Sashe 1
Basan Raina Bace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
🏓🏓🏓🏓🏓🏓🏓
🏓🏓🏓🏓
🏓🏓
🏓
*BASAN*🏓
*RAINA BACE*
*by_________________*
*_Badiat Ibrahim_*
*______________1to5✍🏻*
Bismillahil rahmanun raheem,✍🏻
Dukkan yabo da godia sun tabbata ga Allah subuhanahu wata ala mekowa mekomai daya bani baiwar tsara labari akoda yaushe ina mika godia da ga Allah abisa baiwar daya bani,✍🏻
Wannan labarin kirkirarrene banyishi dan wani ko wataba
Sadaukarwa
Na sadaukar da littafinnan ga mahaifiyata wacce da taimakonta nakawo matakinda nakekai yanzu I so much love u mom,
*SHIMFIDA*✍🏻
Mama tana kichin tanata kokarin hada wutar itacannan domun takama amma ina itacan sai hayaki yakeyi kawai kasancewar yanayine Na damuna ba'a cika samun bushashshen itaceba,' Meenal ce tafito daga dakinsu itada khadija sanye suke cikin dogayan hijabansu har kasa tareda jaka arataye akafadarsu da dukkan alamu islamiyya zasutafi mama tadago tana kallonsu,'.
___"harkun gama shiryawa kunfito?,'.
Khadija tace,'. ___"eh mama zamu wuce karmuyi latti,
' fitowa mama tayi daga kichin din takaraso gaban Meenal tazubama meenal idanu yayinda Meenal tasauke kanta kasa idanunta yasoma zubarda ruwan hawaye,' Mama tace,'. ____"kuyi hakuri yarana Allah yana tare damu insha Allah shizai taimakemu Meenal Allah yayi Anas ba mijinki bane shima Yusuf daya rabu dake abaya dayafasa auranki duk Allah yayi ba mazan auranki bane in lokacin yayi saikiga Allah yakawo miki mijinki kiyi hakuri kidaure zuchiyarki sannan ki manta da Anas kimanta da dukkan abunda yafaru allah yaimuku albarka,'.
Meenal tadago idanunta wanda suke zubarda hawaye cikin muryar kuka tace,'. ___"mama bakomai Na yadda da kaddara mekyau komara Kyau domun Allah yana gwada imanin bayinshine tahanyar dauro musu wata kaddara danya kwada imanin bayinshi ,' Toni na yadda datawa kaddarar amma mama meyasa suke ganin laifin Fatima itada aka ketama haddi akaimata fyade mama tayi jinya sosai daga baya tasamu juna biyu wanda hakanne yai sanadiyyar barinta duniya meyasa akeganin laifinta mama dalilinda yasa kowa yatsanemu kenan cewar kanwarmu tayi cikin shege garin zubarwa tamutu mama ina kishin'Yar uwata inajin dacin kazafin da'ake jefanta dashi domun batada laifi fyade akaimata ba'asan rantaba ta rasune da juna biyu ajikinta wanda tasamu akasamakon fyadan da'akaimata sanadiyyar ciwon ciki tarasune ,'. Kukane yaci karfin Meenal tadinga kuka cikin dacin rai,'
Khadija wacce itama kukan takeyi tace,'. ____"bakomai Allah shine shaida 'Yar uwarmu mutuwar Allah da annabi tayi sannan duk wanda yaimata shairin ta mutune tahanyar zubarda cikin shege shida Allah sannan auran Anty Meenal da aka fasa har sau biyu Allah yasa hakan shine alkairi agaremu,'.
Meenal tashare hawayanta tareda kakaro murmushi nakarfin Hali tace,'. ___"mama karki damu dani wlh komai yawuce kuma insha Allah zancire Anas araina zanbama zuchiyata hakuri mama muntafi karmu makara,'
___"adawo lafiya Allah yatsare saikun dawo,'
Sukasaka Kansu suka fita agidan suna tafe kowacce da abunda take sakawa aranta harsunkusa karasowa bakin titi Meenal tahango Anas akofar gidansu yana zaune shikadai kauda kanta tayi gefe yayinda taji wani iri azuchiyarta aikuwa yana hangota yamike dasauri tareda. Nufosu,'
___"Meenal dan Allah kitsaya inyi magana dake kinji?
Kallonshi takeyi yayinda idanunta suka cicciko da ruwan hawaye tayi maza takauda kanta gefe guda tanajin wani kuka yana kokarin kwace mata,'
___"Anas ayanzu babu sauran wani magana atsakaninmu sai Abu daya nakeso kasani kafadama iyayanka cewar kanwata Fatima ba cikin shege taje zubarwaba tarasu Allah ne yadau abunshi Anas kaishaidane Fatima ba'yar iska bacce sannan alokacinda abun yafaru da'ita dakai mukaje muka daukota jina jina awajanda abun yafaru zuwa asibity Anas kasan komai tareda sanin bakar wuyarda Fatima tasha,'. Inayima fatan alkhairi Allah yahada kowa da rabonshi Na alkhari nabarka lafiya,'
Tajuya tatafi tana kuka harsuka shiga Keke napep Anas yana tsaye awajan idanunshi sunkada sunyi jajir dasu dan yanasan Meenal dinshi iyayanshine sukaki sakamakon labarinda sukaji agari cewar kanwarsu tarasu tahanyar zubarda cikin shege dalilinda yasa iyayanshi sukaki amincewa kenan,'
Suna tafe acikin kekennan amma kwata kwata hankalin Meenal baya jikinta tunaninta yayi zurfi harsuka karaso bakin makarantar saida keken yatsaya Meenal tadawo haiyacinta ahankali tasakko daga cikin keken yayinda khadija tabiya kudin mekeken yawuce,'
Daidai motarsu tazo wucewa kenan tahangosu suna tsaye zasu tsallaka titi tayi maza tace,'
___"stop the car diraivar,"
Bashiri direba yataka tuwon burki danbin umarnin uwar gijiyarshi,'. Sauke glass din motar tayi tareda kurama su Meenal kallo tanutsu tana kallon Meenal har saida taga tsallakawarsu titi tareda shigansu cikin islamiyyar sannan tasauke nunfashi kasa tace,'
___"muje diraivar yimaza mukoma gida,'
Yasake figar motarnan suka wuce,' yayindasu Meenal suka shiga aji sunata daukar darasi,'
*love u oll*
🏓🏓🏓🏓🏓🏓
🏓🏓🏓🏓
🏓🏓
🏓
*BASAN*🏓
*RAINA BACE*
*by_______________*
*_Badiat Ibrahim_*
*_______________6to10✍🏻*
Motarsu tatsaya awani katafaran gida irinna alfarma hadadden gaske farine fentin Gidan abun sha'awa saiwasu fulawowi green dasuka zagaye wajan Gidan yayinda taciki kuma jajayan fulawars susuka zagaye dukkan illahirin tsakar Gidan abun shaawa hakanne yasake fitoda kyan gidan da tsarinshi,' hon direba yayi yayinda megadi yafito ya wangale musu get din dasauri,'
Hancin motarsu takunno kanta ahankali tashigo harabar kerarren Gidan tareda tafiya kaitsaye parking place ya Parker motar dasauri yafito tareda bude mata kofar motar Jakarta tadauko tana murmushi tacema direban.'
___"nagode abakar ko,'
Tawuce zuwa ciki abunta wata kofar zallan glass ne abakin kofar falon ahankali hajia tatura glass dor dinnan tareda shiga falon da sallama,'
Kausar ce zaune akan duma duman kujerun fadon masu kamada Gado itada kakarta suntusa TV agaba suna kallo jin sallamar hajia yasa kausar Yar Auta tamike aguje tanufi mom dinta.'. Tana karasawa tafada jikin mom din
____"Momy saiyanzu kika dawo muntusa TV agaba sabida saura minty biyar hirarda za'ayi da *YAYA BASAM* shinefa muketa jiranki,'
Momy tashafi kan Yar autarta tareda kamo hannunta zuwa falon,'
____"sannu da gida Ummu kitana dokin ganin wannan jika naki agidan TV gaskia zan fadamai kuna missing dinshi tunkamun yabar kasarma,'
Murmushi tsohuwar tayi tace,'. ____"Ai basam nawane dolena inyi kewarshi musamman zamada yakeyi dani muita wasa yana tsokanata,'
Dariya sukayi dukkansu daidai sanda lokacin yacika aka soma nunosu agidan TV'n nta.
___"to jama'a assalamu alaikum barkanmu dasake saduwa daku ayau batareda bata lokaciba zamu gabatar muku shahararren bakonmu wanda yayi fice kowa yasan kwarewarshi a bangaran iya buga kwAllon doki wato polo ,' batareda bata lokaciba zamusojin tabakin bakon namu medumbun masoya maza da mata wanda adaidai wannan lokacin nasan duk wani masoyin *BASAM B SALEES* yana gaban akwatin talebijin dinshi domun sauraron wannan shiri namu,'. To Malam *BASAM B SALEES GAREKA*
nunoshi akayi yayinda masoyanshi dasuke Gaban TV suka soma murmushi gameda murnar ganinshi. Sanye yake cikin wasu irin tsadaddun kaya Na alfarma wandone Na jins ajikinshi fari Sol tsadadden gaske tareda farar rigarshi polo saiya daura pesincap akanshi itama farasol polo saiwani hadadden bakin takalmi kato wanda akalla in akafadama kudinshi zakasha mamaki badan kadanba idanunshi manne dawani kerarren eye glasses asalin dizaina medankaran tsada komai nashi metsadane kamar yadda yake metsada shima murmushi yakeyi ahankali yadan bude bakinshi,'
___"am assalamu alaikum masoyana maza da mata inama kowa fatan alkhairi,'
__"to *BASAM B kozaka iya fadama masoyanka damamu kanmu wanne irin farin ciki katsinci kanka alokacinda kalashe gagarumar gasarda aka hada muku a Japan wanda kaikazo kalashe gasar wanne farin ciki katsinci kanka aciki?,' danna tabbata masoyanka sunasanjin farin cikin daka tsinci kanka alokacin,'
Murmushi yayi tareda zare glass dinshi yace,'. ____"well alokacinda naganni waiyau nine nalashe wannan gasa takasa da'akayi agaskia nakasance cikin farin cikinda bazai iya musaltuwa ba dukka wannan gasa ba'ita bace gasarda nasomaci. Naci gasa dadama but wannan it's the best gaskia musamman irin kyaututtuka danaga anata mikamun tareda ambatan sunana da'aketayi agaskia ranarda kuma akazo kuma bikin murnar lashe gasar danaci nasarar lashewa iyayena suntafi daganan gida najeria zuwa Japan domun tayani murna sukansu 'Yan club dina sai abun yazame musu abun alfahari sosai suma agaresu,'
__"to Malam *BASAM* naji masoyanka sunata fadin kayi kuka awajan taron domun yadda suka gani a mujallah. Komenene dalilin kukan naka?,'
___" amm alokacin nikaina bansan sanda kukan yazomunba domun taron jama'ar Dana gani wadanda sukazo daga kasa kasa gwamnoni da sarakai hardama sugabannin kasashe gakuma kyaututtuka danaketa karba daga wurare dadama so kukan murnane kawai nayi.'
Daria sukasa dukka,'
___"to Malam, *BASAM* Naji anacewa daganan kaitsaye filin jirgin kasa zaka wuce zuwa wacce kasa nadai namanta kozaka iya fadama masoyanka wacce kasa zakatafi.,'?
Murmushi yayi tareda dago idanunshi farare yace,'. __ " amm gaskia ne zanje Istanbul ahalin yanzu saura minty talatin jirginmu yatashi wani aikine da'aka turamu zamuyi nida abokan harkata wato Yan group dinmu uhm,'
___"to mungode Malam,' *BASAM* duka duka anan mukakawo karshen shirinnan saidai kamunnan zamu bude akwatin wayarmu domun karanta sakonnin masoyan *BASAM*
Nan yabude akwatin wayarsu sakonni kala kala aka karanta iya wanda za'a iya yayinda akabar sauran
___"to jama'a amadadin Gidan TV ni bala yunusa shu'aibu nakecemuku sai Allah yasake hadamu awani zangon nagaba,' ko bakonmu yanada Wanda yakeso yagaisar?',
___"well ina gaisuwa ga family dina Musamman kakata. Nasan tana jina tana ganina I'm gonna miss u Ummu sai mom dina ina gaidata tareda sweet sister Na kausar love Saikuma Beb dina itama danasan tanajina kuma tana ganina I so much love u Bby,'. Saikuma dukkan fan's dina love u oll,'
___"to masu sauraranmu laifin Dadi karewa amadadin yidan tvnmu daya sadamu daku ni bala yunusa shu'aibu tareda bakonmu *BASAM B SALEES WANDA AKAFI KIRANSHI DA BB,' mukecewa muwuni lafiya bissalam,'
Ummu tace,'. ___"wayyo sungama allah to yakiyaye maka hanya megidana nakaina,'
Kausar tace,'. ____"nima wlh tunyanzu nasoma missing dinshi tunkamun yabar kasarma,'
Daria Momy takeyi musu tace,'. ____"kukam zanga sanda zaku saba ace kullum indai babu *BASAM* agidannan kundinga missing kenan gashi shiba mazauniba daga wannan kasar zuwa wancan kasar,'
Ummu tace,'. ___"uhm munsani shakuwace kawai tasamu muje kewarshi,'
Wayar Momy tayi kara aikuwa kausar takwace wayar tayi magana da yaya *BASAM* sannan tamukama Ummu sukayi magana sai Momy akarshe sallama yayi musu tareda ajjiye wayar tashi.'
Kaitsaye motarshi tashiga harabar airport din yafito dawata katuwar jaka arataye abayanshi yanufi Yan clup dinshi dukgasunan a zazzaune nanfa akashiga gaisawa tareda dan taba hira kowa yanajida kanshi cewar shi gwanine wajan iya tseren doki,". Wayar*BASAM* ce tashiga ruri ahankali yamike tareda .atsawa gefe,'
___"hello hot milk yaya akayine yakike kuma kinadai lafiya ko?,
Cikin muryar damuwa tace,'. ___"heart beat ina lafiya sai missing dinka danasomayi tunyanzu naga hirarku tayi Dadi I love u my heart beat ina alfahari da iyawarka,'