Sashe 5
Dan Iskan Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yashigo kubani kudin daya baku marasa tausayi da imani duk wahalar danake bakwa gani Ga auren maryam gabana tana samun miji ya karbe ya basu dubu biyar biyar mama chatai sun gode ya rike umma ce ta karba har nata ya fita yanata sababi haka kawai za'a narkawa mata kudi mesuka sani banda hauka Kike bakwaso wallahi da badan tayi saurin karba ba kunrasa duka yafice rai fes shikansa yasan ya iya haihuwa yayansa suna hutawa yana fita yazarce gun me balagunku gaula guda ya siya a ka yanka masa nama him ya siyo Lemo me sanyi yabi takofar waje ya baje yanata dannawa Nauwara takasama control din kanta Alhaji ghali ya tafi da imaninta Sam bata fuskantar meke faruwa maimuna tazo ta Kama hannunta kiyi hkr kawata idan na bata miki rai amma nasan hakan dakikai be kamataba bakisan mutum ba ki karbi kudinsa bakya tsoron ko dan shan jinine yai amfani da wannan damar ya aiwatar da mugun nufinsa akanmu nauwara takulu ganin yadda maimuna ke zagin masoyinta amma batace Kala ba Dan ta tsani maimuna indai sun fita sai ance anasanta Kiyi hakuri kar mutane su fuskanci halin dakike ciki nasan maganganuna sun bata miki rai kiyi hakuri muje miyi abunda ya kawomu amma gaskiya dayace daga kinta sai bata haka taja hannunta duk da itama ranta ba dadi sukaje filin aka dinga raha Ana barkwanci ga nauwara da raha da kaudi amma tai shiru kowa yace lafiya nauwara yadda kikaci burin rawar nan amma ace kin kasa kowa yasan ke mazarice a class amma duk yadda kika ci burin wnn rana kin kasa komai Maimuna barin cikinsu tai ta koma wani click din Kallon kowa take duk wanda yai mata mgn sai tace bata da lafiya ganin haka aka rabu da ita saida ta faki idon maimuna tuni ta nufi gida tana fita tasamu napep drop ta dauka direct kofar mazugal yakaita dubu guda ta bashi yana ga sanjin jeka tace ta fada lokonsu shiko mamaki yake kawai yai tafiyarsa da gudu ta karasa shiga gida tafada kan mahaifiyarta ta rungumeta umma yau nayi babban kamu umma zamu huta sai uwar ta toshe mata baki ta nuna mata bayi Sai ga uban ya fito kamun uwar wa kikai batta ta fada mana muji kudai kunyi asara batayi sa'ar uwaba nikuma banyi sa'ar mataba ke kike sa yarki a hanyar banza haba malam mekaji tace kasan kamun datai yarinyace fa nauwara daga dawowarta aika tayata murnar gama makaranta Kasani ko makarantar dazata cigaba ta Kama haba kadinga fadin alheri mana mtswww kundauka bansan me kukeba aiba karatun takeba shiririta tasa a gaba da Tara samarin iska Danma suna tare da maimuna yarinyar arziki medora mata karatun duk abunda kuke akan idona kuke dan dai banga shedar tana yawo ba sai dai Tara samarin kuma alhamdulillah ta gama karatu lokaci yayi dazan cika alkawarin aurar da ita ga dan aminina Bello ~ANAN ZAN DAKATA SAI NAJI COMMENT DINKU NICE TAKU AKODA YAUSHE KU KARA HAKURI DAI~ *FEEDYN BASH* [10/3, 4:46 PM] Ummu Subai'a DAN ISKAN NAMIJI *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *ASSALAMUALAIKUM MY FANS INA MIKA GODIYATA AGAREKU YADDA KUKE KOKARI WAJEN YIMUN DA ADDU'OIN KU GARENI NAGODE SOSAI ALLAH YA BIYA MANA BUKATUNMU GABA DAYANKU MASOYANA INA KAUNARKU KAMAR YADDA KUKE KAUNATA ALLAH YA BARMU TARE INTA SUBURBUDO MUKE KAYA TATTUN NOVELS* ~*DAN ALLAH INA ROKON KU MASOYANA DUK ME NEMAN BOOK DINA YA DAURE YANE MESHI A GROUP KUDENA BINA PRIVATE KUNA CEWA IN TURA MUKU ABUBUWA SUN MUN YAWA KU TAMBAYI FANS DINA TUNDA INA POSTING GROUP DAYAWA KUYI HAKURI DAN ALLAH ABUBUWA SUN SHA KAINANE*~ WANNAN PAGE DIN SADAUKARWA NE GA ANTY HAUWA JINJINA AGAREKI GASKIYA INA YINKI IRIN SOSAI DINNAN WANNAN PAGE DIN NAKINE ANTYN MU 11-12 Ihu ta zunduma ta rungume uwar wayyo Allah ummata na shiga uku wallahi dana auri wannan kazamin Bellon me tarin gemu gwara na mutu mutuwa zanyi wallahi sai dai ki mutu indai nizan daura Miki aure Bello zan bawa ba kazami ba komeye shi Dan bazan fasa ba alkawarin dana dauka zan cikashi ta zunduma ihu wallahi banasansa bazan aure Shiba malamin makaranta nefa makarantar ma ta islamiyya ta Kara rushewa da kuka Haule Banda numfashi ba abinda take kwantar da hankalin ki yata na yarda za a daura wa nauwara aure Amma wallahi bada Bello kozanyi yawo tsirara cigaba da karatune baka so to na janye tafasa Amma wallahi kaima saika janye auren Bello akanta wallahi bazan janyeba wato bakyasan malamin makarantar islamiyya sai Dan iska irinki ko to kema haule idan Kika nemi ki rusa wannan auran tamkar kin rusa naki auren ne Kuma ninake da iko da yata na aura Mata Wanda nakeso haka addini ya bamu dama sai ki koma kauye kici gaba da Zama yasa Kai ya fice Zuciyar haule tamkar zata fito kirjinta ita malam zewa wannan wulakancin da cin mutuncin wato ta koma kauye to wallahi be isaba bazata auri wani Bello ba Kuma Zama daram me nasama yaci bare ya bai na kasa akanem zata Kai yarta gidan wahala share hawayenki diyata bani labarin Wanda kuka hadu ta goge hawayenta ta bude jakar ta zaro farare bugun Abuja Rafa biyu ihu haule tasa taja Yar suka shiga daki harda rufe kofa diyar arziki me kashin arziki Ina Kika samo wannan kudin Murmushi tayi umma kenan Wanda muka hadu ne ya bani me kudine na Bala'i umma zamu huta nake Gaya miki Amma fa akwai matsala ido ta zaro dama gasu kwala kwala matsala Allah ya rabamu da matsala bama fatan ta diyata meyake faruwa umma bafa Ni yakeso ba maimuna yake so maimuna maimuna take ta maimai tawa wallahi da sake be isa ya auri maimuna ba gaki tunda kudi sunzo Zama be ganni ba yanzu zan bazama gidan malamai a karkato da hankalinsa kanki wannan maimuna tazame Miki masifa shegiyar yarinya wata Kim da ita ba kyan gani sai farin jini wallahi Bata isaba ki janye jikinki daga nata dankar ta samu damar zuwa gidanki Dan yanzu zan bazama a raba ta da wani alhaji a cire Mata wannan farin jinin a a umma abar Mata tunda nasamu nawa mijin to diyata Tana fita maimuna ta shigo tana kuka na nutsuwa kana ganinta kasan a cikin tashin hankali take Amma Sam Bata fita hayyacinta ba nauwara ta danne kishin daya taso Mata Dan ta tsaneta yanzu ta rike ta lafiya maimuna Usman ya rasu na rasa miji me nagarta me addini inafatan Allah ya bani madadinsa gabanta ita kanta ya Fadi mutuwar ta shigeta yaushe bashi da lafiyane lafiyarsa kalau motace tabi ta kansa kansa yai kwatsa kwatsa kirjinsa da gangar jikinsa sun rabe ai saita fara zunduma ihu kamar ubantane ya mutu maimuna tace haba nauwara koni banyi Masa ihu ba baya bukatar ihu addu a yafi bukata Dan Allah kidena Dole nai kuka Dan Ina tausaya Miki kun shaku soyayyarku abar Sha awace da burgewa duk yadda muka Kai da shakuwa Wanda yafi mu sansa ya karbi abunsa ki tashi ki shirya na dauka umma tana Nan zamu tafi tare gidan Jana'iza babana yai gaba Inna tana gida tace nazo na kiraku haka suka shirya suka tafi da innar ta hawaye kawai take tana salati a zuciyarta tana rokon Allah ya Bata juriya da dangana na rashin masoyinta zuciyarta sai zafi take Lawan Yana fita be zame ko inaba sai gidansu Laila yana zuwa ya aika a kirata tana fitowa ya kalleta ta cika Tai dam kamar zata fashe shiga mu tafi kawai yace ta shiga motar hotel din da suka Saba zuwa suka nufa suna zuwa hotel din ya Karbi key dinsa Dan shi permanent ne suka shiga Nan ya Fara shafata Yana Bata hakuri ganin haka ta Fara jaraba rashin mutunci harda zagin ummi har kiransa take da Dan iska Yana Jin tazagi ummi ya Mike ya zabga Mata Mari ya Fara dukanta sai dayai Mata lilis sannan ya nemi gu ya kwanta Allah ya Isa bazan yafeba Dan iska tsinanne be kulata ba Dan ze iya kasheta idan ya Mike Haka ta zauna taci kukanta shi Kuma yaci baccinsa sai gab da magriba ya farka yaga itama baccin ya dauke ta yai murmushi Laila Ina sanki Amma hakan baze Hana idan kikai mun lefi na zanekiba Dan hukuncin ne haka idan ummi ta tabaki zan rama miki itama idan kin tabata zan rama Mata ya dinga shafata Dan ba lefi tanada da dadi duk da bashi ya Fara bulataba Amma bataji jiki sosai ba ta farka tana ture shi Ina yasan takan mace Nan ya gama gigita Mata tunani yadinga sarrafata San ransa kafin kace meye wannan ta bada Kai bori yahau Sai da suka nutsu suka Gama komai gaskiya Laila adaura Mana aure haka Koda Baki tare ba daga baya Kya tare kafin na gyara Miki saman gidana auren mashayi kenan duk wannan dukan Tama manta da shi eh haka za ai saboda Yana side ta tas Kuma ba abunda yafi dadi irin mijinki ya gama lugwiy gwiy Taki kafin Yafara harka zanwa daddy na magana ni kaina nagaji nafiso a daura Mana aure nima na huta shikenan sweety Nan ya jawota suka Kara one round Allah ya shirya ameen lokacin da suka Gama dare yayi ya maidata gida ko tsoro Babu a fuskarta haka ta shiga gidan Bayan sun shiga gida arfan ya fito yayi kyau kamar ka sace shi ka gudu ya Sanya manyan Kaya wandon pencil shaddar sai daukar ido take kamar Wanda zashi office da gaske Nan ko basaja yai dankar ta gane tunda baze yiwu kullum ya dinga cin zanzaro ba Yana fita Yana zuwa club Shiba me zuwa aiki ba haka kawai har sun Fara yi Masa dariya yammatan sa wow dear bara naima pics Nan ta Fara daukansa hoto sai dariya suke dukansu Banda Maryam dataji ta tsane shi tsana me Muni wannan wace irin rayuwace wace irin zuciyace da yayar tata Ita Sam bazata dau wannan iskancin ba akan me namiji kullum yace ya tafi aiki to Wai aikin me ma yakeyi ne yau zata tambayi yayarta ransu Kal ko kunya suka Gama kiss din su