← Book details Dan Iskan Miji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 12

Sashe 9

Dan Iskan Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

karshe ihu tasaka ta rungume uwar suman hucin gadi tayi Arziki kashi yata kin Tako me bala'in wari maza kwashi mukai ciki Kar babanki ya shigo duk da Dole mu nuna Masa wasu Amma ki boye wayar aiko suna Gama shiga sai gashi nauwara ya shiga kwala Mata Kira tafoto gani baba tana turo Baki waye wazo be wajenki dazu Naga an shigo da ledoji shine Wanda nakeso gidana ake shigowa da ledoji Toni ba makwadaici bane ki hada ki mayar Masa da kayansa kinsan nai Miki miji wallahi malam baka isaba umma ke fada wallahi bazakai mun bakin ciki ba in taso a wahala in Kare a ware yata ma ta tashi a wahala ta Kare a wahala wallahi baka isaba ai ba Kaine babba kanada Yaya wallahi shize daura wannan auren Haka kikace hakama na fada Share hawayenki muje ciki suka wuce ciki tana ta fada wallahi bame takutawa diyata Haka ko akai Sam yaki amincewa taje ta Samu wansa dattijon kwarai tana kuka ita da Yar take Gaya Masa auren Dole ze Mata yasalam ai andena auren Dole yanzu nizan aura Miki Wanda kikeso dama nine waliyinki ki kwantar da hankalin ki zan neme shi zamu tattauna ki sanar dashi yazo zamu gana saina binkice Shi sosai cike da farinciki suka dawo gida burinsu ya cika hankalinsu a kwance *ANAN ZAN DAKATA FANS KUYI MANAGE DA WANNAN SAINAJI COMMENT DINKU FANS NICE TAKU A KULLUM A KODA YAUSHE* *FEEDYN BASH* [10/3, 4:46 PM] Ummu Subai'a DAN ISKAN NAMIJI *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM* 19-20 Yayansa ya kirashi ya bashi hakuri ya nuna Masa yaran yanzu ba'ai musu Dole yayi hakuri ya Bata Wanda takeso yayi kukan bakin ciki bayan ya dawo gida wato be isa da iyalinsa ba kenan har Kara ake kaishi wajen yayansa yanajin kunyar yaron kwarai Bello yariga yai Masa alkawarin bashi diyar shi batare da yayi Mata wata wahalar lefw ba Dan yasan beda Hali mahaifinsa ya mutu sai mahaifiyarsa itama ba wada tacciyar lafiya ba shiyasa yakeso ya aura Masa nauwara Dan ta dinga kula da ita shi malamin makarantar islamiyya ne iyakacinsa secondary saboda rashin wadata be cigaba ba kafin yai candy ya sauke alkur'ani da manyan hadisai yazama malami shiyasa ya ke koyarwa a islamiyya take wani tunani yazo Masa ya share kwallar idonsa alhamdulillah Allah yasa Tai min biyayya ita da ban hai fa ba Malam Isa wan mahaifinta ya aika tazo yace yanasan ganin saurayin nata zasi mgn cike da murna takira alhaji ghali tagaya Masa komai yayi farinciki burinsa ya kusa cika yai aurensa ko hankalin mutane Yan bani na iya ya dauke daga kansa Dan wasu sun Fara zarginsa da neman mazan dayake yi Amma saboda temako da yakeyi yadda yake Basu kudi suka ja bakinsu suka kunshe suna fada sun San sun rasa to meyay musu zafi gwara suyi shiru Suma sa samu rabonsu duk da sunsan Dan luwadi ne Amma tunda baya bin Yara Yana lalatawa Basu damu ba dama unguwar ai kusan barikice bare shi me temako ma gashi babban mutum da kowa yasan shi A Daren yaje ya samu kawun nata yai mamaki ganin kamar wannan mutum me mutunci da Kamala Amma ace kaninsa bayasan hada zuri'a dashi komeye dalilinsa oho nan ya Fara tambayarshi sunansa suna alhaji ghali nataba aure na auri matata ta farko wajen haihuwa ta mutu ta biyun ma ta mutu ta ukun ce muka rabu Allah be taba bani haihuwa ba Masha Allah bangaren sana'a fa dariya yai Ni Dan kasuwa ne inada shaguna a kwari da Kuma mall mall Wanda indai kaga ansa G-samad to nawane a zabure ya Mike alhaji Kaine Kai alhamdulillah ya akaji da jama'a ya temaki Nima ka taba temako na sanda nai ciwon kaba ka biya mun kudin aiki kazo asibintin abubakar imam kawo ziyara Amma ba'a Bari aganka Amma naji Dadi wannan ya tayi Dace Allah yasa ayi damu ya sanyawa auren albarka yasa yin na Allah ne ameen baba Dama chanai bana bukatar adau dogon likaci wajen auren saboda nizan Mata komai yadda addini ya tanada kawai matar nake bukata Kai Kai alhaji ayi Haka anma Gama baba addinine ya tsara hakan mukuma bama iya aikatawa hakane dannan to inaso asa kamar sati biyu insha Allah gobe zan turo iyayena anyako ayi Haka anmayi anagama ka kwantar da hankalin ka baba bakai ne me daura Mata aure ba nine ai angama baba zasuzo da komai har lefen to Masha Allah ga wannan ayi hidima nagode zan aiko da komai daza'a bukata be kalli yawan kudin ba Kai madallah angode Allah yai maka albarka be duba kudinba Dan tsohone me dattaku ya rakoshi har bakin mota dake basu da nisa da titi ya dawo gida ya daga kudin meze gani dubu dari biyar ne salati ya Fara Yana salallami take ya Kira shi dama ya bashi lambarsa Yana dagawa ya haushi da fada wannan kudin na meye sunyi yawa na gaisuwar iyayene baba Kai da mahaifinta ne kayi hakuri karkace komai kyautace na baku Wanda ko bansanka ba zan iyai ma ita tabbas nasani base ka fafaba Dan Nima ka tabayi min Amma wannan neman aure kazo ba siyar ma da Yar zami ba a ransa yace Ni siyanta zanyi Kuma Dole kuse da mun ita nasani baba Kuyi hakuri kurike bayawa shike nan angode Allah yai maka albarka ya biyaka nan ya Kira mahaifinta da hanzarinsa ya hawo adaidaita sahu yazo Nan yayansa ya nuna Masa kudin zuciyarsa Tai daci dama abunda suke wa kenan Amma da Dan uwansa ya Gaya Masa ko waye sai yadanji sanyi aransa Amma kwanaki fa yaji ana ta rade radin Yana neman maza Koda yake mutane ba'a iya musu yake fada a ransa kodan sukashe masa kasuwane gashi zancenma yabi shanun sarki Tabo shi yayi tunanin me kake ba komai Yaya Allah yasanya albarka Amma inda kwadayi da wulakanci kome ze biyo baya baruwana naji nasan da haka amma kasawa lamarin Allah albarka ai kagama magana Allah ze tsare tunda Taji tagani ba komai gobe ze turo iyayensa zamu karba nida makotana Tom Yaya zan tafi toga wannan tafi dasu haba dai Kai yabawa fa a a indai nine gaba dakai dauki kyauta nabaka kaje Kai hidimominka dasu Dan nasan Dole zaka bukacesu zan dauka yaya Amma wallahi saika dau wani abun a ciki kaji na rantse murmushi yayi ya zari dauri daya dubu dari yayi murmushi nagode Yaya da kyautarka Amma kyauta kaimun sai da safe ya rakoshi sunata hirar su ta zumunci ya kudiri niyyar shiyasan meze da kudin Amma bazewa wata yarsa komai dasu ba yasan me ze dasu Arfan ne ya sakko shida nafeesat dining suka nufa suka tarar Maryam ta shirya komai yadda ya kamata sukaci abincin su hankali kwance Banda murmushi ba abunda yake har ya fita Bata fito daga daki ba yaje office ya cike abunda ze cike yai hotel din daya bar beb dinsa yana zuwa tundaga waje ake Masa kirari yaro da kudi abokin tafiyar manya kirari kala kala yadinga watsi da kudi ya wuce Kai tsaye har yanzu bacci take shegiyar Kaya ya fada fridge din dakin ya bude ruwa me sanyi karara ya dakko ya sheka Mata a firgice ta bude idonta zakici ubanki yau nizaki bawa wine tafi karfin kaina ko Dan kinaso ki tonan asiri ko zakici ubanki Tun da yai arba da surar Maryam yaji Sam baya sha'awar Kara kusantar kowace mace sai ita wani masifaffen so yake Mata mara yankewa Nan ya jawo ta ya cire belt dinsa yadinga dukanta kamar Allah ya aiko shi tun tana ihu tana my love harta Dena magana sai hawaye sai da yaga tadena numfashi sannan ya kyaleta ya kunna Mata AC Dan ta farfado yai tafiyarsa ya barta a wajen Kai tsaye wani katafaren gidan sai da abinci yaje me Rai da motsi wato flavours yayo musu take away sannan ya siyo musu gasassun kaji wajen duk da akwai Amma ba irin wannan gashin ba me ruwa ruwa na Alhaji Mohd Malo yaja mota yai gida Dan yau jinsa yake sabon ango Dan Dole ya baje maitarsa a yau sai da yatsaya yase maganin dake sa zallar sha'awa sannan yase Wanda kesa bacci Yaje yai parking sunyi mamakin ganinsa Dan Basu taba tunanin dawowarsa yanzu ba Nan Maryam ta mike zata wuce dakin ta a'a Maryam Ina zuwa meyasa kike gudun yayanki ne cewar arfan ba gudunka nake ba waje da zan baku no zoki zamanki sis ai duk daya muke tunda gida daya muke yanzu to Yaya tadawo ta zauna ya zuba Mata ido sai kallonta yake itako duk ta takura itako nafeesat sai hira take zuba Masa umm kawai yake cewa anawata ga wata yake cewa a ransa gaskiya baze iya jira zuwa dare ba yanzu zeyi komai ta fanjama fanjam da yanzu da Daren duk dayane Anty bara na Dora abinci no nasiyo Mana komai na manta dakko ki hada Mana abincin ta mike ta Debi ledojin ta shirya dining wata dabara ta fado Masa Bara nadan watsa ruwa ya hau sama sai ya watsa ruwa ya bar wayarsa Yana sane ya zira jallabiyya ya sakko shi kawai suke jira Nan yanemi gu yazauna aka Fara ci ta tsiyaya musu wani mist fruit da ake sedawa me bala'in Dadi a glass cup dama ya zuba magungunan say aljihu Nan yaga sun Fara Sha musamman nafeesat dake tana mugun San ta cikin hanzari Dan karsu shanye yauwa nafeesat maza dakkon wayata a sama tana mikewa ya kalli Maryam yai murmushi kanwarmu dakkon fura a fridge ki hadon da apple Amma Dan Allah ki yayyanka ta to tace dandama batasan kebewa dashi tunda ita tasan halinsa murmushi ya saki ya sawa nafeesat kwayar bacci a lemon ta yasawa Maryam ta sha'awa a lemon ta yadda ze samu gamsuwa bazata wahalar dashiba *To fans sai naji comment dinku masoyan Dan iskan namiji adai Kara hakuri nice taku a kullum akoda yaushe* *Feedyn bash* [10/3, 4:46 PM] Ummu Subai'a DAN ISKAN NAMIJI *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of
Chapter 9 · 0% Book details