← Book details Afnan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 16

Sashe 2

Afnan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ruko hannun ta yayi yace" to muje ko" Baki ta tabe zatai kuka Tace" Dan Allah Yaya ka goyani" Babu yadda ya iya badan Yana soba Haka ta tsuguna ya ta hau sannan ya fito daga bathroom din zuwa daki, Yana shiga yace "to munzo sakko" noke wuya tayi tashiga zuyi abayan basa tana tsalle alamar bazata sakko ba sai faman goga Masa yan madaidaitan nonuwanta take tana kuka, Allah sarki shiko bawan Allah Gaba ki daya Bananarsa duk ta tashi tatsaya Babu abin da take bukata sai mace ,dafe kansa yayi yace"oh nitawa kaddarar a Haka tazo "Dan Allah AFNAN ki sakko ko sokike nayi kuka" Kay Yaya babba dakai zakai kuka Bari nasakko to "tana kokarin sakkowa tana yatsine fuska "uhm Yaya bacci nakeji " murmushi yayi yace tom kanwata Amma labarin fa bazaki bani ba?" Zan baka sai na farka" handala yayi acikin zuciyarsa da AFNAN zatayi bacci Daman kwana biyunan batasamin yin bacci sakamakon wannan ciwon Bata , riga yadakko fara tass Mara nauyi ya saka nata sannan yasa karamin ribom ya daure mata yalwataccen gashinta me sheki da Kelli ya kwantar da ita a saman bed din sannan shima ya kwanta kusa da ita Yana jijjigata har tayi bacci, tun da ya tabbatar da tayi nisa abaccin cikin sanda ya zame jikinsa daga nata ya Mike yasakko kasa, har ya juya zaifita sai Kuma ya tsaya Yana karewa kekkewar fuskarta kallo, a hankula ya furta" Allah sarki"sai Kuma ya juya ya futa falo.

Yana Isa falon ya samesu a yadda suka shigo suka barsu Haka ya same su ita ko momy har yanzu kuka take Abba yayi rarrashin har ya gaji, hucewa yayi zai fita waje Abba yace" Am BABANA" naam Abba "AREEF ya amsa tare da dawowa ya durkusa a gabansa.

SADIQ da UMAR tashi sukayi suka Shiga cikin gida Haka itama ZAITUN jikin momyn ta Takoma ta kwanta tun da ita yarinyace meshekara 5 kwatakwata..
Abbane ya kalli AREEF yace" Babana ya jikin AFNAN din" Abba jikinta da sauki "ta fadamaka inda taje kuwa" a,a Abba yanzu na barota tana bacci" okay tom Dan Allah Babana kaciga ba da hakuri kada ka Gaza narokeka ko bayan Raina kakula da rayuwar AFNAN" Abba insha Allah AFNAN ay kanwatace idan ban kula da itaba wazai kula da ita" uhm kakara saï kawai Babana nasan Kana kokari kuma nasan ka auri AFNAN ne domin biyayya a garemu badan Kana sonta ba idan da wadda kakeso ka nemi auren ta saï n'a nemo maka aurenta kaji Babana " a,a abba AFNAN kadai ta isheni rayuwa koda ace Ada bana sonta yanzu kam inason kanwata duk halin da zata Shiga bazan gujeta ba maganar kuma wata ni Daman can bana da wadda nakeso" Kuma Abba karka damu Ni saidai namuku godiya da kuka aturamin AFNAN domin nasan Babu Wanda zai iya zama da ita ya kula da rayuwarta kamar ni Dinan nasan ta wannan hanyar kadai Zan iya saka muku irin rukon da kukaimin baduk wani kanin ubane zai rike da Amana kamar yadda karikeni ba Sabi da Haka ina alfahari da ku " dadine da farinciki ya ziyarci zuciyar dukkanninsu sai ayanzu suka samu kwarin gywa da tabbacin tabbas AFNAN tasamu gata su ayanzu Babu abin da zasuyi musu face fatan alkairi da addu,ar Allah ya barsu tare.

Murmushi AREEF yayi ya Mike tsaye yace Abba Ni Zan fita office "okay tom Allah ya kiyaye hanya Babana sharrin mutum da aljani Allah ya karemin kai" Amin AREEF yace domin yana din dadin wannan addu,ar da abba yakemasa akullum indai zai fita shi yanzu Babu abin da ya nema yarasa Sabi da kwatakwata beyi maraici ba Abba yazamemasa komai godiya kawai zaiyiwa ubangiji da yamusan ya Masa iyaye nagari kamar dadynsa da momynsa.
____ 💋 *AFNAN* 💋______
*Chptar 2*

💃💃*TO!! TO!! TO!! Shhhh*😌 *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*💋*AFNAN*💋WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA 💋 *AFNAN* 💋.
*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *✍️
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*AFNAN*_
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ƊAN GORO*_
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

_*JARUMAI💪🏻WRITER'S ASSOCIATION📚*_

_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar Ƙasƙanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
_And now_
💋_*AFNAN*_💋
*BOOK one*

*Chapter 2*

****
_________Tun da AREEF ya fita harabar gidan be huce ko inaba sai parking space, mota yashiga Kai tsaye office dinsa ya huce wan da yake can nesa kadan da gidan su, befi minti 10 da fito wa ba ya Isa inda ya tarar da mutane sai faman jiransa suke cikima har da abokin sa *KAMAL* .
Yana Shiga cikin office d'in da Aka narka dukiya Kai Kana kallon gurin kasan dukiya tayi kuka dan tsabar haduwar gurin da keruwarsa ,wata kujera ya karasa can karshen office din ya zauna Nan take yafara sallamar mutane daya bayan daya har ya kammala, bayan yagama sallamar sune abokinsa Kamal ya shigo ciki tare da samun kujerar dake fece din AREEF ya zauna, hannu ya fara Mika Masa suka gaysa sannan yace "abokina kana lafiya kwana biyu Allah kayi wuyar gani " Yar dariya AREEF yayi yace "uhm Kamal kenan inawani buya anan bayan kasan inda nake duk lokacin da Kai niyya zaka zo ka ganni" "ni n'a isa kuwa ban isa ba aykai kazama ango yanzu Tun da Abba yayi maka aure shikkenan kuma ka manta damu" "hmm Haka kake gani Kamal amma ni bawani buya danayi" amma millions A.R yanaga duk ka rame lafiya kuwa Kai da zan ganka kullum cikin kiba kayi kyau ka kara hasken amarci?" Ni wallahi ma dariya ka bani duk wannan kibar danayi shine zakace na rame tab nidai bangani ba" "uhm Daman bazaka gani ba ay tun da ka gwammace kacuci kanka kazauna da AFNAN" me ban fahimce kaba? Me AFNAN d'in tayi Naga dai "yar'uwata ce ko" "Daman Haka zakace ay bayan naji duk abin da yake faruwa a Gari " waro Ido AREEF yayi tare da hadiye wani azabebben yawu acuciyarsa yace" nashiga uku kaddai ace mutanen gari sunsan abin da AFNAN take" afili kuma sai yace "me AFNAN din tayi" " Kay bakasan abin da yarinyar take ba to idan ma baka sani ba Bari na sanar dakai AFNAN ba matar aure bace Kuma ba ta cancanci tazama uwa ga "yayan ka ba Yarinyar "yar luwadi kuma karya mebin mat..." Ay bé karasa maganar ba yaji wasu gigitaccun maruka a kuncin sa har guda hudu ji kuke tassss tasssa!!!!!.

__atsorace cikin gigita ya dafa kunci yace" AREEF yau Ni zakasa hannu kamara Ni Kamal?" "An mareka din nace namareka din matar tawa zaka na aybatawa Kai waye "nace who are you?" AREEF ya fada tare da ware manyan manyan idanuwansa a kan fuskar kamar idon nan nasa kuwa ya kada yayi jajur yace" Kamal futarmin daga office" get out !!" Zuciyar kamar datake tafasa Sabi da wannan cin mutuncin da AREEF yayimasa hakan yasa ya kuduri aniyar Rama abin da AREEF yayi Masa ta kowacce siga" kwafa yayi kawai ya fuce batare da yace wa AREEF komai ba , shiko AREEF koma wa yayi ya zauna sharaf a kan kujera bakinsa n'a furta innalillahi wa'inna ilaihi Raju un" allahumma ajirni fi musibati" why meyasa "My wife Kay no AFNAN ba Haka take ba"bazansa wannan azuciya taba" kansa ya dafe tare da sake runtse idonsa ya shiga tinanin ta yadda zai bullowa wannan lamarin ace duk kudinsa shin Aina ake aykin *DICK* inason ayiwa AFNAN ayki to Amma Aina kenan" Haka dai yarinka saka da warwara ya saka wancan ya warware wannan.

*Kamal kuwa tun da ya fita be tsaya a ko Ina ba sai inda ya Saba zama da batattun abokanan da,Yana zuwa ya zauna Rai abace yace "kubani sigarii" mikomasa sukayi sannan suka hadamasa hadda giya, sai da Kamal ya Sha ya bugu yayi tatul sannan yashiga labarta musu abin da ya faru tsaninsa da abokin sa AREEF, yakara da cewa " wai ni A.R zai yiwa Haka ni zai Mara sabi da na zagi waccan shegiyar yarinyar har zai nuna tafini mahimmanci narantse da Allah sainayi maganinsa wallahi sai na rabasa da duniyar Kuma na auri ita shegiyar yarinyar na samu kudi da ita" Tun da dama Bata da amfani yarinya kamar namiji wai juma a Haka macece Bata da ayki saï lalata rayuwar kannenmu " sorry na gurina kabasar kawai" Amma fa Ina tabbatar maka zaka samu kudi da yarinyar allah "hhh saï kun fada ayni nagama tama me zanyiwa fatan c'en ba da kudi yake takama ba kashe shi zanyi sannan nakashe iyayen nasa da kannen ita AFNAN din na aureta na wulakanta rayuwarta sannan na gaje dukiyar" sai oga Allah muna bayanka"kowa ya tuba Dan wuya ba lada kabamu mintina kalilan mu muttsike rayuwarsa kamar yadda ake yiwa cinnaka" a,a kubarshi tukunna dai abi a hankali kasan irin wadannan yaran takarkashin kasa ake bi musu idan ba Haka ba sai a kamamu"eh kumafa Haka dan wallahi kaf garinnan sun bi sun tare kudi a gidansu inda kasan mu wani laifin mukai muka zo a Mara arziki" a,a fa muma zamu samune muna ganawa da shegen" Allah ko" allah" gaba ki dayansu suka kwashe da dariya sannan suka cigaba da shan Kayan mayensu.
Chapter 2 · 0% Book details