Sashe 6
Dan Iskan Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta raka shi har mota yaja ya tafi nafeesat ta dawo cike da farinciki Maryam ta Gama kuluwa Banda wawiya yaushe Zaki raka mijinki Dan ze tafi yawon iskan cinsa wannan takai ci dayawa yake Sister nafeesat ta tabota ta juyo lafiya anty Naga kin yafi tunani lafiya muje mu kwanta ko eh Amma na tambayeki Mana anty Wai meye aikin Yaya arfan ne Naga kullum sai ya fita da daddare sunan aiki Kuma Naga Shiba wani aikin force yake ba bare nace anty Ina mamaki shiyasa na tambayeki shekewa tayi da dariya Woooo autar Mama rigima arfan Dan gidan alhaji kamalu shakara ne duk wani company da Kika ga ansa shakara investment Nigeria limited to na babansa ne Dan dai bamu taba wannan hirar dake ba tunda sai gab da bikinmu kukai candy Kinga boarding kike shiyasa Amma kowa yasani a gidanmu shakara investment anty fa kikace wannan kudi haka *Bari na dakata sai min hadu a next page sai naji comment dinku naga dayawa wasu sun gyara suna comment nagode sosai dan Allah fans ku Kara hakuri banajin dadine kwana biyu* *Nice Taku a kullum a Koda yaushe nake muku fatan alkhairi* *Feedyn bash* [10/3, 4:46 PM] Ummu Subai'a ARNAN DAJI *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *Assalamualaikum inawa kowa fatan alkhairi nagode fans da comment dinku gareni Ina farinciki da alfahari daku inajin dadin yadda kuke bibiyar novels dina har guda uku Ina Mika godiyata agareku* *~Wannan page din sadaukarwane ga ARNAN DAJI FANS 1-4 Amma iya masu yimun comment Banda marasa comment kuyi yadda kukeso dashi takuce princess feedy on top muhseena na tuna yammatanci *Bissimillahi rahmanir raheem dasunan Allah me rahma me Jin kai* 15-20 Tunda yagama sex din suketa sharara bacci a lokacin duk wani asiri da akai Masa ya gama tasiri akansa saboda be tsarkake jikinsa ba (ya kamata duk sanda kuka gama saduwar aure ku tsarkake jikinku saboda gudun asiru da sihiri sunfi tasiri sanda baka da tsarki)sai chan dare shiya Fara farkawa ya tasheta Jeddah ta bude idon ta suna hada ido ya Kara rukunkumeta kamar wadda za a kwace Masa ita lafiyanka suhail jeddah be inasanki Ina kaunarki Banda abun so sama dake kiyarda da soyayyata Dan Allah karki gujeni kinsan ke kadai nake da ita sororo ta bishi da kallo Ni kadai waccan fa sadiya take kowa gabansa ne ya Fadi ko sunanta besan ji Wafa kike magana akai Banda wata Mata sai ke ko a lahira ka yadda Ni kadai kake so to jeka saketa saki uku yanzu jikinsa yana rawa Dan Allah kiyi hakuri base na saketa ba hajiya zata it's tsinemun alhaji zeyi fushi dani Jin haka ta sheke da dariya bazan so su tsinema ba nima ta shafeni tunda idan ka lalace wana Kama ta Kara rukunkumeshi suka Kara dilmiya wata duniyar ta batar da tunaninsa tsaf sai da suka gamsu gaskiya suhail yayi Mata namijine Yana gamsar da ita ta tsani namiji Mara juriya ta Kara kamo shi kamar mayya wallahi ya gaji Amma baze iya magana ba Ta Fara magana kamar haka daga yau bakai ba haleema ba zuwa bangarenta Bata isa Ina bangare guda tana bangareba Dan haka zan maidata dakin maryama zasu ci gaba da Zama tare maganar zuwa makaranta na soke Ina fatan kanajin abun da nake gayama ta hade rai naji gimbiya sarauniya zan karbe motar ta na hada da tawa su Zama biyu ka Karo mun sabuwa irin taka cike da tsoro da ladabi angama gobe za a kawo yauwa sweety ta Kara jansa sai da yakara round daya jikinsa duk ya saki wannan wace irin jaraba ce haka yayi wanka yai sallah yaci abinci itama tadai yi wankan Amma batai sallah ba saboda jaraba tana Gama cin abinci ta Kara jawo shi Jeddah nagaji daya zaka Karan haka ya Kara kugunsa duk ya gaji Da kyar ya iya tashi yai sallah ya koma ya kwanta ta Kara jawo shi yai shiru Yana saukar da numfashi suhail tashi ka karamun take yafara murde murde wayyo cikina Jeddah cikina ban da sauri ta Dakko Masa magani ta bashi ya Sha ya kwanta yai lif kamar me bacci Nan ta Fara kwakular kanta da kanta saboda jaraba sai ihu take ita kadai Yana jinta shibe taba ganin jaraba irin wannan ba Ina bazata iyaba jawoshi Tai ta karfi ta danna banana a hq dinta ta hau kansa sai da Taji ta gamsu ta saki wata muguwar Kara ta kawo kenan ta daga shi kuka ne kawai beba Dan tagama kugwigwiy tashi Suka Kara komawa bacci sai Sha daya ta tashi suhail ya kasa ko motsawa ko office be iya fitaba ta shirya ta fita ta tarar angama shirya abinci a kan dining maryama Bata da kiwa zamuje da ita Bangaren haleema tayi ta tarar baje makaranta ba tana kwance a parlour dinta na kasa tayi bulbul tayi haske tayi kyau tazama Babar mace ta bude ran Jeddah ya baci wato tasami waje harda narka kiba Bata Jin Dadi shiyasa bataje school ba tana ta Kiran suhail a kashe tun jiya be dawo ba zazzabi take ga jikin ta ba kwari ke Yar matsiyata wato kin samu waje har hutawa kike Dan uwarki tashi zanyi magana dake haleema tana mikewa ta zabga Mata Mari kinyi kadan ki tako har bangarena ki zageni dubeni daga sama har kasa kinsan cewa nafiki komai hau sama kiga kayan da iyayena sukaimun saboda mu ba talakawa bane wata ko samanta a rufe yake ba komai iya kayan da miji yai Mata da shi take takama banza ballagaza kanta tayi kamar zakanya daga bayanta Taji andaka Mata tsawa Jeddah Kwanci tashi ba wuya timi na kula da tabo da guga har suka Zama cikakkun samari a lokacin kakanka Ja'e ya kwanta cuta aka rasa maganin ciwonsa akai shela a makotan garin Nan beguwa ana neman masu bada magani anyi alkawarin zasu shigo garin lafiya su fita lafiya a lokacin tabo da guga suka shiga sahu harda timi kakar ku ko kunsan wace timi itace kakar aduke wadda ta mutu karkuyi mamaki lamarin ne akwai saraka Kiya zakuji yadda akai haka ta kasance Haka suka shiga garin suka kowa ya gwada sa 'arsa be samuba sai da timi da yayanta suka je suka Fara Nan da Nan ya Fara motsi murna ba acewa komai kwanci tashi ba wuya ya warke tas hankalin kaho ya kwanta yace ya Fadi me yakeso zasu bashi sukace suna so su zauna a garin Amma ita timi tace zata koma Nan aka basu gida duk gidajen da muke ciki halak malak kakanka ya basu ya bawa guga auren yarsa kanwar kaho ansha shagali bana Wasa ba a wannan kauyen bayan auren ba dadewa aka wayi gari kakanka ya mutu tun daga ranar aka nada kaho sarki daga ranar ya Zama cikakken sarki me iko da kowa da komai zalinci Babu abunda ba'ayi Abu daya Yan garin Nan basa so fyade kozaka nemi uwa kanemi ya basu damu ba Amma indai Kai fyade zasu iya kasheka Ganin haka yasa basa fyade sai dai sunemi hadin kan yarinya Amma hawan kaho mulki aka far fyade sai da aka yi Masa bore ya shiga hankalinsa ganin haka yasa ya Hana shima Dan mutanen gari duk da tsoronsa da sukeji Amma since basu yadda ba sun Dade da aure basu taba haihuwa ba a lokacinne suka ginawa Inna gida a tsakiyarsu ta tare tunda macece ba Wanda ya damu da ita a garin ta tare tana ci gaba da kula da yayanta a wata Rana tabo da guga sunje debo magani a ranar kaddara ta shigo damu garin kuguru nida iyayena da wana muna tafe da shanunmu sai gani mukai an zageyemu ansamana sarka Kuka nasa duk da da Dan girmana Amma haka nadinga kuka Ina rike da yayana a lokacin ga dukiyarmu mun saida kadarorin mu na kauye duka a kauyenmu kaf munfi kowa kudi danmu gadon kudi mukayi haka suka samu agaba ga shanunmu ga kudinmu masu masifar yawa Wanda ze iya siyan garin Nan kaf da abunda ke cikinsa suka Fara janmu suna kada shanun kuka muke a lokacin muna ihu duk da lokacin Banda wayo sosai ba komai nake rikewa ba Amma naji babana da mamata da yayana sunata Kiran ya Allah bana mantawa da wannan kalmar Amma bansan me hakan ke nufi ba Wasu mutane muka hango su biyu suna doso mu suka karaso suka tsaya lafiya me sukai muku haka me sukai Mana fa kuke tambaya kunsan dokar garinmu ba'a shigo Mana bama fita Dan Haka Suma kamammune mun samu maza biyu daza a yankawa badu su Kuma matan suka Fara lashe Baki kamar mayu kunsan sauran base na fada ba idonsu idon sarki har yarinyar Nan nasan takanta ze Fara tunda dama haihuwa yake nema ido rufe suka sheke da dariya *Kuyi manage da wannan abubuwa sun mun yawa yau Sunday oga Yana gida nagode fansa nice Taku a kullum a Koda yaushe* *FEEDYN BASH* [10/3, 4:46 PM] Ummu Subai'a DAN ISKAN NAMIJI *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJI INA FATAN ALLAH YA ALBARKACI ARNAN DAJI FANS DA KAINUWA FANS JIN DADIN COMMENT DINKU AGARENI* WANNAN PAGE DIN NAKINE KANWATA TA KAINA SADAUKARWA AGREKI KIYI YADDA KIKESO DASHI NEESHAR JAY MY SWEET KANWA PAGE DIN KINE 13-14 Gaskiya aunty kiyi bincike shakara investment ba abunda basa siyarwa Kama da company travel agent mall ba abinda basu da shi har suya sport Amma anty gaba daya 12 suke tashi masu yinma aikin dare kenan masu Zama a super market da mall da suya sport Amma shi Yaya arfan shine manager a kamfanonin indai shine dansa danaji Ana fada a gari meya hada shi da aikin darene harda yake kaiwa 2 3 a waje want time din ma sai karfe hudu yake shigowa gaskiya anty kiyi tunani Dariya ta sheke da ita kedai bakya rabo da fitina kanwata ke duk ya akai kikasan shakara family haka Ana labarin su a school dinmune sunyi