Sashe 2
Babbar Sakayyah Part 2 Takun Tsakiya Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tun da NINEE ta fito daga gida ta nufi titi take ta neman n'a allah ya taimaka mata yakaita doguwa Amma Ina haryanzu shiru Bata samuba gashi Bata da kudi balle ta biya tatafi ,tana tsaye agurin sai ga Allah ya kawo wani me mota da alama haya yake ,Yana zuwa yayi Parking a gabanta tare da sauke gilass din motar yace " hajiya tafiya ne ina zaki Doguwa ko Abuja?" Yallabai doguwa zani saï dai bana da ko sisi wan da zanbiya natafi Dan Allah kataimaka min kamar yadda Allah ya taimakeka kakaini doguwa Dan Allah ,idan kamin wanan taimakon bakasan adadin ladan da zaka samuba Dan Allah kada kace bazaka taimakeni ba" kallonta yayi sosai Yana son ya gano wani abu acikin idonta sai da yagama karemata kallo Sanan yace shigo mutafi " murna da farinciki kamar sa kashe NINEE indakasan zata hadiyesa sabi da godiya ,Shiga tayi suka soma tafiya .
________________________________________________________
Gudu suke kwararawa a hanyar doguwa har suka Isa tashar doguwa anan me motar ya sauke NINEE bakaramar godiya tamasa ba daga Haka ta juya takama hanyar gidansu tun da take tafiya kanta yashiga juyawa sakamakon ganin canje canje da anguwar tasu tayi ,tun da take tafiya samarin anguwar da "yanmata kowa kallonta yake cikin mamaki da rashin sanin meya dawo da ita gida bayan tsawan shekaru da Bata nan.
Itako NINEE tafiya kawai take kanta tshaye Bata bi takan kowaba har ta karasa kofar gidansu , rass gabanta ya Fadi abin da yaganine ya sa ka kanta juyawa zuciyarta tashiga bugu dum dum hannu tasaka ta ruko kwadon dayake jikin kofar a datse tare da cewa" innalillahi wa'inna ilaihirraju un umma amrah duk ina suke kannena kenan ina NABEHA nashiga uku ta sulale agurin tare da fashewa da kuka Tace" idan danasan wanan bakincikin zanzo na tarar wallahi gwara nazauna na mutu a hannun sir muhsin wayyo Allah na " saki Kara tare da Dora hannunta duk biyun aka .
"Ikon Allah wanake gani haka kamar NINEE ?" Jajayen idanuwanta ta dago ta watsa masa su Tace " nice zubairu Ina su umman mu" zama rubairu yayi yace "duk da bananan abin da yafaru dasu yafaru Amma naji labari anan ne ta kwashe duk abin da yasani ya fadamata tun daga kan korar Karen da baba yayi musu da barin angusarna da sukayi ba asan inda sukeba sanan yakara dacewa " NINEE shawara zanbaki ki koma inda kika fito domin Babu me taimakon ki anan "Kinga tafiyata nabarki lafiya "daga Haka ya Mike ya cigaba da tafiya.
NINEE kuwa mikewa tayi cike da tashin hankali ta Mike daker tashiga Jan kafa tana waige waige tamarasa inda zata nufa.
11..
*Abangaren NABEHA kuwa tun da take tafiya tana hutawa anamata kallon mahaukaciya har tagaji tayi likiss har dare tana faman tafe, yanzuma misalin karfe 8pm tana Tace bataji Bata gani sabida wahala da yunwa ga kishiruwa hakan yasa wata mota tataho hucewa ta layin tana tayi mata hown Amma ko gigau NABEHA batai ba gashi metuka motar soyake ya tsayar da motar take tsayawa har sai da yakaraso gurin motar tayi awan gaba da NABEHA Nan take tasulale akasa.
*Dagudu yayi parking din motar ya fito aguje ,tashin hankali sai da nacikin motar yafito nakula ma Ashe macece ba namijiba da sauri ta karasa inda taga NABEHA a kwance fuskar Nan jagejage da jini ga kafratamq kamar ansake ballo wani sabon jinin sai numfashi takeja samasama kamar zata mutu ,cikin sauri wanan baiwar Allah da ta kadeta wadda akalla shekarun ta zasuyi 26 ta aduniya, durir kusawa tayi ta dauketa kamar wata jaririya tasakata acikin motarta gidan baya,motane kuwa ancika agurin kowa saï kallo yake manya da samari wasu Kuma sai tsurku suke faman yi,
Shiga cikin motar tayi tafara tuki da hanzarinta tahau kan titi har ta Isa wani Dan karamin asbiti nakudi tana dosar get din Aka wangaleshi ta shiga cikin mintina kalilan bayan ta Yi Parking likitoci suka fito aka shiga da NABEHA ciki.
Tun da aka shiga da NABEHA ciki wanan baiwar Allah tashiga zarya zuciyarta na bugu sai faman zufa take domin abin da tagani game da yarinyar ya dagamata hankali sosai kada dai ace tamutu innalillahi wa'inna ilaihirraju"ta fada tare da jingina kanta a jikin bangon asbitin ,tana haka doctor ya fito tare da cewa "kishigo Ina son ganinki a office "Babu um Babu um um tabishi abaya batare da Tace comai ba har suka Isa office din, bayan sun shigane doctor ya Bata guri tazauna sannan ya zauna yadan kalleta nawasu Dan lokacin kafin yace" wacece ke a gurin wannan yarinyar da kika kawo" "ni yayarta ce " tafada a takaice "oky kushirya zamuyi shari,a da ku domin kun cutar da RAYUWAR wannan yarinyar meyasa zaku lalata mata rayuwa eh ku mutanene kuwa yanzu da tutu fa BAYAN an mata ciki sannan cikin ya soma tasawa kuka mata duka takarfi har sai da cikin yazube wannan rashin imanin har Ina karamar yarinya cefa me ta tsare muku inda da Baku sonta ba Haka yakamata kuyi ba sai ku kasheta kawai ku huta da wannan azabar da kukai mata gashinan yarinyar tazama abin tausayi Ina tunanin ma kade ta akayi Dan gashi tasamu targade guda biyu da gocewar Kashi kafa da hannu kuko meta aykata kuka mata wannan hukunci wane irin zunubi tamuku to kutabbatar sai munyi Shari,a daku "hawayen dake kwance a idon tane ya karasa zubowa Tace "doctor wallahi nayi rantsuwa da Allah bansan wannan yarinyar ba tabbas Nina kadeta Sabi da ban kula da mutum ba saï da n'a karaso in da take sai Kuma motar Taki tsayawa har sai Dana karasa na bigeta Amma wallahi bayan Haka bansan taba Ni kawai na kawota asbiti domin aceto rayuwarta Dan Allah doctor kataimaka yarinyar Nan tarayu" "tom shikkenan yanzu dai min Gama mata ayki tasamu bacci insha Allah Nan da kwana biyar zamu sallame ku inason ki kula da ita Dan Naga yanzuma furgita take kamar dai Bata cikin hayyacinta "to doctor yanzu dai Bari da safe sai na koma gida na hado Mana abin ci da Kayan da zamusa tun da Naga yanzu dare yayi "okay badamuwa indai abinci ne zan sa akawo muku yanzu"thnkns doctor daga Haka yace Zaki iya shiga dakin yanzu domin nan da 3 n'a dare zata iya farkawa"Tom doctor daga Haka ta Mike jiki asanyaye Babu kwari ta fuce zuwa dakin da Aka kwantar da NABEHA,Tun da tatura kofar take kallon fuskarta cike da mamaki da Al,ajabi tabbas tasan fuskar Nan Amma Kuma takasa tuna Aina tasan wannan fuskar ' zama tayi ta karewa kekkewar fuskar NABEHA kallo can Kuma Tace "nagano" kanwar GENERAL MUS,AF, Kai Anya kuwa to kenan idan da gaske itace meya fito da ita Taya akai tazo Nan to waya aykatamata Haka Anya kuwa Bari dai mugani" ta dauki wayarta ta danna wata numbar bugu biyu aka daga tare da cewa" shegiyar gari lafiya kuwa Naga kiranki cikin Daren Nan karfa ki fadamin da hankali" "ke dallacan dakatamin tambayace zan Miki" oky inajinki wanann wace irin tambayace dabazaki iya jiran gari yawaye ba?" Ke tambayar ujilace "oky inaji" fateema shin kinsan wanan yarinyar "Yar ajinku kanwar GENERAL MUS,AF ?" Eh niko nasanta wata yarinya nan me kokari ay kaf ajinmu ana ji daita to Amma meyasa kikamin wanna tambayar bayan MUFIDA yau kusan shekara nawa da rasuwarta " zaro Ido tayi Tace bangane ba tarasu fa to inda ta tasu wanna ta kwancen ita Kuma wacece?' Kinga karfa ki rainamin hankali macecce baya taba dawowa duk wan da ya mutu yariga da yamutu ki daina wanan haukan Kinga sai anjima" takatse wayarta, itako tsayawa tayi takame guri daya tare da Kara kallon NABEHA dake kwance Tace me tamutu to idan tamutu wanan wacece?" Wazai ban wanan amsar GENERAL tun da ay shiya raineta yasan komai nata yasan ta farin sani tabbas dole na Nemo general namasa tambaya akan Haka idan ma itace zai fadamin idanma ba ita bace zai fadamin Amma fa Kuma komai nasu iri daya hatta hasken fatar su ikon Allah tafada tare da zabga tagumi.
________________________________________________________________