← Book details Babbar Sakayyah Part 2 Takun Tsakiya Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 8

Sashe 3

Babbar Sakayyah Part 2 Takun Tsakiya Complete Hausa Novel · about 7 min read

*Tun da su alhaji ABDULHAMID suka koma gida akaeta faman shawo hankalin mus,af amma ina ko takansu bayayi Sabi da ransa ya baci sosai agurin taron bakadan ba ,Wai Dan me kamar wanan yarinyar zatazo ta rungumi uncle dinsu acikin mutane kawai Don ta ja musu raini , alhaji ABDULHAMID a zaune kusa dashi Yana cewa" haba shalelena meyasa kake da irin wanan zuciyar ka rage kadaina irin sanan kaji my son kaman ta baka da lafiya shine zaka Kara dorawa kanka wata damuwar daban kadaina banaso kaji my son iDan baka daina ba Raina zai baci ko kanason bacin Raina"? Dan murmushi ya danyi wan da ya Kara Masa kyau da kwarjini yace " a,a uncle ni naisa naso ranka ya baci a,a kawai dai abinne ya batamin rai" to kayi hakuri kaji itamafa yarinyar soayyayr da takeminne yasa hakan tafaru shine kaikuma uban fishi ka sharara mata Marika Haka ko bakason wan da yake kaunata?" Tab Allah Ni uncle banasonta kana ganin yarinya kamar akanta Aka kare karshen muni ni banaso ay idan naganta ma wanan inda da daddarene tsorata Zan dingayi" hhh baka da dama' my son to Ni fa dama' inason na fadamaka wata magana " uhm inaji uncle?" Yauwa nagaji daganinka a Haka yakamata ka samu kayi aure ko Nima nasamu jika "yan dagwai dagwai kaga sai kasamamin farinciki tun da shi wancan abokin naka ya makale a kasar kanada ya ki dawowa" dariya mus,af ya danyi yace Kay uncle Allah harkasa na ji kunya" uncle ABDALLAH fa ya girmeni shiya kamata yafara yin sure bani ba" uhm barshi ay yana sane yaki dawowa Sabi da karnamasa maganar aure kuma wallahi Aka zansa kakawomin shi Nan " zaro Ido mus'af yayi yace Kai uncle MEJO ABDALLAH Zan dakko haba ay dawasa kake uncle kasan abin da bazai yuwuba " to shikkenan kirawomin shi a waya" wayarsa ya dakko tare da shiga Kira ya danna wata numbar wadda akayi seve da MEJO bugu daya ana biyun ya daga tare da cewa" assalamualaikum cikin muryarsa me da Karen dadi" Wa, alaikumussalam" my bae yakake "dariya mus,af ya kwashe dashi yace" Kai agaban uncle nefa "shima dariya yayi cikin jin kunya yace "Abba Ina wuni?" "Yar harara Abba ya watsa masa kamar Yana ganinsa yace "bansani ba uban marasa kunya wato Kai bazaka taba girma ba ko "mus,af ne yace uhm uncle rabu dashi ay muddum yaci gaba dacemin bae saï nayi maganinsa kato dani dan iskanci yadinga cemin baby sai kace wata budurwar sa, "Kai Kai suine har da wayancewa zaka tsokano Abba yayimin maganar aure ko to sai anjima MEJO ya katse wayar kitt dariya duka su biyun suka kwashe da ita alhaji ABDULHAMID yace" kagani ko aduniya bayason zancen aure shikkenan tun da bakuso duk n'a hakura n'a kyleku duk Randa kukayi niyya kwayi " Yana Gama fadar Haka ya Mike tare da yiwa mus,af sallama ya Shiga ciki.

12..

*Shikuwa MEJO ABDALLAH tun da ya katse wayar ya fada tunanin abin da ya dameshi,Shiba aurenne bayaso ba kawai dai har yanzu Bai samu matar da tayi daidai da tsarin rayuwarsa ba ,Amma Kuma Babu yadda ya iya tun da mahaifinsa yanason yayi auren zai cigaba da addu,ar Allah ta hadashi da wadda zatayi daidai da ra ayinsa , Yana Gama tunanin Nan ya tashi ya cire farar rigar da take jikinsa Nan take asalin kirar jikinsa Wanda ubangiji yamasa ta bayyana gawani kwantaccen gashi a kwance luff a kirjinsa sai Kelli yake ,hannu yasa ya zare wan Dan jikinsa ya koma daga shi sai gajeran wando namaza wow Masha Allah duk da wan don da yasaka Bai Hana kaga yadda baiwar Ni,imar da Allah yamasa ta gaban wan dinsa ba , sai da ya Dan jima a Haka kafin ya Dada bathroom ya somayin wanka ,BAYAN yagama me ya fito bedroom kaitsaye gaban mudubinsa ya nufa tare da daukar wani Mai me kamshin gaske ya saka akansa sannan ya dauki wani ya shafa a jikinsa bayan yagama ya dakko turare kala kala ya fesa sannan ya juya drowa ya dakko wata black din shadda me tsadar gaske yasanya ajikinsa Tasha dinki me kyau da tsari Daman shi Abu ba Baki ba fari balle ace zasu saje ,gaskiya nayar da da akace namijin novel badai kyau ba iya kyau da tsarin halitta MEJO ABDALLAH ya hada sai dai muce Masha Allah domin da MEJO ABDALLAH da GENERAL MUS,AF ban San wayafi wani kyau ba shiyasa komai nasu yazo daya hatta jininsu yafi haduwa Daman can aminai ne tun suna kanana Allah ya hadakansu atare sai dai bayan sun girma Tasanarin ayki aka canzamusu gari .

Tun da MEJO ya fito ake binsa da kallo shikuwa MEJO ABDALLAH ya tsani kallo Dan kallo Yana daya daga cikin abin da ya tsana to sai Kuma gashi Allah ya bashi abin da har maza kallon sa suke balle kuma mata ,Tun Kan yakaraso gurin aka bude masa murfin motar rannan a hade ya nufi bakin motar ya shiga tare da kunna motar dreba yashiga ja har suka fita daga cikin gidan zuwa bakin titi ,Tun da suka Sona tafiya suke sharara gudu a kantiti Basu tsaya ba sai da suka Isa wani katafaren geshause me matukar kyan gaske Kai da kaga wannan gida kasan mamallakin gidan ya amsa sunan sa alhaji ,Tun kan su karasa Aka wangale musu get din gidan bayan sun shigane suka nufi parking space sukayi parking sannan ya fito ya budewa MEJO murfin mitar,sai da akafi kusan minti 5 kafin MEJO ya fito da kafarsa waje sannan yasako ragowar jikinsa ya fito ,sai da ya daga kansa ya Dan kalli gefe daya yakara kallon gefan damarsa sannan ya kallli gabansa ya Soma takawa,har suka Isa cikin gidan ,wow wayyo Allah na zokuga aljannar duniya acikin gidannan iya haduwa da tsaruwa ya hadu batare da ya ce komai ba ya nufi wata kofa wadda zata sadashi kofar falon gidan ,Kai tsaye ya shiga gurin sai da yadan tafi kafin ya iske libta danna babobi yayi kana ya shiga tafara sama sannan ta tsaya cak ya fito run da ya Soma dosar gurin nakejin karar ihun garadan maza cikin isa da kadai ta MEJO ya karasa cikin dakin ,ashe rundunar sojoji ne acikin dakin sun saka wasu maza su uku a Gaba saï jibgarsu sukeyi kamar Allah ya aykosu, batare da MEJO ya kalli gurinba ya karasa ya zauna a can gefe guda ,me ayki ne sanye da Kayan sojoji ya dakko shayi me kauri ya ajiyewa MEJO a gurin sannan ya Sara yakame guri guda, MEJO ABDALLAH kuwa shayin yasoma Sha Yana lumshe idonsa Kama da na masu jin bacci ,cikin voice dinsa me dadi MEJO yace" ina CANAL FARUQ ?" Yallabai faruq yace ranka yadade" alama yamasa da yazo ya zauna ,zama faruq yayi yace "yallabai sun ki fadar wada yake da kamfanin sassaka kayan garamtarciyar madarar da aka fito da itayanzu Kuma sunki fadar ainda company yake sunce akan suyi bayani gwara akashesu ""okay ka kasgesu tun da bazasuyi bayani ba" "angama yallabai" daga Haka MEJO ya Mike yanufi kofar futa batare daya sake xawa komai ba.

*Jos*

Tun da doctor ya koma ma,aykata sir muhsin yasakashi agaba sai ya fito da inda yakai NINEE shikuma doctor ya ki fada yace saï dai in ya kasheshi,wannan abin da doctor yacene yasa ran muhsin ya baci sosai Dan Haka ya bada izinin akashe doctor har sir muhsin ya juya zai bar gurin doctor yace"to saime idan na mutu wallahi kokadan bazanyi danasanin mutuwa a gurinki ba ,Ni farinciki nayi dawannan abun ko Babu komai ubangiji zai yafemin zunubin Dana aykata a baya"mugaye kawai kunsa n'a dakko "yata tacikina nabaku kunyi anfani da kwayar halitttarta sabi da dan zuciya irin naku insha Allah saï asirinku yatonu bazaku taba ganin daidai ba mugaye kuma wallahi saï Allah ya sakawa duk budurwar da kuka ciri kwayar halitttarta "kun Dade Kuna sani Ina aykata zunubi bansan iya adadin "yan matan dakuka sa Aka cire abin jikinsu Aka hada Kayan sayarwa kawai sabi da rashin imani irin naku Allah bazai barku ba kudin azzalumai ne ay kafin ta Dora wata maganar yaji saukar bulet n'a bundiga a tsakiyar zuciyarsa Nan take doctor ya Fadi kasa macacce ko motsi Bai sake yiba......

13...

Zainab kuwa tun da NINEE ta samu tafita rayuwarta tamata zafi da kunci bakaramin tashin hankali tashiga ba gashi yanzu iska bata fiye zuwa dakin da takeba kullum cikin kunci da damuwa take Babu Hutu kullum a tunanin yadda zata fita daga cikin gidannan take akowacce Rana dazata fito ta Fadi tana sa yakini a zuciyarta akwai wan da zaizo ya taimaketa.

Yau juma,a itace juma,are da ta fi kowacce mata zafi da kunci agareta aduk ranar datafi kowacce Rana itace ranar juma, a ranar da takasance me dunbun kada da falala saï ita ranar tazamemata ranar bakinciki ranar tashin hankali ranar da akamata cin xarafi ranar da itace takasance ranar bankwana da tayi da duniya.
Chapter 3 · 0% Book details