Sashe 8
Zumah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Kulawa kuwa tunda ta fito taje gonar mlm audu ta tsinko mango da goriba, kana ta ɗauko hanyar dawowa gida, tana shigowa cikin gari tayi kiciɓis da mlm garba wanda ta yanke wa zakaru jiya tacinye, to yaran dasuganta sun gaya masa shine tafito wuri janjan yana nemanta zeje gidansu, to shinefa yanzu suka haɗu. "Ke kuluwa, tsaya anan dan ubanki waya sakaki kiyankamin zakaru eye? Kece kika yimin kiyonsu to wabillahil azim sekin biyani kinji nagaya Miki muguwar banza muguwar wofi, yafaɗa yana ƙoƙarin damƙota. Baya tayi da sauri tana kwaɗamai harara cikin tsiwa tace "eh ancinye zakarun kuma baza'abiyaba, da wayace kasakesu suje ɓarna da sata agidan mutane? Ai ina da hatsin sata kaciyar dasu, shiyasa nima barage maka nauyin haram ɗin da suke ɗauko ma nacinyesu, kaga na taƙaitama wanda zasu ɗauko ma agaba sekaji da wanda duka abaya, taƙarasa zancen tana murguɗa masa baki. "Ke dan ubanki nizakiyiwa rashin kunya? Agidan ubanwaye sukaci haramun ɗin? Shegiya fitinanniyar yarinya, yana maganar yana yowa cikinta da zimmar yadaketa, haba, ai tsalle ɗaya tayi ta kwasa aguje tana ihu, Shima binta yayi yana faɗar atare masa ita, aiko cikin sauri wasu samari suka taso zuwa kamata, tsallakesu tayi tabi ya tsakanin ƙafar ɗaya tafice aguje, tana ware ƴaƴan goribar data tsinko tana jifansu dashi tana ihun kiran akawo mata ɗauki karto yabiyota, "wayyoo Allah jama'a akawo ɗauki kwarto da rana tsaka, wayyoo zekasheni kwartoo jama'a, hakan take ihu tana kiran mutane kuma tana jifansu da ƴaƴan goriba dana mango, kafin kace me tuni tayi musu rauni domin ta fasawa kusan mutum huɗu kai da giribar ciki kuwa hadda mlm garba, amma hakan suke binta dafe da goshi yana zubar jini. Mutanen da take kira kuwa duk wanda yatinkaro yaga itace seyaja baya domin ba wanda besan wacece kuluwar jadda ba a shuwarim.
Canal Yusuf ne ya ɗauko Khalifa a kafaɗa, ƙanenshi da jadda na biye dashi abaya, yaseer yabuɗemai mota yasakashi, jadda se addu'a take masa, suna cikin hakan sega saƙom megari. Cikin ladabi suka ƙarasa gun jadda sabida ganin wannan zugar sojojin, kana sukace "jadda megari ne kesan ganinki keda kuluwa yanzu a fada. "Innalillahi mikuwa kuluwar tayi yanzu har megari kenemanmu? Ta tambaya a tsorace. "Idan muje zakiji jadda, cewar ɗaya saurayin. "Mike faruwa jadda? Cewar canal Yusuf. "Wai ƙanwarku ce megari kenema nasan kuma wata maganar ta ɗauko, to jekace kuluwa dai bata gida nikuwa kunganni anan jikokina ne sukazo ba inda zani domin jikanane bashida lafiya sabida haka yayi haƙuri sejikana yasamu lafiya zamuzo nida kuluwar, tafaɗa cikinjin haushin kiran domin duk abinda kuluwa keyi jadda bataso datti yasani. "Aa jadda baza'ayi hakaba, bara muje muji mike faruwa tunda Allah yasa munzo, Umar kuje asibiti kaida yaseer nida faruk kuma zamuje gun Kiran da megari keyiwa jidda...kafin ya rufe bakinshi sukajiyo hayaniya da sautin gudu, hakan muryarta tafara sauka akan dodon kunnensu tana kiran kwarto, kafin ta ɓullo kwanar tana gudu tana ihun kiran kwarto su mlm garba nabiye da ita, gakuma tururuwar yaran da suka biyosu, tana isowa inda suke ko kallo su batayiba tabige mercial Umar dake bakin ƙofar gidan tafaɗa ciki aguje.....!
Book ɗin ZUMAH paid book ne 1k kacal 👌zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 9112799371 moneypoint sha'awanatu kasim. Idan kuma a Niger kike zaki turawa anan 👉 +2347037092176 My Nita sha'awanatu kasim, kana kituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp 🙏
Ga kuma wadda ke buƙatar books ɗina biyu zata iya biyan 1500, idan kuma uku kikeso zaki iya biyan 2k 🙏
Autar alheri✍️
[15/05, 10:41 pm] Autar alheri: 🐝🐝 🐝🐝🐝🐝🐝🐝
🐝 *ZUMAH*🐝
🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝
ZUMAH
GAZAƘI GA HARBI
MAGANINKI🙄
(SEDA WUTA🔥)💃
Erotic love funny with sexy story 🥳🥳🥳
Writer by
Autar alheri✍️
🐝🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝
🐝🐝
🐝
Up'up'upp Dr Yasmeen 🥳💃
Oh'oh'ohhhh 💋🔥
This story bance komai ba 🤭 amma fa idan kinsan bakida miji akusa koda ke matar aurece please ki haƙura kawai zefi🤷
Bismillahirahamanirrahim
Book 1
Page 19&20
"Ido duk sauran yayun nata suka waro, suna faɗar subahanallah lpy kuwa? Faruk na ƙoƙarin riƙe mlm garba dake neman zubewa aƙasa sabida yadda ya zubda jini. "Bawan Allah miyafaru ne wai? Cewar canal Yusuf. "Wannan yarinyar wlh sena karairayata muzata fasawa goshi wlh waye yatsaya mata take wannan iskancin shegiya baƙar annoba..tass yaji saukar marinda seda yaga wuta, wanda ba zato balle tsammani, "captain kuɗagaminshi kusakashi a mota, cewar Umar yana huci. "No Umar please kabarshi kaji...azafafe yace "kamarya nabarshi yaa Yusuf? Kanajin yadda yake gayama maganafa daga tambaya kawai, sekuma yajuya gun wannan saurayin ɗaya dasha jijin jikinshi yace "mune muka tsaya mata dan ubanka, gatanan cikin gidan kaje ka karairayata idan ka isa, taya zaku koro yarinya haka kamar wasu mafarauta kuma azo ana tambayar ku kana neman gayawa mutane magana duk wurin nan kaga sa'arka? Yafaɗa cikin tsawa...tuba yakeyi ranka yadade amasa afuwa dan Allah. Cewar mlm garba....canal Yusuf kuwa nisawa yayi kana yace"Umar karna ƙarajin bakinka please. Sekuma ya kalli mlm garba yace "baba mike faruwa ne kuka biyo wannan yarinyar dudda ƙananun shekarunta? "Dan Allah dan samari kuyi haƙuri amma wlh kuluwa ce halinta sedai abarta. Jiyane ta ɗauke zakaruna biyu tayanka ta cinye, shine kuma yanzu danayi mata magana takemin rashin kunya, naje kamata na zaneta ta gudu, to ninefa na nemi temakonsu Musa akan suruƙemin ita, shine tarinƙa jifarmu da ƴaƴan goriba tana kira mana kwarata, yanzu kamarni kuluwa zata fasawa kai tana kirana kwarto kuma akan hakkina bayan nayi jika da itama, yaƙarasa zancen yana sakin kuka.
"Ya lahi allah cewar canal Yusuf, kafin yanisa yace " dan Allah baba kuyi haƙuri kasan halin yaran zamani amma in sha Allah samu ɗauki mataki akai. Da sauri jadda tace "yo wani mataki kuma dagajin anzowa yarinya da sharri sekace zaku wani ɗauki mataki to wlh Yusufa kafita Idona inrufe ina gayama domin naga alama sam bakasan suwaye mutanen garin nan ba...shidai canal Yusuf beƙara cewa komaiba yazaro rafar kuɗi ƴan dubu dubu guda biyu yabawa mlm garba yace "baba kuyi haƙuri dan Allah in sha Allah zakuyi maganin matsalar ga wannan kuɗin zakaranka kuma kuje aduba muku ciyon please. Dasauri mlm garba ya karɓa yana godiya, haƙuri duka canal Yusuf yabasu, kafin suka tafi bayan wannan saurayin yabawa Umar haƙuri. Sudai saƙon me gari suna gefe suna kallon ikon Allah. Su mlm garba na ɗagawa Mercial Umar yafaɗa cikin gidan azuciye. Koda yashiga tana zaune akan bishiyar tsakar gidan yana shan mango tana waƙarta ranta fyes tamkar ba itace ta haddasa komai ba. Azuciye yafinco ƙafarta daga kan bishiyar kana ya cillota ƙasa. Aiko ta tartsa uban ihu tana kiran jadda, ball yaƙarayi da ita cikin takaici ya fisgota zuwa ƙofar gidan inda sukayi shankankan da jadda zata shiga cikin gidan, ko kallon jadda beyiba yaƙara hankaɗata yanacewa "yaa Yusuf kuyi gaba kawai bara mu muje wurin megarin, bejira cewar Yusuf ba yatasa ƙeyarta agaba ƴan aiken megari sukabi bayansu, hakama jadda tabisu tanata surfawa Umar masifa amma ko ajikinshi. "Ohh ya rabbi, faruk kaida yaseer kuje asibiti bara nabishi karyaje ya ƙarasa kwaɓe komai acan, yana gana faɗar hakan Shima yamara musu baya. Shi kuwa yaseer shiga mota faruk yaja sukabar gurin.