← Book details Dan Iskan Miji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 12

Sashe 8

Dan Iskan Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a fusace yazo ya bude kofar waze gani Laila ce duk da yadan girgiza amma sai ya tuna shifa dan iskane mace bata raina masa hankali dan haka ya daure fuska me kika dawoyi bance ki tafi gidaba bazan tafi ba munafiki algungumi ba inda zanje ta fakaice shi ta ingijeshi ta shige da gudu tai kan yarinyar kamar wata mahaukaciyar kura ta chafketa tadinga duka zan nuna miki nafiki iskanci rike ta yayi yanaso ya kwace ta daga jikin waccen amma ina taki saida tayi mata kacha kacha da bra duk ta yakushe mata nono fuska tasha yakushi ransa ya baci ganin taki bari ya zabga mata mari Yajata waje ya kullo dakin da gudu yarinyar ta murza key tanata doka kofar kamar zata balla ran lawan yaje makura a baci yajata kamar kayan wanki a kasa a harabar wajen kowa ya fito ya dinga dukanta ya cire belt dinsa yadinga kwallo da ita yajata waje ya hada kanta da bango ya zari wata igiya ya daure ta anata bashi hakuri yaki sauraron kowa kowa yasan halinsa dan iskane na abuga a jarida kowa baya shiga harkarsa Sunsan ba mutunci ne dashiba beki ya wulakanta duk wanda yasoba kowaye ya daure ta a jikin salansar motar ya bude ya shiga kowa ihu yasaka a wajen *Muhadu a next page bakwamun comment dayawa shiyasa bana typing dayawa gaskiya more comment more typing nice taku a koda yaushe* *feedyn bash* [10/3, 4:46 PM] Ummu Subai'a DAN ISKAN NAMIJI *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJI* *ASSALAMUALAIKUM FAN ALLAH FANS KUYI HAKURI KUNJINI SHIRU KWANA BIYU BANMUKU POSTING DIN DAN ISKAN NAMIJI BA AMMA KUYI HAKURI UZURIRRIKA SUKAI MUN YAWA INSHA ALLAH IDAN KOMAI YAI NORMAL ZAKU DINGA JINA NICE TAKU FEEDYN BASH INA GAISUWA MASOYANA INA GANIN SAKONNINKU WAYANDA BANWA REPLY BA SUYI HAKURI ABUBUWA SUNMUN YAWA PRINCESS FEEDY CELE KE GAISUWA 17-18 Ya Fara Jan motar wani abokinsa ya hango wani karfe da gudu yaje ya dauke shi ya saiti gaban motar yasha gabansa wallahi kanaja saina rotsa gaban motar shege Dan iska Wanda besan mutuncin kansaba wakaga Yana Haka amaryar daza adaura muku aure gobe kake jibga akan karuwa lawan Yana mota yaki fitowa wani irin ajiyar zuciya yake saukewa gashi fari Nan da Nan fusakarsa Tai jajur itako karuwar da kyar aka fito da ita daga dakin a tsorace take ganin yadda Laila ke kwance cikin jini fuska a kumbure sintim gata kwance daure da igiya Ga dukkan alamu ma ta Suma mutane nata nuna akanta ya daki amaryar sa lallai Yana yinta sai lawan babban Dan iska tanajin wayannan maganganu ranta kal ta karasa bakin motar ta bude Masa ya zuba Mata ido ta kamo hannunsa ya biyota kamar rakumi da akala Nan wasu sukai sauri suka kwance Laila da numfashin ta baya fita beb din ta sakalo hannunsa sun Fara tafiya ta cire ta juyo inda Laila take ta tsirta Mata yawu Dan ubanki kadan Kika gani saini me lawan nasan ba abunda baze iyaba akaina hakan bemata ba tana kallonta kwance cikin jini Amma tafara dukanta mutane na riketa tana dukanta da kafa lawan na juyowa yaga abunda ke faruwa a fusace yayo kanta Ya fisgeta da karfi yajata suka wuce dakinsu hankali kwance suka Fara aikata badala yarinyar tayi Masa yadda yakeso zasu Dan Dade tare Dan tanada juriya sabanin Laila ragwanta Haka suka kwana suna bau daya sai asuba sanda kowa ke ibada sannan suka kwanta bacci rungume da juna wannan ranar ita takama ranar daurin aurensa da la Iaila hankali kwance yake baccinsa Dan yasan Laila namasa San da Dole ta yarda a daura tunda ta Zama guzuma aure takeso kodawama ta samu Bayan sun shige ciki aka zubawa Laila ruwan sanyi tadan farfado Amma ko yatsanta Bata iya dagawa Haka abokansa dayazame musu Dole dansu lalacewar tasu Bata Kai Nan ba wasu daga ciki suna mutunta matansu suka sata a mota suka kaita gida suka Kira babanta ya fito ransa a bace Amma ganin Laila cikin jini hankalinsa ya tashi dannan lafiya meya same ta haka jikinsa yai sanyi baze iya dubansa yace Masa abokinsa ne yai Mata wannan dukan kamar wata dabba cikin kinkina accident suka samu ne jikinsa rawa yafara Ya Salam ashsha garin Yaya Ina shi lawan din ai Yana chan a sume tunda yaji abunda ya faru baban ya riketa da sauri muje asibiti suka juya akalar motar suka nufi private hospital dakyar suka amsheta shima Dan da babantane Amma daga ganin wnn b accident bane dukane cewar doctor duka ya zaro ido suko tuni sun samfe waye ze Mata wannan dukan yanata mamaki yanata Kiran wayar lawan a kashe ya fasa daura wannan auren saida ta Sha ruwa ta dawo hayyacinta babanta ya kalleta dukanki akai haka ko likita ya gayamun na tabbatar lawan ne ya dakeki Dan Haka nafasa daura wannan auren ta Fara zunduma ihu karka rabani baba da babana Yana Raye dazemun abunda nakeso baya hanani farinciki na Banda uwa da uba sai Kai ka tausaya mun jikinsa yai sanyi lakwas nikike gayawa haka Banzaci haka daga gareki ba Laila duk yadda narike nadaukeki a matsayin yata bana takura Miki mutane da dama sun dauka Nina haifeki Amma Zaki gayamun haka Mena rageki dashi indai aurene za'a daura Miki diyata nayarda zan aurawa lawan ke kuka tasa cike da tausayin baban nata kayi hakuri baba ka gafarceni Inasan lawan duk abunda zemin baze taba goge Sansa a Raina ba tabbas lawan ne ya dakeni Allah ya sawake bar kukan haka ya Isa kinji Allah ya shirya Mana ku dukanku yasa wannan auren ne silar shiriyar ku ameen baba Washe gari ta Kama ranar daurin aure da wuri lawan ya farka ya tasheta tashi zan dawo Nan da karfe biyu ya Bata wadatattun kudin dazasu isheta ya fice gida yaiwa tsinke ya tarar har andan Fara zuwa dake adai dai dinsa yake suka gaggaisa da jama'a yashiga gida ya tarar da ummi zaune a tsakar gida tacika Tai dam ke Kuma lafiyarki cike da rashin kunya tafara magana latiyarce ta kawo haka banza yai Mata Dan yasan ko banza zataji ba Dadi yayi wankansa ya shirya yai tsaf dashi ya fito Yana fitowa ummi taga yadda yai kyau Nan da Nan tafara Bala'i dama gata uwar kishi wallahi ba inda zaka tadinga zuba ruwan rashin mutunci har maza suka Fara lekowa ya tureta ya saka soro mutane nata Bata hakuri ta shamma cesu saiji kuke cindim ta fada rijiya ihu mutane suka Fara lawan ya juyo Yana tambayar lafiya akace ummi ce ta fada rijiya mtswww yaja tsaki ku kyaleta ku wuce muje ba ita yar'iskaba zan nuna Mata nafita iskanci mace Bata juyani Ya fice yabar gidan yaja zugar abokansa suka Kara gaba mutanen dake ciki duk daskarewa sukai a wajen cikin tashin hankali aka Nemo masu shiga rijiya suka shiga rijiyar suka dakko ta Tasha ruwa Tai zindim Bata numfashi Nan da Nan Mata makota sun cika gidan Dan sunsan zafin kishin ummi tausayinta suke Dan Bata Dace da Dan iskan Miji ba irin lawan Yana kallo matarsa tafada rijiya Amma ya fice ya tafi daurin aurensa hankalinsa kwance itako gata Rai a hannun Allah haka Amma ya wuce ya tafi Wai daurin aure Allah Kai Mana tsari da Miji irin lawan. Nauwara ce ta keta bare bare Nan ummanta ta Bata wani rubutu Tasha ta wanke fuska tayi kwalliya me kyau ta fito tana fitowa ta karasa wajen alhaji ghali yasha babbar Riga kamar kullum ta durkusa ta gaisheshi ya amsa Yana kallonta kamar ya lasheta nauwara nauwara na'am alhaji bara na raka ka wajen mutuniyar ko ka wuce gidan nasu ai alhaji a'a dakata nauwara akwai muhimmiyar maganar danazo da ita kozamuje mota ido ta zaro a'a alhaji babana ze iya kasheni ya ganni a haka bara muje wanchan soron ta koma ta dakko sabuwar kakar innarta ta shimfida Masa a soron makotansu inda take zance Suka zauna ta kawo Masa lemo daya Sha ruwan rubutu alhaji ghali ya gyara zamansa dama ba wani abu bane maganace akan maimuna na lura tun haduwar farko Bata Sona Bata kaunata ke Kuma kinban kulawa naji Dadi Dan haka zuciyata ke takeso kezan aura Dan haka banaso mudau lokaci me tsawo sunana alhaji ghali duk inda kikaga ansa g-samad textiles to nawane ido ta zaro nakane kwarai kuwa ya gyada Mata Kai jikinta ya Fara rawa wannan ne mashahurin me kudin dataji Ana maganarsa Yana cikin masu kudin Africa gaba daya yai murmushi karki damu inaso nagana da magaba tanki Jikinta duk rawa yake zan sanar musu Baki bani number dinki ba wallahi Banda waya murmushi yayi zan aiko Miki yarana yanzu su kawo Miki sako suna waje suna jirana suna zaune aka kirashi tana Jin me ake fada alhaji gafa yaran ankawo dayan fari ne dayan Kuma wankan tarwadane inaga zasuyi basu wayar suka karba suka gaisa sai karyar da murya suke maza ne dai Bata kawo komai ba yace da Wanda ya Fara Kiran nasa kace su jirani Bata kawo komai ba Dan taji mazane may be yara aka kawo a company dinsa to nauwara zan tafi nayj Baki to alhajina kagaida gida Allah ya tsare nagode sai munyi wayar nagayama sanda zakazo Dubu dari biyu ya Bata kyasha sweet firgita Tai Amma batace komai ba haka ta rakashi bakin lokonsu ta dawo gida jikinta Yana ta rawa duk ta gigice Bata Gama gigicewa ba Yara suka Fara sallama manya manyan ledoji aka Fara shigowa dasu leda bakwai ce cif suka juya tana kiransu Ina sun juya alhaji na jiranmu jiki na rawa umma ta jawo ledar farko atamfofine masu Bala'in tsada da less da material ta biyu jakunkuna ne da Takalma ta uku mayafaine da abayoyi ta hudu kayan kwalliyane masu kyau ta biyar Mayamayaine da turarruka masu Bala'in tsada ta shida kayane irinsu cake kayan bakery dai da kaji ta bakwai din kayan drinks ne masu sanyi sai wata leda data janyo a ciki wayace a ciki kirara I phone x Dan itace waya me tsada ta
Chapter 8 · 0% Book details