Sashe 8
Babbar Sakayyah Part 2 Takun Tsakiya Complete Hausa Novel · about 7 min read
Shikuwa genaral sai a lokacinne ya yadda wannan ba mufida bace Amma kuwa indai hakane dolene yasan yadda zaiyi NABEHA ta zauna a tare da su ko Babu komai zata mayamasa gurbin kanwarsa, Yana tsaka da wannan tunanin yaji wayarsa tashiga ruri cikin sauri ya dauki wayar ya duba MEJO ABDALLAH ne, dagawa yayi tare da cewa assalamualaikum "wa, alaikumussalam aka amsa daga can bangaren "yauwa baby Ina tunanin gobe Zan iso Abuja da yardar ubangiji" Kai wai dagaske kake ko dawasa?" Allah dagaske ko dady ban Kira nafada Masa ba " tom shikkenan kace nafadawa su momy su fara Shirin tarbar bako ko" eh to kasan aykine fa Zai kawoni akwai wani atisaye dazamu je yi " ayya Tom badamuwa ina ne zakuje?" Jejin falgore munason zamuyi ayki acan sabi da kasan habyarnan bata da kyau masu kidinafin sunyi yawa a gurin ga yan daba "oky Tom saï kadawo nima idan kazo akwai labari "Tom shikkenan ammafa dan Allah kada ka fadawa dady cewa zani wannan jejen "Tom ba damuwa insha Allah bazan fadawa UNCLE ba" daga Haka genaral ya katse wayar .
Yana katsewa sai ga wani Kiran yasake shigowa cikin hanzari ya daga tare da cewa "barka da wannan lokacin uncle "barka dai son ka ina Haka" ina gida " yauwa maza maza kazo muje makarantar nan inason zuwa domin nagabatar da wani sako" oky uncle ay badai kajeba kabari nazo sai nakai" a,a muje tare nasan halinka zaka iya cewa zaka Nemo wannan yarinyar domin ka daketa" no uncle kokadan" koma dai menene maza kazo mutafi" okay yakatse wayar tare da mikewa yashiga daki ,BAYAN yashiga ruwa ya watsa yafito ya dauki milk din yadi mesantsi da tsada ya saka sunmasa kyau sun amshi jikinsa sosai ,bayan yasa ne ta fito yasamu su momy azaune inda suke ga NABEHA a kwance a cinyarta taci kuka har ta gaji ta Yi bacci ,sallama kawai yayi musu sannan ya nufi hanyar fita har yaje bakin kofa kana ya dawo ya durkusa ya kurawa kekkewar fuskar NABEHA Ido sannan ya shafa kanta ya fuce,momy kuwa ikon Allah suka tsaya kallo" shiko Abba Haka yace" ah abin da mukeso yayine tun tuni yaki sai yanzu Allah ya kawo yakamata muyi amfani da wannan damar mu aurawa mus,af wannan yarinyar nasan bazaiki ba suba da yadda yake sonta har cikin zuciyarsa" a,a Anya kuwa ayi Haka shifa mus,af son dauakewa wannan yarinyar Yana kallonta ne tamkar kanwarsa mufida bawai Masoyiya wadda zai aura ba amma dai bazan tari numfashin ka ba mujira ya dawo muga yadda abin zai kasance bamu sani ba ko zai amince,"
*Kano*
*DORAYI*
Tun da nafisa ta kulle kanta a daki Taki bude,sai dukan kofar ummanta da Inna suke Amma Ina Taki ko motsawa balle ta bude "dan Allah nafisa kada ki aykata Haka ki bude kinji Dan Allah idan su mutanen gari basa kaunarki mu muna kaunarki ki bude nafisa nafisa dan Allah ki bude" cewar fatima datake ta kuka kamar ranta zai fita ,umman nafisa ce ta janyo hannun fatima Tace" Dan Allah Fatima ki fadamin meyasamu nafisa take rufe fuska yanzu Kuma tashiga daki a rufe kofa metakeson aykatawa kanta?" Kuka Fatima tasaki tare da cewa"wallahi umma baba kabiru ne ya mata duka har sai da ya fasamata jiki da fusa " nashiga uku fatema Akan me metayi masa" wai yagaji da ganinta a cikin ahalinsa ita gurbatacciya ce gwara ya kasheta ya huta"Innalillahi wa'inna ilaihirraju un nashiga uku yanzu ina kabirun yake" wallahi Nima bansan inda yake ba " kuka umman nafisa ta fashe dashi tanufi kofar zata bude Fatima Tace "kiyi hakuri umma Ayanzu ko kallon fuskar NAFISA bazaki iyayi ba domin ta kone"azafafe umma ta zaro Ido Tace "takone takonefa kika ce kada ki fadamin yanzu nafisata bata da fuska shin dagaske meyasa waya konata?" Umma bayan baba kabiru yagama dukanta ne shine ta futa Tace zuwa zatayi takashe kanta tahuce ,tanatafe ta hadu da wasu maza su uku dayan yace Mada dama ita yakeson gani ance idan yaganta ya illatata Kuma dama' shi yatsani ganinta shine suka watsamata asit a fuska "asit fakimace umman nafisa ta sulale agurin sumammiya, dagudu Inna ta debo ruwa ta watsa mata sannan ta bude Ido a hankula tashiga zub da hawaye tana cewa"nashiga uku suncuce Ni tabbas natabka babban kuskure arayuwata Dan Allah fatema kuje ku samo wasu a balla kofarnan mutafi asbiti" dasauri fatima ta Mike harda tuntube wajen futa sannan taje ta kirawo mutane a ka zo Aka balla kofar "innalillahi wa'inna ilaihirraju un nafisace kwace cikin jini kirjinta n'a bugu zuciyarta kuwa kamar zata bullo waje fuskannan tata ta kiné kamar waina innalillahi wa'inna ilaihirraju un abun Babu kyen gani hannunta kuwa wukace Yar madaidaiciya wadda ta caccakawa kanta domin tanason mutuwa tabar duniyar"Kara suka kwada ganin halin da nafisan me ciki da sauri mahaifiyar ta ta dauketa ta sabata a kafada ta watsa a guje tana kuka tana neman taimako har tafita bakin titi jini kuwa duk ya wanke mata jiki itama, gashi wani tashin hankali duk motar da zasu tsayar Bata tsayawa hakan yasa umma ta jage tana tafiya tana kuka har taci Karo da wata mota tazo hucewa ta sha gabanta tsawa motar t'ai sannan mutanen dake ciki suka fito Alhaji ABDULHAMID ne yayi saurin cire karamin Glass d'in idonsa tare da kura mata ido Yana mata kallon mamaki shimuwa genaral mus,af haushine ya isheshi hakan yasa yace" uncle mutaimaka musu zata mutufa" lokacin ne alhaji ABDULHAMID ya kula da nafisa wadda ke kafadar mahaifiyar ta tana numfarfashi cikin sauri alhji ya sa hannu zai dauki n'a fisa umma ta dakatar da shi dacewa" dakata malan bama bukatar taimakon ka ayanzu ina tsananin bukatar taimako amma ba awajen kaba muddum Kai zaka taimaki yarinyar nan saï dai tamutu a kafadata ahaka," genaral bejira abin da suke fadaba yasa hannu ta funciki nafisa daga kafadar mahaifiyar ta yasata Amota sannan ya janyo hannun umma yasata a ciki ya kulle sannan suma sukashiga aka soma tafiya zuwa asbiti.
17...
*ABUJA*
Tun da NABEHA ta kwanta momy ta kasa mikewa Sabi da Bata kaunar ta motsa tatashi hakanyasa tayi tazama har karfe 5 na yamma ,abin da ya Bata mamaki shine hanin yadda tsawan lokacin NABEHA Bata farka ba hakan yasa hankalin momy ya tashi tashiga daba NABEHA Amma jikake shiru Babu NABEHA Babu alamun tashinta, Abu kamar Wasa tun tana tashinta a hankula har tadawo tashinta da karfi Amma NABEHA ko motsi batayi tashin hankali sai yanzu ma takula da ko numfashi baya futa daga jikin NABEHA innalillahi wa'inna ilaihirraju un meyasameta Haka" dasauri ta dauki wayarta tashiga Kiran numbar GÉNÉRAL amma shiru be daukaba hakan yasa ta hau sama ta duba dakin Abdul shima bayanan amma ta kirawo awaya Yana office Yana saita wasu takardu yaga Kiran cikin sauri ta daga tare da cewa Assalamualaikum" Bata ko amsa ba Tace" kana Ina inason kadawo yanzu NABEHA fa .. "meyasameta "Kai dai kadawo gida akwai matsala" oky Ina muhsin baya nan ki kirashi Yana kusa" no kasan muhsin Yana Jos yaje wani aykine" a,a dazu yakirani yace yau zai dawo gida Ina tunanin ma yanzu yasauka " Bata karasa maganar ba saiga sallamar sir muhsin"cikin sauri Tace yauwa gashima ya karaso ta katse wayar" yauwa muhsin maza taimaka yarinyar nan mukaita asbiti bansan me yasameta ba" yarinya kuma Wace yarinyar "? Kaga kataimaka mukaita asbitin mayi wannan maganar daga baya" oky muhsin ya dagota cak abin da yaba shi mamaki yasashi ya tsora ganin mufida Kai momy mufidace" nace mayi magana daga baya haba" batare da yace komai ba suka nufi mota don zuwa asbitin.
Tun da jirgin su MEJO ABDALLAH ya sauka suka hau mota basu isa kaduna ba saï karfe 9 n'a dare a hanyarsu ta dawowa ne yaci karo da wata matashiyar buduwa har ya bigeta besani ba,dakamar bazai tsayaba ganin kamar aljana ce dan yasan Babu abin da zai fito da mutum kumama mace a wannan lokaci can dai yace wani soja ya fita ya duba, Yana dubawa yadawo yace"sir wannan yarinyar fa mutumce Kuma Babu abin da ya sameta nagama tana motsawa okay maza shigo da ita cikin nan mutafi, Babu musu sojan ya damki hannun NINEE yasata acikin motar suka cigaba da tafiya .
ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ANAN NA KAWO KARSHEN BABBAR SAKAYYAH BOOK 2 SAI MUN HADU A 3 WANDA ASHINE ZAKU GANE ASALIN LABARIN DA INDA MUKA DOSA SANNAN ANANNE ZAKU SAN ASALIN SU AMRAH DA ITA KANTA NAFISA .
WANNAN LABARIN ME DOGON ZANGO KADA KUBARI AYI BABU KU BOOK 3 PAID NE 500 BABU TSADA NO. 09166764540 .
GODIYA TA MUSAMMAN GA DUBUN DUBANAR MASOYA LITTAFIN BABBAR SAKAYYAH INAGODIYA KWARAI DA GUDUMMAWARKU A KAINA.