← Book details Zumah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 9

Sashe 1

Zumah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

[24/04, 8:24 am] Autar alheri: 🐝🐝 🐝🐝🐝🐝🐝🐝
🐝 *ZUMAH*🐝
🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝

ZUMAH
GAZAƘI GA HARBI
MAGANINKI🙄
(SEDA WUTA🔥)💃

Erotic love funny with sexy story 🥳🥳🥳

Writer by
Autar alheri✍️
🐝🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝
🐝🐝
🐝

Up'up'upp Dr Yasmeen 🥳💃

Oh'oh'ohhhh 💋🔥

This story bance komai ba 🤭 amma fa idan kinsan bakida miji akusa koda ke matar aurece please ki haƙura kawai zefi🤷

Bismillahirahamanirrahim

Book 1

Page 1&2

"Dare ne sosai cikin tsakiyar tsaununa da furanni, gurfane take tana nuƙuda ita kaɗai acikin farfajiyar jeji babu mutum gaba babushi baya ga yunwa ga ƙishi gaba ɗaya tafita hayyacinta, daga ita se itatuwa da tsuntsaye, sekuma sarautar Allah, tagala baita iya gala baita amma dudda hakan bata cire rai daga rahamar uban gijiba, tana nan gurfane tana naƙuda aka akece da ruwan sama kamar da bakin ƙwarya akuma dede wannan lokacin kan baby ya ɓullo daga jikinta, kuma yayi dede da sautin mutane da iska ke ɗauko mata ana faɗar karku bari ta tsira anemota duk inda ta shiga idan kuna san rayuwarku, Daga nan kuma setayi ɗib bata ƙarasanin abinda ke faruwaba acikin wannan duniyar😥

Bayan wasu shekaru.

Ƙauyen jigawa shuwarim.

Cikin sanɗa take binjikin ginin gidan tamkar wata ɓarauniya hartakai dede inda bishiyar durumi take ajikin ginin cikin sauri takana rehe kana taɗale bishiyar tamkar wata biranya, kana ta riƙo ginin bayan gidan ta dira abayan gidan baki ɗaya, dariya tasaki wadda ta bayyanar da jerarrun fafaren haƙoranta domin iya su kaɗai mutun ke iya gani sakamakon duhun daren yayi yawa, kana tabuɗe baki cikin wani irin erotic voice tace "seni hawa kulu me abin mamaki jikar jadda ganeki sedai Allah, tafaɗa cikeda nishaɗi kafin ta koma haɗe rai tace "indo me ƙuli ganinan zuwa gareki, tafaɗa tareda barin wurin cinin sauri tanufi inda tashiryawa zuwa acikin darenan.

Wani gidan naga tadosa koda taje kamar dai gidan bakowa a harabar gidan sabida dare yayi sosai. Ƴar guntuwar ginin gidan takama ta haye kai kana ta dira acikin gidan. Tsayawa tayi tana ƙarewa tsakar gidan kallo kafin ta zare igiyar shanyarsu tashiga sarkafata inda ranta yayi mata daɗi tamkar ta haɗa tarko, seda tayi yadda takeso tukunna tanufi wani ɗaki, ƴar dattijuwar mata na kwance abinta sefamar minshari takeyi, tsayawa kallonta tayi naɗan lokaci kafin ta banye zanenta ta fito da wani dakakken alli, ta bursunawa fuskarta ta koma yadda kasan aljana, kana ta ɗauko kwalli shima tayi ƴan kwale biyu da bille aikinsu, kana ta ɗauko farin salatib ta guntashi tariƙe leɓonta na sama, seya zama yayi yasa ya tone haƙiranta na Sama a waje, naƙasan ne kawai tabari dede wata ƴar iskar dariya tayi kafin tazaro gashin zabo ta gyara tsayuwarta mana tafara shafawa indo shi awuya, dataga ta fara motsi kawai seta zura matashi cikin hanci da sauri kuma seta maidashi a kunnenta. Ai azabure indo tamiƙe tana ware idonta, kuma cikin rashin sa'a suka sauka akan fuskar kuluwa datasha fentin Alli, tazaro harshenta awaje tana karkaɗa Mata kamar mayya. Wani irin ihu indo tasaki tana hantailowa daga kan gadon karan datake kwance ciki mugun tsoro, tana faɗar "innahumin sulaimanu wa'innahu bissimilahi, kune kuke ganinmu bamu muke ganinkuba wayyoo me rangwam'gwam a ɗakina. Cikin sauri kuluwa tamaƙile murya tamkar ta ƴar ruwa tace "keeeee indoooo kimana shiru anan kafin nasanya aljani ɗan tsut tsut ya gutsire miki harsheeee kinjiko. "To to nayi nayishiru wlh dan girman Allah kimin rai. "Wato kece ɗazu kikaje kai ƙarar kuluwar jadda sabida tabawa isiya ƙulinki ko? Har kika karɓewa tsohuwa kuɗinta ko? To yau zamuyi naganinkiiiiiii tunda ke baki gadi ta idobaaaa, tafaɗa tanajan Sunan tare da zaro wata bulalar wata data naɗe ajikinta tazubawa ido ɗaya duk ƙarfinta, aiko indo ta gantsare tana tana sakin zane sabida azaba domin irin wayar tv ce amma duk ta mirɗeta da wayar murhu irin wadda ake hashin tuwa da ita seya kasance tamkar ta naɗe bulalarne da ƙayoyi. "Kinamin ihu sena ƙaramiki wata muguwa me bakin jaɓa. Ai cikin sauri indo takame bakinta da hannayenta biyu tana haɗiye kukan dake taso mata. "Muguwar banza to ke bakisan tausayiba yazo yaroƙeki da Allah kibashi ba shima yace ba kyauta ba yaranshi zekai ayiwa kwaɗo amma kika hanashi kuma dan kuluwa taɗiba tabashi kika kai ƙararta harda karɓewa tsohuwa kuɗi, ina kuɗin yake da kika karɓa guntaaa? "Gashi gashinan wlh ko nera ban ɗauka ba aciki, tafaɗa jikina rawa ta tura hannunta cikin fatarenta tazaro ƴan hamsin hamsin gudu huɗu tamiƙamata. "Muguwar banza kinga wannan kuɗin sekici ƙuli na adadin yawanshi koda zan ƙyaleki malohuwar banza. "Innalillahi wa'innailailaihi rajiun wlh idan naci ƙuli cikina ɓacewa yakeyi kuma wlh babu ƙuli aɗalinnan ɗan Allah kimin rai. Kafin tarufe bakinta kulawa ta daɗe dibin cinyiyinta ta zafga mata bulala. Aiko indo tasaki ƙugi dagunjin kuka tana tarfa fitsari ajikinta, cikin azaba tace "akwai akwai ƙullun gyaɗa wanda banƙarasa soyawaba shine kawai aɗakin wlh.

"To mikike Jira ne maza ɗaukoshi yanzunan kicinyeshi kona turaki binin ƴan ƙuliƙulin aljannu kijecan kici wanda yadace da marar tausayi irinki. "Aa wlh zanci dan Allah kimin rai yake wannan aljanar me adilci, indo tafaɗa tana kuka ta janyo fantekar dake ɗauke da ƙullun ƙuliƙulin cikin sauri tazura hannunta ciki takwaso tatura bakinta, ga danƙon ƙullum gakuma mai hakan tafara taunashi yana maƙale mata a haƙora tanaci tana kuka. Sake tsunƙa mata bulalar kuluwa tayi a wanan karon kam seda indo tasaki fitsari, cikin tsawa da shaƙaƙiyar murya tace "maza kicinyeshi nagani kuma idan kika kuskura kika ɗago kanki baki cinyeshiba sedai kiganki a birnin ƴan kuliƙulin sarkin aljanu domin nafahinci zemi miki daɗinci. Ai arazane indo ta kalli tulin ƙullun dazata cinye wanda kosu 20 aka haɗa sam bazasu iya cinyewaba kawai seta saka kuka, tanaci tana kuka tana sosa inda bulalar aljannu ta daketa acewarta, Sam taƙi yadda ta ɗago kanta gudun kar akaita birnin ƴan ƙuliƙulin aljannu kamar yadda kuluwa tace. Itakam kuluwa tana tsaye gefe tana kallon yadda taketa famar iza ƙulun ƙuliƙulin tanaci wani nadawo, dariya takesonyi amma takasa dan kar asirinta yatonu. Cikin sanɗa tasamu tasulale tabar ɗakin yayinda indo ta duƙufa akancin ƙullun datakeyi batamasan aljanarta tabar ɗakinta. Tana fita tadira ta inda tabiyo tabar gidan cikin sauri tanufi gidansu nanma still haura katangar tayi tariƙa bishiyar data riƙo ɗazu tafaɗa cikin gidan, buta ta ɗauka cikin sanɗa tanufi bayi taje ta wanke fuskarta da allin data shafa tukuna tafito, tana fitowa sukayi karo da wani saurayi, cikin mamaki yaɗanja baya kana yace "jidda daga ina kike haka cikin dare? Baki taturo gaba kafin ta zabga mishi harara afakaice kana tace "bangane daga ina nafitoba yaa khalifa Kai makahone? Bayan ga buta kagani a hannuna kuma gani a ƙofar bayi kace daga ina nake? "Au rashin kunya zakimin daga tambaya. Baki taƙara murguɗawa kana tawuce abinta zuwa ɗakin jadda tana ƙuƙinai..humm lallai yarinyar nan doline senayi maganinta domin fitsararta tafara yawa, afaɗa yana shigewa bayin domin shima abinda ya fito dashi kenan... Ai kuluwa na shiga ɗakin jadda tahaye gadonta ta fara tun tsurara dariya kamar wata hauka sabon kamu, seta ɗauko kuɗin data karɓo gun Indo ta kalla taƙara sheƙewa da dariya. Cikin mamaki jadda ta farka ta haskata da filita kana tace "wai kulu lafiya kike wannan dariyar, anya lafiya kike kuwa.....!

Autar alheri✍️
[30/04, 2:05 pm] Autar alheri: 🐝🐝 🐝🐝🐝🐝🐝🐝
🐝 *ZUMAH*🐝
🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝

ZUMAH
GAZAƘI GA HARBI
MAGANINKI🙄
(SEDA WUTA🔥)💃

Erotic love funny with sexy story 🥳🥳🥳

Writer by
Autar alheri✍️
🐝🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝
🐝🐝
🐝

Up'up'upp Dr Yasmeen 🥳💃

Oh'oh'ohhhh 💋🔥

This story bance komai ba 🤭 amma fa idan kinsan bakida miji akusa koda ke matar aurece please ki haƙura kawai zefi🤷

Bismillahirahamanirrahim

Book 1

Page 3&4

"Banza tayi mata taci gaba da dariyarta tamkar wadda ta zare. Sanin halinta yada jadda tayi banza da ita, taci gaba da laziminta. Kuluwa kam seda tayi me isarta tukunna ta tsagaita kana tace "wai jadda wannan yaa Khalifa ɗin kwana nawa zeyi ne yabar mana gidanmu? "Jeki kitambeshi ai shiyanifini sanin ko kwana nawa zeyi. Jin amsar da jadda tabatane yasa ta turo baki gaba kafin ta juya tayi kwanciyarta, ran fal farin ciki tayi maganin indo.

Indo kuwa har gari ya waye tana duƙe akan fantekar, tana famar cin ƙullun ƙuliƙuli😢 koda ɗanta Ilu, yashigo gidan yasameta acikin wannan halin, yayi matuƙar tsorata, cikin tashin hankali yake tambayar ta mike faruwa. Amma ina sam taƙi kulashi domin gani take dazaran ta miƙe wannan aljanar zata gani, gaya sefamar kuka takeyi tanacin kullun. Ganin abin nata kamar bana lafiya bane yasashi ɗauke fantekar daga gabanta yana cewa "dan Allah iya kidenajin wannan abin karya illataki. Ɗagowa tayi da sauri ta kalli ilu, aiko taƙara sakin kuka tana faɗar "aljana ilu, aljana ce wlh gatanan zata kasheni ne wayyoo ni indo wlh dana sani dabanje gidan jadda ba shi kenan najanyowa kaina fitinar aljanu. "Me gidan jadda dai? Mikikajeyi acan ɗin? "Kulawa ce ta ɗauki kulikuli na tabawa wancan isiya batare da tabiyaniba, shine naje nagayawa kakarta tunda duk abinda tayi bata ganin laifinta, aka biyani kuɗin ashe akwai aljanu agidansu bansaniba, tana gama faɗar hakan cikinta na mirɗawa hakan yasa tayi yunƙurin miƙewa batare da tajira abinda ilu zeceba. Shimadai fasa maganar yayi ganin tana neman miƙewa tsaye, cikin sauri yatemaka mata tamiƙe ɗin, sedai tana miƙewa tsaye, gudawa na bacce mata ko birki babu, hakan duk tawanke jikinta da zawon ƙullun gyaɗa masƙi zalla kamar tayi zawon mai. "Innalillahi wa'inna'ilaihi rajiun, ilu yafaɗa yana riƙeta sosai yakaita bayi, ya kai mata ruwa, aiko ko tsugunawa batayiba ta shiga fesa wani abin babu kama hannun yaro. Acan ilu yabarta ya dawo ya gyara wurin, tass kana yakoma bayi ya fito da indo. Ajiyeta yayi yakira wata maƙociyarsu takuma kishi da ita, yaje yasiyo mata magani, bayan tafice daga idan yake saƙa yadda zeci Uban kulawa domin baya raba ɗayan biyu wannan aikinta ne tun da kowa yasan wacece kuluwar jadda acikin shuwarim.

Abuja
Chapter 1 · 0% Book details