CHAPTER 17.
Zafin Wuta Part Two Complete Hausa Novel · about 5 min read
بسم الله الرحمن الرحيم
LEGOS
Tun ranar da wanan abin ya faru da ni ban sake zuwa garden ba, sai dai yanzu na rage walwala sosai tun wani mafarki da na yi kusan sau uku da wasu mutane rungume da juna su na nuna ni suka kuka, idan na tuno da mafarkin sai inji ina kewar wani abu me muhimmanci a rayuwata, nakanyi nazari da tunani akan minene wannan abin wanda nike jin nayi nisa da shi, amma sai in gaza gane ko minene, hatta su Mommy yanzu sun san ina cikin damuwa, Hajjo ta zauna da ni dan ta ji minene matsalata amma sai na kasa ce ma ta komi, da ta takurni sai nace kawai ina kewar gida ne, rarrashina ta yi tare da yimin alƙawari akan idan muka dawo daga tafiyar da zamuyi zuwa india inda za'ayiwa Fauzan aikin fata da kanta za ta saka a kaini gida na kwana biyu, na ji daɗi hakan sosai ko babu komi zanje inga Mama.
"Yau da na je wajen Fauzan sai na same shi duk wani iri, gashinan dai yayi sukuku da shi, bayan na shafa ma shi magani na taimaka mashi ya jingina dan yanzu jikin nashi da sauƙi har tada shi zaune mu jinginar muke yi, sai ya tsaida ni akan zamuyi magana, zaunawa na yi a ƙasan gadon ina saurarenshi amma sai naji ya ce. "Mubaraka ki matso kusa da ni please, ina so jinyi sanyin jiikinki ko zan samu kwarin gwuiwar faɗa ma ki damuwata."
Duk da gabana ya faɗi amma sai na dake na kalleshi ta wutsiyar ido naga ni yake kallo a sanyaye, sai na tsinci kaina da bin umurninshi na tashi na koma kusa da gadon.
"Sama za ki hawo tun da ba cinye ki zanyi ba, kuma ma idan cinyekin na yi ai matata ce halal."
Ya yi maganar ya na tsume fuska, yanzu alhamdulillah jiki yayi kyau dan yanzu ya fara cikowa da tsoka ba kamar da dayake daga ƙashi sai fata ba, ina turo baki kamar ƙaramar yarinya irin shagwaɓaɓunan na ɗan ɗofana mazaunaina akan bed ɗin, amma mi sai bawan Allan nan ya dubi Allah ya janyo ni da ƙarfin zuciya na faɗa kwance mala-male akam jikinshi, zabura na yi zan sauka amma sai naji ya saka hannunshi ya zagaye ni, gudun kar in fama ma shi ciwo ya saka na ce cikin murya me kama da zanyi kuka.
"Dan Allah Yah Fauzan ka yi haƙuri ka ga ciwo gare ka zan fama ma ka." Da nasan abin da zai biyo baya da bance haka ba, matso da bakinshi ya yi a saitin kinnena ya na huromin iskar bakinshi me ɗumi, "yammmmm" tsigar jikina ta shiga mimiƙewa, ji na yi wani abu wanda bansan ko minene ba ya shiga bin cikin jikina, sau uku ina buɗe baki zanyi magana amma na gagara faɗin komi jin hannunshi na yawo a jikina, lumshe ido kawai na yi jin abin na neman fin ƙarfina, jin ɗayan hannunshi na yi yana cire mayafin da na yafa a kaina wanda bana ɗaura ɗan kwali sai de intubke shi, janye ribom ɗin yayi, nan take gashin ya warware kanshi, wani irin numfashi ya sauke lokacinda ƙamshin man kaina ya daki hancinshi, a hankali ya shiga wasa da gashin da hannunshi ɗaya, ɗayan kuma ya na sulalawa da shi zuwa cikin rigata bayan yayi nasarar ɓalle zip ɗin, runtse idona na yi da tsananin ƙarfi tare da riƙe hannun na shi da ahankali gudun kar in fama ma shi ciwo, bawan Allah nan bai daina abin da yake ba saima idasa tura hannunshi da yayi cikin rigar tare da sauke shi bisa abubuwanda suka daɗe su na tsole ma shi ido a jikina, tsak kwanyata ta daina aiki na wucin gadi, yayinda zuciyata ta shiga dokawa da tsananin ƙarfi, yayinda jikina ya sake ina karɓar saƙonin da Fauzan ke aiko min, lokacin da tafin hannunshi ya sauka aka fatar breast ɗina kusan shiɗewa ya yi, yayinda ya ɗan damƙesu kaɗan yana murzawa a hankali, yanayin da yake ciki na sake daɗuwa, nishi gami da numfashi me ɗumi ya shiga sakarmin a cikin kunne, duk lokacin da numfashinsa ya sauka cikin kunnena sai tsigogin jikina sun sake mimmiƙewa, wani yanyi gami da kasala ya dinga baibaiye ni, yayinda jikina ya muyu murus na kasa yin kataɓus, yanda ya ke yamutsa gashin kaina ya sakani lumshe ido ina jin wani bahagon daɗi na lulluɓe ni, sai da ya yamutsani kamar ya samu kwaɗon yakuwa sannan na kyale ni ya na sauke numfarfashi, lamo na yi wa ta iriyar kunya na lulluɓe ni, a hankali ya birkito da ni sannan ya lalubo kunena cikin kasalalliyar murya ya ce.
"Miye hakan ki ka yi min Mubaraka, ke da ke jinya miye na wani haikemin, ko so kike ki ƙarasa ni."
Ya faɗi maganar ya na sake yamutsa gashin kaina ya na wasa da shi.
Ƙanƙame shi na yi amma bada ƙarfi ba ina ɓoye kaina a ƙirjinshi kunya na sake baibayeni.
"Mi yasa bakya saka brezia kamar yansa Sulaima ke yi, ko so kike abubuwan su lalace tunda wuri alhalin ban mori sadakin da Pahpah ya biya ba." Yai maganar ya na zugemin zif ɗin rigata tare da sakamin ribom ɗina ya ɗaure min gashi.
Wa ta iriyar kunya ce ta baibaye ni, ban san lokacin da na kwace jikina na kwasa a guje nai ɗakin Hajjo ba, ko mayafina ban tsaya ɗauka ba saboda kunyar abin da yai min.
Murmushi kawai Fauzan ya yi ganin yanda na tashi a hargitse na ruga, sai ya lumshe ido ya na jin nutsuna na safkar ma shi, yayinda sanyin da yake ji idan ina wuri yau yaji shi a cikin jikinshi, sai kawai ya ɗauki mayafina ya ɗaura akanshi ya na shaƙar ƙamshin turarena da ya kama mayafin, a haka barci me daɗi ya fizgeshi.
LITTAFIN ZAFIN WUTA🔥🔥🔥 PAID BOOK NE, ZA KI BIYA 500 KACAL DOMIN KI MALLAKI NAKI.
9136291920
MARYAM UMAR
OPAY
TAKU HAR KULLUM ME SON GANIN FARIN CIKINKU.
MARYAM STAR⭐⭐⭐ KE MUKU FATAN ALKIRI🙏🙏🙏.