← Book details Budurwar Mijina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 32

Sashe 20

Budurwar Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Allah sarki Mata da yawa da suke kashe mazajen su waya sani ko cin amanar da aka musu kenan"

Tsawon awa uku akwance rabi mutum rabi Mai tabin hankali zuciya da gangan jiki azabar k'una aka Kira sallah asuba alarm ya tashe shi ya mike ya bar gefena kafin naji Ina shakar iska Mai kyau.

Idona rufe sai da yayi wanka ya fito ya zura jallabiya ya girgiza kafata Yana tashi kiyi sallah karki makara yayi waje.

Karar rufe k'ofar gidan da yayi yasani na mike tsaye.

Na nufi kitchen na d'auko katon muciyata Ina fita tsakar gida na kulle k'ofar da mukulli na Kara komawa na dauko wuka Mai kaifi.

Wandone dama a jikina. Tura k'ofar dakin nayi tana kwance da santala santalan cinyarta a waje.

Sai zuba minshari take.

Take yanda na ganta da mahfuz ya fadomin.
Jikina rawa yake hannuna damke da muciya.

Wani mugun bugu na Mata da muciyar akanta ta kwalla Kara a gigice ta mik'e zaune

Kallonta kawai nake Ina wani iirn hucci dama kece BUDURWAR MIJINA,?
girgiza min kai ta fara yi da sauri ta gwallo idonta tana kallona

Tunda na gansu sai a yanzu hawaye ya zubomin "DAMA KECE BUDURWAR MIJINA KIKA ZO MIN HAR CIKIN GIDA DAN KI GANE MIN SIRRINA ?UMMI DAMA KECE BUDURWAR MIJINA KIKA BIYO MIJINA HAR GIDA,KARUWANCI HAR GIDAN AURENA UMMI"?

"AUNTY DAN ALLAH KI RUFAMIN ASIRI KI TSAYA NA MIKI BAYANI"

Wani irin ihu nasa kamar sabon kamu nayi kanta na hau hada kanta da bango na damke gashin dokinta da k'arfi Ina ja

Ni nasan daga farko layi har zuwa kasan layi ana jiyo muryarta ban damu da jinin dake zuba a kanta ba Kamar wata doki sabida karfin da nake ji a jikina na cigaba hada kanta da bango Ina bugu.

"Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun lubna karki kashe yar mutane ki budemin k'ofar Nan naji muryar mahfuz da karfi"......

Dandandan akwai show a gaba akwai Abubuwan daya Kamata a warware Taya Hadeeza ta samu ta rinjayi Mahfuz ya kaita har gidansa?Taya akayi Abdul shima ya yarda ya Kai Hadeeza gidan Lubna?

Kallon da Mahfuz yake yawan cewa lubna zaiyi dama d'akin Hadeeza yake tafiya"?

Ya kuke ganin zata Kaya tana bude k'ofar?ko ta karfi ake shiga gidan?

Mahfuz na auren Hadeeza kuwa?

Hmmm kubiyo sadnaf ta Baku labari da dari biyar dinku kacal,

Ga wayanda zasu biya yau zuwa gobe karfe dayan rana akwai discount din dari biyu dari uku zaku turo kacal inya wuce gobe dari biyar hanzarta Kar ayi bake🤚🤚🤚🤚🤚

KAYAN MATA

Assalamualaikum kina mace hadaddiya komi kincika ama kinada nakasu tawurin dadadawa miji?

Shin kinkai kin isa kina gogayya d sauran mata Amma tafannin ozaroom mishkila tasamu?

Shin sanyi y addabeki tayanda Baki iya gamsarda miji kullum kina makalemai yana kauda Ido?

Shin minene matsalar?
Kinshiga ko Ina kinnemi magani bawani chanji?

Tosaurara yar uwata aminiyar arziki, ubangiji yakawo mikini har inda kike,kizo kiji qawata,

Inada maganin sanyi me fatattakar kowani irin sanyi duk fitinarshi d izinin ubangiji seyabarki,

Munada magungunan mata masu matuqar kyau,hadaddu gangariya kizama t gaban goshi,komi kikace oga yace don, 🥰 kikerewa sa'o'i, kizama abun riritawa abun tarairaya a kudi qalilan,karki cuci kanki kizauna kina cewa ayni nasan kaina,a inadin? Wallahi ko kanada kyau qara d wanka Kisha kiyi qattt kigigita oga,

Munada tsumi nau'i nau'i
Gumba ta madara,ridi,gyada,dabino,kwakwa,dasauransu
Akway ruwan jaraba
Ruwan Dadi
Hadin minannas
Hadin dafa kaza(manta uwa)
Hadin yar gaban goshi,
Turarukan mallaka.

Duk a farashi mesauqi.

Serious buyers call, WhatsApp 07046881166

Senajiku kusiya kuyi godiya Kuma kumin addua❤️nagode
Duk wacce batayi anfani da sabulunnan ba anbarta abaya acan karshen bayama kuwa duk Mai tantama akan sabulai nagyaranjiki cewa basa Aiki toh yacire mg's domin kankat ne insha Allah babu Wanda yayi anfani dasabulunmu yace baiyi ba koyaushe mg's sai sanbarka amare da uwargidaye hardama yanmata kuhanzarta kusamu naku ba karya domin bama cika Baki kugwada kubada labari da bakunanku sabulu daya tamkar dubu wadandama basasan using cream sabulun mg's herbal whitening black soap yawadacemuku jikinku zaiyi kyau koyaushe kukasance clean cikin kamshi Kuna glowing koda bakusa turare ba🤗

Kayanmu bana bleaching bn organic ne sunagyarajiki fiye da tsammaninku zaifiddomuku da ainihin natural beauty dinkine Wanda yagwada shi zaitabbar amare kuyi kokari kumallaki mg's domin baruwanku da zuwa adirjemuku jiki zakuga yanda fatarku zata dinga walwali
Ina masu pimples
Tabo(spot)
Sunburn dama dukwani matsalar fata kuyi kokari kunemi soap dinnan before 2weeks zaisharemuku hawaye kuzama abun kwatance
Sister's masu nankarwa kuma kunemi soap dinnan Yana rage nankarwa sosai🧖🏻‍♀️duk me shakku tayi kokari tagwada mg's insha Allah bazakiso rabuwa dashi ba

Akwai maisa haske Amma kayanmu nafada bana bleaching bn zaifiddomiki d ainihin halittarkine yagoge dukkan dattin jiki

Akwai Kuma Wanda zaimiki maintaining skin dinki yasaki fresh fatanki tazama kalar hutu

Pls bamacika Baki you HV to try it and see for yourself
100%tested nd trusted

Soap price:3k
Location:kaduna buh munaturawa ko Ina Amma delivery is not free

Maiso kindly message 08062991549
Call 08064532391

Note:Babu inda zakusami mg's herbal whitening black soap sai a number dinnan bairiga yakai market b inyakai we will let you know buh as for now wnn numbern ne kawai🙏

Maiso yahanzarta before yaji sold out akwaisu available now insunkare you HV to wait akawo so maiso yahanzarta🙏adade anayi sai gsky🤭🤝

Mg's skincare

*Wanan littafin na kudine biya 500 zuwa 2029764071 first bank ko katin mtn ko Airtel a tura shaidar biya ta 08033719070*

*BM*

*Page 13*

Mummy da mmn Iman ne Suka bini aguje suka rikeni ta baya.

Na saka ihu Ina "ku cikani na kashe shi dan Allah ku cikani"

Mummy ta sakeni ta dawo ta gabana ta kwasheni da mari tana hucci

"Dama haka kike Lubna Ashe bakida hankali kishi hauka ne"?

"Aikuwa ga kishi nan ya sakata hauka ta zama Yar dabba kila har shaye shaye tanayi dan idan ba shaye shaye tayi ba,ba yanda zata zo ta samu Yar mutane ta kulle ta ringa dirmar ta Kai dalla shashasha lusari zoka wuce ka d'auko Yar mutane mu kaita asibiti Kuma wlh a yanzu zaka saketa ka gama aurenta"

Ammi tacewa mahfuz daya tsaya a bakin k'ofa Yana zare Ido,shi kawai na zubawa Ido Ina kallonsa,kallonsa da nake ya Kara tunamin Abubuwan da yamin, kirjina Kamar an dora bullo sabida nauyin daya min da azabar tsanarsa rad'ad'in da hannuna yake yasa na d'auke kaina daga kallonsa na kalli tsakiyar hannuna dana Sha Jan kunshi da baki duk a san na burge namijin daya kawomin budurwarsa har gida ya daidaita ni da ita ko nace ya fifita ni akanta,tunda Abubuwan da ya mata ko rabinsa bai min ba, itama har kunshi ta masa ta Sha kitso,na tuna yanda ta fito da Yan dari bibiyu sak irin Wanda mahfuz yabani nata ma yafi nawa yawa tamin karyar a banki ta ciro take na sake tuna wasu Abubuwan da ya Kamata na nasan gaskiya lamarin,hakane yasa na m'ike Sam bajin ma Mai mummy da Ammi ke cewa ba

"Ina zakije"?

Naji muryar mahaifiyata a bayana duk sun dauka kila dakina zanyi naga alamar tsorona ma mmn Iman da mijinta suke ji,akwai mutane a tsakar gida,Ammi har lokacin bata fasa masifa ba tana "Bari na duba Yar mutane naga ko ta jawo Mana balai tunda wancan shashashan ya kasa zuwa"?

Ta shige bandakin ta rafka uban sallati kafin su ankara nima na shige dakin da gudu na fada bandakin a bakin k'ofa take hakane yasa na bangajeta dan da balain gudu na Shiga dan nasan mummy zata iya rikeni.

Flat tayi a kasa ta saki ihu na danna k'ofar na saka mukulli najiyo takunsu da ihu dan Ammi itama ihu ta saka tana "Shikenan ta hadamu waje daya zata kashemu Mahfuz"

Ta hau kwallawa mahfuz kira ko kallonta banyi ba na tsugunna a gaban Hadeeza dake kwance da alama ta fara fita a hayyacinta jini sai fita yake akanta

"tashi zaune"

"Bazan iya tashi ba Aunty kimin rai wlh jiri nakeji kaina kamar baa jikina ba Aunty kin karya min hannu Hajiya ki taimaka min ku kaini asibiti Zan mutu tace wa Ammi, Ammi kuwa mahfuz kawai take ihun Kira tana yazo ya cecesu a haukace nake.
Ban kalleta ba nacewa Hadeeza

"Kin dauka Wasa nake Miki ko"?

"Aaa Aunty"

Ta fara k'ok'arin mik'ewa zaune tana cije baki Ammi kuwa ihu kawai take tana Mahfuz yazo ya bude kofar zan kashe su sai k'ok'arin balla k'ofar suke, mahfuz na sallati mummy kuwa kuka ta fashe dashi,mmn Iman ma Ina Jin kukanta"

"Damka na kaiwa hannunta da yafi kumbura ta saka ihu"

Nace "Kudin kunshi da kitson nan mahfuz ne ya baki ko"?

"Ee Aunty shi yabani wlh shi yabani dubu Ashirin"

Na cije lebbena

A ranar daya baki kin bashi kanki kenan"?

"Eee Aunty shekaran jiya ne a ranar ya fara sanina"

Murmushin takaici nayi dan Ammi sakin baki tayi tana kallonta na watsa Mata harara
Na Kara kallon Hadeeza dake sallati tana juya Kai dan jinin sosai yake fita a jikinta nasan dole ma a kwantar da ita a asibiti

A gaban ta na ringa hada kayan da nake so nayi amfani dasu dan na farantawa mahfuz kila tama sha wasu bansani ba tunda tana shiga kitchen din Kai tsaye Kuma a Fridge yake take na tuna tsumin dana Sha Mai daci

"Ke Kika zuba min abu
Mai daci a tsumina ko"?

Na Kara matse hannun ta saka ihu tana "eee Aunty shanyewa nayi na musanya Miki da abu Mai daci,na Sha zumar ma dayawa dan Allah Aunty ki cika min hannu zan mutu"

Zanso ta mutun a lokacin data ce ita ta shanye min tsumin dana kashewa kudi,nida siya ita da amfani dashi dan ta jiyar da mahfuz dadi anya na tab'a ganin Mai karfin halin Hadeeza kuwa,sai a yanzu na tuno yanda take hararata a fakaice,har da shigowa dakina duk dan taga ya dakina yake.

Yanzu da ace ta zubamin guba a abinci naci fa dan duk Wanda zai iya abinda ta yi zata iya kisan Kai har da fasa min bokiti dan tagani da mahfuz.

Idan har shekaranjiya ya fara kwanciya da ita hakan na nufin jiya ma wankan tsarki yayi ya nemeta,yaji dadinta kenan ya koma mata na saki murmushi takaici hawaye masu zafi suka hau kwaranyo min
Chapter 20 · 0% Book details