Sashe 20
Deejamah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duban Shakeerah Daddy yayi jikinsa na matukar rawa yace Ina saura ranki.
Kara latso hawayen Shakeerah tayi tace"Papi idan ka lura duk 'yan unguwar ku da yaran sun dena rububin zuwa wajena Koh? Daddy yace"hakane hakane.
"Toh Wai zama 'yan unguwar sukayi aka hada committee Wai ana zargin Kai ke kashe ahalinka Saboda dukiyan ka tayi yawa Kuma Wai da ba haka kake.
Muryan Daddy na cracking yace"Ni.....n..nnii na shiga uku yacire hula yafara fifita zufa na ketomasa,murmushin gefen baki Shakeerah tayi zuwa can tasake kwabe face tace"Papi meyasa kake zufa haka?
Wayancewa Daddy yayi da cewa"babu komai kawai naga lokaci Daya za'ayimun sharri ne,ni akewa sharri irin wannan?lallai dole na dau mataki.
Kwalo idanuwa Shakeerah tayi waje domin gudun kada yaje yayi rigima a Unguwa tace"mezakayi Papi?
Daddy yace"Zansa aimana iyaka ne ai kashe Rai ba abun wasa bane,yanzu kinsan menene muje kishiga hospital din zanje nadawo yanzu kinji?,kukan shagwaba Shakeerah tasa ka Papi kan ita bazata iya zama ita kadai a dakin ba kawai yaje da ita.
Daddy yace"bazanje dake da nisa ba,muje in kaiki gidan matar me gadin hospital din nan tunda sunada yawa ki zauna kafin nadawo.
Nan kuwa Shakeerah ta amince domin tasan motar da ta aje yananan yana mata video,daukan ta Daddy yayi ya kaita gidan,tsohuwa ce ba can-can ba domin ko Kai fulani batayi ba.
Bayanin Shakeerah Daddy yayi Mata,cike da fari'ah ta tarbi Shakeerah sannan tashiga da ita gidan,gida ne wanda kaman na haya ne domin dakuna ne sunkai goma sha a jere,sosai Mutanen gidan ke kallon Shakeerah domin su kallo daya zaka musu kasan cewa sai a hankali,dakin ta matan tashiga da Shakeerah Wanda yakejin shi fess Babu abinda Babu ma Jin dadi duk da cewa ciki daya ne,Zama tayi kan sofa matar ta kawo ma Shakeerah abinci da ruwa,haka kawai Shakeerah taji bata yarda da matan ba.
Duban Shakeerah tayi tace"lallai yarinya kuna damawa kingan ki kuwa?
Shakeerah bata fahimci maganar ba Amma dayake gulma na cinta sai tayi Murmushi tace"Mama kenan mungode.
Tsohuwar tace"Amma kema kina cikin kungiya ne koh?haka kawai Shakeerah ta tsinci bakin ta da furta Eah.
Tsihuwar tace"Yawwa kokefa ai nasan kishiyar nan taki yau mutuwa zatayi tunda aka kawo ta kaddararren asibitin nan,a firgice Shakeerah ta kalli tsohuwar,da mamaki tsohuwar ta dubeta tace"meye na firgita kamar ba 'yar hannu ba?Anya kina cikin wannan kungiyar?
Cikin Sauri Shakeerah tace"Eah mana mama Ina ciki kinsan me ya firgita Ni?saboda burin da Aunty Amarya taci akan Daddy itafa da bakinta take cewa zata kashe Daddy shiyasa Sam bana shiri da ita,ai ramun mugunta kurarre ne shiyasa tun kafin ta kashe shi zai kasheta,ni kaina naso da dayan da zanyi da na kashe ta.
Murmushi tsohuwar tayi tace"Kinga ma so mai tausayin mijinta ni kaina sanda nake kungiya sai da na sadaukar da kafff dangina,yanzu gidan nan da nake ciki haya Alhj sani mijinki ya kama mun a hankali inata bada jinin yaran unguwar ga kungiya.
Sosai Shakeerah ta tsorata da lamarin matar amma sai ta dake tace"Nima zan fara bada nawa don wallahi inason kudi,kinsan menene mama kada kinuna ma mijina munyi maganar nan dake inba haka ba wallahi kasheki zayyi.
Diddilo idanuwa tsohuwa tayi taji anyi maganar mutuwa( _babu dadi suke kashe 'yaya da mata da mazaje na wasu_).
"Akan me zekashe ni bayan ina Masa Rana?
Saboda ta dalilin munyi mgn da wasu tsofaffi biyu kaman ki ya kashe su yace suna fitar masa da sirri tunda suna fsda ma matan da Kama yayi maganar su sudinga yi yasu-yasu, kinga bansan kinyi harkan kungiya ba,Amma wallahi kina fada masa munyi maganar kashin ki yabushe,sannan kinsan yanada tsarguwa idan ya tambaye ki sai kiyi bariki irin naki na tsofaffi.
Sosai tsohuwa ta tsorata da kalaman Shakeerah kuma tayi alkawarin boye maganar ko zai kasheta domin ta gwammace wannan kisar da ta kungiyar su.
Wayar Shakeerah ne yayi kara cikin sauri ta Ciro My papi tagani,cikin sauri tayi picking bansan me akacema Shakeerah ba nidai naga ta mike tana dafe chest.
_I NEED UR COMMENT_
Xahratty ce✍🏽
Lallai Alqalami 🖋️ Yafi takobi 🗡️
💕💕
❤️
[7/18, 2:05 PM] Xahratty🥰😘: 💐✨ *DIAMOND LADIES* 💐✨
(Daukar Fansa)
Story&writing
By
PATEEMA ZAHRA LAWAL
_______✍🏽_______
*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*
🔱(( Home of Expert and talented writers,da tamvarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah))
*T.W.A*
_________________________
https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/
_________________________
Marubuciya:-
_ *A DALILIN 'YAR TSUNTUWA*
_ *MIJIN ZAHRA*
*ND*
*NOW*
*DIAMOND LADIES*
(Daukar Fansa)
*Littafin diamond ladies (Daukar Fansa)na kudi ne duk maiso ya turo katin Naira dari 100 na waya ta wannan number 08060719719,sai nayi adding dinsa a group din*
Bismillahir-rahmanir-raheem.
*Da sunan Allah mai rahama mai jin kai....*
_FREE PAGE_
Page:3️⃣2️⃣--3️⃣3️⃣🖊️
____________Hjy Sameera ne take ihu tana dafe da kuncin ta baba Mai gadi da Aunty Amarya sai hakuri suke bata,itakuwa Shakeerah Banda karkada kugu da Murmushi babu abinda takeyi.
"Nikika mara Shakeerah?shekara dai-dai ba'adadi ko Ni namanta, yau sai gaki figigiyar ki dake Kika saka hannu Kika maren?duk kishiyoyin da nayi babu wacce tataba mari na sai ke,to wallahi sai kinsha mamaki na saikinyi nadama.
"Hmm hjy Sameera Kenan, komai namiki kekika siya,aidama ance duk babban dabe mutumta kanshi ba babu yanda za'ai na kasa dashi ya girmama shi, maganar ni tatsitsiya dama dan hakin daka Raina shiyake tsole maka Ido,su sauran matan da suke kyale ki gani sukayi zasu iya Amma wallahi wallahi wallahi ni babu wacce zatamun na kyaleta.
Murmushi hjy Sameera tayi wanda ita kadai tasan manufar sa tace"sai kinsan kin mareni sai na zame miki masifa da bala'i,kuma kisama ranki bake babu kwanciyar hankali a gidan nan.
Tsaki Shakeerah taja"metsewww dama banzo don kwanciyar hankali ba,domin nasan muddin zan Aure mai mata kuma tsoho sai na cidda tsohuwan kilaka like yhuuuuu! Tayi maganar tana nuna hjy Sameera da yatsaya.
Maganar masifa da bala'i dama nasan bazan samu ba,kamar yanda idan kema da kina tqkamar kina samu to daga yau kifara counting domin yakare,yanda bazan samu kwanciyar hankali ba haka zalika kema bazaki samu ba, juyawa tayi tana tafiya tana karkada 'yan maidai daitan buttock din ta dake cikin wandon boom shot.
Daddy ne yayi horn koda yagama parcking hangota yayi can tayi nisa ta nufi part din ta,hankalin shi ne yatashi ganin yanayin dressing din da ke jikinta.
Hjy Sameera ce tafara magana cikin muryan kuka tace"Alhaji............
Ina Daddy ko sauraren ta baiyi ba yanufi part din Shakeerah cikin sauri,da gudu takarisa shiga ta shige bedroom din ta ta dauko long hijjab ta Sanya.
Daddy ne yakari so cikin bedroom din Yana smile,itama murmushin tayi tare da furta"Ur welcome My papi tayi maganar tana risinawa tare da amsar brieafcase din sa.
Murmushi yayi yace"Masha Allah my Shakeerah kinyi kyau pls kicire hijjab din nan Mana,dariya Shakeerah tayi tare da rufe face tace"Papi kabarni kawai fever kawai nakeji.
A firgice Daddy yadubeta yace"fever Kuma wayyo Allah shirya maza maza muje hospital,turo mouth Shakeerah tayi gaba tace"Papi shine baka ce subhanallah ba kace wayyo?
Wani irin kallo Daddy yakema Shakeerah Wanda yasata Shan jinin jikin ta,basarwa yayi lokaci daya yasaki Murmushi kaman bashi yagama hade Rai.
Sosai Daddy kema Shakeerah wani irin so Wanda tunda yake Bai taba yiwa wata 'yan mace,duk yanda Daddy yaso don ganin yasadu da Shakeerah,a kullum idan zai sadu da ita sai tafara ciwon jinnu sosai domin dakyar ake kwace Daddy daga hannun ta.
Wannan dalilin yakawo tashin hankali mai karfi tsakanin hjy Sameera da Daddy tunda bokan shi yace masa itace ummul aba isan na komai.
Wata Ranar Asabar Shakeerah na zaune a balcony din part din ta tana sake tilawar alqur'ani Suratul maryam take karantawa,Daddy ne yafara takowa part din nata Jin tana karatu yasa jikin shi yafara rawa hankalin shi yatashi,a zafafe Kuma a hargitse ya karisa shigowa part din baijira wata-wata ya fincikota tare da galla mata wani mari wanda sai da yasa ta duke a wajen,yafara magana a hasalle.
"Na fada miki kidena mun wannan abun a gidana Amma bakiji Koh?gaba Daya kin rainani Shakeerah,ko don kinga inason ki ne shiyasa kike mun wannan abun Koh?
Dagawa Shakeerah tayi domin inda ya mareta sai da five fingers dinsa suka bayyana"Ni kamara Koh Papi?to wallahi bazan iyaba as from today nagama Zama da kai,hankalin papi ne yatashi ya kariso wajen ta.
Itq kuwa cikin Sauri ta sungumi qur'ani tashige daki biyota yayi da Sauri yafara yimata magiya da sweet magana cikin ikon Allah tayi masa hakuri daga nan fa kida ya canza domin fara romance din ta Daddy yayi gashin ta yafara wasa dashi sosai,a hankali yafara shashshafa dokin wuyanta,zuwa can tafara hura mata iska a ear dinta,tsigan jikin Shakeerah ne yafara tashi wanda yasata bankaro mai boobs dinta gaba batare da tasani ba,a hankali ta dafa kansa cikin sexy Voice tace" Shhhhhhh ohhhhhh Pappiiii.
Cike da farin ciki Daddy ya dauketa cak yasakata a daya daga cikin bedroom din ta ya ajeta kan bed,sannan yacire babban rigan sa da 'yar ciki ko singlet Babu a jikinsa daga shi sai dogon wando.
Sosai Daddy ke romance dinta itama tana mishi reply,gaba daya sun fice daga hayyacin su,Banda gurnanin da nishi da ihu Babu abinda ke tashi a room sosai Daddy yayi sucking din Shakeerah sai suck din pussy din ta yake.
Cire dogon wandon sa yayi Yana me farin ciki da alamu yau zaisamu nasarar cin Shakeerah,Bayan ya cire wando yasake Hawa kanta sai dai babu zato babu tsammani yaji ankama manhood din nashi an murde da karfin tsiya,wani Kara da ihu Daddy yasa banda rawa Babu abinda jikin sa keyi masa,duk yanda yaso don ganin Shakeerah tasakin masa jaruman sa abin ya gagara,sosai Daddy ke ihu yahada zufa yayi sharkaf ga wani irin tsoro da Shakeerah ke bashi idanuwan ta sun wani juye dama kwayar idon ba baki bane.
Tsiiiiiiiiiii! Daddy yafara sakin fitsari a wando wani irin dariya Shakeerah keyi kamar bana mutane ba,Kika Daddy yafara tare da bata hakuri cikin amon murya Shakeerah tafara magana "Yau kashin abarnan yakare domin babu abinda zai hana van tsigeta na guntule ta ba sannan nayi cilli da itaaaaaaaaa.
Jikin Daddy na rawa wani karfi yazo Mai yakuwa fisge manhood din sa daga hannunta a guje yashige dayan bedroom din yarufo.