Sashe 3
Zumah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Tadira tabayan gidan, ihu suka ɗauka ana faɗar katacan tadira kubita. Cikin saurin samarin da sauran yara suka bita yayinda, khalifa yatare mace ɗaya yana tambayar ta abinda ke fariwa. "Wlh ɗan samari gidan lami suka shiga intasa ƙawayenta dukayiwa ɗanta duka kuma suka tsinke mata duka gwaibarta data fito, wlh kuluwa bataji Sam domin tasam dai gwaibar nan sayarwa sukeyi harsu samu ɗan abinda zasu saka abakinsu, amma gaba ɗaya duka bishiya shida seda yarinyar nan ta taigesu ta rabar yanzu fisabilillahi ta kyauta Kenan? "Innalillahi wani'inna ilaihi rajiun wannan wacce irin masiface, cewar Khalifa yana dafe kai domin bayaso yanunawa jidda asalin kalarshi yasan bazatasha da daɗi ba. "a kul ɗinki Sahara akul ɗinki, aniyarki tabiki Indai kuluwa ce gani nan bari nan wlh, kun ɗauko karan tsanar duniya kun ɗora mata komi ya faru kuce ita, to wlh duk abinda yafaruda jikata bazan taɓa barinku sena nuna muku kuluwa nada asalin gata agarinan yawwa. Jadda ce ke wannan banbamin kamar zata daki Sahura daga faɗar gaskiya. Cikin sauri Khalifa yace "dan Allah kiyi haƙuri, zo muje gun wadda tayiwa barnar. Hakan suka fice daga gidan batare da subitakan jadda ba. Har fidan lami khalifa yaje yabiyata kuɗi masu tarin yawa wanda suka lunka ɓarnar da akayi mata huɗu kafin ya bar gidan, ya shiga gari neman kuluwa.....ita kuwa runda ta haura katanga tayanki hanya kamar cibilbilwa hakan take gudu iska na kaɗata shiyasa duk waƴanda suka bita suka kasa cimmata, hakan tarinƙa tamaula dasu acikin jeji kamar bawa biranya, sesunyi gudu na wala haula suna neman somewa kafin ta tsaya tana kallonsu tana dariya, idan tasoyin sharri seta ƙara kwasa aguje suma haka zasu ɗunƙula suƙara binta, daga ƙarshe dai sukaga bazasu iyaba dole suka barta suna mata Allah ya isa.
Abuja
Motoci uku ne suka shigo cikin harabar gidan, suna gama parking yafito cike da Jin kai yanufi cikin, yana kunna kanshi cikin parlor gidan Hanne me aikin ibba na fitowa ɗauke da miyar abincin sojojin gefen ibba, aiko sukayi karo da ita duk miyar ta wanke mai jiki. Azabure duk sukayi baya dashi har ita, yana faɗar "sheath are sense? Dan ubanki ni sa arkine? "Cikin rawar murya ta buɗe baki jikinta na rawa tace "da..dan Allah yallaɓai bebari ta ƙarasba ya ɗauke ta da wani irin mari seda tayi taga taga zata faɗi, kafin ya ƙara mata na biyu kana yayi Ball da ita. Tare dajan tsaki yafice da part ɗin kai tsaye yanufi nashi yanajin tamkar zuciyarshi zata fashe domin general Umar akwai baƙar zuciya sam baya ɗaukar wargi ko kaɗan....yana ficewa ibba nafitowa ganin hanne kwance ga ƙasa tana kuka ga miya duk tawatse awurin yasa tayi saurin ƙarasowa wurin tana faɗar suba hanallah hanne ɓari kakayi kodai keda babana ne domin naji tsayiwar motocinsu, tafaɗa tana shafa fuskarta ganin kwancin mari ra ɗau akan fuskar tata. Itadai hanne batace komaiba se kukanta datakeyi. Hakan ya ƙara tabbatar mata da cewar Umar ɗin ne domin shine bayayin laifi a faɗa idan anfaɗa seya lunƙa abinda yayi daga farko. Lallaɓata ibba tayi tarakaya ɗakinka kana takira jamila tazo ta gyara wurin sannan takaiwa sojojin wata miyar. Humm Umar kenan gazafin rai ga zuciyar masifa amma duk da wannan iskancin nashi akwai wanda yaci uwar ubanshi a zafin ran da zuciya.
Shuwarim
Sosai Khalifa yayi nemanta begantaba, hakan yasa yasamu wuri kusan wata bishiya ya zauna...ita kuwa tanacan zamanta cikin gona tana cin ƴaƴan itatuwa duk wanda yayi mata daɗi, seda tayi nak kana ta kwaso wasu tabiyo hanya tana tafe tana waƙarta, takusan shigowa gari tahaɗu da wasu yara su huɗu kowanne da ƙatuwar mabusarshi bolum'bolum yabusa suna wasarsu, haka kawai mabusar ta birgeta, cikin sauri ta ƙarasa gare su tace "jamilu kubani mabusarku nabaku mangoro da goriba, cikin sauri jamilu yamiƙa mata batare da yace komaiba gudun yasha masga, sauran biyu ma suka bata, kowanne tabashi mangoro biyu goriba biyu tunda ta kwaso abin kamar hauka, ɗaya ne yaƙi bata yakafe kawai yana kallo, aiko ta ƙanƙace ido tace, "to Kai ɗan zali bodara zaka bani tagirma kasha mangoronka maizaƙi ko nakarɓa ta tsiya kuma na soyama ayar bala babanka ahannu wanne kazaɓa. Ai tun kafin tarufe baki Shima yamiƙa mata hankali ƙwace tabashi nashi sukayi gaba itama tayi gaba abinta.
Ilu kuwa da abokan shi idi da tukur, Sunan suna zagayen gari nemanta, ganin sun zagaye ko ina nasu gantaba bane yasa suka kufi gona, aiko kamar daga sama suka hango bayanta tana tafiya abinta cikin nishaɗi tana waƙa. Tsayawa sukayi kowanne ya zari taumagiyar zogale sukabi bayanta cikin lallaɓe, suna isa inda take kawai suka ware kowanne suka zuba mata sumagiyar nan ta hannunsu atare. Wani irin tsulli kulawa tayi tareda sakin ihu tana fatali da ƴaƴan itatuwan hannunta, kafin ta dawo dede sun ƙara zuba mata ta biyu, aiko tajiyo cikin bala'i sedai ganinsu har su uku kuma duka manyan yasamari yasa ta buga ihu tare da kwasa aguje tana kururuwa. Suma suka dafa mata aguje, gudu takeyi tana kiran wayyoo ita Allah temako jama'a atemaki zasuyi kisankai, wayyoo gardawan banzan ƴan zaman kashe wando sunbiyoni, wayyoo jama'a akawo ɗauki, hakan take ihu tana nausawa cikin gari, sedai duk uban ihun datake taga babu me Shirin temakonta, hakan wani tunanin yazo mata, yana shigowa cikin gari, tahaɗe duka wannan mabusan gudu huɗu tatuma ta dira akansu, jikake ɗus ɗwo ɗwo ɗwosss ɗwoɗwsss tamkar tashin bindiga, tana gama fasaso taware duka muryarta da iya ƙarfi ta tace "wayyoooo Allah yajama kowa yayi ta kansa ga ƴan bindiga nan sun shigo jama'a kowa ya gudu, kowa ya watse, kugudu, kugudu, kugudu gasunan kugudafaaa, hakan take faɗa ita kanta tana gudun. Habawa ai 360 mutane suka shiga ware wa kowa nayi takanshi, wayanda amajalisa sun tsayar da me bahon nama nan sukabi takan juna, aka notakan menama akan bahonshi anabi takanshi ana gudu, daƙya da wala haula yasamu ya ɗago Shima fuskarshi dumu dumu da yajin nama ido basu buɗuwa ya arci hanya batare da yasan in da yadosa ba, haka yafaɗa gidan wata mata tana tuƙin towon ƙullu taga ƙaton yafaɗo mata ido rufe yana kashin gudum ceton rai, ai itama tabuga nana ihun tafaɗa uwar ɗaga yana kiran megida. Shima yafito karaye da malun malun ɗinshi domin yaga Mike faruwa aiko sukayi karo dame nama suka malun malum ɗinshi ta taɗesu duk suka kifa akan tukunyar towon ƙullu, ihu suka saƙi da ƙarar azaba, kana suka wuntsila can baya dasu har tukunnyar suka suka mulmula towon najuyewa ajikinsu, kafin su samu su ingije juna suka miƙe tsaye azabure suka ƙarayun kaura ƙana suka juya kowanne ya ɗauki tashi hanyar domin tsira da rai batareda sun damu da azabar ƙunar dake jikinsuba.
A rumfar me atayema hakan abin ya kasance domin tulu aka rinƙayi ana faɗuwa kowa na neman hanyar tsira da ranshi, kama still bakin kuluwa bemutuna tafe take tana ihun faɗar kowa yacece ranshi, kumasu ilu na biye da ita abaya domin su sunga lokacinda tafasa mabusa....Khalifa na zaune bakin bishiya yaga mutane nata gudu kowa na neman inda ze ɓoya domin ya tsira da rayuwarshi, azabure yamiƙe tsaye yana faɗar "lpy Mike faruwa ne? "Ƴan bingida ne ɗan birni wlh maza kayi ta kanka, cewar wani dattijo yana gudu yana huka tamkar zeshiɗe. Ai cikin sauri Khalifa yazaro bindigarshi guda biyu yadunfari inda yaga suna fitowa da gudu domin ya tari ƴan bindigar, sedai me? Duk wanda yaga Khalifa da bindiga har biyu yana gudu Shima seya canja hanya domin ɗauka sukeyi cikin ƴan bindigarne tunda sun gan shi fari kyakkyawan guy dashi sam bayada kama da ƴan garin ko kaɗan hakan yasa suka ɗauka Shima fillo ne sukeyin ta kansu...yana cikin gudunnan ya hango kuluwa aguje tana ihun kiran kowa yayi ta kanshi itama, ga giga gigan samari har uku biye da ita kowanne da ƙatuwar tsuma giyarshi, da sauri ya nufi inda take tana ganin shi , tace "yaa khalifa gudu ƴan bindigane yitakanka kafin su fasan kannan naka mekamada kan kwakwa, tafaɗa tana kuma gudunta, hannu Khalifa ya kai zeriƙeta amma ta zille tabi ta tsakiyar karatunshi ta fece. Suma su ilu zasu gitta kenan yaɗana musu bindiga jin ilu na faɗar duk inda ta kai karsu barta sesun kamota. Ai cak suka tsaya suna maida numfashi ganin bindiga afilin Allah yaɗora musu ita. Cikin tare gida Khalifa yadaka musu tsawa, kai tsaye yakoma asalin sojanshi yace "Mike faruwane anan wai? Miyasa kuke bibiyarta bayan kowa na gudun ceton ransa? Yatambaya cikin tsawo. Kowanne su haki yakeyi sabida gudun fanfa laƙin da kuluwa tasakasu, cikin haƙi idi yace "wlh bawasu ƴan bindiga yallaɓai mabusa ce tafasa dan muboyota zamu daketa shine kawai ta hargitsa garin. "Tahar gitsa gari kamar yaya? Kuma akanme zaku dake ta? Ganin yadda ya tsare gida ga Khalifa da kwarjini, yasa dole suka shiga bashi labarin abinda yafaru tun daga zuwanta inda indo har abinda yasamu indo ɗin harkuma kuma kawo yanzu da suka biyota da yadda tayi. Tunda suka fara magana zuciyar Khalifa ke tafasa jiyake kamar ya harbeta kowa yahuta, bece musu komaiba yanufi gidan cikin mugun ɓacin rai tamkar zetashi sama......!
Masu buƙatar book ɗina sababbi uku zasu iya biyan 2k masu buƙatar biyu kuma zasu iya biyan 1500, wannan rahusace kai tsaye daga masoyana❤️
Gajerin books ɗin kamar haka👇
Hadda wannan danakeyi yanzu.
Wato ZUMAH
1, kwaratan zamani
2, jinsi biyu✌️
3, big uncle
4, me & my lion
5, gidan solo
6, Yoruba tribe
Dama sauran wanda ban faɗaba.
wannan bonus ɗin na kwana biyu ne kaɗai fatan alkhairi🙏
Book ɗin ZUMAH paid book ne 1k kacal 👌zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 9112799371 moneypoint sha'awanatu kasim. Idan kuma a Niger kike zaki turawa anan 👉 +2347037092176 My Nita sha'awanatu kasim, kana kituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp 🙏
Assalamu alaikum sisters 👋
Wata sanarwace zan sanar muku akan wani tsari da mutane ke anfana da kuɗi, tsarin dai gudu biyu ne kuma kowanne shayanzu ne magani yanzu🥳🥳
Tsarin na farko kasuwancin trading ne life trading, tsari na biyu kuma, investing ne.