← Book details Zumah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 9

Sashe 7

Zumah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Wata muguwar tsawa kuluwa tadaka musu tahanyar faɗar "kuuuuu fitinannin bil'adama masu kunnen ƙashiiiiii kumin shiru kafin na ƙarasa gutsure wannan ƴar pipin taku mekama da igiyar saurooooo, tafaɗa cikin jan kalumar. Ai gum sukayi kowanne najin kamar yamutu dan azaba. Ƙara lanƙwashe murya tayi kana taci gaba da faɗar "wato kune marasa jin maganar gari masu tafiya sheɗan namusu fitsariko? Shine kukabiyo godiyarmu har acikin gona kuka biyota aguje dan samun wuri hadda dukanta datsumagiyaaa, to yau zamu ɗanɗana muku kalar tamu azabar yadda zakuji daɗin ƙara shigar harkar kuluwar jadda gobe kunjiko. Yar tsimurmura ƙara masu dakalar taki azabar yadda zasuji daɗin ƙara kula mana goɗiya. Angama gimbiyar ƴan shilaaaa, hafsatu ta amsa mata kana ta ɗago wasu ruwa ajikin yar roba duk tawatsa musu. Gaduwan da mugun zafi amma ba wanda ze iya ƙona mutunba, kana attarugune suka malkaɗa aciki wanda sukayi farfesu dashi ɗazu shine suka ajiye domin isarda wannan manufar tasu, tana watsa masu suka bisu da dorinu, sosai suke zabga musu bulala, ga kaikayi gazafin ruwa dana attarugu, gakuma tsoro, kana gaya basa iya ɗaga koda yatsarsune balle suyi wani yunƙurin domin su temaki kansu. Kala suna kuka yana fita harya dena fita sabida azaba. Seda sukayi musu lilis har seda suka suma kafin suka barsu musamman kuluwa da babu inda take duka ajikinsu se penis dinsu dale lilo😂 idan ta daka aranta race "idan nazaneki naga yadda za'ayi fitsari gobe,😥 hakan dai da ƙyar hafsatu tajata suka tafi ganinsu ilu sun rigada sun some sabida azaba...suna fita basu zame ko inaba se lungun gudansu hafsatu, kuyi dariya son ransa kamar wasu zararru kafin kowacce tanufi gidansu, ranta fyas, kuluwa na haura katanga ta ɗibi ruwa ta wanke fuskarta, kana ta lallaɓo zuwa ɗakin yaa Khalifa. Wanda Izuwa yanzu yagama jigata. Ganin yadda yake kwance ko motsi da kyar yakeyine yasa tace "ah'ah su yaa Khalifa ana nan ana fama kenan irin wannan zawo haka duk ɗaki yahalake da ɗoyi, badai akawance ne kake mana zawoba, humm unn unn wlh wannan zawo da ɗoyi yake, to maganinka kenan yaa Khalifa, komadai minene Kaine kajanyo gobema kaƙara shiga gobar kuluwar jadda, anan zakaga asalin yadda ake chaskale wlh domin bama iya zawo zakayiba, dama nagayama ba'acin bashin kuluwa kuma wlh duk wanda yaci seya biya, tana gama faɗar hakan ta fice abinda ranta fari tass.

Runtse ido khalifa yayi da ƙarfi yanajin yadda zafafan hawaye ke wanke mishi fuska, yanzu ace iyayensu daransu, suma daransu jadda tamaida musu ƙanwa tamkar ƴar ta adda, rashin imani ƙiri'ƙiri kuma ko ajikinta, gaskiya doline Susan abinyi. Hakadai Khalifa yake har inda akayi asuba abin yata azzara yayi yawa domin har ruwan jikinshi na neman ƙarewa, ganin dai idan yaci gaba dayin shiru mutuwa kawai zeyi a ƙyauyen nan ba wanda yasani yasakashi janyo wayarshi da ƙyar yalalilo wata nomber antubuta YAYA CANAL, da manyan haruffa. Shiga kiran contact ɗin yayi dedai harta katse ba'a ɗagaba, alokacin shi kuwa canal Yusuf dayake kira yana masallaci bedawoba yabar wayar agida. Seda Khalifa yayi masa wurin 4 miss calls beɗagaba kana yatuna da ai lokacin masallacine, a Nigeria, hakan yasa ya maida kiran nashi gun BABBAN YAYA, ringing ɗaya ana biyu yaɗaga wayar amma bece komaiba, Shima Khalifa Sanin bace wani abin bane yasa yabuɗe baki dakyar yace "Babban yaya help me I'm sick very well. Azabure yamiƙe zaune ciki muryar shi me firgita Yan maza yace "what? subahanallah What is wrong with you? ""I am having diarrhea and vomiting, I cannot even get up., yafaɗa cikin ƙarfin hali. Ido Babban yaya yawaro cikin mugun kaɗuwa yamiƙe tsaye yana faɗar "innalillahi where are you now? "I'm here to the jadda house. Besake cemasa komaiba ya yanke wayar. Kawai tare da dannawa calan Yusuf kira, Shima still be ɗagaba, hakan yasa yamaida kiran nashi gun Marcel Umar, ringing ɗaya Umar yayi picking, batareda yayi maganaba yaji muryar yayan nasu cikin hargagi yake faɗar "Umar, get on the plane now, get Khalifa to the hospital for me, I'm on my way too. "Okay babban yanzu kuwa in sha Allah, yana shuwarim ne har yanzu? "Yeah. Daga hakan ya yanke wayar. Fasa shiga cikin gidan yayi yajuya gurin mota, cikin sauri canal Yusuf dake fitowa daga part dinshi yace "Umar zaka fitane? "Eh yaa Yusuf zanje shuwarim ne na ɗauko Khalifa inaga bashida lpy ne ko kuma wani abinne yasameshi domin yaya farhan ne yace na ɗauko shi. "Okey muje Nima Naga dukansu sun kirani daga harfan ɗin har Khalifa amma nayi missing call din dasu maybe akan zancen ne. Shiga mota Shima yayi kafin sutayar sukaji faruk da yaseer na faɗar suma zasuje, hakan duk suka ɗunguma zuwa airport inda jiragensu suke, suka shiga ɗaya yaɗaga dasu zuwa garin Jigawa...!

Book ɗin ZUMAH paid book ne 1k kacal 👌zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 9112799371 moneypoint sha'awanatu kasim. Idan kuma a Niger kike zaki turawa anan 👉 +2347037092176 My Nita sha'awanatu kasim, kana kituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp 🙏

Autar alheri✍️
[14/05, 10:52 am] Autar alheri: 🐝🐝 🐝🐝🐝🐝🐝🐝
🐝 *ZUMAH*🐝
🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝

ZUMAH
GAZAƘI GA HARBI
MAGANINKI🙄
(SEDA WUTA🔥)💃

Erotic love funny with sexy story 🥳🥳🥳

Writer by
Autar alheri✍️
🐝🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝
🐝🐝
🐝

Up'up'upp Dr Yasmeen 🥳💃

Oh'oh'ohhhh 💋🔥

This story bance komai ba 🤭 amma fa idan kinsan bakida miji akusa koda ke matar aurece please ki haƙura kawai zefi🤷

Bismillahirahamanirrahim

Book 1

Page 17&18

"Suka ɗaga segarin Jigawa, suna sauka airport wasu sojoji ne sukazo tarbarsu, daga nan suka harba kan kwalta suka nufi garin shuwarim...jadda kuwa bayan ta gama sallar asuba tazo ta duba Khalifa sedai a yadda taganshi hankalinta yayi mugun tashi, cikin tsoro tace "hamisu yazanyi dakai yau ni hauwa kulu inaganin lukutar masifa, wannan yaro haka kajigata? Innalillahi wani Inna ilaihi rajiun, bara nakirasu Sambo suzo sukaimin kai bayi na gyara maka jikinka kajiko. Cikin sauri yariƙe hannunta yana faɗar "aa jadda karki kira kowa please. "Yau nashiga aljanna da izinin uban giji to idan bankirasuba yazanyi hamisu? Tunda nidai bazan iya ɗaukarka ba, kuma bazan barka acikin wannan ƙazantarba. "No jadda karki damu nirakira babban yaya na tabbata yanzu ƴan uwana suna hanya, idan sukazo koma minene zasumin karki damu, yafaɗa da ƙyar, suna haka kuluwa tafito tagansu sarai amma tayi kamar bata gansuba tafice daga gidan.

Fitar ta keda wuya sega dirar motoci jadda taji aƙofar gida kamar zasu tada garin, yara kuwa duk sun kewayesu, harma da manya domin abokanan aikinsu da suka ɗaukosu a airport duk kayan sojoji ne aikinsu, sune kawai ke sanye da kayan gida, Umar ƙananun kaya riga da wando, hakama yaseer, faruk da Yusuf sune kesanye da jallabiya kasan cewar daga masallaci suka fito... Gaba ɗaya mutanen gari sun tsorata da ganin wannan sojojin kamar waƴanda sukazo yaƙi, amma su ko ajikinsu. Cikin kuzari da sassarfa suka nufi cikin gidan, kai tsaye, suna shiga jadda na fitowa, cikin farin cikin ganinsu tace "lale marhabin da mazajen mafa wlh kunzo a dede yusufa ga ƙanenku can cikin halin jinya kuma yaƙi yadda na nemo kowa ate makamin ingyarashi, yace lallai se ƴan uwansa sunzo to tun da ko iso kuzo kuga yadda yakoma mana. Kallonta Yusuf keyi cikin sanyin halinshi yace "karki damu jadda tunda munzo ai komi zezo da sauƙi. Shima yaseer riƙo hannunta yayi yana faɗar "jadda duk kin ruɗe tunda miji ba lafiya ko? "Badoleba yaro yazo lafiya lafiya amma kwatsam abu yasameshi ai doline hankalina yatashi. Tana maganar suna shiga cikin ɗakin da Khalifa yake, domin dai Umar da faruk dukkansu ba wanda yace komai. "Subahanallah little datti hakan abin yayi tsanani domin hakan suke kiranshi wani lokacin basa cewa Khalifa musamman canal Yusuf. "Umar ɗagashi muje toilet cewar canal yusuf yana riƙo Khalifa, suka dagashi su biyu suka nufi toilet dashi, yaseer yazuba musu ruwa yakai musu, shikuwa faruk ya shiga gyara ɗakin batare da wani ƙyanƙyamiba. Acan toilet kuwa, yaseer na kai musu ruwa, canal Yusuf yayiwa khalifa wanka Umar ya wanke kayan da suka cire mishi, seda suka wankeshi tass, kana suka ɗaukoshi, anan dakinshi suka dawo domin faruk ya gyara komai kamar ba abinda ya faru aciki. Wasu kayan canal Yusuf yasaka mishi, kana sukacewa jadda zasu kashi asibiti ne.

Acan waje kuwa ƙofar megari cike take maƙil da ɗan mutun, sabida ankawo me gari ƙorafi akan kuluwa, duk abinda tayi aranar dasu ilu suka biyota anzayyanawa me gari ta haddasa tashin hankali cikin gari kowa ya ɗauka ƴan bindiga ashe itace, gakuma waƴanda suka ƙone da talge sanadin wannan abin sunacan suna jinya, kana gasu ilu akwance rai a hannun Allah domin da ƙyar aka samu suka farfaɗo nan ne suke bada labarin aljanun kuluwa ne suka musu haka, to wasu sun yadda wasu kuma basu yadda ba, sunce bawasu aljanu shaƙiyancinta ne kawai. Gaba ɗaya kowa da abinda yake faɗa akanta da irin ta asar datayi masa, sosai me Gari ya ɗauki zafi hakan yasa yace aje azo nada da ita gabansa har ita har jadda.
Chapter 7 · 0% Book details