Sashe 8
Afnan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Abangaren fadeela kuwa!! jinya take sosai domin ta jigata da dukan da AREEF yayi mata gashi abin takaicin ma iyayenta da yan uwanta sun juya mata baya ,gaba kidaya duniyar ta daina mata zafi a ranta kuwa ta kuduri niyyar daukar fansa ta kowacce irin siga saita Rama abin da AREEF yayi mata ,domin yaci zarafinta da yawa ya mata abin da ko karya baikama ta amata irinsa ba Amma Babu komai "Zan Rama "wallahi indai iyayena da jini suka hayfeni ba da ruwa ba sainayi was AREEF abin da har ya mutu bazai manta dashi ba ,sai nayi Masa abin da idan yatunashi zuciyarsa take zata buga" Haka dai fadeela ta cigaba da kuka tana surutaii.
Kamar kuwa tun da AREEF ya katse wayar yake jimami da takaicin, afusace ya kalli abokanen Masa yace " kungani ko ,kunsa mutuncina ya zuba ,nace bazan kirasa ba kunce nakirashi Sabi da idan AREEF ya mutu baza a zargemu ba"ay gashinan kinsa yasake batamin Rai Wai harni zai kalla yace naje na nemi yafiyar wannan Yar karamar yarinyar "hmm yarinyar da idan da nayi auren wuri saina ajiye kamarta shine za ace na Bata hakuri Sabi da nafadi gaskiya"to wallahi Dani suke zancen Gaba daya dagashi har ita yarinyar saina da rayuwarsu a hadari" "oga karasa kashe sune nifa tun daga lokacin da mukai zancen nan Har mafarki nake nazama alhaji Ina sadaka da dukiyar A.R" hmm ban fasa ba kataba ganin nace zanyi Abu Kuma na fasa ay indai kaga ban kashe AREEF ba sai dai mutuwa nayi" haba oga ay ko ka mutu mu bazamu kelkeshi ba""hmm shikkenan ni Zan huce gida mikomin giyarnan nayi tanadin yau da daddare " Sai oga kana gudu muna bin ka da lahaula Wala kuwata nifa idan akace bakai to Babu Ni "suna magana daya daga cikinsu Yana Miko Masa giyar" Allah kiyaye hanya sai dakai oga sharrin mutum da aljani Allah ya kare" ameen Kamal ya fada tare da juya baya ya bar gurin.
*HOSPITAL*
Tun da doctor yagama wa AFNAN ayki a *Dick* dinta ya fita waje ,sai ta koma daga ita sai AREEF adakin,yana zaune yakasa tashi Dan gani yake idan ya tashi AFNAN zata sake farkawa tajiwa kanta ciwo Dan Haka yasamu guri BAYAN ya kwantar da ita a bed din ya zauna, still dai number doctor lion ya sake Kira Amma ba a dagaba, Dan Haka ya hau kan number yashiga rubuta Masa message" Salam doctor Ina fatan kana lafiya" nine dai Wanda yake nemanka Ido rufe, Kuma bazan gaji da neman kaba ko da ace Zan rasa Raina "Dan Allah doctor kataimaki rayuwar karamar yarinya kamar AFNAN, tana cikin wani hali na tausaya wa Kuma antabbatar min da Kai kadaine zaka iya aykinann Dan Allah katausaya mata kada ta sanadiyyar wanan abin tarasa rayuwarta" Koda ace bazaka amsa kirana ba kamin message kamar yadda namaka Dan Allah inason ka amsa rokona kataimaki wana. Yarinyar kaima watarana wani zai taimakeka" .daga Haka ya tura message din ya ajiye wayar tare da runtse ido Yana jiran tsammani.
Siru yadanyi nadan wani lokacin can Kuma sai ya Kara dakko wayarsa ya duba Amma shiru kakeji Babu message Babu Kira ,Dan Haka ya Shiga number mutumin da aka bashi na kasar *America* bugu biyu ana ukun ya daga " kekkewan dattijone zaune acikin "yayansa Yana Wasa da jikokinsa, wanna Kiran da AREEF yayi masane yasashi ya koma gefe ya dauki wayar tare da karawa a kunnen sa yace" Assalamualaikum" Daganan AREEF ya amsa da "wa, alaikumussalam" barka da wanan lokacin Ina fatan nasameka lafiya"? "Lafiya kalau alhamdulillah "Amma sai dai ban gane me magana ba" ayya ay Daman baka sanni ba dafarko dai Ni sunana AREEF wan da akafi sani da *millions A.R* Ni haifaffan *KOGI LAKWAJA* ne kuma ayanzu ma Haka acan nake da zama Dani da dangina da Kuma matata" Masha Allah malan A.R ko zaka iya fadamin dalilin dayasa kakirani dakuma inda kasamu number na" "ah ay wannan Abu me saukine, nasan kasan alhji ilu abokin ka na kasar *faris* "eh eh nasanshi Mana babban amini nane "to shine yabani number ka yace n'a tambayeka wani doctor mebi zaka iya sanin inda yake" "oh to to Babu damuwa inajin ka" sunan sa *Lion* " to gaskiya ban San wani mutum mesuna *lion* anan ba ,Kuma Anya kaji sunan nasa daidai?" Tabbas Haka yafadamin sunansa "to gaskiya anan *America*Babu wani mewannan sunan sai dai kasake kiransa ka tambaya " bawan Allah katai makeni wallahi Ina tsananin bukatar wannan likitan banason yar,uwata ta mutu katausaya min" dagaske bansan wani me wannan sunan a kasarnan ba Amma ko zaka bani ta kaitaccen bayani akansa?" "Eh shi likitane ,Kuma lauya ne,sanna soja ne" "tabbas nasan wani anan a kwanakin baya amma fadamin likitan mené ?" "Likitan *Dick* " "kwarai kuwa nagane shi ay bawan Allah anan kasar idan zaka kwana kana cewa lion Babu Wanda zai saurareka domin shi wannan mutumin dakake gani bakamar kowane irin mutum bane Akowane kasa da sunan da aka sanshi dashi" kaga anan *AMERICA* sunan da ake kiranshi shine *BOSS MAN* Shiru AREEF yayi tare da Kara maimaita sunan abakinsa sanna yace" to Dan allah ina kake tunanin zan sameshi?" *INDIA* India Kuma ?" "Eh muddum baya india to Yana *LONDON* zaro Ido AREEF yayi yace "nashiga uku yanzu kenan kaima baka da tabbacin inda yake kataimake Ni Dan Allah" gaskiya nafada maka yaro Ni kaina banta ba ganinsa ba Amma nasan alhji ilu yataba ganinsa so daya "tun da kace na taimaka maka tabbas Zan taimakeka Zan baka number wata mata hajiya Fateema tana zaune a kasar *India* zaka iya samun wani information daga gareta" jikin AREEF ne yayi sanyi nan take yaji kamar yasare da neman wanan likitan Amma yadaure yace "turomin number "sanan ka hadamin da number likitan ta kasar *India* Yana Gama fadar Haka yayi godiya ya kashe wayar.
Tagumi ya zabga ya tallafi habarsa Yana tunani ,Allah sarki bawan Allah duk yarame yacan za daga asalin farin mutum yayi Baki .
___ 💋 *AFNAN* 💋______
*Chptar 8*
💃💃*TO!! TO!! TO!! Shhhh*😌 *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*💋*AFNAN*💋WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA 💋 *AFNAN* 💋.
*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *✍️
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*AFNAN*_
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ƊAN GORO*_
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*JARUMAI💪🏻WRITER'S ASSOCIATION📚*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar Ƙasƙanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
_And now_
💋_*AFNAN*_💋
*BOOK one*
*Chapter 8*
_______zuciyar AREEF tukuki take kamar zata fashe Dan bakinciki ,magana yafarayi shika dai kamar wani Mara hankali Yana cewa" why "Ina Zan ganka "shin Kai wanene ?" *BOSS MAN* lion* waye Kai meyasa kake buya Dan Allah ka bayyana min kanka" hannu yakai ta shafa fuskarsa saï ji yayi yatabo danshi a fuska ashe hawaye yake shi bema sani ba. Yana tsaka da wannan tunanin ne yaji shigowar numbobin hakan yasa yayi saurin dubawa ,wadda akasa *boss man* yafara Kira ,abin mamaki itama dai tana shiga Amma ba a dagawa, Dan Haka ta dauki numbar farko da doctor ya bashi ya Kira itama tana shiga, number da alhji ilu ya bashi takasar *America* itama Kira yayi tana shiga ba a daga ba, wannan abun yayi masifar kullemasa Kai "to kenan Aina yeke da zama acikin gaririwannan guda uku sannan Taya ake duk numbobin suke shiga" to idan hakane rainamin hankali kawai ake mutuminnan baya Raye kawai wahalar Dani suke, to idan baya rayé taya akai sunansa yazaga duniyoyi da dama, ni narasa kan abinnan mutanennan so suke su hauka Tani , kwakwalwa ta takasa daukar abin da nake ji ,Amma Bari itama matannan na gwada Kiran ta itama Naga gudun ruwanta" naji abin da zata cemin.
Number hajiya Fateema da aka Tura masa ya shiga Kira bugu daya ta dauka tare da yin sallama, Kai da kaji muryar matar kasan ta Dade a duniya ,yanayin muryarta da yadda take magana Yana nuna alamar tsufanta, Amsa sallamar AREEF yayi tare da yimata bayanin abin da yake nema, cikin zakuwa tsohuwar Tace "waye Kuma *boss man" niban sansaba?" Eh dama ance baya taba amfani da suna daya a garuruwa biyu Ina tsammanin kema da wani sunan kika sanshi ba wannan ba,amma shidai likitan *Dick* ne!!.
"Oh saï kacemin *DOCTOR L .B.M. AY".
"Me wannan wane irin sunane Haka Taya Zan sameshi"? Dagaske Yana Raye"?
"Tabbas *doctor AY* Yana Raye Kuma Ina tunanin duk wani nemansa da kake yasani "
"Yasani Kuma"?
"To Amma meyasa bazai bayyanamin kansa ba, nasha wahalafa ko ince Ina kansha"
"Hmm bakasan wane shi ba shiyasa kake tunanin Haka "
"To wayeshi"
"Bansani ba nidai nasan bataba ganinsa sau uku shima duk karshen shekarane lokacin Ina saudiya "
"Okay yanzu Ina Zan sameshi?"
"London"Yana can Ayanzu inda zaka samesa idan kajene bani da tabbaci"
"To kenan ke ma number Zaki bani nashiga uku nidai Naga takaina wannan ko Aljanna zai bani ay janran ya Isa Haka , agaskiya wannan mutumin Yana da girmankai da takama".
"Ko kadan *AY* ba Haka take ba idan yagama tabbatar da aykin dakakeso amata da gaskene da kansa zai zo har inda kake yasameka"
"Hmm bazaki gane ba madam wannan mutumin nayarda ya huce inda nake tunaninsa yau kusan sati biyu fa kenan kullum cikin Kiran layikansa nake akullum sai na turamasa message ko da Zan samu ya taimakeni Amma Ina kullum shiru ,Yana tunanin ba da gaske bane zanta bawa kaina wahala akan nemansa ko yayi tunanin so nake naganshi kawai Dan naji dadi nifa namijine ba mace ba balle yace ina nemansa ne dan wata bukatata".