Sashe 13
Deejamah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washegari da safe su Shakeerah suka nufi gidan su harda khadee,direct part din fulani suka wuce,a guje taje ta rungume fulani.
Itama fulanin Cike da farin ciki tayo gareta tana murna, Shakeerah ta dubi su fauzy tace"Diamond ladies ga fulani na nan,Cike da girmamawa suka gaida fulani,fulani tace"Allah sarki ai inajin labarin ku a wajenta sosai,Suma sukace sunajin labarin ta wajen Shakeerah.
Nan suka nufi part din Ammi suka bar Shakeerah Anan da alamu tana son magana da fulani.
Duban ta fulani tayi tace"Shakeerah na hala kina da magana danine? Murmushi Shakeerah tayi tace"Eah fulani dama nan Shakeerah ta zauna ta bawa labarun duk abinda ke faruwa.
Shiruuuu fulani tayi da alamu ta zurfafa ne a wajen tunani can tadago ta dubi Shakeerah tace"kisani shi din bai tsari da irin mazan da Zaki Aura ba Koh?
"Eah nasani inaso in hada iyayen karya ne,Kuma ba son sa nake ba sai dai tahaka ne kawai zamu samu hujjar da zai gamsar a gaban alkali,kuma ni bazan yar da dashi ba,bazanyi rayuwar Aure dashi ba.
Fulani tace"Toh shikenan Shakeerah na goyi bayan ki hundred% sai dai yakamata yazama like Auren sirri Koh?
Shakeerah tace"Eah fulani kusan hakane,to Amma ba'anan gizo ke sakar ba Ammi kawai nakeji.
Shiru fulani tayi tace"kada kidamu zan shawo kanta, Shakeerah tace"yawwa fukani na tnx so much bari naje zamu dawo wajen ki yau za'a baza chapter tayi maganar tana fita Falon a guje, Murmushi fulani tayi tace"tabbas inason hada zuri'ah daku.
Sosai Ammi tayi farin cikin ganin su yanda suke zaune suna hira suna ihu lokaci daya tunanin Abba da Aunty saudah suka fado mata a hankali kwalla ya taro a eyes dinta,cikin Sauri ta maidasu a ranta tana me musu addu'ah akan Allah yagafarta musu,tana farin cikin ganin yau Shakeeran ta cikin rayuwar farin ciki ga wani irin kyau da take dashi kaman jinin larabawa.
Tasowa Shakeerah tayi tare da kwantar da kanta jikin Ammi tace"Ammi yau part din fulani zamu gudu don acan zamuyi hira, Ammi tace"Toh shikenan ku dawo dai da wuri,da toh suka amsa mata daga nan suka nufi part din fulani.
Kwadon zogale fulani tayi musu,gashi anzuba shuger Dan dai-dai yayi Dadi sosai,hadda yankakken dafaffen kwai .
Bayan sunga ma ci aka dasa hira,nan su khadee da fauzy suka Bata labarin rayuwar su,sosai fulani ta tausaya musu tasake bawa Shakeerah goyon bayan wannan abun.
Washe gari kuwa wajen azahar Ummi tazo ita da sajeeda,sosai Ammi ta karbeta hannu bibbiyu,nan itama fulani tashigo, Anan suka bawa Ammi labarin abinda ke faruwa,sannan suka ce ta'amin ce da bukatan Shakeerah domin hakan shine mafita.
Kada wuya Ammi tayi Cike da damuwa tace"Amma kukunsan hatsarin shi meyasa sai ta haka ne za'a hukunta shi? tayi maganar voice dinta na cracking.
Ammi tace"Saboda ita din jajir tacciya ce,Kuma Yana mata so mai tsanani,sannan tana da wayau sai dai duk wuya insha Allah zata dawo batare da wani Abu yashiga tsakanin su ba.
Still voice din Ammi cracking yake a hankali tace"Toh shikenan ina matukar son ta banason na rasata kaman yarda na rasa mahaifinta da 'yar uwar ta, Amma zan cigaba da yimata addu'ah har Allah yabata nasara.
Gaba daya suka amsa da Ameen.
Su Shakeerah sunyi farin ciki sosai da amincewar Ammi sai dai gabadaya Ammi ta canza mata face tarage yimata walwala,a dalilin hakan ba karamin tashi hankalin Shakeerah yayi ba,wata rana ana saura 3days su Kuma school ta Shiga dakin Ammi da sallama tashiga dakin, Ammi tana gyara kayan wadrope din ta,Babu yabo Babu fallasa ta amsa batare data kalli inda Shakeerah take,cikin sanyin jiki Shakeerah tajuya domin fita dakin tsayawa tayi tare da juyowa four eyes sukayi da Ammi,kwallah ne suka tsiyayo ma Shakeerah da gudu taje ta rungume Ammi tana mae fashewa da kuka tace"Kiya hakuri Ammi indai saboda Auren Daddyn khadee kike fushi dani to wallahi ni na hakura da maganar,dama ban sanar mai ba.
Tausayi Shakeerah taba Ammi a hankali tafara shafa bayanta tana bubbuga wa tace"ba fushi nake dake ba sai dai tausayi kike bani sosai Shakeerah saboda inda zaki dosa akwai tsananin risk sai dai zan cigaba da yimiki addu'ah kuma inaso kafin ki koma school ki Kira shi a waya ki ce iyayen ki sun amince sai dai idan kun koma school ki maida hankali wajen karatun ki kinji?cikin Sauri Shakeerah tace"Toh Ammi habu matsala,ya zanyi da karatu na?
Shiru Ammi tayi tace"yanda Kika gano abin da kka cema kawayen ki na Auren shi yanzu ma keda kanki Zaki natsu kiyi tunanin abinyi.
Cikin sanyin jiki Shakeerah tace"Toh shikenan Ammi,tabbas tafara karaya da lamarin.
Ammi tace"Shakeerah ta kisa ma zuciyar ki wannan lamarin anci nasara angama,ke mai taimako ne irin Abban ki,kada ki manta da wasiyyar da Abban ki ya bar Miki akan files din nan.
"Ina sane dashi Ammi sai dai ina neman jarumin namiji mai Amana shi zanyi aikin dashi.
Ammi tace"Toh shikenan ubangiji ya shige miki gaba a dukkan lamuran ki kinji?
Ameen Ammi na.
Gabadaya suke bedroom din Shakeerah suna kallon Shirin jamai raja da akeyi a Arewa24,wayar Shakeerah ne yayi kara,dauko wayar tayi tare da duban screen din number Daddy ne domin ko saving batayi ba,dagowa tayi ta dube su fauzy tace"diamond ladies chowan mu ne(tsohon mu ne,wato Daddy), "Ahayye nanaye suka saka shewa gaba dayansu.
Hannu Shakeerah tasa a mouth tace"Shiiiiiiiiii Bari nayi picking muji me zaice.
Juyawa ball eyes dinta tayi kamar yana gabanta tayi picking"Hello papi nah,wani ajiyan zuciya Daddy yayi yace"Oh my shakee baee wallahi I really love yhu,ke bugun numfashi na ce,yakike?
Murmushi Shakeerah tayi tace"Ina lafiya papi kaifah? "Lpy nake my shakee,burina kawai na gammu nida ke a room guda.
Wani Murmushin mugunta Shakeerah tasaki tace"karka damu papi, Aure zamuyi wanda sai na barma tarihi ni kaina ina mamakin yanda na fada tarkon son ka.
Cikin sanyin murya Daddy yace"Koh My shakee? To meyasa haryanzu kinki bani damar na turo,dafe Kai Shakeerah tayi tace"Oh my papi am sorry na manta mom tace katuro magabatan ka,kwance Daddy yake but Jin abinda tace yasashi durowa daga kan gado yace"da gaske kike my shakee?
"Yes papi am serious ai Babu wasa tsakanin mu.
Daddy yace haka ne,to Amma my shakee inaso ayi kwanan nan ne saboda wallahi na matsu da indinga ganin ki kusa dani,yayi mgnr cikin sanyin murya.
"Kada kadamu papi ai Shakeerah takace kai kadai,to ya maganar school dina,babu damuwa sai a canza miki Koh baby na?
Cikin muryan shagwaba kamar yana gabanta tace"A'ah papi yanzu haka an maidani kasu ba nacema A.B.U nake ba? Daddy yace"Eah.
Shakeerah tace"toh yanzu ancanza mun school,kawai idan kazo mayi maganar.
Daddy yace"shikenan baby na amma wallahi banaso kina nisa Dani Sam, Shakeerah tace"Ai hakuri zakayi.
Can dai Daddy yace"My shakee kinsan bansan Auren nan yawuce 2weeks koh? Yatsine face Shakeerah tayi tace"nima papi banason bikin yawuce haka.
Dariya ya kyalkyale dashi kamar wani yaro yace"wayyo Allah I love yhu my shakee bae.
Shakeera tace"me too Bari naje mom na Kira na,daganan na fada mata abinda kace.
Cikin Sauri Daddy yace"Toh toh toh my love maza kije kinji.
Ok bye my papi.
Kashe wayar yayi a tare suka kyalkyale da dariya,khadee tace"Oh ni Daddy na ya afka cikin tarkon mu,Allah ya cigaba da doramu bisa kansa, fauzy tace"kuma inda zamu godema Allah wallahi son Allah da annabi yake mata bada sha'awa ko wani Abu ba.
Tabe baki Shakeerah tayi tace"kanshi akeji ni school dina nake tunani sai dai nayi alkawari *AUREN WATA HUDU* zanyi.
Diddilo idanuwa sukayi a tare suka furta wata hudu?
Shakeerah tace"Da yardan Allah,bijahi rasulillah S.A.W.
"Fakattttt kingama magana, fauzy ta fada.
Sosai da zasu koma school Ammi ta hada musu abubuwa wannan Karan hadda tsakin fate domin duk cikansu su mayun fate ne,sannan ita da fulani suka sake jama Shakeerah kunne.
Sai da suka biya ta tudun wada suka dauki khadee sannan suka wuce, Shakeerah wata mata ta samu hjyr kanta,sai dai rayuwa tasa ta natsu sosai,tunda ta kamu da cutar HIV ta koma ga Allah anan garin kaduna,ta roketa akan zasu dauke ta ta musu hayan cewa itace mom nata,da yske matar akwai kudi sai dai bata taba haihuwa ba.
Ana haka Daddy ya sanar da Shakeerah cewa yana nan zuwa ranar Saturday domin yaga mom nata,babu damuwa Shakeerah tace masa.
Cikin hukun cin Allah Ranar lahado yayi Daddy yakira Shakeerah yace gashinan a kd.
Shiryawa tayi cikin wani fitinanniyar kwalliya, sari ta Sanya sak kaman yanda 'yan indiya suke sawa sai dai rigan irin mai cibiyar nan ne a rufe ruffff tasaki gashinta har gadon baya Banda kamshi babu abinda take,hell shoe tasaka mai mugun tsini.
Sashi yayi ta kwantance,a takaice dai sai da Daddy ya wahala sannan ya iso gidan hjy harira,gida ne hadadde Wanda daga gani an narka dukiya,duk da ginin gidan irin na kusoshin da da din Nan ne,sai dai ko rabin na Daddy baiyi ba.
Koda ya iso sai da yatsaya ya kare ma gidan kallo sannan ya tabe mouth yace"babu lefi 'yar babban gida ne,gsky shakee ta tahada komai.
Karar bude gate yaji,cikin Sauri ya dubi inda yaji karar a tunanin shi Shakeerah ce,sai dai Mai gadi ne ya gaishe shi sannan yace"hjyr tace yashigo.
Shiga sukayi cikin gidan wani part aka kaishi da alamu shine part din baki,Cike da izza yake tafiya,tunanin abin duniya Yake,yasaka wannan ya kwance wannan,gashi a kungiyar su ana gab da bashi green card a dalilin rashin kaso jinin shi,domin ogan su Mr Patrick ya tabbatar da cewa sai ya karar da kwayayan shi a duniya tukuna,ga rashin mutane,dole ana bukatan a rana yadinga homosex sau biyar a kungiyar su.
Bismillah yaji anfada cikin Sauri yadawo da hankalin shi kan megadin yace"ok tnx .
Zama yayi ba'a dauki lokaci ba fauzy tashigo hannun ta da tire bakin ta dauke da sallama sai wata a bayanta da alamu 'yar aiki ce domin ita basket ne a hannun ta.
Cikin Murmushi yake dunan fauzy yace"A'ah fauzy kece?dariya tayi tace"barka Daddy,inayini?
"Lapy Lou yakuke ya mom din naku? Fauzy tace"lafiya lou.
"Kun dawo lafiya?
"Alhamdulillah lafiya Lou Daddy,bari nakira maka ita.
"Ok tnx Daddy yafada.