Sashe 13
Afnan Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ajiyar zuciya doctor ya sauke tare da cewa ,Allah me iko yanzu wannan yarinyar ya zata kasance kenan ikon Allah Allah kenan meyin yadda yaso da bawansa" jiya jiyannan fa yayanta yagama fadamin koda zai rasa ransa saiya samarwa kanwarsa lafiya wajen Nemo doctor said gashi shi Yana nasa allah n'a tashi"tabbas duniyarnan ba komai bace duniyarnan ba gurin zama bace hakika idan bawa beji tsoran Allah ba tsoran wazaiji dazu su A.R sunan suna motsi da Rai ajikinsu dakuma numfashi a jikinsu sai gashi daga dazu zuwa yanzu sun daina motsawa lallai kowane bawa Bata tsallake kaddarar sa, to kuwa meyasa mutane baza su ki tsoran Allah ba meyasa bazasu Yi abin da zai cecesu ranar ALKIYAMA ba ,Kai Ni mu dukkan mu be huce ayanzunan muji bama rayeba fatan dazamuyi shine kawai Allah ya sa mucika da kalmar la,ila haillallah , sannan muyi musu addu,a Allah yasa suntafi a da,a.
Daga Haka doctor ya share kwallar idonsa ya fice daga dakin tare da janyo kofar dakin da AFNAN d'in take ciki.
Acikin gidan alhji ABDULHAMID kuwa dukkan mutane antaru domin gabatar da Jana,izar su AREEF ,mutane rairai yawansu bazasu irguba ,kowanne kagani jimami yake akanwannan mutuwar da yadamesu Baga tatan, Nan danan akasamu wasu makotansu suka zo ciki aka hadu akayi musu sutura da wanka sannan aka fito da gawarsu, lokacin da aka fito da gawawwakin su KU zo kuga tashin hankali agurin mutane ,ga kamal ya takarkare sai hauka yake Yana faman kuka kamar Wanda besan komai ba akai, mutane kuwa an d'âge saï faman rarrashin sa ake ,ahaka dai akayi musu sallah Aka daukesu zuwa inda kowane bawa sai yaje, wato makabarta, innalillahi wa'inna ilaihirraju un wayyo allanmu yanzu shikkenan katafi kabarmu, munyi rashin aboki n'a gari, kamar yafada tare da juyowa ta biyo BAYAN mutanen dasuka kawo su AREEF suka bunne, abin da zai Baku mamaki tun alokacin da aka Haka kabarin AREEF wani danshine na ruwa wan da yake kwance acikin Ramin ,ga wani haske dake fitowa abin dai ba a magana Kai kana kallon wannan lamarin kasan duk mutumin da ke cikin wannan kabarin ta dace, ma,ana dai alkairin AREEF da kaunarsa da mutane da keutata musu da yake basa yatafi abanza ba, shiyasa MALAMAI suke cewa" idan katashi rayuwa kazabi rayuwa daidai da yadda kaga ubangijinmu ya koyar akai, kada kace Dan kana da tarin dukiyar ki wata nasaba kace zakana kyarar mutane kokuma ka nuna Kai kafi karfina kakula mutum,to abin da Baku sani ba kekkewar shaida itace wadda idan kamutu mutane zasu shaideka Akan halinka me kyau Allah yasa mu dace.
*FILIN GIRGI DAKE SAUDEE AREBIYAA*
. Wasu da karai da masu fa da aji da mulki da kasaita da barori da matan sarki da sarakai dadama na hango a jere a airport suna zaune suna jiran isowar me gayya me ayki uban tawaga gagara gasa Dan sarki jikan sarki Zaki me taurwatsa dukkannin wa ta gayya mutumin da kowa acikin garin yake ji dashi da Kuma alfahari da ikonsa.
Cikin takun kasaita take sakkowa daga mattakalar jirgin Yana tafiya cikin Isa da alfarma irin na yayan sarakuna, sanye yake da farar alkebba wadda Tasha aykin fari da Baki,Haka zalika takalmin dake sanye a kafarsa farine da baki me dauke da zanen ado irinna tambarin sarauta, hular dake jikin alkebbar Bata iya rufe kan sa sabi da yawan gashin dake kwance a kansa baya iya kamasa saï da yadda ya zubo a kafadunsa kamar wata mace, idanunsa kuwa sanye suke da bakin glass me Kelli da ado bake inya gano cikin idon sa saï dai in shi dayake kallonka, fuskannan tasa ADAURE take ran Babu alamun annuri a cikinta ballema kasaka ran zaimaka dariya ko murmushi,Amma duk da wannan hadaran da yayi be Hana asalin kywunsa bayyanaba ,kywunda ya tsokane dubbunnan "yayan sarakunan garin kowacce acikinsu so take tamalleki wannan gwarzon.
Tun kafin ya karaso gurin dakarai da sauran kana nun sarakai suka karaso suna Masa sannu dazuwa tare da take Masa baya har zuwa inda sauran iyayensa da kannensa suke, AYAAN kuwa dake gefansa kallon kowa yake Kar domin ya fahimci sauran matan dake gurin Basu so dasowar yarima awanan lokacin ba sun so ace yayi Zan sa da dai tashin hankalin dayake hada yaya su fada akansa,duk da shi baisan sunayi ba yadaisan mutum daya wadda take haukanta itama tadalilin takuramasa da akai sai ya aureta ,Kuma yasan har abada bazata taba samun kan yayan Saba , murmushi kawai yayi acikin zuciyarsa yace" uhm nidai Naga wace sarauniyar ce wadda zata samu nasarar sace zuciyar yaya AREEYAAN.
Tun da yakarasa gurin AREEYAAN ya durkusa harkasa gaban dattijawar dake gabansa Yana gayshesu daya BAYAN daya ,sukuma sai faman murmushi suke suna faman samasa albarka, BAYAN antarbi yarimane kowa ya watse tare da Shiga mota ragowar hadiman suka taho a doki.
Acan gidan *SARAUTAR MANAMI* kuwa sarauniya ZAKIYYA taci ado da kunshi irin nasu n'a sarakai da wata arniyar alkebba wadda kafara Sara ranar domin AREEYAAN kawai ya kalla ya yaba, murmushi take itakadai kekkewar budurwar wadda bazata huce shekara 26 ba takure wanka sabo da AREEYAAN ,zaune take a kusa da wata budurwar da alama dai kanwar AREEYAAN ce Kai da Kana kallonta kaga jinninsa sabida tsananin kamar da sukeyi, murmushi take sakarwa sarauniya ZAKIYYA tana cewa" uhm su anty ZAKIYYA duk wanan wankan na tarbar yayane?" Hmm bazaku gane ba yarinya tun da aka cemin yau yarima zai dawo kasarnan nake shiryashiryan dawowarsa ,me bakiyi mamakin zuwana masarautar Nan tun safe ba?" Eh kuwa na Yi mamaki gaskiya lalai anty ZAKIYYA kina son yayana Kuma insha Allah kece Zaki zama mata agurin Yaya AREEYAAN" ameen summa ameen *HAYAAM* kinsan yayan naki bashi da tabbas haryanzu Ni nake kidana Kuma ninake rawana nakasa gane kansa kwatakwata narasa kalar macen da yakeso waishi Anya mutumne kuwa?" Uhm kema kenan balleni danake kanwarsa wallahi har so nake Yaya AREEYAAN yayi magana ko nazauna Ina kallonsa sainaga kamar aduniyar nan Anya za a samu mutum me kyau da kwarjini irin yaya AREEYAAN kuwa" suna tsaka da wanan zancenne sukaji Busa tana tashi Nan take HAYAAM Tace" anty ZAKIYYA gafa Yaya yakaraso " murmushi zakiya tayi Tace" Nabaki kyautar dinare da zoben gold guda biyu" woww anty duk Ni kadai " wanna kadanne HAYAAM daga cikin abin da na shirya Miki domin nafahimci kina Sona da yayyanki 💯.
Tom a asbiti kuwa Kamal ne zaune a dakin da AFNAN take ya kura mata ido Yana kallon ta cike da mamakin yadda duk ta rame lokaci daya ,dai dai lokacin tashin ta daga bacci kenan bude ido tasoma yi a hankula har tagama budeshi tar a kan Kamal, Babu laifi tadanji dadi ajikinta domin duk yawan furgitar da takeyi yanzu ta rage domin yanzu tana iya tuno abubuwa dayawa har ta iya zubar da hawaye Amma Babu bakin magana sai dai kawai kallo da hawaye, Kamal ne ta kalleta yace"AFNAN" kallonsa kawai tayi ta gefan ido daya batare da Tace Masa komai ba, ganin hakan yasa Kamal yacega ba dacewa" kiyi hakuri kinji kada kice bazaki iya daukar wanan kaddarar ba Allah dayabaki Yaya AREEF ya Baki su momy shine ya karbi abinsa,Dan Allah ki daina kukannan domin har cikin zuciyata nake Jinsa banason ganin hawayenki nazu ba kada kisakawa kanki ciwan kai, Ni kaina naji mutuwar Nan amma Babu yadda na iya dolene nayi hakuri da abin da rayuwa ta zo Mana dashi," Yana magana yana share kwallar karya da majina.
_ 💋 *AFNAN* 💋______
*Chptar 14*
💃💃*TO!! TO!! TO!! Shhhh*😌 *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*💋*AFNAN*💋WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA 💋 *AFNAN* 💋.
*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *✍️
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*AFNAN*_
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ƊAN GORO*_
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*JARUMAI💪🏻WRITER'S ASSOCIATION📚*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar Ƙasƙanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
_And now_
💋_*AFNAN*_💋
*BOOK one*
*Chapter 14*