya_ _kasancewa da wannan littafi na Dubai ta hanyar turo da katin Orange na kudinku Wanda zaiyi daidai da 200._
_Idan VIP kikeso zaki turo da katin da zaiyi daidai da 600 kudin Nigeria kada ki manta da lambar da zaki turo katin ta WhatsApp_

_09013718241_

_Idan kuma a Nigeria kike zaki turo katin MTN ta WhatsApp a wannan number dake sama ko ta account number_

_0255526235_

_Fauziyya Tasi'u Umar_

_GTB_

_Don Allah idan kinsan baki biya ba kada ki karanta VIP 600 single 300_

*Episode 25*

Tunda muka taho babu wanda yace da wani qala har muka isa harabar wani babban hotel yayi parking ya fita, naci gaba da kallon gurin Ina sharar hawaye lkc zuwa lkc bansan lkcn daya dawo ba sai jinayi yace.
“Kinga dallah malama bafa dole nayi miki ba taimakonki zanyi idan bakiso kije kawai na nemi wata" saurin share hawayena nayi na fito nace “zuciyata ce ta kasa jurewa bansan sanda hawayen yake zubomin ba yau nice na amince da namiji zan aikata abinda nafi tsana a rayuwata dashi...."

Wata dariya yayi data firgitani ya kamo hannuna yace “wannan tatsuniyar taki batada guri a gurina ki adanata kiyiwa wani dama kowacce karuwa abinda take fada kenan idan ta samu gara ta wankeshi da haka toni ba gara bane nasan mata kala² harda fararen fata"
Yana fadin haka ya figeni muka shiga cikin hotel din ya hau dani lifter sannan ya bude wani daki ya shigar dani, ya zaunar dani akan wata kujera ya fara rage kayansa kaina yana qasa inata qoqarin hadiye kukana ya matso gabana yacemin “kalla"

Dagowa nayi gabana yayi wata muguwar faduwa saboda ganinsa a tube dagashi sai boxes nayi saurin rintse idona inda a lkcn ka taba qirjina zakaji yanda zuciyata take tsalle tana qoqarin fasa qirjina ta fito.
Ganin nayi qasane ya bashi damar dagoni ya sanya hannunsa ya zuge zip din rigata ya sauketa qasa ya rage dagani sai three quarter din wandon jikina da wata riga vest mara hannu.
Wata iska ya furzar a bakinsa ya dora hannunsa a saitin gabana nayi saurin qara qanqame idona jikina yana rawa ya zubamin ido kawai ya fasa abinda yakeyi, yana qara qaremin kallo, ya jima yana kallona kafin ya koma ya zauna yace.

Ki nutsu ki bani account details na babanki banson wannan rawar jikin ta munafurci" jin ya ambaci account details sai na zauna na fara dubawa a hankali na karanto masa yasa ya sanda kudin suka shiga dubu dari biyar cass sannan ya ajiye wayar ya taso ya dawo bayana ya rungumoni ya saqalo qasan cibiyata da hannunsa yana sauke wani numfashi yana murmushi.
Cikin qarfin hali da sallamawa farin cikin duniya na sakar masa jiki sosai zuciyata na kuka jikina na rawa saboda rashin sabo, a haka yayi nasarar rabani da komai na jikina ya sanya bakinsa a saman breast dina na qanqame idona saboda azabar dana fara dandana tun daga matakin farko.

Shikuwa duk ya susuce sai shafo ask dina yakeyi yana furzar da numfashi na kidima yanajin yanda jikina ya dauki zafi a zahirin zafin na zazzabi ne Amma shi Kuma tunaninsa yana bashi dumin ni'ima ne haka ya rinqa yamutsani yana wasa da gabana inajin zafi ta sama da qasa amma ban isa na nuna ba.
Babban abinda ya firgitani dakai Taheer halittar jikinka ta qarfi komanka a murde kasani basai na fada maka ba na kwashi azaba a wannan dare daya zamemin baqin dare mafi muni a rayuwata, daren da nayi asarar wani bangare me muhimmanci a jikina daren daya zamo masomi kuma mafarin lalacewata.

A wannan daren abubuwa da dama sun faru wanda suka sabbabamin tsanarka a zuciyata saboda qwarai ka nunamin rashin imani da tausayi Taheer baka bini a hankali ba duk da a karon farko daka sanya azzakarinka cikin farjina kaji cewa nidin ba a riga anyi disvarging nawa ba nayi tunanin lkcn dana qanqameka numfashina yana qoqarin barin jikina zaka sauraramin amma memakon haka sai naga ka qara ware qwanjinka kaci gaba da caccakata wanda har wannan shigar burgun shahon da kayimin ta sabbabamin qaruwar da dagani har kai bamusan da ita ba.
Haka nan kayita sukuwa akaina tsayin dare guda baka taba kawowa a ranka bari na tausayawa baiwar Allan nan ba taqamarka kudi ka biya nikuma bazan iya cewa dakai aa ba saboda a hakanma gani nake taimakona kayi.

Nidai bansan ya wasan ya qare ba sai farkawa nayi na ganni a asibiti Aysher na jinyata, lkcn dana farka nayi nadamar abubuwa da dama ciki harda saninka da nayi har qaddara tursasawar mijin mahaifiyata danake dauka matsayin mahaifi tunda duniya batasan wani ubana bayanshi ba ta haifarmin.
Nayi kuka mara iyaka ina tambayar kaina yanzu shikenan na rasa Heimen din budurcina ka rabani dashi saboda kudi? Idan na tuna hakan nakanyi kuka kamar rayuwata zata qare tun daga wannan ranar na ciwa kaina buri da alwashin bazan taba son wani da namiji ba balle naji Ina burin aurensa ya jefani da yayana a irin halin da Pappa ya jefamu nida yan uwana.

Taheer kasha ganina Ina kuka duk lkcn da ka nemeni bawai kukan rashin sabo bane aa cikin sati biyun da mukayi tare dakai dole da wahala tasa na saba saboda jarabarka abar bugawa a mujallah a siyarce ko a tarihi inajin labarin jarababbun maza amma bantaba tunanin akwai irinka ba wanda idan ka kama mace kakeyi Mata cin qoshi ba kamar kai.
Inayin kukane saboda baqin cikin Pappa ashe badon mahaifiyata yasani sallama maka abinda na dade Ina tattali ba aa kawai saboda karuwarsa ne Grease itace taje tayi sata aka kamata yakeson yayo belinta yasani fansar da budurcina saboda a ceceta.

A lkcn inata gwada wayar Addah bata shiga ashe yayi tunanin zan Kira shine ya dauke wayar, kwana biyu bayan tura kudinnan mukayi waya dashi nayi tunanin zai tambayeni ya akayi na samu kudin aa shikam ba damuwarsa bace damuwarsa kawai.
“Anitah ki rinqa dafa ruwan zafi da gishiri kina shiga ciki saboda rashin sabo a hankali zaki Saba ai dama mace saida namiji kedai ke kula da kanki ki nemi magunguna masu kyau kina amfani dasu"
Wadannan kalamai suna girgiza duniyata da tunani na har cemin yakeyi na saki jikina naji dadina shine yake bani shawarar kada na yarda namiji ya kusanceni ba comdom, Taheer in taqaice maka zance bayan ni ya baza Aisha da Fatima qannena qasashen duniya yawon karuwanci don nasan qarshan dai alewa qasa ce sannan a qarshen qarshe baqin cikin halin da muke ciki da labarin wannan liqaqqen cikin daka liqamin yasa zuciyar Addata bugawa ta mutu tabarmu cikin ha'ula'i Taheer Addah ta mutu bata hadani da mahaifina ba duk da har yanzu baasan duniyar da take ba amma wasu sunce suna ganinshi a talabijin itama addah tasha fadamin tasha ganinsa a TV yanzu ya zaayi ya yarda niba jinin wannan kafirin bace ya karbeni a matsayin ƴarsa?".............

*UMMUH HAIRAN CE...✍️*
[7/27, 10:34 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI*✈️

*PAID BOOK*

*HAƘƘIN MALLAKAR*
              👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*(UMMUH HAIRAN)*

_Masoya wannan littafi mai farin jini wato Dubai dake qasar Niger, ga dama ta samu_
_Kuma zaku iya_ _kasancewa da wannan littafi na Dubai ta hanyar turo da katin Orange na kudinku Wanda zaiyi daidai da 200._
_Idan VIP kikeso zaki turo da katin da zaiyi daidai da 600 kudin Nigeria kada ki manta da lambar da zaki turo katin ta WhatsApp_

_09013718241_

_Idan kuma a Nigeria kike zaki turo katin MTN ta WhatsApp a wannan number dake sama ko ta account number_

_0255526235_

_Fauziyya Tasi'u Umar_

_GTB_

_Don Allah idan kinsan baki biya ba kada ki karanta VIP 600 single 300_

*Episode 26*

Wannan shine abinda na sani game dani Taheer nayi mu'amala da maza da dama amma bantaba haduwa da namijin da yake wahalar dani kamarka ba Taheer don Allah ka mayar dani qasata ka rabani da cikin nan...."
Rufe mata bakinta yayi yana girgiza kai labarinta ya taba masa zuciya tausayinta ya nunku a zuciyarsa ya miqe a hankali yace “kiyi hqr Habeey kome kikeso zan iyayi miki amma banda zubar da cikin nan wlh tallahi inason cikina kiyi hqr ki haifemin abuna muyi aure mu raini danmu"
Chapter 20 · 0% Book details