Sashe 12
Afnan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Doctor na zaune a office dinsa Yana kallon wata Tasha yaga an dauke an Nuno accident din da su AREEF sukayi, Abu kamar bazata mikewa yayi cikin hanzari ya zame glass din sake idonsa ya kurawa gawawwakin Ido tabbas Babu makawa sune ,to Amma Ina AFNAN?" Zaro Ido yayi yace" kardai ace t.v dake dakinta a kunne take an shiga uku"ya kwasa a guje zuwa dakin datake kwance ,dadai lokacin da ta Kai kansa zai Shiga lokacin AFNAN takawo Kai zata fito tana faman rusa ihu, kanta ko dankwali Babu ruwan ma fincikewa tayi ta fito, daga ita sai jallabiyar AREEF dake jikinta ,rukota likitan yayi Yana cewa"lafiya kitsaya AFNAN kada ki fita ,yanzu bakya cikin hayyacikin" kacikani doctor kabarni ,yazakacemin na dakata bayan ga ahalinacan akwance Ina gani, wallahi koka cikani ko ayanzu namaka ihun kwarto" eh naji koma mezakice Amma ki dakata mutafi tare" "Baki tabude zatayi magana numfashin ta yashiga yin sama sama daker ta iya cewa" likita canciiiiiiii".... Dakata AFNAN yayi saurin sakinta ta watsa a guje, duk inda ta huce a asbitin kallonta ake wasu kuma su gudu sun zata mahaukaciya ce, gudu take zubawa akan titi duk motar da tataho sai dai ta kwauce mata badai ita tamatsa ba Dan Takoma bataji Bata gani da alamun tafara zarewa, inda taga mutane jingim da yansanda Nan gurin ta karasa aguje, tana zuwa ta hankade kowa ta huce, an zagaye gurin yadda Babu Wanda zaije Amma ita tusa Kai kawai take, dasauri dansan Dan ya rikota Yana cewa" yarinya lafiya kuwa"? Banza tamasa itadai Babu abin da take cewa sai" nashiga uku na lalace shikkenan narasa duk wani gata ,yau Babu momy Babu Yaya AREEF me kula dani innalillahi wa'inna ilaihirraju un" hannunta ta fincike ta fada kan gawawwakin tana kuka abin tausayi ,daga taje ta jijjiga wannan sai ta jijjiga wancan" AREEF ta kalla tana kuka tana ganin yadda yake kwance kamar me bacci sai dai baya numfashi, kuka take tana cewa" Dan Allah Yaya katashi kada kacemin bazaka tashiba* Dan Allah kace mafarki nake Yaya,Yaya AREEF kada kacemin tafiya Kai kabarni, Dan Allah Yaya katashi Dan Allah katashi sai da nace kada kafito Amma kaki" yanzu shikkenan narasaka wayyo Allah Ni AFNAN Naga rayuwa, nashiga uku Yaya katashi Dan Allah, idan katafi kabarni wanene zai kula dani waye zai nunamin soyayyar dakake bani, waye zai min wanka yabani abinci, waye zai n'a kula dani yaya sankinkayana Kai ne kagogemin kaccanzamin Kaya ka lallasheni har nayi bacci to yanzu duk wazaimin wadannan " Dan Algirman Allah kada kutafi ku barni Ni kadai Babu uwa Babu uba Babu dangi Babu yayana" to mezanzauna nayi aduniyar ,wayyo Allah na meyasa mutuwa zakimin yankan kauna ,natsani wannan duniyar banason rayuwar Nima mutuwa zanyi" ta karasa maganar tare da tashi dasauri ta nufi bakin titi ta tsaya a gaban wata mota ,wai tataketa ay dasauri doctor da ya biyo bayanta ya janyeta zuwa gefe Yana cewa" AFNAN Wai Baki da hankaline bakisan kaddaraba, luuuuuuu ta sulale a kasa sumammiya Bata ko motsi.
Mutanen dake gurin kuwa bakaramin tausaya mata sukai ba domin tun da suke Basu taba jin irin wannan Abu da yarinyar Nan take fada ba tabbas jikinsu yayi sanyi wasu suna kuka wasu Kuma idonsu duk yacicciko da kwalla.
*LONDON*
"AMEER kabi abin da nace maka kana son ubangiji ya kamani da laifi biyu ne, da ace nasan Haka zata faru da tun wuri na daga Kira sa yanzu Ina Zan samesu BAYAN akunnena naji kamar sunyi accident ne" duk yacce za a Yi yau dinan sai na kwana a KOGI kagane Kuma kubi abin da nace a hadamin kayana sanna ashiryamin jirgi yaudinna saina bar London bazan sake kwana anan ba" shiru Ameer da AYAAN sukayi kowanne yayi tsuru tsuru Yana kallon ikon Allah ,sudai sunsan tun da suke da shi Basu taba ganin mutanen dasuka shiga zuciyarsa irin wadannan ba ko meyasa ,to shi Ina ruwansa da koma mené ta samesu saï kace wani su ne sukayi accèdent d'in AYAAN ya fada acikin zuciyarsa, "AYAAN mekake tunani bazakai abin da n'a saka ba ?" Am sorry yaya ni n'a isa Bari yanzu Zan je nayi" wallahi AYAAN idan ka batamin lokaci bansani mutanennan ba akanka Zan huce Dan kasan sauran.
_ 💋 *AFNAN* 💋______
*Chptar 13*
💃💃*TO!! TO!! TO!! Shhhh*😌 *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*💋*AFNAN*💋WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA 💋 *AFNAN* 💋.
*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *✍️
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*AFNAN*_
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ƊAN GORO*_
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*JARUMAI💪🏻WRITER'S ASSOCIATION📚*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar Ƙasƙanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
_And now_
💋_*AFNAN*_💋
*BOOK one*
*Chapter 13*
_________ oga meyasa zaka zauna kana kuka lafiya kuwa" muda yakamata muyi farinciki,"bazaka ganeba ayaune natabbatar da nayi babban kuskure kashe AREEF DANAYI shin bakaji me AFNAN take fadaba bakaji tana cewa shine faranta ba, AREEF bawan Allah ne sannan me tsoran allah mutum ne tausayi da imani "ah yanzu to mekake nufi ?" Sokake muje mu fallasa kanmu muce mumuka Yi silar mutuwarsu" zaro Ido Kamal yayi yace "kada kasoma baka da hankali yanzu Ina zamusa kanmu idan aka kamamu tab, kasan wane AR kuwa ,lallai bakasan ta dalilin kywawan halayyarsa irin mutanen da yake dasu ba" yan zu dai Ina wayar dakace ka dauka,?" Gatanan a aljihuna" oky badai a kunne take badai ko?" Eh nakasheta to yanzu" yauwa tom Bari naje gida anjima zamuyi magana Dan yakamata ayi Jana,izar su AREEF da Ni kada mutane su fahimci wani abu akai" oky Babu damuwa " yafada tare da mikewa ya bar gurin.
*LONDON*
"Yaya angama shirya komai" yafada tare da kallon AREEYAAN dake zaune Yana kallon sama ya zabga tagumi, "am Yaya lafiyarka kuwa Naga kayi shiru abin da bantaba gani kanayi ba yawan tunani "hmm kasan menakeso dakai AYAAN inason ka Kira wannan yarinyar kace tafita daga rayuwata tadaina hadani da iyayena fa" yaya wakenan wai *ZAKIYYA* eh ki sokake saï n'a kara maimai tamaka " a,a ni fa yaya ban Ceba Amma Dan Allah Yaya Ina neman wata alfarma a gurinka" inajinka AYAAN?" Yafada atakaice "Yaya meyasa bazaka hakura kabi umarnin su abee ba yakamata ka fahimci gata suke maka fa, allah Yaya a rayuwarnan ba kowacce macece zata iya sonka tsakani da allah ba du ba da irin kyau da tsari da murya da allah ta baka, nifa Yaya badan Kar ace nayi karya ba danace Kai din kaceka dari duk da ance mutum baya taba zama 💯 amma Kai yaya kazama" ta isheni Haka AYAAN kabarni naji da abin da ya dameni ,Naga kamar Kai baka da hankali shin kamanta abin da ke gabana wadannan mutanen da bansan halin da suke ciki ba, gashi abin takaicin n'a Kira wayar amma akashe abin saï Kara bani tsoro yake" ga momy Tace a yau dinnan nadawo gida *SAUDIYA* akwai wata magana dazamuyi nasan bazai huce akan "Yar zarki mua,az bace ZAKIYYA ,nikuma wallahi bazan iya aurenta ba nafison insamu Macé wadda ni zanji ina sonka sannan nasha wahala akanta wannan itace wadda n'a tabbatar bazata soni dan kudi ko mulki ko nasabata balle kyau n'a" hmm Yaya bazaka fahimci abin da nake nufiba babban tashin hankali ne da bara zama ga masarautar mu ka dakko wadda ba jinin sarauta ba ka aura Kuma bayan ga sarauniya ZAKIYYA tana sonka" Short up "kabarni na yanke abin da nake ganin shine daidai get out" ya Dada tare da nuna Masa hanyar fita ,Ni Zan huce SAUDIYA a yanzu tun da nakasa samun wadancan a waya".
Tun da doctor ya tallafo AFNAN Kai tsaye asbiti aka koma da ita ,Bai war Allah ko numfashi ba tayi ballantana Kuma ta mota ,likitocin asbitin ne suka rufa akanta domin ceton ran wannan yarinyar daker suka iya samo kanta,saï dai babban tashin hankalin shine tadaina gane komai sai surutai datake famanyi ,Gaba ki daya tabi ta burkice inban da abu daya datake cewa" yaya AREEF dan Allah kada ka tafi ,wayyo ga yayananan yadawo ,bai mutuba yaya AREEF Dina Yana rayé wayyo allah Yaya AREEF " hawaye ke bin kuncinta "likitan ne yashiga tofa mata adduo,I ko za a samu tadan samu kanta ,amma ina saima tafara cewa" kaima Kana son yayana ko" bakayadda Yaya AREEF ya mutu ba ko, zaizo Yaya zandawo ya kawomin abinci naci, yamin wanki ya canzamin Kaya" wasu zafafan hawaye ne suka fito daga idon doctor Bai Yi niyar yin kuka ba Amma sai da tasa shi kuka domin irin abin da take da furgitar da take yaci ace duk wani me imani ya tausaya mata, ganin yarasa yadda zaiyi da itane yasa ya dakko allurar bacci zai mata ayko tashiga ihu tana kururuwa tana cewa" Dan Allah kada kayimin kabarni naciga ba da kallon yayana ,kaganshi can Yana kallona , murmushi yakemin Dan Allah kada ka rabani da kallon fuskar yayana" tana maganar tana tsalle da ihu tana kallon kofar fitowa, tabbas AFNAN ba karya tayi ba tsabar rufewa da tayine yasa take kallon kamar AREEF ne a tsaye Yana mata murmushi, doctor kuwa wasu likitocin ya Kira suka danne Masa ita yasamu yayi mata allurar bacci,cikin mintina kalilan bacci ya kwashe AFNAN tana faman shashsheka tare da sauke Ajiyar zuciya.