Sashe 6
Babbar Sakayyah Part 2 Takun Tsakiya Complete Hausa Novel · about 6 min read
*KHADEEJA kuwa tun asba ta ke ta shiryawa domin taje ta ganewa kanta abin da idonta yake nuna mata shin Wai dagaske mufida tagani jiya a video call ko dai aljanar Tace Allah masani ,BAYAN tagama shiryawa be ta fito harabar gidansu tashiga mota ta nufi bakin get me gadi ya budemata get ta fuce ,tun da ta hau kan titi take tsuga gudu har ta Isa katafaren asbitin da aka kwantar da NABEHA,Kai tsaye tana shiga numbar ADEENA takira bugu daya ADEENA ta daga tare da karawa a kunne Tace" hello kina inane"inna harabar asbitin kufa Kuna Ina?" Muna bangaren "yan Bari daki me numbar 226 ki shigo Nan"tana fadar Haka ta katse wayar, tabdijan KHADEEJA tafada tare da fadawa wani dogon tinani jikinta ya dauki rawa zuciyarta ta shiga bugu a hankula ta ce" wai meyake faruwa ne to meyakaisu dakin masu Bari Anya kuwa wace tayi barin to kodai ADEENA to ay ADEENA Bata da aure to indan ba ita bace kenan wace MUFIDA "Haka tadinga saka da warwara azuciyar ta har ta karasa daki me numbar 226 ,Kai tsaye kofar ta tura ta Shiga bakinta dauke da sallama tace " assalamualaikum ay Bata karasa maganar ba sukayi Ido hudu da NABEHA wadda ke zaune idonta cike da ruwan hawayen da yakasa tsayawa kullum zuba yake kamar famfo, jakar da ke hannunta tasaki tashiga nuna ta da hannu bakinta harrawa yake wajen furta"mu mufidaaa kece ?" Itako NABEHA kallon mamaki take binta dashi Wai ya za ay kowa yazo yadinga cewa mufida meyake faruwa da itane Haka Anya kuwa ba wata duniyar ta koma ba "cike da mamaki Tace" Wai Ni kike nufi" bakin KHADEEJA kasa rufuwa yayi da hanzari ta karasa bakin gadon tare da murxa idonta ko zata farka daga mafarkin da take Amma Ina tana sake budewa dai ita dince tasake gani ba wataba,hannunta yasaka ta shafa fuskarta Tace" tabbas itace wallahi itace ADEENA bakiyi karya ba wannan kanwar GENERAL MUS,AF ce to Amma yanaga ta kankance mufida tafi wannan girma sannan tafita harken fata abin tambayar shine metasame ta Haka tawace hanya kika iya fitowa daga cikin gidansu bayan gidan cike yake da tarin rundunar sojoji da masu tsaronsu kay Anya kuwa itace?" ADEENA ce Tace" meyasa kike kokonto akan Haka bayan ga zahiri kina gani" laaa bazan yardaba nafara ko konto akan Haka kina da numbar general mus,af "? Eh jiya nasa wata "Yar uwarsu ta turamin sai dai nakira shi Bai dagaba Kuma be biyo ba" hmm halayyarsa ce Haka kinsan indai namiji ta hada komai ga kyau ga kudi ga mulki Dole yayi gadara da girmankai maza kara kiransa muji"
15...
Wayar ta ta zaro tashiga Kiran numbar GÉNÉRAL amma shiru bai daga ba har Kira bakwai ,haushine ta kama ADEENA Tace" Wai shi wannan dame yake takama da bazai daga Mana kiraba aykin banza taimakwansa zamuyi Yana wulakan tamu"to wallahi bazan Kara kiraba sai dai in ke KHADEEJA ki kirashi nagaji" karbar wayar KHADEEJA tayi tashiga Kira amma shiru.
Shiko général Yana kwance a kan makeken gadonsa idonsa alumshe Yana aykin da yasa ba wato tunanin kanwarsa mufida ,jiyayi an dameshi da Kira hakan yasa yayi tsaki tare da janyo wayar ta daga, shiru yayi bece komai ba daga Can bangaren kuma KHADEEJA Tace" assalamualaikum " cikin voice dinsa me shegen dadi yace Ameen wa, alaikumussalam "lumshe ido KHADEEJA tayi sabo da tsananin jin dadin muryar tasa da tajita har tsakiyar kwakwalwar ta"shiko genaral jiyayi shirun Yaya yiwa hakan yasa yasake cewa" lafiya ?" Dasauri KHADEEJA Tace "dama dama uhm mufida ce" what "yamike zumbur yace mufida Kuma Ina mufidann take?" Gata anan asbiti "dagaske Dan Allah ?" Kujirani ganinan zuwa"ya katse wayar a furgice ya ciro jallabiyar sa fara tas bema sani ba Sabi da kidimewa a baibai ya sakata ya dauki mukullum mota yayi waje ,momy da abba dake zaune kallonsa sukayi cikin furgici dan basu taba ganinsa a irin wannan yanayin ba, cikin zafin nama abba ya sha gabansa yace" son Ina zaka?" Abba Ina dawowa yanzu" Babu inda zakaje sai kafadamin inazaka kaganka kuwa hauka kafara mutuwa ay tana kan kowa jibi rigar jikinka abaibai kasaka ta gabadaya duk ka koma kamar wani sususu haba son" uhm abba mufida zanje n'a gani tana asbiti"what mufida Kuma "ah yanzu kuwa batambatar da hankalinka ya bar jikinka "Yar ta Fadi ta mutu da hannuna na bunneta shine zakace wani tana asbiti to wallahi ko ka dawo cikin hankalinka ko yanzu na sabar maka kujini da yaro Mara hankali kagirma Amma bazaka iya yarda da kaddara ba wannan ay shashancine zaka koma kazauna kosai basa an horaka yanzu" jiki Babu kwari mus,af ya zame a gurin yace Dan girman Allah Abba kabarni naje nagano mufida wallahi tana asbiti yanzu wasu suka kirani suka fadamin Abba kada kace a,a" momy dai kuka ta fashe dashi na tsananin tausayin Dan nata tabbas saiyanzu ta Kara tabbatar da shakuwar dake tsakanin Yaya da kanwar "jiki a sanyaye cikin lallashi Abba sa hannu ta dagoshi" sannan ya zaunar dashi a kujera shima ya zauna yace" mus,af "afurgice genaral ya dago idonsa yakada yayi jajur Dan tun da yake bai taba jin abba yakirasa da asalin sunansa ba saï dai yace son yaugashi sabi da wannan abun da yafaru ya kirasa da asalin sunan sa ,indai hakane akwai abin da yake damuna menene shi"meyasa bazan danganaba"abbane ya katsemasa tunani dacewa" inason ka kwantar da hankalin ka kabari ni baje n'a fara ganota tukunna kazauna agida domin naga kamar baka da lpya idan naje daganan sai na taho maka da ita" dakamar mus,af bazai amince ba saï kuma yace"shikkenan abba ga wayar tawa wannan ce numbar da Aka kirani idankuka fita suyimuku kwatancen asbitin "Yana gama fadar Haka ya Mike tare da komawa daki jiki Babu kwari.
Abba kuwa bayansa yabi da kallo har ya Shiga dakin sannan ya juyo ya kalli momy yace ni zantafi "Ina zaka? Asbitin" au kaima kabiye masa kenan yarinyar ta fadi ta mutu ka ka bunneta da hannunka kuma kace zakaje pleace kada kayi sabo mana" a,a kitashi dai muje muga ikon Allah" oky momy ta tashi tashiga daki ta dakko hijabi ta saka sannan suka futa, Kai tsaye asbitin da su KHADEEJA suka musu kwatance suka nufa bayan sun isane Abba ya sake Kira suka fada masa numbar dakin da bangaren da zasu zo, cikin mintina kalilan su momy suka nemo dakin sannan suka kwankwasa, ADEENA ce ta taso ta bede musu, cikin fara,a ta gayshesu suka amsa tare da matsa musu hanya suka Shiga mezasu gani"photocopie mufida sak ajikin NABEHA zaro ido momy tayi tare da nunata da hannu takasa magana jikin momy saï rawa yake hakama Abba da ko motsawa ya kasayi domin ki yake kamar mafarki yake ba gaskiya bane to yahaka kenan innalillahi wa'inna ilaihirraju un Wai meke faruwa danine meyasa ake mamakin ganina Wai menazama ne kodai n'a mutune "NABEHA tafada idonta cike fal da hawaye da majina a hanci ,idanunta cike da hawaye bakin ta n'a rawa ta kasa jure abin da take gani hakan yasa ta fine su Tace"Dan Allah kifadamin suwaye ku meyasa kuke mamakin ganina shin ko na aykatamuku wani abune?" Dan Allah kuyi gaggawar sanar Dani dafari wadancan sunata cewa Ni kanwar GENERAL MUS,af ce yayin da suke nakalamin sunan wata wadda ni bansan taba gashi kuma kunzo kuna ambatona da wannan sunan menayi muku suwaye ku?"