Sashe 21
Deejamah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dariya sosai Shakeerah tayi don ganin abinda yafaru,mikewa tayi jikin ta duk babu kwari tashige toilet,ta dauki tsawon lokaci kafin tafito,Koda tafito Babu Kayan Daddy,ya lallaba yakwasa ya ware.
Tuntsirewa da dariya Shakeerah tayi tana tuno abinda yafaru,laptop dinta tajawo tayi connecting da wayar ta tafara neman DIAMOND LADIES,Basu dauki dogon lokaci ba sukayi picking call din a take ana suka fara video call Cike da farin ciki da dokin juna.
Nan Shakeerah tabasu labarin abinda yafaru tun Daren Ranar da ta shigo gidan,sosai fauzy ta tsorata da lamarin domin jinta take kaman itace a cikin kadararren gidan nan.
Fauzy tace"Sis to ya maganar abinfa yakai ki ana Samun nasara kuwa,domin naga yau 2month harda wani Abu banji kina bamu bayani ba.
Dafe kai Shakeerah tayi tace"guy's kudai ayi sha'ani kawai domin nima kaina fa ya kulle,domin da alamu akwai abinda ke faruwa sai dai ina kokarin sani sai dai ba komai zan iya Sani ba,Ina Shirin da babu Wanda zaisan inda nadosa sai Ranar da aka Kai Papi court.
Shiru khadee tayi tana jin wani irin tausayin Daddy din ta Shakeerah tace"Yadai beb?ko nafasa wNnNan abin ne nadawo?
Cikin Sauri khadee tace"haba Shakeerah me zesa kiyi haka,ai Daddy bai canci a saurara masa ba domin Ni ko a labari bantaba ganin hatsabibin uba mai cin 'yayansa ba Kuma yagama ya kashesu kamar Daddy,just dama nasan akwai tausayi na da da mahaifi,duk dashi burinshi yaganni ya kasheni,nikuwa begen sa nakeyi matuka.
Gaba daya kalaman ta yasa jikin su yin wani irin sanyi duk Sunyi shiru.
Kauda shirun Shakeerah tayi tace"Babe's wallahi i miss yhuu,dariya fauzy tayi tace"uhm kedai bari,nima Ina nan ban koma ba,diddilo idanuwa Shakeerah tayi tace"No wonder tun dazu nake son tambayar ki wai baki koma bane?sai kuma na fasa.
Khadee tace"taki tafiya Saboda Ammi da fulani gabadaya suna cikin damuwar rashin ki,dalilin da yasa ta zauna kenan don debe musu kewa,Kuma Alhamdulillah sun saki jiki,yanzu ma gidan mu tazo tun safe driver din fulani yakawo ta,sai anjima zata koma.
Farin ciki sosai Shakeerah tayi ta kuma yima fauzy godiya,hararan wasa fauzy ta vanka mata tace"Rike godiyar ki domin bansan ta ba a tsakanin mu.
Shakeerah tace"To Ina kikabar Dad da mommy?
Basunan suntafi yawon shakatawa da na amarci.
Gabadayan su suka tuntsire da dariya.
Maganganu Shakeerah taji a farfajiyar gidan,dage labulen tayi anan ta hango Daddy da hjy Sameera na kokarin fita a mota daya,cikin Sauri tace"Guy's I will call you later,cox akwai abinda zanyi yanzu ne.
Sallama sukayi gabadaya,ita kuma ta kashe laptop din ta aje a Kan bed,fita tayi daga bedroom din tafito balcony din ta da yake Dan sako ne ba kowa ke hangota ba,sai da taga fitan su Daddy sannan tafito ta nufi part din Daddy batare da kowa yasani ba,murda handle din tayi taji a rufe,a hankali tazaro wani Dan karamin key ta bude kofar, Ashe lokacin da suke romance da Daddy tayi kokarin zarowa.
Shiga dakin tayi ko Ina fes fess direct bedroom din da suka shiga ta nufa,duk da cewa a rufe ne sai da tabude,dakin take kalla sosai,a hakali ta bude wadrope din Rannan,cin Karo tayi da wannan abin mai kama da laptop,murmushin gefen mouth tayi sannan ta tuna haruffa bakwai ne bismillahir-rahmanir-raheem tayi sannan tafara rubuta KHADIJAT Ai kuwa tana sawa wadrope ya bude tsaff.
Abinda tagani ne a ciki yasata ja da baya cikin Sauri tana furta Inna lillahi wa inna ilaihirrajiun,gawa ce a ciki da alamu yadade,sannan gawar babban macece,wayarta dake cikin BZ dinta ta Ciro tayi snap din gawar,wasu irin sassan jikin mutane na mata da maza tadunga gani a wadrope din.
A tsorace ta rufe wadrope din,shiga toilet dinshi tayi ta kunna shower,da Sauri taja baya,domin maimakon ruwa yafito daga ciki sai jini ne ke fitowa a ciki,snap din shi tayi shima,cikin Sauri takashe ta samo ruwa mai kyau ta wanke toilets din tasss,tasamu na'urar busar da waje ta busar da toilet din sosai.
Dayan bedroom dinshi ta bude wanda tunda take bata taba shiga ba,budewa tayi sai dai abinda tagani ya firgita ta,mutane ne guda shida maza biyu mata hudu,gasunan kaman mutum-mutumi sai dai guda dayaketa Aman jini,cikin Sauri tayi snap ta maida kofan ta kulle jikinta babu inda baya rawa ta rufe part din ita kuma tashige part dinta,tana shiga motar Daddy ta kunno kai cikin farfajiyar gidan,a hargitse yafito daga mota ya nufi part din sa tare da murda handle Jin a rufe ne yasashi sakin ajiyar zuciya sai dai hankalinshu bai kwanta ba don haka cikin Sauri ya bude kofar ya shige.
Dube-dube Daddy yafara sai dai duk inda yaduba zai ganshi rasssss......shidai Yana kokwan ton Anya wani baishigo part din sa ba?kofar wadrope ya nufa tare da luluban makullin sai dai yaji wayam,hankalin sa ne yatashi a firgice yafara neman dan key din tunowa yayi don haka cikin Sauri ya nufi part din Shakeerah.
Shiga yayi ko sallama babu, dai-dai ta fito daga kitchen dinta,kirjin ta ne yabuga ganin yanufo ta gadan-gadan.
Dakewa tayi ta tsaya cakk batare da ta motsa ba Babu alamun tsoro a face din ta.
_I NEED UR COMMENT_
Xahratty ce✍🏽
Lallai Alqalami 🖋️ Yafi takobi 🗡️
💕💕
❤️
[7/18, 4:58 PM] Xahratty🥰😘: 💐✨ *DIAMOND LADIES* 💐✨
(Daukar Fansa)
Story&Writing
By
PATEEMA ZAHRA LAWAL
_______✍🏾______
*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*
🔱(( Home of Expart and talented writers,da tambarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah.))
*T.W.A*
_________________________
https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/
_________________________
Marubuciyar:-
*_A DALILIN 'YAR TSINTUWA.*
*_MIJIN ZAHRA.*
*ND*
*NOW*
*DIAMOND LADIES*
(Daukar Fansa)
_HOW TO SUBSCRIBE⬇️_
200 single and Vip 400.
Mtn recharge card.
08060719719
Evidence of payment by screenshot 08060719719
_Sai kunzo💐✨_
Bismillahir-rahmanir-raheem.
*Da sunan Allah mai rahama mai Jin Kai....*
_FREE PAGE_
Page:3️⃣6️⃣🖊️
__________"Haba papi karasa yaushe zaka dawo sai yanzu ai yayi wuri da yawa,daga can bangaren Daddy ya'amsa da cewa"Nidai nace kifito Koh?
Tufo mouth Shakeerah tayi kaman yana gaban ta tace"uhumm ta katse wayar.
Duban ta tsohuwar tayi tace"hala Alhj ne yadawo?
Shakeerah tace"Shine,to mama nidai na fada miki kija bakinki inba haka ba Kya bakunci kiyama.
Kama baki tsohuwar tayi tace"Ni?rabani idan kikaji kama baki ma daya ne,meyakai ni wanna maganar.
Rako Shakeerah tayi har bakin motan,shikuma Daddy ya bude mata ta Shigo sannan yafita tare da rufe kofan,duk da cewa Shakeerah batajin su Amma tasan sai ya tsargu Saboda haka Allah yayishi.
Duban tsohuwar Daddy yayi yace"Safura?Ina fatan baki sanar ma amarya na abinda ke faruwa ba koh?
Gaban tsohuwa ne yafadi ta dafe kirji tace" Ni Alhj rufani kasaya ni,ai daga ganin alamun ta nagane ita din ba 'yar hannu bace,domin ambatar sunan Allah da take tayi,na bata abincin Wanda na girki da jini sam taki ci.
Daddy yace"Yauwa wannan ba damuwa bane Muddin bata gane ko mu su wanene ba.
Tsohuwa tace"wannan Kan bata gane ba.
Kudi Daddy yaciro masu yawa yaba tsohuwa sannan ya mata sallama,sai daga musu hannu take shikuma Daddy yaja motan shi yayi gaba.
Duban shi Shakeerah tayi tace"wallahi papi Dole Allah ya dauka ka Saboda temakon da kakeyi tsohuwar nan tabani labarin komai,Ashe ita 'yar gudun hijira ce na maidugri ankashe mata kowa nata,shine ta gudo nan ka temaka?
Murmushi Daddy yayi yace"hakane My Queen.
Shakeerah tayi face din tausayi tace"Allah sarki papi na I luv yhu.
Peck yabata a forehead dinta sannan yace"Me too dear.
A hankali suka Isa asibitin,wasu mutane ne masu Kaya jajaye Riga da wando da hula duk sun cika asibitin,face dinsu Sam babu alamun wasa ko alheri,kallon tsana Shakeerah ke binsu dashi,maza goma mata uku duk sun fahimci kallon da Shakeerah ke musu,hannun ta sakale da na Daddy,duk inda suka wuce gaishe da Daddy kawai suke har suka Isa cikin dakin.
Nan suka cidda Mr Patrick da matemakin shi Alhj Hamza sai matansu,duk Kayan su iri Daya ne harda matan wato jajaye suna zagaye da Shakeerah.
Sosai hankalin Daddy yatashi don Sam baisan da zuwan su ba.
Idanuwan su babu kyan gani suke duban Daddy Shakeerah,shikuwa Daddy Cike da rudewa yqce"Welcome sir dama zakuzo ne baku sanar Dani ba?
Duk da cewa Shakeerah da zaka shiga cikin kokan ranta wani mahaukacin tsoro da tashin hankali ne a ciki,daya bayan daya take kallon su,sannan tazaga inda gadon Aunty amarya n
Yqke,lokaci daya ta dashe tayi wani irin fari fat kaman babu jini a jikinta,taba jikin ta Shakeerah tayi sannan ta dago tana duban Daddy,duk cikan su Kira mata Ido sukayi,Cike da bariki Shakeerah tace"Wayyo Allah na,Papi pls wallahi yunwa nakeji kazo ka kaini gida ko wajen Shan ice cream,kazo ka kawoni wajen wasu mutane masu kama da aljanu,kawai Allah bai canza ku ba,ku kun canza kanku.
Ransu gabadaya ya baci, Mr Patrick yace cikin gwarin husar shi"Sani wannan kuma wacece mara kunya ka taho da ita ko gaishe da mutane bata iya ba,Cike da bacin rai Mr Patrick yayi maganar Wanda sai da gadon dakin w
Yayi wani irin girgiza,sosai Shakeerah ta tsorata sai dai duk kokarin ta na dakewa sai da dan tsoro kadan ya bayyana a face din ta.
Muryan Daddy na cracking yace"Itace matar da na kara Aura.
Gabadaya suke mata wani irin kaskan taccen kallo,Babu wani tsoro ko tantama Shakeerah ta rama,duk cikan su diddilo idanuwa sukayi waje,cikin muryan tsawa Mr Patrick yace"Sani ka dauko Mana annoba kayi gaggawar daukan ta kubar asibitin nan.
Cikin rawar jiki Daddy ya ruko hannun Shakeerah yajata zuwa waje,a zafafe yake tafiya,bude bayan motar yayi ya wurgata wanda Sai da Shakeerah ta buge"Auchhhhh tafada tana shafa inda ta bige,sosai Daddy ke gudu a motar da yake dare ya fara.
Allah kadai yakawosu gida lafiya,ya shiga da motar tare da fusgota ya dinga Jan hannunta har zuwa part dinta,sosai baba megadi ya shiga tashin hankali Saboda ganin abinda ke faruwa yau a gidan.