← Book details Dan Iskan Miji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 12

Sashe 11

Dan Iskan Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shaka yai Mata ba cikin ikon Allah babbar me suna Zahra tayi dabarar debo ruwa sunata zuba Mata Banda kuka ba abunda ragowar sukeyi cikin ikon Allah ta farfado dakyar ta mike ta rungume yaran tana kuka suma suna ta kuka tabbas tayi kuskure sone taja Mata aikata wannan kuskuren shiyasa annabi yace kunemawa Yaya yenku uba nagari ita yanzu mezata dorar a rayuwarta da lawan najin Dadi sai dai soyayya kawai Haka ta wuni kuka ta Debi kayansu ta maida daki dama kawai barazana Tai Masa ashe rabon taci dukane bayan rijiyar data fada akansa Amma ko akikinsa itama Kuma aranta batajin zata sauke wannan kishin datasawa kanta andai daura aure sai tariya taga shegiyar dazata shigo Mata gida wallahi ba wadda zata shigo gidannan a matsayin kishiya gidan tane ita kadai Dan ita lawan yai wannan gidan Ita fa wallahi da kishiyar gida gwara ta waje tunda Bata ganiba batasan da zamanta ba Amma wallahi zata nuna Masa ta fishi hauka wallahi sai ta bargidan Bata Isa tazauna Mata a gida ba tana Nan tana zuba idon ganin ranar daza a shigo Mata da amarya haka ta dinga saka da warwara a kwance Dan zazzabi ne me zafin gaske ya rufeta tanajin sanda lawan ya fito ya fice koya lekasu kuka ta saki me ciwo An kawo kudin auren nauwara million 1 an kawo lefe akwati ashirin da hudu da mukullin dankareriyar mota kawunta zaucewa ya kusayi Shiba siyar musu da ya zeyi ba sukayi dariya ai su burinsu alhaji ghali yai aure Kuma wnn ba komai bane cikin dukiyar alhaji ghali matar daze aurace kome yai Mata Basu Fadi ba Nan suka ishe shi da dadin Baki aka tsaida Rana sati biyu dama kayan lefen suna cikin motar tata sun Gama tsara komai da nauwara da alhaji ghali komai na gida yace baya bukata akwai komai Suna tafiya kawu yasa aka kirawo Masa dansa ya shiga gaba yaja motar bayan da boot din shake da akwatuna wasu kan wasu sai kofar mazugal gidansu nauwara sunayin parking yasa aka Kira masa Yara suka dinga jidar lefen suna kaiwa gidan tun suna mamaki har suka tsaya suka zubawa sarautar Allah ido kawune ya shigo ya Mika musu mukullin motar da zunzurutun kudi naira million guda kudin auren nauwara Wanda tunda suke a duniya Basu taba ganin kudi irin haka ba A take umman ta ta sume itako kuka tasa na farinciki da tsoro Anya ko bataiwa kanta zari ba Bata Kai kanta inda zata halaka ba kuka take wiwi ta debo ruwa ta zubawa umman tata malam ya fito ya kalli kayan gabansa Banda faduwa ba abunda yakeyi wannan tsabar dukiya a gidansa sunan kayan auren diyarsa da wane ido ze kalli mutane ta tabbata ya seda yarsa kawu ne yace to malam ga kayan auren diyarmu da kudin auren ta million guda da mukullin mota har laude since ingaya ma Ba'a bukatar komai na kayan daki Dan haka sun yafe Malam ransa ya gama baci jijiyoyin kansa sun tashi sunyi rada rada kawu wallahi bazanyi kaffara ba ba hannuna a wannan auren suyi duk yadda sukeso Amma duk abunda ya biyo baya wallahi ba ruwana tunda yata tagaza yimun biyayya Yana matsar kwalla su kwashe kayansu su fice mun daga gida ke Kuma bakin cikin da Kika sani a bakin da hanzari kawu ya toshe Masa Baki haba bansanka da irin Haka ba kafa sawa abun albarka wallahi na janye banyi tunanin abun ya Kai Haka ba yaya dama Kai ka karbi auren Nan duk abunda ya biyo baya su nemeka Kawu ya rike hannunsa suka fita yanata rarrashin sa yace ya janye sakin dama be furtaba su zauna a gidan Amma baruwan shi da sabgar auren su shima yanada tasa sabgar shikansa habu Dan gidan malam ya girgiza da ganin dukiyar shikansa yaso nauwara Amma yasan tafi karfinsa Haka suka fito suna maida yadda akayi umma ta Basu dubu dari da kyar kawu ya karba Yana fitowa yabawa malam Dan Yana tausaya Masa shi yanada Yaya maza manya suna wahalta Masa duk abunda ya samu na Dan uwansane dama ya bashi ungo wannan Nina baka ka Kara Da kyar ya karba yaji dadin kudin ya rakasu suka hau adaidaita sahu ya dawo gida Kai tsaye ya tura a kira Masa maimuna ya zauna a soron gidansu mahaifinta dama ya rasu da hanzari tazo ta bude masa dakin zaure na mahaifinta bayan ta gaisheshi ta kawo Masa ruwa me sanyi a kwanan Sha na randa gabanta sai faduwa yake tana mamakin meya kawo malam bayan betaba zuwa gidan ba da sunan yanso yaganta sai dai ya aiko musu da kayan bukatun yau da kullum kamar yadda Saba baya gajiya a Koda yaushe bayan yasha ruwa yai gyaran murya Maimunatu ba komai bane yasa nace Inasan ganinki sai wata alfarma danake nema a wajenki nasan kindauke Ni tamkar mahaifinki Dan Haka nakeso ki temakeni ki rufan asiri kicika mun burina Wanda Yar Dana Haifa ta kasa cikamun tabi rudin duniya da zugar uwarta gabanta sai faduwa yake malam ya sharce kwallar idonsa ya Bata Labarin duk abunda yake faruwa na auren nauwara da alhaji ghali gabantane ya yanke Fadi lallai nauwara Maci amanace kamar saukar aradu taji malam Yana cewa kitemakeni ki yarda na daura aurenki da Bello ranar daurin auren nauwara a hada gaba daya wani zaro ido tayi Wash hannu na ya gaji da typing fans Kuyi manage yanzu Labarin ya Soma labarine me cike da tarun darussa nice taku a kullum a Koda yaushe yawan comment yawan typing *Feedyn bash* [10/12, 9:17 PM] Ummu Subai'a DAN ISKAN NAMIJI *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *_Assalamualaikum jinjina agareku kainuwa writers Allah ya karawa Zuma Zaki Dan masu sai da sugar susha Haushi gaskiya muna alfahari daku kainuwa writers Allah ya Kara daga ku ya Kara hada kawunanmu gaskiya Kuna Sami nishadi da novels dinku masu Dadi fadakanrwa wa'azantarwa da ilmantarwa da Kuma tabo Mana matsalolinmu na yau da kullum Allah ya Kara muku basira da daukaka Yan uwana marubuta wannan page din nakune kuyi yadda kuke so dashi wallahi Ina mugun alfahari daku writers dinmu jinjinga shugaba anty fauza Yar Amana kinci sunan naki Yar Amana Allah ya Kara Amana anty hauwaa inayinki wallahi iya wuya Ina gaisuwa my writers_* *BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM* 27-28 Kinci gidanku ta tarwatse din kinji ja'ira Mara mutunci yayar Taki ce bakya kauna ko kuma me ita kanta nafeesa jikinta yai sanyi tace baba ku tafi da ita naji sauki tunda dama ninace tazo kan uban Nan Kai wallahi kunyi kadan na yanke hukunci kuyi mun musu wato uwarki ta zuga ki kema ko wallahi idan har Maryam ta bar gidan Nan abokin auren iyayenku Mata Dan Naga su suke zugaku Banda bakin ciki nasamu yaro ya rike yarinya har auren ta shine zakuyi mun bakin ciki tunda yace har aure ai shize Mata auren Dan haka wallahi tana fita tanemi wani uban bani ba menake da shi Banda rufin asirin auran yayana danake ga masu kudi umma hawaye kawai take sharcewa wane irin uba ne wannan Wanda be damu da yayan sa ba bantaba ganin uba irin wannan ba burinsa ya aurar ga Yaya game kudi meye ribarsa ta sharce majina Niko malam Tunda ta samu me santa ka aurar da ita Duk budurwa data dubi tsabar idon iyayenta ta furta musu tana San aure ba karamin babban tashin hankali wayannan iyayen zasu shiga ba tabbas insuka jinkirta yiwa yarinyar aure akwai matsala malam kariga kasan halin damuke ciki to uwar iya na tambayeki ne bance bazan Mata aure ba Amma wallahi kozata mutu bazan bai malamin makaranta ba tanemo me kudi kamar sauran Yan uwanta yayana kadarata ne danme na narka kudi na Nemo ku kyawawa na aura Dan ku haifamun masu kyau iri ne ku kuka Haifa mun iri yadda na kashe kudi alkur'an sai an kashe kudi zan bada yata Banda kuka ba abunda Maryam da nafeesat suke sun rungume juna meyake damun babansu ne Allah ya kawo mun dauki ya Allah cewar Maryam wallahi idan Kika bijirewa umarnin nafeesat ko arfan a gidan Nan Allah ya Isa tsakanina dake nagama dake da hanzari umma ta mike wallahi baka Isa ba baze yiwu ba wallahi Wani mugun kallo yai Mata da hanjin cikinta ya kada idan akwai wani shege a cikin ku ya tada maganar Dana fada wuce muje ke Kuma jeki debo mun abunda Kika Tara Zaki kaiwa uwarki Abba wuce kije karna kwadeki da gudu ta wuce sama ke Kuma idan kinasan auren da gaske kinemo me kudi ko cikin abokan arfan ne mijin yayarki ke koya kaini tsufa indai da yayan banki toki kawon shi a gobe ma zan daura Miki aure ta fashe da kuka wallahi Abba Banda Wanda nakeso sai uncle wallahi abba bazan iya jurewa ba kayimun aure wata harara ya banka Mata da gudu nafeesat ta karaso ta bashi kudin ta rage ta mikawa umma ya wafce bansan iskanci da iya shege uban me zasi da kudin Naga Ni nake yi musu komai mtsww yaja tsaki ya wuce a wajen yaje gab da kofa maryam tasa kuka wallahi Abba Duk abunda ya sameni Kai kajawo mun nagaya ma gaskiya Amma to wallahi zamana a haka akwai matsala umma sai kuka take kamar zata hadiyi zuciya zata juyo ya hankadata suka tafi tana ta kuka Maryam ta koma dakin ta ta rufe tana kuka nafeesa ma sama ta koma a kudundune tana ta risgar kuka Duk lefintane data nace sai Maryam ta zauna a gidan Arfan ko tuki yake hankalinsa a kwance sungama waya da baban su nafeesat ya Gaya Masa Maryam Bata da lafiya Wai gida zasu Kuma yanzu ya barta lafiya Dan haka bayasan suje gidan gwara abban yaje gashi wayata ba Mai cewar abban take yace Yana zuwa dubu dari yai Masa transfer ba shiri suka je gidan shi kuma ya karasa bakin club yanata tin tsira dariya wato wannan gayen beda hankali hauka nake zan dinga narka kudina abanza wallahi akan yarka zan fanshe Dan bana irga faduwa sai dai riba Dan kasuwa ne nifa ya tuntsure da dariya Yana zaune yai
Chapter 11 · 0% Book details