Sashe 16
Deejamah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tas! tas!! tas!!! Karar cover shoe dinsa ne kawai ke tashi,duk da alamu yana da tsayi ko ba'a fada ba Saboda tsayin kafar sa, Wow Masha Allah kirarren namiji Mai jikin Kira ko da ganin jikin sa kasan cewa ana motsawa Saboda yanda yake da Kira,da yawan mutanen asibitin sai gaisuwa suke aika masa dashi,face dinsa babu yabo babu fallasa da alamu dai kaman shi irin mutanen nannne marasa son hayaniya ko wace iri ce,face dinsa zagaye yake da saje Wanda ya kwanta yayi lufff dashi gashi bakin Kirin,mutum ne shi mai manyan idanu ba su cika manya ba,hancinshi har baka sai mouth dinshi dan dai-dai a tsakiyar sajenshi,fari ne shi irin farin larabawan nan. Shirt ne ajikinsa da wandon suit,yayi tokin sai neck tight dake wuyan sa,gefen hannun sa na hanu rike da briefcase na dama Kuma rike da labcourt.
Bude office dinsa yayi ya shiga da alamu jiran sa akeyi ma,Bayan ya zauna wani yashigo musabaha sukayiwa juna suna sakin ma juna smile suna tafa hannu,Jalal Wai ina kashige ne kwana biyu nakira wayoyin ka duka switch off,dafe kai Wanda aka kira da Jalal yayi yace"Kai dai Bari Marwan wallahi hutu naba kai na cox kan nawa yana daukan caji fa da yawa ga hidiman yara kafin nafito sai na shirya su,daganan sai su wuce school.
"Af dama nasan hakan zai faru, kirir-kiri kaki daukan shawara ta ne,na e ma kadauko matar ka Amma kaki,wannan hidiman mata ne ba namiji ba.
Murmushi Jalal yayi yace"bazaka gane ba Jalal Amma kabari idan lokaci yayi zaka fahimci komai.
Kada kai Marwan yayi yace"Ok tohm shikenan fatan kayi breakfast koh?
"Yeah da zan fito nasha coffee nd biscuit yayi maganar yana daddana laptop din da ke gaban sa.
Marwan yace"yadai kamata kadinga breakfast mai kyau gasu Chip's su Arish nd egg,plantain but kadena Shan wani coffee da biscuit kullum,kasan cewa anjima munada tiyata da zamuyi har uku koh?
"Yeah I know,yayi maganar batare da ya dago ba,dage kafadu yayi Marwan yafita domin yasan halin Abokin nasa.
Wayar sa ce tafara neman agaji hannu yakai tare da dauka, wifey yaga an rubuta,picking call din yayi tare da karasa a kunnen sa, kuka ake sosai daga can bangaren,haba haba Abban siyam mai na akaita maka daka zabi rabani da 'yayana?wallahi kadawo mun da yarana wallahi nayi regret din Auran ka tunda kai tarbiyyan wancen tsohuwar kawan ce...... Bata karisa ba yadaka mata wani tsawa duk da cewa a waya ne Amma Sai da tsoron da taji ya bayyana.
Jalal ya hade fuska kamar tana gaban sa cikin wani irin murya yace"Laweezah!!!! Ina fada miki duk wani rashin kunyar da zakiyi ya Kare a kai na yadena taba fulani domin ba sa'ar ki bace,fulani itace dalilin aure na dake,domin da bata matsamun ba da bazan Aure gidahuma jahila mara tarbiyya irin ki ba, maganar yara kuwa bazan dawo dasu ba,wallahi muddin kika gansu a 9ja hutu muka zo,kuma zamu koma.
Idan kinyi hankali Zaki dinga Zama da yaranki,nan ne bazan kawo kiba kidau mataki,Yana gama mgnr ya kashe wayar sa gabadaya.
Dafe kai yayi yana kyamar hallaya irin na Laweezah Sam ballagaza ce,tumowa yayi da mgnr Hjy shamsiyya(Duk wanda yahada iri da Inna Baraka sai yayi nadama),a hankali ya furta nima gani nan ina nadamar.
______ _NIGERIA_ ______
Laweezah wannan wani irin maganar banza ce kikce wai yasake ki? Ashe dama baki da hankali?kin manta mahaifiyar ki Sam tatsani farin cikin ki da zarar an sake ki murna zata fara ita da sauran 'yan uwanki,dariya wata kanwar maman Laweezah tayi tace"Hjy kenan kintaba ganin uwar da tahaifi danta ta tsaneshi,sai dai tatsani halinsa.......ke dallah ki mana shiru ai duk halinku daya don Allah tashi kibani waje salima.
Salima auta ce a wajen Hjy Baraka Kuma sa'ar Laweezah ce sai dai ba sunfiye shiri bane tunda halinsu ba daya ba, mikewa tayi tace"Allah yabaki hakuri don Allah.
"Eah din Ameen Hjy Baraka ta fada,tabe baki Laweezah tayi tace"munafuka ba.
Hjy Baraka tace"Rabu da ita hassada take miki Saboda ita har yanzu babu mashin shini.
Dariya Laweezah tasa tace"Hjy Autar ki cefa,ni ban taba ganin inda mama bata shiri da Autar ta ba sai ke da salimah, Hjy Baraka tace"ita dince batajin magana halin mu da ita ba daya bane,keda halin mu guda ba gamu a inuwa guda ba?
Laweezah tace"Hakane Kuma.
Sosai su Shakeerah suka maida hankalinsu akan Exam din su duk da cewa yau saura kwana guda su gama,Kuma hutun 2weeks suka samu,bangare daya Kuma suna kokarin ganin sun nemawa juna mafita, Daddyn fauzy ne yakira,sisai sukayi video call dashi gaba dayansu har da mommy din ta(kada ku manta marikan ta,iyayen gidan kanwar ta dijee),Nan Fauzy ta rokeshi kan yabarta wannan Karan tayi hutun ta a gidan su Shakeerah.......shiru yayi sai can da kyar ya amince shima sai da sukayi karyan Ammin Shakeerah Babu lafiya.
Bayab sun gama Exam a Ranar suka wuce zaria Cike da farin ciki a zukatan su,da kokarin ganin wannan hutun zaisa su gano mafita akan Daddy.
Tafe suke a mota da yake hanyar kaduna duk ana gyara sosai Shakeerah ke gudu akan titin,juyowa fauzy tayi ta dubeta tace"Shakeerah Anya wannan mafitar da muke nema basai anhada kai da wani ba? Shakeerah tace"nima tunanin da nake kenan,abinda za'ayi yanzu mufara wucewa gidan su khadee don tattaunawa da Ummi.
Gabadaya suka amsa da toh,koda suka shigo Zaria yamma tayi sosai domin sallar magrib wasu masallatan ma Sukeyi,direct tudun wada suka nufa.
Sosai ummi da sajeeda suka tarbi su Shakeerah cikin farin ciki,sallah suka gabatar sannan sukayi wanka sukaci abinci,Bayan anyi sallar isha'i nan su Shakeerah suka bawa Ummi labarin gidan Daddy da bukatan sa akan Shakeerah.
A jiyan zuciya Ummi tayi tace"lallai Shakeerah kunyi kokari barin ma ke,ina son alakarki dasu domin kina basu karfin gwiwar yin Abu da ciremusu tsoro,to yanzu maganar Auren naki da yace zaiyi fa?ki amince tanan ne kawai zamu iya Samun mafita kije kiyi shawara da Ammin naki.
Diddilo idanuwa Shakeerah tayi tace"
_I NEED UR COMNENT_
Xahratty ce✍🏽
Lallai Alqalami 🖋️ Yafi takobi 🗡️
💕💕
❤️
[7/18, 2:05 PM] Xahratty🥰😘: 💐✨ *DIAMOND LADIES* 💐✨
( Daukar Fansa )
Story& writing
By
PATEEMA ZAHRA LAWAL
______✍🏽______
*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*
🔱(( Home of Expert and talented writers,da tambarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah))
*_T.W.A_*
_________________________
https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/
_________________________
Marubuciyar⬇️
_ _A DALILIN 'YAR TSUNTUWA_
*DA*
_ _MIJIN ZAHRA_
*Littafin diamond ladies (Daukar fansa) na kudi ne duk maiso ya turo katin Naira dari biyu 200 katin waya ta wannan number 08060719719, idanma da ragi zan iya bayan mundai daita sai a neme Ni ta wannan number 08060719719 Sai nayi adding din mutum a group din daimond ladies (Daukar fansa),wadanda suka biya kadai zan zira a ciki.....kushiga daga ciki kusha labari darasi da nishadi,fadakarwa,ilimantarwa,Nagode*
Bismillahir-rahmanir-raheem.
Da sunan Allah Mai rahama Mai Jin Kai.....
Page :1️⃣_5⃣🖊️
_DAN DANO_
_________Ihu yakeyi sosai har wani numfashi yake daukewa tsananin azaba,na firgita da ganin katon mutum Mai jini a jika kamar wannan yana ihu haka gashi ko wando Babu a jikinsa da gashi sai wani dan shirt, lamarin ya firgita Ni,cikin sauri na Isa wajen don Jin abinda ke faruwa.........la ilaha'ilallahu abinda nagani yasani firgici matuka.
Wasu kyawawan 'yan mata na gani son kowa kin Wanda yarasa,duk cikansu Babu makusa,sai dai dana lura da kyau na gane acikin su daya tafi kyau,rike Daya take da wandon a hannun ta,wacce tafisu kyan ne naga ta dauki wani Abu a cikin kwanon Sha Yana tururi ta bude kafar sa, dai-dai wajen abin fits*rinsa ta tsiyaye wannan abun dake kwanon,ihu ya saki Mai cike da wahala numfashi yaja a wahale tare da fadi "Innalillahi wa Inna ilaihir raji'un don Allah kuyahakuri wallahi har abada bazan sake ba na tuba wallahi.
Kwanon na duba naga soyayyar mangyada ce tafasashshe suke zuba Mai a joy..*ck nashi.
Bai karisa maganar ba dayar ta daga hannun tabashi punch a mouth,a take anan mouth din yafashe tace"Dalla yimana shiru mutumin banza gaka a fuska sak limami,Amma a cikin zuciya Kai Dan iska ne Lamba daya.
Wani ihun ya yanka jikinshi gabada Banda rawa babu abinda yake,ga zufa na kwaraya masa a jiki.
Duban joy.*ck din nayi gaba daya tatashi tayi sundum ga fatar tayi luhu- luhu ta duru ruwa alamun dai Kuna.
Kyakkyawan cikinsu tasake daukan kwanon Shan ta watsama abun nasa Aiko yasake sakin wani ihun mai firgitarwa,gabadaya sai da namar wajen ya kwashe.
Shikuwa tunda ya saki ihun Nan ya suma a take anan,ganin haka yasa 'yan matan yarda kwanon Shan suka kinkimi rishon su da sukazo dashi don yin wanna aikin,suka fito daga tsohon ginin (kankon),wata hadaddiyar mota kirar benz suka nufa,Shiga sukayi sanya Sanya dariya da tare da fashewa da ihu.
Wani madai daicin gida suka nufa,sauka Daya daga cikinsu tayi tasa key tabude gate din sannan tashiga tacire padlock din ta ciki ta wage gate din.
Shiga da motar sukayi ciki tare da paka ta a inda ta dace,suka fito suka shiga Falon.
Masha Allah Falon dan dai-dai yaji kujeru kirar royal chairs dark blue zallah sai kwalliyar golden tare da troepillows golden Sai Chinese carpet golden,plasma center table set din kujeru sai labulaye dark blue.
Ga badayan su watsewa sukayi a cikin kujerun suna mai da numfashi,mikewa kyakkyawar cikinsu tayi tace"Babie's nifa banyi sallah ba bari naje bedroom dina nayi idan nadawo akwai history.
Amsawa sukayi da "Ok baby,Daya a cikinsu tace"A dade anayiiiiii,gaba Daya suka hada baki wajen furta"Sai gaskiya!!!!!
Dariya suka kyalkyala gaba dayansu,itako ta shige toilet
Washegari karfe 7:30 duke da lectures gashi Mr Right ne keda first period sunan da suka samasa. Wai suwaye 'yan matan nan Shakeerah da Fauzi sai khadee.
Shakeera duk Wanda yaganta yasan 'yar gidan Hutu ne saboda jikinta kawai yanuna ga diri fatan kaman wani butter- butter duk wanda yaganta yaga 'yar hutu da jin dadi,akwai yauki da yanga ga aji,sai dai abinda ya kasheta masifa,masifaffiyace na tashin hankali.
Fauzi ma babaya wajen kyau sai dai duk kyanta batayi ko rabin na shakeera ba,ita Kuma black beauty ce tanada kyanta dai-dai misali, itama akwai ado da kwalliya ga yauki sai dai Kash itama masifa shi ya kasheta.