Sashe 4
Zabin Kaddara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
LOCOST AREA
NU,AIMA POV.
“ke Nu’aima, Nu’aima.”
da sauri ta mike ta nufi kofar dakin da Kawu Habu ke bugawa, bude kofar ta yi, zata gaishe shi ya tare ta da fadin,
“wancan wanke-wanken, wa kike jira ya miki.”
“yi hakuru Kawu, dama yanzu zan fito.”
ta yi maganar tana sunkuyar da kai,
juyawa ya yi ya bar wajen yana jan tsaki,
itama wajen da wanke-wanken yake gudan kaya dashi, ita kallon wanke-wanken ma faduwar gaba yake sata, bokiti ta dauka ta isa inda rijiyar su take, inda take samun sauki kenan, da babu rijiya agidan da tasan ita ce da wannan aikin, sabulun da tagani wajen ta dauka, kallon kwanukan ta yi, sannan ta kalli sabulun, sabulun ko rabin kwanukan ba zai wanke ba, amma dole haka zata yi amfani dashi dan bata da halin tambayar wani,
haka tafara wanke wa, tana yi ana kara kawo wasu,
★……
GRA AREA
kallon shopping bag, din da ke hannun ta ta yi, ta dago ta kalli saurayin da ke zaune a gaban ta,
shima kallon ta ya ke yi, da murmushi a fuskar shi.
“Khalil, wai meye wannan?.”
ta yi maganar tana daga bag din.
“me kika gani?.”
shi ma ya tambaye ta, kan shi tsaye.
rai adan bace, tace.
“kamar ya ina tambayar ka kana tambaya ta.”
ita fa lamarin Khalil ya fara isar ta, ada abun na burge ta kuma yana sata farin ciki, amma yanzu abun tsoro yake bata.
“ na Baby Afif ne.”
yanzu ma kan shi tsaye ya yi maganar.
“Baby Afif ? .”
ta yi tambayar a fili tana kallon shi, da mamaki a fuskar ta.
“ ban gane Baby Afif ba, wai kana manta Afif namiji ne ba macce ba, ko ya ya, nifa ban fahimta ba.”
“ yadda kuke gani ba.”
baki sake Khafilat ke kallon shi, idanu waje,
“kai, kai tsaya mana, ban gane, yadda muke gani ba, wannan amsar wani magana ne.”
“please try to relax, Khafilat, I mean shi din yaro ne, kuma yadda kuke ji dashi, idan ban ce mai Baby ba, to me zan ce mai, kuma wannan kyautar ba yau na saba kawo mai ba .”
ta bude baki da nufin ta yi magana, ta ga shigowar Afif guiding din, ya canza kaya daga shaddar da yasa dazu, zuwa kananun kaya threequeter
white da riga amles ash, silipas ce a kafan shi,
hannun shi rike da system, da alama karatu yake son yi, har lokacin kuma idanun shi na sanye cikin sunglasses,
hango su da ya yi, yasa ya nufi inda suke,
Khalil na ganin shi ya mike, hannu ya bude alamar Afif ya rungume shi,
kallon seconds Afif ya mai, ya dauke kai yana murmushi daya sake fito da kyawon fuskar shi,
make kafada ya yi, yana turo baki, alamar ba zai rungume shi ba,
murmushi Khalil ya yi, sannan ya mika mai hannu,
mika mai hannu ya yi, shima suka yi musabiha.
“happy Friday, heart of the family.”
murmushi Afif ya yi, jin sunan da Khalil ya kira shi dashi,
har lokacin bai ce komai ba.
amsar jakar da ke hannun Khafilat dake bin su da kallo Khalil ya yi,
mika ma Afif, jakar ya yi, yace,
“ kyautar ka ce.”
amsa ya yi, kamar wanda aka ma dole, yace,
“Thanks.”
ya dan rankwafa, ya yi ma Anty Khafilat kiss a kumatu, sannan ya juya, barin guiding din ya yi.
“me ya rage kuma?.”
Anty Khafilat ta yi maganar tana kallon yadda ya bi bayan Afif da kallo,
numfashi ya sauke, yana daga kafada,
“nothing.”
★…….
Kawu Abu: saye yake a sakar gidan, ya rike kugu yana fadin,
``wallahi idan kuka bari na isko ku cikin daki ba wanda zai ji da dadi kun san hali na sarai``.
Nu’aima ce ta fara fitowa, sannan Na’im ya biyo bayan ta , saye sukayi suna kallon shi, kamar yadda shima su yake kallo .
Mukaddas , dake bakin kofar gidan shigowar shi kenan, ya ja ya saya, yana kallon su..
MAMAMMU, ce ta fito tana fadin,
``wai kai fisabilillahi mene haka, tun da safe zaka sa mutane su Karya da masifa, haba arinka sassauta ma rayuwa mana`` .
ta kare maganar tana rike kugu.
Kawu abu, yace,
`` ni dai nasan ban haifi ba rayi ba, sai dai in wayannan annoban ne suka daukar min kudi``.
ya yi maganar yana nuna inda su Nu’aima suke saye.
Na’im da Nu’aima , da sauri suka kalli juna, suka koma suka kalli Kawu abu, batare da sun iya cewa komai ba.
INNARMU, dake kofan kiccin zaune, tace
`` to banda abun ka ,yaushe dare yayi nasa loma a ido, jini-jini ne, `ya`yan Nuratu in basu yi sata ba mi zasu yi``
MUKADDAS , yace,
`` ku sai yau kuka san suna sata kenan , nina dade da sani, wayannan da kuke gani, sululun siya ne, suyi su lafe kamar basu ba``.
Kawu abu, yace,
`` to bari kuji na baku nan da yamma, ku dawo min da kudade na,dubu goma ne``.
yana gama Magana ya fita.
Mukaddas, shigowa yayi yana kallon su Nu’aima ,yace,
``to sayin uwar me kuke yi anan, munafukan banza kawai``.
Nu’aima , cikin daki ta nufa,.
Na’im , kuma ya nufi waje…….✍
#zabinkaddara
#queenmk
————————————————————
typing📲
🌙 ZABIN KADDARA 🌙
Story and writing ✍
👸🏻Queen mk👸🏻
Page 7&8
“ Man, nifa ban fahimci me kake son kace ba, fahimtar da ni, please.”
kallon Manir da ya yi maganar, Khalil ya yi, ya ja tsaki, yana fadin.
“ni zaka mayar dan iska, tun dazu ina magana, kace baka fahimta ba, to kada allah ya sa ka gane.”
“Hmmmm.”
Munir ya sauke ajiyar zuciya, yace.
“to ai zancen naka ne ya zo min a wani iri, I was shock,da jin maganar, a iya sani na, auren Khafilat kake so, yanzu kuma inji wani zance wai Afif, kada ka manta Afif din nan namiji ne dan uwan ka ?.”
“ kai banza ne wallahi, ai ko makaho ya lalabi yaron nan yasan dan daudu ne, balle kuma ni mai ido , kawai suna boye wa ne dan kar a fahimta .”
baki sake Munir ke kallon shi, yace,
“to naji, shi dan daudu ne, kai me zaka yi da shi ?.”
a hasale Khalil yace,
“ uban ka zanyi da shi, ba kauyen banza kawai, kai baka san duniya ta ci gaba ba, yanzu ana iya mayar da namiji ya koma macce, balle kuma shi da dama kan hanya yake.”
zaro idanu Munir ya yi, yana fadin.
“what, kana nufin aiki zaka yi mai,? no no no, wan nan ba shawara bace.”
“to me zan yi idan ban yi hakan ba?.”
Khalil ya tambaye shi yana kafe shi da ido,
“ ni dai shawara ta anan, kada ka taba yaron mutane ka barshi da halittar da Allah ya yi mai, wannan abun fa da kake kokarin yi haramun ne, kuma nasan ka sani.”
shuru Khalil ya yi , kafin ya mike ba tare da ya ce komai baya shige toilet,
da kallo Munir ya bishi yana girgiza kai, dan ba alamar shawarar shi ta samu karbuwa.
( “To fa, wata sabuwa inji yan chacha.” )
★…….
Saye suke a kofar gidan su Zara.
Mukaddas, yana kallon Zara dake, yasine-yasine,yace,
``Baby-Zara , tun dazu nike Magana kin ki ki tanka ni, kodai nayi wani laifine``.
Zara , tana kallon gefe tace
``oh idan ma laifi kayi kake tambaya, hakan na nufin baka san kayi ba ko?, haba Mukaddas, dube ni daga sama har kasa, budurwa ka mata mai saurayi irin ka, ace dubu goman anko ya gagare ni, wannan abun kunyar da me yayi kama``.
Mukaddas, murmushi yayi yasa hannu cikin aljuhun shi yana fadin,
``in dai wannan ne ki kwantar da hankalin ki, ga kudin na kawo miki.``
ya mika mata kudin da ya fitar daga cikin aljuhu.
da sauri ta juyo tana kallon shi , ga nin kudin a hannun shi , yasa ta sakin murmushi , ta karbi kudin tana kirgawa, tace,
``ai nasan kai dan halat ne, kuma bazaka bani kunya ba, shiyasa nike ji da kai kamar raina``.
Mukaddas, murmushi yake yi yana fadin, `` taya zan baki kunya, in nayi hakan ai kaina na kunya ta kenan,
(to nan aka kawo kudin Baba kenan 😉hmmm)
★…….
Makaddarasiya, kofar palon ta tura ta shiga, ba tare da tayi sallama ba, da Safraz dake zaune akan kushin yana aiki a system , ta fara tozali, dauke kai tayi ba tare da tace komai ba.
Safraz, dagowa yayi yana kallon ta,ganin ta nufi dakin Saddauna, yace
``ke Makaddarasiya, ina zaki, kin shigo ba sallama gaisuwa ma haka,sannan kin mike hanya zaki shege mai daki, kin san a yanayin da zaki iske shi``.
Makaddarasiya juyowa tayi tana kallon shi a wulakance tace,
``au waikai dama jira kake yi ni Makaddarasiya in gaisheka, to baka isa ba wallahi, ko wanda ya ajiye ka anan gidan, akan ra`ayin kaina nike gaishe shi, ba`a dole ba``.
Safraz, mikewa yayi daga zaunen da yake ya iso gaban ta, yana fadin,
``naga alamar tarbiya bai isheki ba, bari nadan ladabtar da ke``
yana maganar yana jawo belt din, Atif dake kan kushin.
Makaddarasiya, da wani banzan kallo take binshi, tace,
`` me kake tunanin yi?``.
Safraz, yace
`` ko minene zaki gani yanzu``.
kafin tayi wani yunkuri , Safraz ya fara dukan ta, baji ba gani, iho ta fara tana fadin