Sashe 14
Deejamah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba'adauki wani dogon lokaci ba Shakeerah btakariso Banda karar takalmin ta Babu abinda ke tashi,Kara ne irin ta glass tunkafin takariso Daddy yaji wani kamshi mai matukar dadi ya ziyarci hancin ta,kufullll ya hadiye wani miyau da kyar,da sallama tashigo falon face nata babu yabo babu fallasa,cikin Sauri Daddy ya mike daga kan kujeran da yake yace"Ur welcome my Shakeerah.
Murmushi tayi tare da watsa finger's tace"tnx papi,samun kujerar dake facing dinshi ta zauna,Murmushi Daddy yayi ya samu waje ya zauna yace"My shakee my Queen,jujjuya eyes balls dinta tayi tare da gaishe shi,Cike da farin ciki ya amsa.
Fira suka dan taba sannan tahada masa abubuwan motsa baki sannan tamike tace"Bari ta bashi waje kafin ya kammala, cikin Sauri Daddy yace"Haba my shakee tsakani na dake ai babu haka babu 'yar kunya,koma wa tayi ta zauna.
Sai da yaci abinci a gabanta yayi dam bb abinda yqke saki sai Santi yace"Wai wayayi girikin nan?
"Nice,amsar da tabashi kenan,wani farin ciki yakara Kama shi yace"My shakee waike komai kin hada ne.
Dagowa tayi face dinta bb fari'ah cikin fa e din shagwaba tace"pls papi menene meaning din shakeee?
Shiru yayi sai can yadage kafada yace"I don't know.
"Uhm shine kake kirana dashi?pls kadena kira na dashi har sai randa kasamo meaning din.
Ok Darling yanda kikace haka za'ayi,nan suka kara tattaunawa akan mgnr Aure yakuma ce next week za'aturo magabatan shi, Shakeerah ta nuna masa Babu komai Allah yakawo su lfy.
"Papi to ya maganar school dina?
Daddy yace"na zauna nayi wani tunani gaskiya bazaki cigaba da zuwa ba sai dai ki canza school.
A firgice Shakeerah ta mikie daga zaunen da take tace"Nacanza school fa kace? gasky I can't kawai ka kyaleni idan nagama school din ayi Auren......uhm nina ma fasa Auren, ta karishe mgnr tana mummur guda mouth.
A gigice yadubeta yace"Haba Darling Sam mgnr fasa Aure bai taso ba don haka na amince, Shakeerah tace"wallahi daga baya kacan za nima sai na canza.
"Oya tell me ya yanayin tsare-tsaren school dina zai kasance?
Daddy yace"gaskiya Ni ban tsara komai ba.
Shakeerah tace"Toh papi nina tsara.
"Ok Darling inajinki.
"Yawwa duk weekend zan dinga dawowa,dama dakwai gida da mom ta siyamun nan zan dinga Zama.
Daddy yace"toh gidan yayi miki bb wani matsala.?
Shakeerah tace"yep papi na yayi bb matsala.
Nan suka cigaba da hirar su ta masoya daganan Shakeerah taje takira fake mom nan suka zauna suka fara tsare-tsaren komai,godiya sosai Daddy kema fake mom.
Itama tace"zata sanar da kawun nan Shakeerah.
Da zai tafi yamata ihsani sosai.
_I NEED UR COMMENT_
Xahratty ce✍🏽
Lallai Alqalami 🖋️ Yafi takobi 🗡️
💕💕
❤️
[7/18, 2:05 PM] Xahratty🥰😘: 💐✨ *DIAMOND LADIES* 💐✨
(Daukar Fansa)
Story&writing
By
PATEEMA ZAHRA LAWAL
_______✍🏽_______
*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*
🔱(( Home of Expert and talented writers,da tamvarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah))
*T.W.A*
_________________________
https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/
_________________________
Marubuciya:-
_ *A DALILIN 'YAR TSUNTUWA*
_ *MIJIN ZAHRA*
*ND*
*NOW*
*DIAMOND LADIES*
(Daukar Fansa)
*Littafin diamond ladies (Daukar Fansa)na kudi ne duk maiso ya turo katin Naira dari 100 na waya ta wannan number 08060719719,sai nayi adding dinsa a group din*
👌🏽SADAUKARWA👌🏽
Na Sadaukar da page din nan agreku:-
*Zahra Ummu Ayshat*
*Saudat(ummu farhana*)
*Precious*
*Khadija tijjani*
*Ayusha*
*Fatima mansur*
Bismillahir-rahmanir-raheem.
*Da sunan Allah mai rahama mai jin kai....*
_FREE PAGE_
Page:2️⃣8️⃣--2️⃣9️⃣🖊️
___________Sosai su Shakeerah suka mai da hankali wajen karatun sa, a gefe daya Kuma Daddy ya turo magabatan sa wajen fake magabatan Shakeerah an tsayar da magana nan da two weeks za'a daura Aure.
Daddy yaso ayi event sai dai Shakeerah tace ita Sam bataso bada itaba,kudi yaturomata 10million akan tayi siyayya kuma ta hada ma kanta lefe.
Komai shiya siya hatta da kayan daki,domin a dangin Shakeerah bb Wanda yasan da maganar daga Ammi sai fulani Shiyasa bb wani shirye-shirye da ake gudanar wa ta bangaren ta sai dai a gidan hjy harirah.
Ana saura sati guda biki 'yan uwan Daddy suka kawo kayan lefe ciki kuwa harda car key,abun ya birge kowa akwati dozin uku gaskiya Daddy yatara dukiyan haram Allah ya kiyashe mu.
Ranar wata laraba da daddare Daddy na bacci yaji zoben hannun sa yafara rawa,alamun anason mgn dashi,bude ido yayi, nan kuwa zoben yayi haske sosai sai ga wani mutumi ya bayya na a gaban sa da jajayen kaya,mummuna sosai sai wani baki gashi bb alamun imani a fuskan sa, cikin tsawa yace"Lallai Sani kana nan kana bacci muko muna cikin matsala babba.
A firgice Daddy yace"Oga Patrick tuba nakeyi........tsawa ya dakama Daddy"kayimun shiru kaje zaka auro Mana masifa da bala'i a binciken da mukayi wannan yarinyar annoba ce a cikin mu meyasa zaka Aure ta?
Cikin Daddy na shaking yace"A'ah oga Shakeerah Bata da matsala kafin na Aure ta sai da nayi bincike kuma an tabbatar mun da Babu abinda zai faru kamar yanda sauran suka faru.
"Alhj Sani kanaja da magana nane?da binciken da akamaka da Wanda mukayi wannene gaskiya?
Shiru Daddy yayi.
Mr Patrick yace"Oh nagane ka Saboda kaga nabaka karamin shugaban kungiya shine kakeso kayi abinda kaga dama?to Bari kaji Muddin ka Aure yarinyar nan aka samu matsala to kayi kuka da kanka badamu ba.
Yana gama fadar haka yabace battt,tsaki Daddy yaja yace"kilama kunyi bincike ne kunka da alkhairi shine kukeson rabani da ita,aini da Shakeerah sai dai mutuwa,Yana gama fadar haka ya juya ya cigaba da baccin sa.
Shakeerah dasu khadee Suma ta bangaren su sun dage da addu'ah sosai akan Allah yabasu nasara akan Daddy,haka ta bangaren Ammi,fulani da Ummi ma ba'a barsu a Baya ba,a kwana a tashi biki ya kasance saura kwana hudu,Babu wani gyara da Shakeerah taje yi domin ita ba Aure zataje yiba.
Hjy sameera hankalinta yatashi Jin Daddy zai Kara Aure tunda ake mata kishiyoyi bata taba Jin irin wani mugun kishi ba sai akan wannan da za'akawo mata,gaban ta na tsanan ta faduwa matuka ta rasa dalilin hakan.
Kwatsam su Shakeerah na school chairman din department dinsu yakira su Kan cewa antafi yajin aiki,ba karamin Jin dadi sukayi ba shikenan faduwa tazo dai-dai da zama,Ranar Asabar kuwa aka daura Auren Shakeerah da Daddy duk da Babu taro Amma Sai da Daddy ya turo abokan sa,unguwan du hjy harirah yayi makil da manyan Mutane,ana gama daurin Aure Daddy ya dauki Amaryan shi,dama tunkafin yazo Shakeerah taje sunyi sallama da su Ammi da fulani,sosai suka sake bata shawarwari da ja mata kunne Akan kada ta kuskura ta yarda da Daddy.
Irin kukan rabuwar nan da'akeyi Sam Shakeerah batayi ba sukuwa su khadee da fauzy Sunyi kuka kamar ransu zai fita,a dalilin kewar Shakeerah ita kuwa cemusu take suyi hakuri tana nan dawowa soon.
Sosai 'yan uwan Daddy suka tarbeta d farin ciki da kauna tunda family house dinsu suka kaita,Bayan sallar isha'i suka dauketa suka kaita gidanta,direct part din hjy Sameera suka nufa da ita,domin Amarya ma tana can.
Sun samu hjy Sameera akan kujera tayi daurin kirji ture kaga tsiya Sai karkada kafafuwa take tana taunar chwengum.
Sun aje Shakeerah 'yan uwan Daddy zasu gabatar da ita hjy Sameera ta dakatar dasu,kunga kutashi kutafi wannan abun da zaku fada ba yau nasaba jinsa ba don haka nariga na haddace ku ajeta ku tafi,duk da cewa 'yan uwan tane suma,mikewa sukayi suka fita batare dasun tanka ba,don sun San halinta ba kirki tacika ba.
Tsaki Hjy sameera taja tace"kekuma munafuka Sai ki bude mana face din naki domin kuwa muba siyan sa zamuyi ba.
Daddy ne yayi gyaran murya tare da shigowa,sannu da zuwa Aunty Amarya tamai,batare da ya kalleta ba ya amsa.
Bude taro yayi da addu'ah sannan yafara magana kamar haka"Amarya Ina Miki maraba da shigowa gidan ki,Allah yasa kin shigo da kafar dama,pls inaso ki bude face din ki don 'yan uwan ki su ganki kigansu,toh Shakeerah tafada tare da yaye mayafin da ke kanta a hankali.
Duk cikan su suka mike tare da tsalle, Hjy sameera tace"haba haba no wonder,dama nasan za'a rina tunda naga tazo gidan nan nasan tuggu aka shirya maka,Yaya tarasu shine aka baka kanwa ka Aura?lallai ne.ita kuwa Aunty Amarya nuna ta take tayi tace"Amma ke maciyiyar Amana ce,daga zuwan ki rannan shine har kintafi da zuciyar shi wajen malaman garin ku?lallai.
Ture Aunty Amarya Hjy sameera tayi gefe ta matso har gaban Shakeerah tace"lallai yaro baisan wuta ba sai ya taka,yayarki ma bataci galaba akaina ba wajen kishi balle ke 'yar tatsitsiyar ki dake,wallahi tundaga gobe kifara irgawa cewa kinkawo kanki gidan wahala,domin Babu ke babu samun farin ciki a gidan nan.
Tana gama fadar haka ta fice,shidai Daddy shiru yayi Yana tunanin yanda zai yi ya shawo kan matsalar,tsaki Aunty Amarya tayi ta dube Shakeerah tace"munafuka........ Daddy ne yadaga hannu zai mari Aunty Amarya cikin Sauri Shakeerah tarike hannunn shi tace"haba papi na kada kaga lefinta kishi ne yakawo haka,kishin na naka,sannan akan me zaka dake?ita mai danyar jini ma tayi kishi Ina ga wacce tsufa yazomata ta Fadi maganganu na rashin da'a baka hukunta taba sai wannan.
Shiru Daddy yayi tare da wucewa fuuuuu ya nufi wani part daban da alamu shine na Shakeerah,duban juna Shakeerah da Aunty Amarya sukayi suka kece da dariya, Aunty Amarya tace"gaskiya Shakeerah plan dinki yana kyau,yanzu mutashi a part din nan kafin tsohuwar nan tadawo tamana rashin M.
Tabe baki Shakeerah tayi suka nufi part dinta,zage-zage Aunty Amarya take cikin pretend ta wuce part dinta.tsayawa Shakeerah tayi a kofar Falon batare da tashiga ba, Saboda talura Hjy sameera na leken ta ta window,don haka sai tayi kamar batasan inda zatashiga ba.Wayar ta ne yafara ringing cikin sauri tadauka ganin Daddy ne,hade rai tayi kamar yana gabanta batare da tayi magana ba,a hankali yace"Amarya ta kina Ina?
A zafafe tace"gani a waje cikin tantagar yan sanyi Babu Wanda yabani muhalli.
Wat? Daddy yafada tare da mikewa,fitowa yayi yasamu Shakeerah duke ta hada Kai da gwiwa,kwalkwal tayi da Ido cikin Sauri Daddy yakariso yadaga ta yace"Ayya Darling afwan,aina zata kina biye dani dazu dana fita shiyasa.
Turo baki Shakeerah tayi tace"Bakaine kana fushi damu ba?Shiyasa ban biyo ka ba,rungume ta yayi yace"Sorry Darling kinji zo muje nakaiki part dina.
"A'ah ni kawai ka nuna mun part dina na shiga nibazani naka ba,no kizo muje nawa yanzu ina wani Abu ne a cikin nan.