← Book details Zumah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 9

Sashe 2

Zumah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Wani katafaren gida na hango wanda faɗin girmansa ma ɓata lokaci ne, gidane babban gida kuma gidan masu hannu da suni, get uku ne a gidan, tsakanin kowanne get da ɗan uwanshi akwai tafiya me taraza koda da motane kuwa. Daga jikin kowanne get kuwa sojojine kegarinshi, musamman get ɗin farko da yake kamar barikin sojoji, dakuma get ɗin ƙarshe wanda ze sadaka da cikin gidan, giga gigan sojoji ne wanda basumasan minene dariya ba,

Daga cikin gidan kuwa, kusan pert 5 kowanne da sojoji acikinshi, harabar gidan kuwa motocin dake parking space bazasu ƙirguba, part tsakiya na shiga domin naga sojojin sunfiye sintiri ajikinshi. Koda na shiga parlor nagani babba tsantsararrre da wasu mutane aciki, dattijawa su huɗu, mace biyu maza biyu, sekuma matasan manyan samari masuji da kansu kusan su ta kwas, kuma kowanne da kayan sojoji ajikinshi, gasu kyawawa dasu tamkar ƴaƴan Larabawa. Tsayawa nayi inabin kowanne da kallo ɗaya bayan ɗaya ibabin farin ƙarfen dake manne ajikin rigunansu da kallo, *CANAL YUSUF KHAMIS DAMSAK,- MAJOR KHAMAL KHAMIS DAMSAK,- GENERAL ABDUL KHAMIS DAMSAK,- MAJOR FARUK KHAMIS DAMSAK,- IG MUKHTAR KHAMIS DAMSAC, - COMMANDER JUNAID KHAMIS DAMSAK,- GENERAL UMAR KHAMIS DAMSAK,- CAPTAIN YASEER KHAMIS DAMSAK,* hakan nariƙa bibiyar sunayensu ina karantawa ɗaya bayan ɗaya ina nazartar kowanne su sedai makasa fahimtar komai game dasu, kowannesu yana tsaye ga dukkan alamu wani abin ne me mahimmanci ya tsayar dasu, kafin canal Yusuf yaƙara kusan ɗaya dattijon yace "kayi haƙuri pappi in sha Allah komai dassanu komai zekoma nomal indai muna raye bazamu taɓa bari iyayenmu su zubda hawaye ba. Murmushi pappi yayi kafin yace "Allah yayi muku albarka Yusuf yatemakeku akan aikinku da duk sha'anin rayuwarku baki daya. Ameen ameen y Allah. "Datti nidai zan wuce lokaci yatafi zanyi let. "To Junaid Allah yatsareku yabaku sa'a ɗaya dattijon yafaɗa wanda Junaid yakira da datti, hakan suka rinƙa rungunar iyayen nasu ɗaya bayan ɗaya suna musu kiss har matan, suna ficewa daga gidan, wanda yayi na ƙarshe da fitane kuma tun ɗazu bece komaiba seyanzu ya mannawa ibba kiss wato mahaifiyarshi, kana yace "sena dawo ibba, yafaɗa muryar shi adake. Murmushi ibba tayi itama cikeda son yaron nata tace "to Umaruna adawo lpy, daga hakan yajuya Shima yafice daga gida.

Dukkansu motocinsu suka shiga, kowanne ya shiga tashi tare da yaransu suka bar gidan. Humm wato dai idan na fahimta dede wannan gidan SOLDIERS FAMILY ne kamar yadda yake rubuce a get ɗin gidan na farko da aka rubuta *SOLDIERS HOUSE* suna gama ficewa daga gidan aka ƙara rufeshi kamar yadda yake farko kana kowanne soja yaƙara kamewa babu wasa balle annuri a fuskarsu...!

Humm salon wannan book dabanne domin ba abinda be haɗaba aciki, kudai kubiyoni kawai domin kar ayi babuku💃 *ZUMAH MAGANINKI SEDA WUTA*💃💃

Book ɗin ZUMAH paid book ne 1k kacal 👌zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 9112799371 moneypoint sha'awanatu kasim. Idan kuma a Niger kike zaki turawa anan 👉 +2347037092176 My Nita sha'awanatu kasim, kana kituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp 🙏

Autar alheri✍️
[01/05, 4:01 pm] Autar alheri: 🐝🐝 🐝🐝🐝🐝🐝🐝
🐝 *ZUMAH*🐝
🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝

ZUMAH
GAZAƘI GA HARBI
MAGANINKI🙄
(SEDA WUTA🔥)💃

Erotic love funny with sexy story 🥳🥳🥳

Writer by
Autar alheri✍️
🐝🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝
🐝🐝
🐝

Up'up'upp Dr Yasmeen 🥳💃

Oh'oh'ohhhh 💋🔥

This story bance komai ba 🤭 amma fa idan kinsan bakida miji akusa koda ke matar aurece please ki haƙura kawai zefi🤷

Bismillahirahamanirrahim

Book 1

Page 5&6

"Shuwarim. Bayan ilu yakawowa indo magani tasha, cikin ikon Allah baccin wahala yayi awun gaba da ita, ajiyar zuciya ya sauke kafin yamiƙe kawai ya fice daga gidan domin wlh yau duk inda kuluwa tashiga a ƙauyen nan seyaci kutumar ubanta, domin yasan bawasu aljanu tsabar iskancinta ne tazo ta gigita masa mahaifiya.

Kuluwa tunda gari yawaye tafice daga gidan bata dawoba seyanzu, ta shigo da manya manyan ƴaƴan gwaiba dankare da ƙwarya, tun a soron gidan suka sheda zata shigo domin tafe take tana waƙa., tana shigowa Khalifa yace "wai jidda yoshe zakiyi hankaline? Wannan wanne irin sakarcine kinbar gida tun safe yanzu kuma kinshigo ba sallama ba komai se waƙa hakan kikaga kowa nayine? Dara daran idanuwanta tazuba mishi tana kallo kamar zata sheƙa mishi Mari, kafin ta murguɗa Baki tace "wai yaa Khalifa yoshe zaka koma gidane? Ta tambaya kai tsaye batare da ta amsa tambayar da yake mataba. "Au tambayana ma kikeyi cikin tambaya? Bazaki bani amsar tambayar danamikiba kenan? Baki taƙara murguɗawa cikin tsiwa tace "yo badole natambeka ba tunda kabi ka addabemu cikin gida, baka barmu da baƙin mulkinka da tsirfa ba, idan aka janye abincinmu da kake cinyewa, yanzu kuma kazo kasakamin na mujiya ai doline na tambeka domin wlh inaga aiki yakusan zuwa ta kanka, ta faɗa ko ajikinta....ido Khalifa yawaro cikin mamaki yace "tofa ninema na addabeku jidda? Kawai dan ina miki faɗan sokanki seya zama addaba? Tukunna minakeci naku agidan wanda nacinye? Inadai duk abinda nakeci da abina nazo musamman indomei dan nasan itace dakuwarki mayya kawai, to Bari kiji ingayamiki tunda abin naki yazama rashin kunya Allah ba inda zani sena gyara miki zama agidannan, kuma maza...bekarasa abinda abinda ze faɗaba wayarshi ta ɗauki ruri, cikin sauri yazarota jin ringing ɗin da wayar keyi domin yasan mutun ɗaya ke kiranshi wannan ringing ɗin ya amsa.

Beƙarabi takan kuluwa ba yaƙaraba ɗan nesa da ita kaɗan ya ɗaga wayar yana faɗar "hello babba yaya, I miss you wlh, how are you and your work? Yafaɗa cikin so da ƙaunar wanda yakirashi ɗin. Shiru yayi yana sauraren yaji an amsa mishi amma beji ance komaiba, kusan minti ɗaya kuma Shima beƙara cewa komai ɗin ba domin yasan dayayu wargi to zekatse wayarne. Harya fidda ran ze amsa can seyaji ya amsa cikin wani loudly voice wanda dagaji kasan babu warki koreni acikin mamallakinta yace "miss you more little bro, How is the investigation? Have you found any progress? "No babban yaya I'm still doing it, in sha Allah. "Okay but please be very careful, I want to get some information before I enter the country.. "in sha Allah babban yaya I have get ready eny time...kafin wanda yake kira babban yaya yayi magana sukaji hayaniya nadoso gidan kuma dagaji mutane ne da yawa. Zumbur kuluwa dake cikin uwar ɗaka tafito tana raba ido kamar wadda tayiwa sarki ƙarya, jadda kuwa da fitowarta kenan daga bayi tace "tofa hayaniyar me nakeji hamisu? Kafin Khalifa yabata daga cikin wayar ma yaji irin tambayar da jadda rayi mishi banban yayan ma namishi irinta. "I don't know babban yaya "But I think it was Jidda who brought up another matter... Tunkafin yaƙarasa yaji an katse wayar. Hakan yasa yamiƙe tare da nufar inda take tsaye domin yaji minene tayo awaje. Kafin yaƙarasa gunta sega mutane sun faɗo gidan tururuwa guda, haba aikafin suyi wani motsin kuluwa ta ɗale bishiyar dake tsakiyar gidansu ta haura katanga tadira tabaya...!

Masu buƙatar book ɗina sababbi uku zasu iya biyan 2k masu buƙatar biyu kuma zasu iya biyan 1500, wannan rahusace kai tsaye daga masoyana❤️

Gajerin books ɗin kamar haka👇
Hadda wannan danakeyi yanzu.

Wato ZUMAH

1, kwaratan zamani
2, jinsi biyu✌️
3, big uncle
4, me & my lion
5, gidan solo
6, Yoruba tribe

Dama sauran wanda ban faɗaba.

wannan bonus ɗin na kwana biyu ne kaɗai fatan alkhairi🙏

Book ɗin ZUMAH paid book ne 1k kacal 👌zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 9112799371 moneypoint sha'awanatu kasim. Idan kuma a Niger kike zaki turawa anan 👉 +2347037092176 My Nita sha'awanatu kasim, kana kituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp 🙏

Assalamu alaikum sisters 👋
Wata sanarwace zan sanar muku akan wani tsari da mutane ke anfana da kuɗi, tsarin dai gudu biyu ne kuma kowanne shayanzu ne magani yanzu🥳🥳

Tsarin na farko kasuwancin trading ne life trading, tsari na biyu kuma, investing ne.

Abinufi anan shine, a tsarin investing, idan kasaka kuɗinka atawa zasu Linka maka su sau uku, kuma kullum duniya zasu baka abinka, atsarin saka kuɗin kuma hawa uku, duk wanda yayi dede da ƙarfinka zaka iyayi. Wannan ba networking bane, sam, domin shi a yau zakiyi yau a yau kuma zaki fara cire luɗinki. Bayanin yanada tsayi amma duk mera'rin shiga ze iya tuntuɓarmu a waya domin samun cikakken bayani👉 09112799371 on WhatsApp 🙏

Autar alheri✍️
[01/05, 5:39 pm] Autar alheri: 🐝🐝 🐝🐝🐝🐝🐝🐝
🐝 *ZUMAH*🐝
🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝

ZUMAH
GAZAƘI GA HARBI
MAGANINKI🙄
(SEDA WUTA🔥)💃

Erotic love funny with sexy story 🥳🥳🥳

Writer by
Autar alheri✍️
🐝🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝
🐝🐝
🐝

Up'up'upp Dr Yasmeen 🥳💃

Oh'oh'ohhhh 💋🔥

This story bance komai ba 🤭 amma fa idan kinsan bakida miji akusa koda ke matar aurece please ki haƙura kawai zefi🤷

Bismillahirahamanirrahim

Book 1

Page 7&8
Chapter 2 · 0% Book details