Sashe 7
Dan Iskan Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fice a kafatanin duniya gaba daya Kamal shakara waye besan wannan sunan ba kanwata kwantar da hankalinki dad da mom mutanen kirki ne basu da matsala ga temako kowa yasani a kafatanin garin Nan anaji dasu Dan haka nasan da cewa mijina mutumin arzikine bashi da wata matsala a rayuwarsa shima me temakone to anty muje mu kwanta Suka mike dama kowa da dakinsa suka wuce nafeesat ta sheka wanka da kwalliya tasa wata guntuwar gown iya cinya ta tafi sama dakinsa ta kwanta itako Maryam Banda tunani ba abunda take dama wannan Dan iskan datakeji Ana fada a gari Dan gidan Kamal shakara arfan dama shine arfan mijin yayarta mikewa Tai Tai nifilfili sannan ta kwanta bacci me nauyi ya dauketa cike da mafarkai barka Tai Wanda ta rasa gane kansu sai juyi take kamar arfan mijintane abun ya tsaya Mata arai tana mugun tausayawa yayarta haka taita juyi Amma baccin ta yai nauyi Arfan na fita be zame ko inaba sai mozida club Yana shiga aka Fara ihu shakara shakara club ne Wanda ya amsa sunansa club na ta tattun Yan iskane wayanda suka amsa sunansu Yan iska a cikin sabon gari yake ba wani Dan sanda dayake kamashi sun San shi sunsan waye shi sai babban yaro shege uban shegu Dan iska uban Yan iska shagalalle uban shagalallu cike da murna suka dinga yo kansa Bata su yakeba beb dinsa yake nema me suna beauty chan ya hangota jikin wani Nan wani bala'in kinshi ya taso Masa bakinsa har wani daci yake A fusace yaje wajenta ya wanka Mata Mari ya fusgota ta fada kirjinsa sharaf yaji jikinta zafi zau beb lafiya meya sameki gayan jikinsa har rawa yake yaro da kudi wallahi ganin ta nai tana tangadi shine na rungumeta ba wani Abu nai mataba ko kallonsa beba ya dauketa sai dakinsa dake hotel din jikin club din Nan yadinga lallabata Ashe tsabar buguwace tadinga kwara amai me wari ransa yai bala'in baci dama haka warin giya yake betaba saniba gashi a jikinsa tayi shi saida Tai me isarta sannan bacci me nauyi ya dauketa takaici ya isheshi ko club din be komaba ya kalleta Dan karta gudu danse ya hukuntata Yana sauka yaga wata zee ashana Nan tadinga dirka Masa wata giya Don ga karfi ga tsada yadinga Sha saboda bacin ransa ya tafi sai da yai tatil yaja motarsa sai gida anci sa a ya kashe motar yau be tashi kowaba Banda megadi daya dinga zabgawa horn Yana zuwa Kai tsaye dakin da Maryam take ciki ya nufa ya cire kayan jikinsa Yana ta tsaki gashi a make yake daga idon daze yaga..... Sunje har ankawo gawar na hadata anata karatu Yasin ce da addu'oi dai haka akadinga yi Masa sai da aka Gama yi Masa wanka Sam maimuna tace bazata iya ganinsaba Dan anhana Mata ma ganinsa duk wadda taganshi firgicewa take Haka aka dauke shi aka kaishi makwancinsa na gaskiya suka bishi da addu'a nauwara tace zata koma gidan saboda zata dafo abincin sadaka yamma tayi kibarshi gobe kyayi inji maimuna sai dare suka koma gida gaskiya nauwara ta tsorata taci kuka ta tausayawa kawarta Aranta tayi alkawarin bar Mata alhaji ghali ita Allah ya Bata wani Amma Ina tana komawa gida zance ya sauya tana shiga gida ta tarar umman tata ta dawo ta fada jikinta tanata kuka tana Bata labari har aka kaishi jinine ke zuba eh naji Allah ya temakeni kinsan ban Dade da wowaba I na shigowa mukai kicibis da babanki yai min gaisuwa nai Jim sai yace kobada gidan gaisuwar saurayin maimuna kukeba muma yanzu muka dawo Ina nauwara suna tare da maimuna yanzu zasu taho Allah ya temakeni beja da nisaba bare ya kamani Ashe haka Abu ya faru Allah ya Bata wani madadinsa umma ai yabata Dan wallahi nabar Mata alhaji ghalinta zanbi zabin da baba yaimun Allah ya basu zaman lafiya Ni Kuma yasa haka shiyafimun alkhairi gaba dayanmu nida ita kan bura uba nizakiwa bakin ciki nizaki rainawa hankali to ubankima yayi kadan bana magana biyu Yadda Kika kawo shi da farko harna barnatar da kudi Dan aimana aiki akansa to wallahi tazauna Baki Isa kice Baki sansa ba Dole ki aureshi Dan nasan duk inda yake yanzu aiki ya Isa gareshi baze wuce gobe ba zezo gareki Dan Haka ki nutsu kisan mezakice Masa nagaya Miki wallahi gidansu maimuna zan Kai shi wallahi Dana tsine Miki albarka Dan ubanki danace ba nono na Kika shaba Ke wallahi danace Sanjamun ke akai ran suna tunda ba'a asibiti na haifeki ba Dan Haka wallahi aure ba fashi ido ta zaro cike da tsoro Allah ya sani dake ita taga gawar Taji tsoron Allah ya shigeta yanzu taji tsoron karta cutar da maimuna ta mutu itama Amma Ina ummanta data zaunar da ita a Daren tadinga yimata huduba tahu Kai tazauna dabas yadda tadinga haska Mata irin yadda zatai mulki a gidan tunda Bata da kishiya zata zaga duk kasar data ga dama a duniya Washe gari Tai abincin sadaka me Rai da motsi itada ummanta harda nama aka Kai sun tarar dasu maimuna achan dawuri suka dawo tsafi gaskiyar me shi da magariba sai ga alhaji ghali da tambaya danbe gane kwatance ba dake lokone aka kaishi har kofar gidan cike da farinciki aka aika tazo ta Nan ta hau bare bare *ANAN ZAN DAKATA SAINAJI COMMENT DINKU AKAN DAN ISKAN NAMIJI YADDA DA FARKO KUKE SAN SA KUKA DAMENI NAFARA TYPING AMMA SAM BANA GANIN COMMENT KAMAR HAKA NAGODE MASOYANA NICE YAKU A ME NISHADANTAR DAKU A KULLUM A KODA YAUSHE* *FEEDYN BASH* [10/3, 4:46 PM] Ummu Subai'a DAN ISKAN NAMIJI *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *Assalamu alaikum fans kuyi hakuri dani ba kullum zaku dings samun typing ba saboda wasu dalilai ina bukatar addu'arku kawai fans duk me kaunata yasani a addu'arsa allah ya yayemun abunda ke damuna yabiya mun bukatata nagode sosai da kulawarku agareni da dumbin alkhairinku agareni musamman masu turon da kati nagode allah ya bar kauna inajin dadin yadda kukemun addu'a da nuna kulawa a gareni nice taku princess feedy cele *Wannan page dinsadaukarwane agareki aisha idris abdullahi inajin dadin yadda kike mun comment nagode sosai sis allah yabad kauna wannan page din nakine kiyi yadda kikeso dashi inkiso kihana kowama karantawa 15-16 Idanuwansa ne suka sauka kan wasu luntsuma luntsuman nonuwa ga ta baje akan gado gashinta ya watsu saman pillow jikin nan luf luf fresh tashin hankali besan sanda ya karasa cike da maye ya fada kanta ba ihu ta zindima ya toshe mata baki Yana girgiza mata Kai ya matseta gam a kirjinsa be mata komai ba rungumeta kawai tai bacci yai awon gaba dashi kuka take kasa kasa tana tsoron ta motsa yai mata wani abun a haka suka kwana Kiran sallar asuba a kunnensa da hanzari ya farka yaga itama ta wani sakalo shi bacci suke hankali kwance abunma dariya ya so bashi yadda ta wani makalkaleshi ta turo dan bakin ta fuskarta tai jajir shedar tace kuka kare mata kallo kawai yake I love you ya furta ya Zare jikinsa a hankali yadda bazata farka ba dake shi namijine ya nufi samansa yatarar nafeesat nata sharar bacci tausayinta yadan tsirga masa amma shi Sam Ashe ba Santa yake ba yanzu yaji real love daga wajen kanwarta Ashe ita sha'awarta yake tunda ya biya bukatarsa Sam yaji wannan abun dayake ji game da ita ya tafi yaso ajiye iskanci daga aurensa amma baze iyaba yasaba Bandaki ya shiga yai wanka sannan yai sallah sai ya tashi nafeesat taje tai sallah my life yaushe ka dawo nadade da dawowa dear a gida na kwana jeki sallah kema kizo mu kwanta ta mike ta tafi toilet mikewa yai ya salallaba ya koma kasa ya tarar da ita tagyara kwanciyarta santala santalan cinyoyinta duk a waje tsayawa yai ya shagala da kallonta chan ta farka ta duba ko ina bataga mutum ba ta fashe da kuka kenan mafarki nake wallahi ba mafarki nake ba shine ko aljanune tunda banji karar motarsaba baba kacuceni ina shirin zama zautacciyya ka hadani zama da dan iskan namiji wanda ze IYA lalatamun rayuwata Ransa ya baci shitake Kira dan iska wallahi zata san ta kirashi dan iska juyawa yayi ya koma saman sukai kicibus da nafeesat my life nafito naga baka nan har na idar da sallah shiru eh naje nabada wani sako ne ok shikenan mukoma miyi bacci dazan taya maryam girkine ki kyaleta ta dafa ita Kadai muje suka wuce sama suka raya sunna sannan suka kwanta bacci sai sha daya suka farka Laila ce gaban babanta tana fada masa kudirinsu shibaze Iya wannan jarabar ba tun kan ta dakko masa jaraba take ya yarda yace ta turo lawan din zasi magana tana shiga gida ta Kira lawan tagaya masa komai yaji Dadi shima da daddare sai gashi yaje suka tsaida magana sati biyu masu zuwa Za'a daura auren yaje ya turo waliyyansa manyan unguwa yanema wayanda sukai zaman mutunci da iyayensa ya gaya musu su kuma ganin sunna ze raya suka amince ko allah zesa ya shiryu ta haka Rana bata karya sai dai uwar diya taji kunya lawan ya tanadi komai nasa na lefe ankai masa Ana I gobe daurin aure abokansa suka hada musu dinner a durbar hotel angayyaci cikakkun tantiran YAN iska su dan asharalle angayyaci makada na shargalle suka tafi dinner din ango da amaryarsa sunyi kyau itama ga kawayenta masu budadden ido irinta anbaje haja ta iskanci a wannan rana anyi iskanci maza haka suka dinga sasikar mata Dama a hotel suke nan lawan ya hango wata tayi masa ba karya garda gar yace da amarya ta tafi gida tazo akaita tace to suka fito yasa akaita gida ya koma suka sasanta da wacchan tunda harkace ta iskanci Ashe amarya bakam tai bata tafi ba tasa aka maidota ta tambayi abokansa a wane room yake kowa tsoro yakeji meze faru idan suka nuna ta Haukace musu dole suka kaita tadinga kwankwasawa da karfi yarinyar tacire komai sai bra da pant shike gogan kawai rigar ya cire ko singilet be cireba mtswww waye wai ba amsa