← Book details Babbar Sakayyah Part 2 Takun Tsakiya Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 8

Sashe 4

Babbar Sakayyah Part 2 Takun Tsakiya Complete Hausa Novel · about 7 min read

Yana zaune saiga wadannan mutanen sunxo sun dauketa kamar yadda aka fita da ayna,u tun da aka tafi da ita take kuka da ihu da neman dauki zuciyarta kuwa zafi da daci take mata kamar grwashi Allah sarki baiwar Allah komai nata yasaki sabi da tsananin tunanin mezai sameta, Kai tsaye dakin sir muhsin suka ajiyeta wannan karan be taba zainab ba sai da ya dakko wani abu kamar sirinji a hannunsa Yana nufo gadon da aka dorata batare da yace komai ba wadannan mazan su uku suka daddanne kafafuwanta da hannayenta kaitsaye Yana zuwa gabansa ya da suka tala kafarta kamar wadda zata haihu Haka Aka bankareta indakasan bankararriyar kaza ,hannu yasa ya daga doguwar rigar dake jikinta Nan take fant din jikinta blue ya bayyana yayi bakkikkirin sabi da datti Dan yau kusan watanta uku acikin gidan batare da ta canza Kaya ba shiyasa wan don ya yidauda , safar hannu ya dauka ya saka sannan yasa hannu ya cizge wandon jikinta innalillahi wa'inna ilaihirraju un dasauri ta rintse idonta Sabi da tsaraicin gabanta daya bayyana a waje Babu abin da baka gani Sabi da bankaratan da sukayi ,zainab jin wannan cin xarafi da akemata hakan yasa zuciyarta tayi rauni jikinsa yayi sanyi ayanzu kuwa tagama tabbatarwa mutuwa zatayi idanko Bata mutuba to tabbas kashe kanta zatai ta huta da wannan bakinciki idonta ta Kara runtsewa hawaye na bin kuncinta bakinta ta ambaton sunan Allah ,ahaka sir muhsin Babu tausayi babu imani ya dauki wannan sirinjin me girman gaske ya dannashi acikin tsakiyar gabanta atake zainab tayi Kara me karfi Sabi da jin bakar azabar da taji Bata ankaraba tasake jin ya danna wannan sirinjin ciki ay kafin kaceme jini ya wanke gurin zainab kuwa Allah yayi cikawarta tun a sakawa ta biyu dayayi ,Haka suka Gama ayki akanta sannan aka nannadeta da farin kelle aka fita da ita.

*DORAYI*

Nafisa ce kwance kan cinyar mahaifiyar ta tana Kuka harda shashsheka tana cewa" umma me namasa waini shikkenan kowa baya sona laifine dannaso wannan mutumin me kirki shine za,Amin wannan Dukan kinaganifa bayan marin da wannan balaraben mutumin yamin shugaban makarantar mu ma sa akamin duka " kiyi hakuri nafisa insha Allah komai zai huce keyanzu meyakaiki rungumarsa ?" Umma ganinai idan ban rungumesa ba zanta mafarkinsa Allah umma Haka kurum naji soyayyar mutumin azuciyata " shiru ummansu tayi kamin Tace" nafisa "naam umma"meyasa kullum ake nuna kyama akankine mekikayiwa mutane me yasa ba,a keymar auwal saike eh" uhm umma kece SILAH meyasa bazaki fadamin gaskiyar me yake faruwa ba dafarko mutanen gari suna kyamatata sucemin shegiya sukirani da mummuna su cemin Yar shege duk nikadai meyasa wannan mummunar kaddarar ta kasance akaina Ni kadai umma Dan Allah kifadamin Ina mahaifina yake kodai dagaske ne ni sgegiyace?" Ya Isa Haka nafisa ke ba shegiya bace da ubanki bana bukatar n'a karajin irin wannan kalmar abakinki mahaifinki mutumin kirkine kuma Yana sonku daga ke har dan,uwanki auwal" "wallahi umma bazan taba yadda dawannan maganar dakuke fadamin dake da Inna ba nagaji nagani kunki kufadamin gaskiya shin menayi muku wane zunubi Haka na aykata?" Dafarko kince mahaifina Yana Sona Kuma kince mutumin kirkine to Ina yake"idan gaskiya ne mahaifinmu daya da auwal meyasa saï nikadai ake shegantawa meyasa ko kama bamayi ya akai shi yakasance fari kekkewa kina ganinsa Kinga jinsin larabawa shine zaku hadani dashi kingannifa hargorin kyau akemin umma kun Dade Kuna fadamin badaidai ba nagaji wallahi daga yanzu hakurina yakusa zuwa karshe daga Rana irintayau muddum Baku fadamin Ina mahaifina yakeba saina kashe kaina" tana Gama fadar Haka tatashi tafita daga dakin, Yana fita ummanta tasaki kuka kamar ranta zai fita tana cewa nashiga uku wannan wane irin masifane innace ta shigo tare da zama a kusa da umman nafisa Tace" fa'iza meyasa kikeso kisakawa kanki damuwa haba fa'iza yakamata komai yazo karshe inason ki fadamata wanene mahaifinta karda takashe kanta" a,a Inna ko da na fada mata bazatataba Yar daba yakamata mujira lokaci akwai lokacin danake jira Inna tabbas lokacin zaizo nafisa zatasha mamaki gabakidaya wannan muzguna mata da ake zai koma mata farinciki zai Bata daukaka aidon mutane ayanzu kowa gudun nafisa yake kamar wata mecutar janjamau to ki jira Inna akwai lokacin da zaizo mutanen ne zasu so zama da nafisa sai dai ita Kuma lokacin tamusu nisa" Ajiyar zuciya Inna tayi Tace to Amma kiyayyar datake tsakanin auwal da itafa tun farko mutanene sanadi dakuma kabiru tun da kaberu yadawo ya ga nafisa Kuma mutane suna aybatata shikkenan ya tsaneta nadauka cewa da na fadamasa gaskiyar lamari zai yadda Amma Ina sai yace an rainamasa hankali gashinan Abu kamar Wasa ya sakawa auwal tsabar "Yar,uwarsa aransa" um Inna shima zai so Yar,uwarsa ne ninasan nafisa tanason auwal kamar ranta tana iya Hana kanta ci tabawa auwal yaci karki damu kabiru bazaiyi nasara Akan hakaba.

*DOGUWA*

Tun da NINEE take tafiya a hanya jikinta yake rawa da kerma Tama rasa inda zatasa ranta Sabi da tashin hankalin da tashiga kenan idan su amra bara doguwa ina sukaje innalillahi wa'inna ilaihirraju un tana tafe tana salati zuciyarta cike da tunani kala kala Haka tadinga tafiya jiri na dibanta tana tafe tana hutawa ga takalmin dake kafarta duk ya sude yazama falankatai daga kasan kafarta tana iya jiyo azabar ranar dake tabata, ga yunwa da kishiruwa ga gajiya gashi tun da tadawo daga Jos batayi wankaba ta bazami neman NABEHA sai dai kash darabon zatazo taga wata masifar a gidansu tabbas yayarda mutuwa ta masu yankan kauna tayarda da akace da zaman gidan wani gwara zanman gidan ubanka Koda baza aci kullum ba tasani da mahaifinsu Yana da Rai Babu abin da zai sa sukoma gudan ABBO FAHIMNA da zama ABBO tacuce su ta tarwa tsa rayuwarsu ta lalata zumuncin dake tsakanin su kuma wallahi walalhi tayi rantsuwa bazata taba kyake suba ta Sawa ranta itace ajalin ABBO FAHIMNA da yaranta ,abin takaicin ma batasan aina dangin iyayan su ummanta suke a nijar ba gashi batasan dalilin dawowarsu doguwa ba itadai tashi t'ai kawai ta tsinci kanta a kano kuma gashi ko zuwa zatai Bata da kudin mota idan ma tasamu kudin motar taje watasani ay basu santaba " Haka dai NINEE ta dinga surutai ita kadai tana tafe kamar wata zararriya hijabin dake jikinta kuwa Rana ta Dada dafar dashi ya Dada yagewa indakasan akansu fatara ta kare komai Babu abin arziki.

14...

*JEJIN FALGORE*

Yau kamar kullum Amrah da sauran kannenta suna zaune a "Yar bukkar da suka hada suna Shan iska da mahaifiyar su sai jisukai UMMI ta zab ga kara nan take dukkansu suka juya suna kallonta mezasu gani wani zabgegen macijine ya gasamata cizo har sau biyu ,Allah sarki baiwar Allah sai gumi take tana ihu tana mukususu da sauri su NABEHA suka nufi inda take suna jijigata kafin kace me harta suma Abu dayane kake iya tantance Bata mutuba shine kirjinta dayake bugu lokaci bayan lokaci, a gigice NABEHA ta dauketa tayi cikin jejinnan da ita tana gudu tana kuka har tafuta bakintiti ,suma ragowar kannenta maza da mata wasu suka zauna a gurin mahaifiyar su wasu kuma suka bibayan NABEHA harsuka isa inda take, zaune suka isketa bakin titin tana rusa kuka duk mitar da zata huce saï ta tsayar tana rokonsu da su taimaka musu zuwa asbiti Amma Ina Babu Wanda ya saurari inda takema balle ya tsaya taimakon su, kuka sukeyi daga amrah har ragowar yan,uwanta , innalillahi wa'inna ilaihirraju un amrah tana tsaka da kukan taji jikin UMMI ya tsaya chak Bata ko motsi kirjinta dayake harbawa ma yadaina harbawa yanzu jiki Babu kwari amra tashiga jijjigata tana Kiran sunanta tana kuka tanacewa UMMI UMMI kitashi kitsashi Dan Allah kada kicemin kin mutu ummi kuka suke kamar ransu zai fita , lokacin da suka tabbatar ta mutu Babu ko sauran Rai ajikinta ,Haka Amrah ta juya da ita da kannenta jiki Babu kwari suka koma cikin jejin inda suka baro mahaifiyarta da sauran kannenta ,suna Isa suka tarar da idon mahaifiyar su cike da kwalla a fuskar ta Nan danan tausayinta ya Kama mahaifiyar su ,tashin hankali Mara iyaka gashi kafcikinsu Babu namiji babba basusan yadda zasuyi da gawarba gashi duk cikinsu Babu Wanda ya je makarantar islamiya balle susani, Amrah ce takalli Jafar Tace" jafar ba daku aka sallaci baba ba?" Eh damune nasan yadda akai" tom shikkenan maza ku tashi saï amata wanka kusallaceta sai a bunneta a Nan gurin ,Haka kwa akai Aka sallaceta sannan suka Haka rami su ka bunne ta .

*ADAMAWA*
Chapter 4 · 0% Book details