Sashe 10
Beelal Buk Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kin ji abin da na ce ai ko?" Ya faɗa yana zare mata ido. Kanta ta shiga ɗagawa alamar ta ji. Sakin hijabin nata ya yi, wani sanyi ne ya ratsa zuciyar Hameeda har sauke wata ɓoyayyar ajiyar zuciya, dan duk tunaninta ya barta ta tafi ne, tun da bata yi iju ko kuka ba, tana shirin ɗaga ƙafafunta sai kawai ta ji an yi sama da ita, an ɗaga ta kafin ta tantance sai ganinta ta yi a kafaɗar Musty ya nufi hanyar bedroom ɗinsa da ita, baki ta buɗe za ta yi ihu tunowa da ta yi ya ce idan ta yi ihu ko kuka sai ya yanka ta hajan ya sanya ta sanya hannayenta biyu da toshe bakinta.
Yana shiga bedroom ɗin ya nufi kan lafiyayyen gadonsa ya ajiyeta ya koma ya maida ƙofar ya rufe har da sanya mukulli. Hameeda kuwa gabaɗaya jikinta rawa yake dan duk tunaninta ma yankatan zai yi, yana gama rufe ƙofar ya juyo ya fara tahowa wajenta yana washe haƙora hannunsa a kan wandonsa yana cire belt ɗinsa, sai da ya cire belt ɗin ya yi wurgi da ita a tsakar ɗakin, ya cire wandonsa daga shi zai gajeran wando, rigarma ya cire ya wurgar hatta singlet ɗinsa bai bari ba. Gadon ya nufo gadan-gadan Hameeda kuwa ganinshi tuɓe daga shi sai gajeran wando ta sanya hannu ta rufe idanunta bakinta kuwa haɗeshi ta yi ta damƙe dan kar kuka ya fito a yankata.Yana zuwa ya sanya hannu ya fisge hijabin jikinta ya yi wurgi da shi da yake doguwar riga ce a jikinta sai ya shiga kiciniyar rabata da ita, hannu biyu ta sanya ta daddage ƙarfinta ta riƙe rigar dan duk da ƙaracin shekarunta dan a lokacin shekararta shida da wani abu bata ƙarasa shekaru bakwai ba. Amma ƙaracin shekarunta basu kasa sanyawa ta gane manufarsa a kanta ba saboda yadda mahaifiyarta ta koya mata komai kafin barinta duniya, sannan duk da Hameeda yarinya ce amma akwai shegen wayo da gane abu.
Dan Ummarta ta sha gargaɗinta a kan kar ta kuskura wani ya cire mata riga ko wando kar ta bari wani ya ce zai taɓa mata wajen fitsarinta ya bata alewa dan duk ranar da ta bari wani ya taɓa mata mutuwa za ta yi, Ummar Hameeda ta yi amfani da hikima shi yasa ta tsoratat da ita da mutuwa dan yaro bai san cutarwar da za a masa ba idan aka masa fyaɗe sai dai ka tsoratar da shi a kan abin da yake tsoro cewar idan fa aka yi kaza to kaza ne zai same shi. Yadda mahaifiyarta ta yi ta ƙoƙari da naci wajen ganin ta koya wa ƴarta abubuwa sai gashi har bayan barinta ma duniya yarinyar bata manta ba shi yasa ake cewa koyawa yaro abu yana da muhimmanci sannan yaro ƙwalƙwalwarsa bata manta abu saboda abu yana zaunawa a ƙwalƙwalwar yaro tamkar rubutu a kan dutse, amma a ta babba tamkar rubutu ne a kan ruwa.
Yana da kyau iyaye mata mu koyawa yaranmu abin da zai tsare tarbiya da mutuncinsu tun suna yara hakan zai sanya su taso sa abin a zuciyarsu, ba wai sai sun girma ba a ce za a koya musu ita tarbiya daga gida ake somawa sannan itace tun yana ɗanye ake tanƙwasa shi idan ya bushe aka tarki tanƙwasa shi to zai karye ne Allah sa mu dace amin.
Kiciniya suka shiga shi da ita shi yana jan rigar ita kuma ta kama ta daddafe, dan har ta fara saƙawa a ranta idan ya dage sai ya cire mata kaya cizo za ta gantsara masa, ganin ta ƙi saka rigar kuma lokaci yana ƙure masa gashi kuma baya so Mom ɗinsa ta zo, ta same shi dan ya san ko da wane lokaci za ta iya sakkowa daga sama ta fito daga part ɗinta.Hannu ta sanya ya ɗauketa da mari da sauri ta saki rigar ta dafe kumatunta saboda zafi da raɗaɗin mari duk sai ta ji ta gigice, hannunta da ta ɗauke daga kan rigar shi ya bashi damar ɗage mata rigar, aikuwa cikin sauri ta saki kuncin ta mayar za ta riƙe rigar dan har ya kai rigar wajen cikinta , ganin haka sai ya sanya hannunsa ya haɗe hannayenta wuri ɗaya ya riƙe da ɗaya hannun nasa ya shiga ƙoƙarin cire mata pant ɗinta.
*FATIMA*
Motar su na tsayawa a inda aka tanada dan motoci idan sun kawo fasinja, ta shiga rarraba ido dan ita tun da suka shigo garin Lagos ta shiga mamakin ganin garin dan bata taɓa zato Lagos har ta kai haka ba. Ko ina ta duba mutane take gani hausawa da wanda ba hausawa ba da farko ma ta so ta karaya ganin yadda garin yake dan ta fara tunanin ta ina ma za ta fara neman Beelal? Sai dai kuma da ta tuna cewar duk faɗin gona akwai kunyar ƙarshe kuma duk nisan jifa tabbas akwai ranar da zai dawo ƙasa sannan matambayi bai taɓa ɓata ba, kuma duk wanda ya miƙawa Allah al'amuransa to tabbas zai taimakeshi. Haka ta biyo sahun masu fitowa daga motar tana fitowa ta fara tafiya abinta dan dama ko kaya kala ɗaya bata ɗakko ba daga ita sai ƴar pos ɗinta mai ɗauke da sauran kuɗinta da kuma hoton Beelal yana ƙarami sai ɗan abubuwan da suke a ajiye dama a cikin jakar wanda bata fitar da su ba.
Tun da ta fara tafiya take ta kalle-kalle dan ita tun da dai an ce Beelal yana cikin garin Lagos to fa tun shigowar motarsu garin take sanyawa a ranta za ta iya ganinsa haka yasa yanzu ma da take tafiyar nan kawai gani take a kowane lokaci za ta iya haɗuwa da shi dan bawa ba ya fidda rai daga rahmar Ubangiji.
Sai da ta yi tafiya mai nisa ta ji ta gaji kuma idanunta ko ƙiftasu bata son yi saboda kar Beelal ya ɓace mata, ganin bata ganshi ba kuma ga yunwa da ƙishirwa sun dame ta dan rabonta da abinci tun daren da Idrisu zai ɗauke Beelal da suka ci tuwo da daddare tare da Beelal ɗin. Gashi kwanansu biyu a hanya kafin suka ƙaraso amma bata sanya komai a cikinta ba ta san dai ta sha ruwa a hanya sai kuma waji cincin da ta siya ta ɗan ci shi ma dan ta ga tana ganin jiri saboda yunwa.
Wani wurin siyar da abinci ta zo wucewa wata mata tana daga gefen wurin inda aka tanada dan wanke-wanke tana wanke-wanke, rumfar wurin kuma ga mutane nan maza da mata kowa yana sabgar gabansa wasu na cin abinci wasu suna hira. Ƙarasawa wurin Fatima ta yi bakinta ɗauke da sallama duk da idan ka ganta ka san tana cikin damuwa sannan ga uwa uba yunwa daje tare da ita.kowa yana uzurinsa sai wani matashin saurayi ne amsa, wanda yake zaune yana cin abinci kuma wata budurwa ta kawo masa wani abu a baƙar leda da alama wani abincin ne zai tafi da shi.
Ƙarasowa wurin ta yi babu wanda ya kula da ita, saurayin nan ne da ke cin abinci ya tsaya yana kallonta, ganinta gabaɗaya kamar a birkice take amma kuma ya ga da hankalinta ba mahaukaciya bace sai ya danganta hakan da yunwa ce ko kuma babu ma'ana talauci. Ganin haka sai ya ɗauki abincin da yake ci ya bata dan duk tunaninsa neman taimako take, Fatima kuwa kai ta jijjiga msa alamar a'a hakan ya sanya ya ajiye plate ɗin abincin a wajen dan dama ya gama tafiya kawai zai yi, ledarsa kawai ya ɗauka ya fito daga rumfar, wani machine da ke fake wurin daga gefe Fatima ta ga matashin saurayin nan ya je ya tada machine ɗin ya hau ya tafi abinsa.
"Me kike so?" Wata murya da hausa bata gama ratsata ba ta jefowa Fatima tambayar.
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
*BEELAL*
💦💦💦💦💦💦
NA
MAMAN AFARAH
*FCW*💛
Book 2
Page1️⃣5️⃣➡️1️⃣6️⃣
*BEELAL*
Duk yadda yake zaga wurin ko sau ɗaya bai buɗe baki da sunan yin bara ba. Kawai zagaya wuraren yake amma ko kaɗan ya kasa buɗe baki ya yi bara, ga yunwa bashi da karazana ko kaɗan, dan gani yake ma tuƙin keken ma kamar ba zai iya ba.
Wanda Allah ya sa yana miƙa masa kuɗi ko a bashi abinci.
Tun da suka ƙaraso wajen da yake suka tsaya daga can gefe, Idrisu sai harara yake aika masa amma Beelal bai ma san suna yi ba, hankalinsa ba a kan su ba yake, ya tafi tunanin Mamarsa. Idrisun ne ya cigaba da tsayuwa a wajen shi kuma Imran ya gewaya a hankali yadda mutane ba za su lura ba ya je wajen Beelal ɗin cikin ɗaure fuska ya kalli Beelal ɗin ya ce
"Dalla ka wani zo ka tsaya a wuri ɗaya kai baka yi barar ba ka tsaya sai kallon mutane kake kamar ka ga hoto"
"Ina yi mana" Cewar Beelal da sai lokacin ya lura da Imran.
"A gidan uban wa kake yi, ka ɗauka duk ba ma ganinka to duk abin da kake muna hangoka, bani abin da aka samu" Ya faɗa yana miƙa wa Beelal ɗin hannu. Ledar ya miƙa masa tare da sanya hannu a aljihunsa ya ɗakko kuɗin ya miƙa masa,lissafawa ya yi, ya ga ɗari uku da arba'in ne sai da ya duba ya ga babu wanda ya lura da su ya ce
"Wallahi ka kutsa cikin mutane ka ware murya ka yi bara ta kirki ka samo mana abubuwa, dan wannan in'innar ma sai kana danneta saboda ake fahimtar bara kake, dan na ga alama in'innar za ta sa ake kasa gane bara kake ko roƙo, ko kuma waƙa, murya ce gabaɗaya a dagule" Imran ya faɗa yana yiwa Beelal wani kallo tare da miƙa masa wata ledar da zai cigaba da zuba abincin in ya samu, juyawa ya yi, ya bar wajen, da kallo kawai Beelal ya bishi yana jinjina rashin tausayi da imani irin na Babansa da abokinsa su basa ma ta shi kawai ta kansu suke ya samo abincin amma sai hannu ya suɗe sun karɓe za su je su cinye dan zalunci.