Sashe 8
Basan Raina Bace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Meenal tana zaune tayi tagumi tana goge gefen fuskarta dayake zubda jini BASAM ne yakwada mata glass cup awajan yafashe gogewa taketayi taredasa ink awajan sanye take cikin abaya pink tadaura dankwalin abayar hawayanta tashare tareda danyin murmushi BASAM ne yasake bankado kofar yashigo dasauri tatdugunna tanabashi hakuri
___"shishshs rufemun baki ki tattara kayanki zamutafi gida shashasha bakauyiya kimun sauri ina waje,'
.
Dasauri tadaga mishi kanta tareda mikewa tasoma tattara komai nata tahada a akwati kana tasaka hijabinta har kasa tafito dasauri tahau lifta tasauka kasa,'
Taga bakowa awajan tashiga juye juye bataga halamarshiba takoma tanata kwankwasa kofarshi bakowa aciki atsorace tasake sakkowa tatare Mota tace takaita airport,'
Tashiga motarnan tanatajin tsoro kartazo tabace yatafi yabarta suna karasawa tahangoshi yasauka kenan shima yabiya kudin motar kana yabarmata akwatinshi tanataja dakyar harsuka shiga harabar filin jirgin anakan layi anata kiran sunaye harsuma akakira nasu suka shiga tazauna awaje daya itakadai kanta bala'in ciwo yakeyi mata gakuma ciwo agefen fuskarta
Wata matace tashigo itama dagani Yar najeria ce kuma musulma dan tayi lullubi abunta tayi Kyau gata Yar gayu takalminta yanata kwaskwas tazauna kusada meenal cikin sallama,'
Meenal kuma cikin ladabi ta amsa tareda gaisheta cikin fara'a cikin ladabi,'
Babbar matace sosai dagani tanada kudi sosai dan yanayin kayanta dayanayin shigarta sunbaiyana hakan,'
Meenal dai tayi shiru abunta can wannan Matar tace,'
___"Baiwar allah menene sunanki kuma wanne gari kike kekadai kikazo London naganki Yarinya dake,'?
Meenal tayi murmushi tace,'. ____"sunana meenal a Katsina nake sannan bani kadai nazoba nida mijinane honeymoon mukazo,'
___"mijinkifa kikace shine bakuzauna kujera daya dashiba kikazauna agefe ga fuskarki cikeda damuwa ina mijin naki yake?,'..
Meenal tanuno mata BASAM daidai yajuyo kuwa yana magana da ma'aikatan jirgin,'
___"kina nufin BASAM b salees yayi aurene dama yaushe koba wannan shahararren dan kwallon dokin nanba wato polo?,'
___"shinedai hajia satinmu uku dayin auran amma duniya batasan yayi auranba,' idanun meenal ya cicciko da ruwan hawaye,'
Matarnan tayi shiru taima meenal kallon sharia guda daya saitaga fuskarta akwai damuwa,'. ___"meenal zan taimaka miki da'ikon Allah sunana hajia kaltume madawaki ina zaune agarin Kano tazuge Jakarta tareda Ciro katinta Tamika mata,'. __"wannan katinane kinemeni aduk sanda kike Neman taimako kinji?,'
Hawayan da meenal take tarewa ya gangaro kumatunta tareda saka hannu ta amshi katinnan tasaka a Jakarta taima wannan hajia godia haka sukaita dan hira jifa jifa,'
Awansu ashirin da hudu,'
Jirginsu yasauka a airport,'
Momy da Ummu da kausar suna zaune suna jiran jama'ar cikin jirgin susoma sakkowa,' Momy tace,"
___"Allah Allah nakeyi inga diyata meenal nasan tasakeyin Kyau tayi fari,'
Ummu tace,'. ___"Ai megidana ya'iya tattalin macce sosai,'
Sakkowa akafarayi sukuma suka mimmike tareda zuba idanunsu,'
BASAM yarike hannun meenal yana zare. Mata idanu,'
___"inbakiyi murmushiba harkikasa su Momy suka gane wani Abu ko,' wlh saina ballaki oya muje kifara murmushi,'
Kakaro murmushi tasomayi tayaba a fuskarta sannan suka saka soma sakkowa,'
Hangosu su Momy sukayi hannunsu rikeda juna sunata murmushi suna sakkowa harsuka karasa sakkowa,'
Momy tarungume meenal yayinda Ummu ta rungume BASAM sunata farin cikin ganin junansu,'
Momy tadago fuskar meenal takuramata idanu taga fuskarta tadan rame gakuma ciwo agefen fuskarta yasake tallafo fuskar tagani tace,'
___"meenal meyasameki agefen fuskarki haka?,'
Ba meenal kadaiba hatta BASAM saida gabanshi yafadi hada idanu sukayi itada BASAM,'
Ummu takatse shirun dacewa,'. ___"yanzudai mukarasa gida kinga agajiye suke insuka huta koma meye atattauna ayyau zamusha hira sosai,'
BASAM yace,'.
__"sosai kuwa harsaikun kuremu meenal tanata dokin dawowa gida taga Momy tabata labarin abubbuwan datagani,'
Daria sukasa dukkansu kana momy tarike hannun meenal suka wuce su Ummu ma suka wuce,'
Meenal tashiga motar momy yayinda BASAM yashiga motarsu Ummu yanata fargaban kar meenal tafadama momy shiya buga mata glass cup agefen fuskarta yafashe,'
Hakadai sukaja motocinsu suka nufi gida,'
*love u oll*
🏓🏓🏓🏓🏓🏓
🏓🏓🏓🏓
🏓🏓🏓
🏓
*BASAN🏓*
*RAINA BACE*
*BY_______________*
*_Badiat Ibrahim_*
*______________106to1010*✍🏻
Motorsu tayo hon abakin get megadi yataho dagudu ya wangale musu get suka shigo ma'aikatan gidanne suka fiffito tareda zuwa yima amarya da ango murnar dawowa sai .murmushin yake sukeyi ahaka suka shiga gidan kaitsaye sai daining table suka zazzauna kausar ta zuzzuba musu abincin shinkaface jalob taji kayan lambu sai soyayyan kaji da tuwon shinkafa miyar agusi,' kowa yamaida hankalinshi wajancin abinci momy tace,'
___"fadamun BASAM meyasamu meenal naga tarame kuma ga ciwo katoto agefen fuskarta hw come's?,'
Yadago idanshi yana kallon momy yayinda meenal itama taketa kallon BASAM taji amsarda zai bayar,'
____"amm dama tadanyi ciwo ne harta kwanta a asibity gudun karmu tayarmuku Da hankali musamman ke momy meenal tace karna sanar daku,'
Ciwannan kuma jiyane zatashiga bayan gida jiri yadebeta tafadi shine taji ciwon,'
___"garin yaya meyasameta kaje asibity me Dr yace maka?,'
Yasake Sosa kanshi yace,'. ___"zazzabine saikuma canjin ruwa shine kuma tasha magani harda allura,"
___"amma BASAM shine kabarta tashiga bayi itakadai kasan batada lfy?,'
Yarasa mezaice kuma yayi tsuru tsuru meenal tace,'
___"momy ninace yazauna danyagaji shine yazauna jikawai nayi jiri yadebeni banyi auneba nafadi baida laifi,'
Murmushi yayi yace,'. ___"momy diyarki taurin kai gareta bataji kina ganinta,' yadan taki kanta kadan sukasa daria sungamacin abincinsu BASAM yatashi yace,'
___"zanje inyi wanka inada miting a office me mahimmanci Matar innadawo zakisha labarin kishiyarki harsaikin Gaji,'
___"to megida saikadawo adawo lafiya,'
Momy takalli meenal tace diyata kishiga dakin kausar kiyi wanka mekikeso yanzu?,'
Tace,'. ____"dama inaso inje ingasu mama da khadija ne,'
Murmushi momy tayi tace kije kiyi wankan saikisamu kidanyi bacci da yamma sai direba yakaiki kigansu ki?,'
__"to momy nagode,"
Sukawuce itada kausar tayi wanka tsab tasake kaya aikuwa tanayin sallah tahau Gado batasan sanda bacci yayi awon gaba da'itaba,'
BASAM yagama shiryawa tsab cikin wata sut fara Sol da'ita yayi Kyau yasaka takalminshi sauciki fari yayi mugun Kyau yanata tashin kamshi yataje kanshi tareda shafe sumarshi damai,'
Kana yafito a gaggauce yaimusu sallama yafice afarar motarshi yana karasawa yaga Yan jarida tab gun yanakuwa fitowa sukayo kanshi tareda tbayoyi kowa yanata tambayarsa masu daukar hoto sunayi masu rubutu sunayi haka yakasa magana yawucesu yana shiga akafaramai murna domun matsayi da'aka karamai wanda shibaima saniba sai yanzu nanfa yashiga murna akashiga mitting da manyan manyan Yan polo wadanda sukazo daga kasa kasa nanfa akashiga tattaunawa tareda ciccike wasu takaddu BASAM yasassaka hannu nanfa akaci akasha nanfa akashiga daukar hoto yayinda Yan jarida suketa rubutu anfito mitting BASAM yashiga motarshi yafice
Meenal tagama shiryawa tsab cikin shigar kamala tafito tanadan murmushi,'
___"momy nagama. Shiryawa,'
Momy tajuyo tana kallon meenal taredamika mata wata katuwar farar Leda me kayau kayau cikeda kaya fal tace,'. ___"kikaimasu mama tsarabar tasu in BASAM yadawo zaizo yadaukeki kudawo diga kigaida kowa dakowa,'
Meenal tashigayima momy godia sannan tafita direba yana canta harsuka fice agidan,'
Sunata tafiya har sukazo kofar gidansu dagacan gefe kuma mazane cike sunata hirarraki suna hangota akashiga gulma abakar yafito yabude mata Mota tafito sannan yarike mata ledarta tace,'
__"dakabarshima zanrike wlh karka damu bani tasaka hannu ta amsa tareda wucewa ,'.
Shikuma yakoma yaja morarshi yatafi yayinda itakuma tashiga cikib gidansu da sallama,'
Mama tana kwance atsakar gida batajin dadin jikinta yayinda Khadija take damama mama kokko,'
___"ahh Anty meenal sannu dazuwa,' aguje khadija takaraso ta rungume yayarta tana murnar ganinta,'
___"aa sannu mama lfy Khadija meke damunta haka duktarame tana kwance?,'
___"amm dama ciwo tadanyi shekaranjiya damukaje asibity shine likita yace wai takamuda wajan jini da ciwon sugar,'
____"innalillahi'wa'inna ilaiyin rajiun hawan jini da ciwon sugar Maman?,'. Sannu mama amma yakarfin jikin naki,' meyasa basubaki gadoba kuka dawo gida kuka kwanta?,'
"Adaddafe mama tamike zaune tanadanyima meenal murmushi tace', ___"meenal naji sauki ma sosai kuma ninace sudawo dani gida domun kwanciyar babu amfani Sam,'. Jikinnawa saidai adda'a amma inaganin nesace tazo kusa,'
Cikin kuka meenal tace,'. ___"aa mama baxaki mutuba kimutu kibarmu dawa bamuda kowa saike sai Allah Allah zaibaki lafiya insha Allah aicuta ba mutuwa bace,'
Suka daddafa mama suna kuka cikin nunfashi sama sama tace,'
___"kayya nikadai nasan abunda nakeji ajikina koda ta Allah zata kasance dani nasan dangina dasukenan bazasu yadda surikemun khadijaba balle kuma dangin mahaifinku dasuke ganin bakina akan rasuwar Fatima meenal akwai Yar uwata a Kano hajia kaltume babbar matace tana nasarawa G R A akano kikaimun khadija can tazauna kekuma kirike surukarki tazama tamkar mahaifiyarki mijinki kuma kirikeshi hannu bibbiyu yazame miki uba agareki Allah yaimuku albarka yarana,'
Inbanda kuka babu abunda su meenal sukeyi sunata mama bazaki mutuba,'
___"la'ilaha'illallahu muhammadun rasulillah,'
Kan mama yakarye yayinda idanunta suka soma kallon sama,'
___"mama karkitafi kibarmu dawa zamuzauna wazamu gani muji Dadi mama kitashi kitashi mama,'
Meenal tashiga jijjiga mama amma ina khadija tarasa mezatace ihu tasaka mekarfin gaske take makwabta sukajiyota nandanan akasoma shigowa su meenal da khadija sunajikin mama suna kuka abun tausayi,'
Kulli nafsin za'ikatul maut Duk daukacin merai mamacine,'
Meenal wani shidewa tayi tasake fashewa da kuka kankace me dangin mama dangin abbansu suncika gidan maza da mata,'
Khadija ce tadaga wayarrta takira momyn meenal tasanar da'ita tana kuka kamar ranta zaifita,'
*love u oll*
🏓🏓🏓🏓🏓🏓
🏓🏓🏓🏓
🏓🏓🏓
🏓
*BASAN🏓*
*RAINA BACE*
*BY__________________*
*_Badiat Ibrahim_*
*______________111 to115✍🏻*
'Agaggauce momy tafito duktabi tarude Ummu tana ganinta tamike,'
____"Salma lfy meke faruwane?,'
Cikin murya kasa kasa tace,'. ___"Ummu mahaifiyar meenal Allah yaimata rasuwa yanzunnan kutaso mutafi yanzunnan,'
___"ALLAHU AKBAR Allah yajikanta Allah yabasu hakuri Allah yayafe mata kausar kisamemu amota kidauko mayafi,'
Wucewa sukayi da gaggawa momy tadaga wayarta takira BASAM,'
___"kasamemu agidansu meenal rasuwa akaimusu yanzunnan kataho dawuri kasamu sallar gawan,'
Kausar tafito dagudu suka wuce fuuuu fuuu gudu sukeyi sosai nandanan suka karaso kofar Gidan ancika makil maza haka suka kutsa tareda shiga cikin gidan nanma matane dam Gidan anata koke koke anyima mama wanka annadeta a lukkafaninta masu kawo makara kawai akejira,'
Meenal tana hangosu momy tataso tana kuka kamar ranta zaifita tafada jikin momy'.
___"tatafi tabarmu munzama marayu babu Uwa babu uba bamuda kowa shikenan mutuwa metonan asiri kenan,'
Sulululu meenal tafadi sumammiya nankuma akayo kanta aguje Khadija tanata jijjigata tanacewa,'
__"karkitafi kibarni dan Allah nidawa zan zauna kitashi Anty meenal kitashi karkitafi kibarni kamar yadda Fatima da mama sukatafi suka barmu kitashi,'
Kowa nawajan saidaya tausayama meenal da Khadija momy tace,'
____"kausar kamata mutafi asibity Khadija kuzauna da Ummu munazuwa,'
Sunfita da'ita tana sankare kowa yanata kallonsu sunshiga Mota dasauri sai asibity,'
Mazane akofar Gidan acike Anas shima yazo Yusuf shima yazo suna wajan,'