Sashe 2
Dan Iskan Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
5-6 Arfan ne yafarka yagan shi kwance akan gadon dakinsa na kasa ga masifar Kara da motarsa keyi waya kawoshi Nan da sassarfa ya fice yaje ya kashe motarsa ya kulle hankalinsa ya tashi yaja wani shegen tsaki mtswww wallahi beb yau sainaci ubanki tunda kika sa nai wannan muguwar buguwar nazo gida ahaka bayan mata ta bata san ainihin halina Ba dole kici ubanki yau duk san danake miki kuwa cike da kunya ya shigo yana sanda Ba kowa a parlourn da Sauri yahaye samansa Duk iskancin arfan yana sallah Koda ba akan lokaciba da hanzari ya shiga toilet ya tsarkake jikinsa ya fito ya zira jallabiya ya tada sallah da ya idar ya koma ya kwanta Dan baze iya sauka kasa wajen nafeesat Ba bayan jiya taganshi a ainihin halinsa daya boye Karin takaicin ma ga kanwar ta a gidan mtswww tsaki yaja yama kasa baccin tunani kawai yake gaskiya beb kin cuceni amma dole kici ubanki yau saida nagaya Miki bazan shaba kozan Sha kadan zansha sai da Kika yaudareni nasha meyawa Jiyai an bude kofar rintse ido yai bayasan suhada ido kunyarta yakeji duk da yasan shi cikakken Dan iskane wanda kaf garin kano ansan dazam alalace indai yarone Kai me tashe kana chilling Dole kasan alalace ko mace ko namiji amma matarsa kamilace ya sameta cikakkiya dole zeji nauyinta na boye mata ainihin halinsa da yayi ta zauna kusa dashi Tai Masa magana yai shiru kawai ta fada Kansa tanata kuka menaima haka meyasa kasha giya bayan kasan haramunce har ka dakeni duka ya furta eh kadakeni jiya kalli jikina ta bude masa yasan yadake ta amma besan yai tsamari hakaba Ya kamota ya matseta gam a jikinsa dear kiyi hakuri bansan cewa giya bace ni bansantaba kawai muna meeting ne sai aka kawo mana kinsan manya sun dauketa tamkar ruwa bansan ita bace sai bayan nagama sha naji suna zancen shine nafita daga hankalina kawonima akai (kuji karya fans waibema santaba Allah ya kyauta) amma kiyi hakuri haka bazata sake faruwaba kinji dear nan yayi ta shirga mata karya yana kalallameta da dadin baki ta yarda dashi bata Kara cewa komai Ba a haka harsuka sauka tahada musu break sai 12 yafita kasuwa Lawanne kwance a daki yanata sharar bacci shida yarinyar daya samo a kwararo kiran wayar shine ya tashe shi laila ce ke kiransa tagaya masa yagayawa ummi zata aika kannenta sukaiwa su ilham kayan data siya musu cike da murna yace to Ba matsala zangaya mata nan suka danyi hirarsu yarinyar ta motsa yai Sauri yai mata sallama ya kashe wayar chan laila tayi kasake da waya a hannu cike da zargi Anya Ba'a hotel yakeba taji dakin yana amsawa tunda sun Saba zuwa gata da dankaren kishi itama chab amma tabasar kawai tarabu dashi Tafarka ya jawota jikinsa yanata shafata bari nakira uwar gida ko zan gaya mata sako Ya Kira ummi yagaya mata zatai baki begaya mata ko suwace Ba Itama bata tsaya tambayarsa ba Dan acike take dashi iskancin yadawo kenan yadena kwanan gida tunaninta be kawo komai Ba ta dauka kawai irin Matan abokan sane ko kuma da abokansa zezo nan ta hau girki harda siyo kankara ta hada lemonta me dadi lawanne yaja beb dinsa me ruwa da dadi suka Kara komawa ruwa sannan ya dauke ta suka fita yabata kudi me kauri ya sauke ta a bakin asibiti ta gangara unguwarsu zage shima yaja motarsa zuwa mazauna yana zuwa yatarar ummi tagama komai Sai gidan nan tsaf sai cin kunu take Mtswww sai yanzu Kaga dama kadawo yau me kwanace kenan to a ina ka kwana kedai bari kawai abokinane ya rikeni na kwana a wajensa matarsa ba lafiya a asibiti muka kwana kwafa tayi ta wuce daki cike da takaici Dan tanada masifar kishi ita iskancinsa baya daga mata hankali kamar neman mata kamar bunsuru ita kuma ga kishi daze hakura yaita shaye shayen ita bata damuba Tunda tana sansa zatai tai masa addu'a har ya shiryu dakinsa ya wuce bacci ya kwanta yadingayi Ba sallah Ba salati sai wajen 3 saigasu rahma da amira sunzo kawo kayan da laila tasiyawa yaran Cike da farin ciki ta fito jin sallama Tasan bakintane turus tayi ganin yammata kyawawa su biyu ku lafiya meya kawoku gidana gabanta na faduwa saboda lawan na nan tasan mugun Dan iskane yana kyalla ido yaga wayannan sai ya bisu sukai dariya aikomu akai Ba angaya miki zamuzoba jin sunce aikosu akai yasa tadan saki fuska suka shiga dakin ta kallesu yammata daga ina suka gaisa rahma ce tace mu kannen laila ne wacce fa bangane taba wadda megidan nan ze aura aikomu tai mukawowa su ilham kaya zuciyarta kamar zata fashe har wani dagawa take Suka bata kayan ta karba ta bude kayane masu kyau da tsada kayane da takalma gaskiyane nagode ina zuwa ta shiga dakin lawan cikin sanda ta dakko dorinar dukanta ta boye yanata bacci besan metakeba ta koma dakinta ta dakko almakashi ta zauna abakin kofa ta jawo kayan tadinga tsargasu Tana yankasu guyin guyin Ta faffarke takalman kallon kallo ake tsakanin rahma da amira toko bata da hankaline mahaukaciyace Basu saniba tasan tsadar kayan kuwa suka zuba mata ido kaf na yara biyar dinnan saidata gama lalatasu sannan ta mayar Leda Ta mike ta dakko dorinar data boye a waje ta rufe kofar tafara jibgarsu nan suka fara ihu ga bame ceto a bacci yaji ihu kamar na manya bana yaransaba ya fito yaga ta kulle dakin tanata jibgarsu Tana bala I nizaku kawowa kayan asiri nizaku asirce nida yarana a auren miji zakuci ubanku kuje kugaya mata gidana yafi karfinta gidana nakabarta ne agareta Idan tasake ta shigo sai dai buzunta idan Tana musu tashigo da hanzari ya daki kofar ta bude ya riketa tahaukace ko gani bata yi sosai saboda masifa da kishi Da gudu suka fito ta kwace a jikinsa ta dauki ledar da gudu da takalmansu ta bisu kofar gida ta watsa musu ku kaimata kugaya mata huKuncin danai muku ku kanku kannenta yan aike bare ita idan tazo Alhaji ghaline tafe a mota yanata sake sake yazo dai dai round din baban gwari yagansu su biyu a tsaye dayar ce taja hankalinsa medan jikin yar duma duma yai parking yammata ina zakune da Sauri siririyar zamuje party din candy dinmune nan bokabo ok Ashe Ba nisa kozan iya rage muku hanya sosai kuwa dama munrasa abun hawa munyi tafiya me nisa tundaga kofar mazugal mun gaji sai dai ke ki shiga amma nibazan iya shigaba haba kawata daure muje kinga Ba nisa ke kika Ki yadda mu karasa da kafa kikace kingaji daure kawata Wuf ta bude motar ta shige gaba abunma mamaki ya bashi Da dariya dakyar ta shiga sai daya sa baki ya lallabata sannan ta shiga baya yaso itace agaba amma hakanma yayi tunda tayarda ta shigo yammata meye sunanku ne ni sunana Alhaji ghali ina zaune a rijiyar zaki danbare charaf tace ni sunana nauwara ita kuma kawata maimuna wow nice name gaskiya nauwara kin burgeni yadda baki da wahalar sabo allah ko ta fada tana wani kada ido allah hakane amma gaskiya nakamu da san kawarki tunda nai mata kallo daya gashi bata magana Kuma nasan ba kurma bace kan uba tafada a ranta wallahi baze yiwuba Kayi kadan kasota gani tafada a ranta Au maimuna wai ai tanada wanda suke soyayya shikadai take kulawa shiyasa kaga bata kula kowa ansa musu rana ne a'a andai kusa angama zanje na nemi izini Kawai a gidansu nan nauwara ta hade rai tacika tai dam saboda bakin ciki da hassada wallahi bazata taba bari ya auri maimunaba sai dai ya aureta ita itako maimuna jitai ta tsane shi tundaga kallon farko datai masa mezatai dashi wani bulele dashi ga uban tumbi ya ajiye tsaki taja lafiya maimuna inji Alhaji ghali tai masa banza Bunden nasauka kwagama maganar idan nasauka maganar ai takice bakiga tun dazu nai parking ba inajiran mugama magana na sallameku kidaure kiban number dinki Motar ta bude ta fice ta barsu shida nauwara kitemaka mun nauwara zan iyayin komai saboda kawarki ta tafi dani gaba daya mekike tunanin zefaru idan na rasata Zuciyata zata iya bugawa shiru tayi zuciyarta na Kuna yimin kwatancen gidansu nan tahau yimasa na gidansu zuciyarta cike da hassada da kyashi rafar dubu Dari ya bude Jakarta yasa mata gabanta ya fadi haka yake da kudi zece yanasan wata kawarta wallahi basu isaba dukansu kidena mamaki ban miki komai ba indai kika shawon kan kawarki to tace masa kawai ta fita ungu kibata itama rafar dubu Dari ce gaba daya mutuwar tsaye tayi takasa gaba takasa baya haka ta tsaya kamar gunki yaja motarsa yai gaba yabarta. *ANAN ZAN DAKATA SAI NAJI COMMENT DINKU NAJI DADI YADDA KUKA KARBI WANNAN BOOK DIN KUKE COMMENT AKANSA SOSAI NAGODE SOSAI NICE TAKU AKODA YAUSHE* *FEEDYN BASH* [10/3, 4:46 PM] Ummu Subai'a DAN ISKAN NAMIJI *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *Assalamualaikum warahmatullah ina Mika godiya ta ga dukkan masoyana ako Ina suke a fadin duniya Ina Mika godiya ta ga dukkan masoyana Dan Allah kudena Bina private Kuna in turo muku da novel abubuwa sunmun yawa indai nai posting dinsa kanema a group Dan Allah banhana Bina private mu gaisaba Amma ko kace na turo ma bazan turoba gsky Dan Banda lokaci* 5-6 Tsayawa tai kamar gunki chan wata kawarsu ta dafata nauwara lafiya figigit ta farfado lafiya wlh kinzo kenen nazo naganki ke kadai a tsaye Ina kawarki ta shiga ciki yanzun Nan nima wani sako zan karba yanzu zan shigo ok sai kin shigo tawuce da sauri ta fito da kudin maimuna taraba biyu tadau dubu hamsin takara a nata wlh Bata Isa nabata dubu dariba ita taimun wahalar gwara nakaiwa malam hamsin din yayi mun aiki na mallake alhaji ghali ya manta da wata maimuna mtsww Taja tsaki ta wuce ciki ranta a jagule Tana shiga ta hango su maimuna da sauran kawayensu dama maimuna mazari ce harta Fara chashewa mtsww me wannan tafini sai dai hasken fatar Amma nafita komai na duniya kyau da komai sai dai bakar fatar Kuma bakina me