Sashe 9
Yar Tsakar Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saurin kallon sa tayi tana cewa " Noory me ne zaka yi to idan kaga Baba Zuwai.? . Kashedi zan mata ta daina dukan ki , Saboda bana son ganin hakan , sannan ai laifi na ne , Ni na tsayar dake ,me yasa bata zo Ni .... Cike da Yarinta Amrah tayi Saurin riƙe masa hannu tana Girgiza masa kai tare da cewa " A'a Noory kar kaje Mamana ne fa . Kaji Noory? , Tayi maganan cike da rarrashin sa don tasan idan yaje to ita zai ja mawa . Yatsan hannun shi ta kama tana riƙewa tare da cewa " Kaga Ni ma ciwon fa baya mun zafi . Hummmm Sauke Ajiyar zuciya yayi yana kallon Inda Amrah ke nuna masa shatin dukan da yayi jajir wai amma tana faɗa masa ba zafi . Tausayin ta ne yaji ya ninku a zuciyar sa . A hankali ya kewaya da Hannun sa yana Rungumo ta tare da nufar Falon cikin Gidan.
Mama Halima ne ta taso tana saurin ƙarisowa inda Nurain yake ,cike da mamaki take furta " Nurain Wannan Wacce yarinya ce ..? Tsayawa yayi yana kallon Nanny kamin ya kalli Amrah itama wacce take kallon sa . Kaman zai mata magana sai kuma ya kama Hannun Amrah yana ƙoƙarin Wayewa benen dake tsakiyar falon inda Bedroom din sa yake . Ganin haka yasa Amrah saurin riƙo hannun sa tana tsayawa ,wannan yasa Nurain juyowa yana kallon ta . Bari na faɗa mata ba mama ce ba .? . Hannun sa yakai yana shafa Gyefen kwantacen Girar sa kamin ya Girgiza mata kai yana cewa " Wannan mai AIKI ce tana kula dani sosai ,amma biyan ta ake yi ,sai dai tana kokari Nanny tace sunan ta Halima . Noory ....! Amrah Ta kira sunan sa tana kallon sa kamin tace " Babu kyau kiran sunan manya ,kace mata Mama idan ba haka ba ,Bazan biyo ka ciki ba , komawa zanyi . Murmushi Mama Halima tayi tana faɗin " A'a yarinya Bakomai ku shiga . Maƙale Kafaɗa Amrah tayi tana cuno dan ƙaramin bakin ta tare da cewa " A'a Ni komawa zanyi na fasa shiga . Sorry I'm Amrah , Mama kiyi Haƙuri ...Nurain yayi maganan yana kallon Fuskar Amrah tare da murmushi yana cewa " Shikenan Amrah.? . Gyada masa kai tayi tana murmushi tare da cewa " To muje . Hannun ta ya kama suna shigewa daga ciki .Bin bayan su Mama Nanny tayi tana tsintar kan ta cikin jin dadin haɗuwar Nurain da Amrah haka kawai .
Tun da ta shiga Bedroom din take bin ko ina da kallo ,ganin Wurin take tamkar a mafarki ba a zahiri ba ,don bata taɓa riya ma zuciyar ta akwai Wuri mai ƙyaun wannan Wurin a duniya ba. Amrah Taho ki zauna anan . Yayi maganan yana nuna mata Gyefen Gadon sa inda ta tsaya tana kallon sa kana tace " Idan na zauna jiki na zai tsuma maka Katifa . Dan Rintse idanun sa yayi don bai san me zai mata ba . Wannan yasa shi kare mata kallo yana cewa " Zaki iya zama da Towel.? Meye Towel kuma.? . Ohk ina zuwa , yayi maganan yana nufan inda Waldrop din sa yake . Gani tayi ya dauko farin Towel yana cewa " Gashi ki daura Wannan sai ki bani kayan ki ,Mama Nanny ta Wanke Miki su kamin ki tafi zasu bushe . Kai Noory na gode sosai.... Tana maganan cike da jin dadi sam bata tsaya bi takan sa ba ,don ita bata san darajar jikin ta ba ta fara kwabe Skirt ɗin jikin ta kasa . Kee Keee....yayi saurin dakatar da ita yana faɗin " Ba'a cire kaya a gaban mutane . Amsa Towel ɗin Bara in juya baya idan kin saka sai ki mun magana . Kallon shi tayi tana murmushi kamin tace " Kalli Noory ina da Pant a jiki na . Kauda kan sa gyefe yayi ba tare da ya kalleta ba ya mika mata Towel ɗin yana faɗin " Ɗaura sai kizo muyi Karatu ...! Yeeee Noory karatu zamu yi ? Amma fa ban iya ko ABCD ba . Murmushi yayi yana Fiddo da Wasu English taxt book na primary 1 . Tare da Exercise book da pencil . Amrah da pencil kuke Amfani ko .? Watsar da kayan uniform din tayi a Gyefe tana saurin zuwa inda yake tana zama gyefen shi . Eh Noory koya mun yanzu . Murmushi yayi yana buɗe Littafin Straight for English inda Tsakiyar littafin Aka yi zanen likita . Laa Noory Wannan ai malamar Asibiti ne . Cike da rashin Fahimtar Hausan nata yace " Likita ko , Doctor . Nan gaba Nima likita nake na zama , Mom Dina Nurse ce ,Amma Ni nafi son na zama medical Doctor . Kefa me kike so zama for your future life . Shiru tayi tana tunanin Abun da zata ce . Dai dai Mama Nanny na shigowa . Nurain Akwai Abin da kuke bukata.? Eh Mama ga kayan Amrah nan a wanke mata a goge mata kamin ta tafi ,sannan a fara kawo Abinci muke buƙata . Ohk Mama Nanny tace tana kwasar kayan tare da ficewa dasu a hannu . Noory ina so na zama kaman mama Nanny ce .
Cikin Kullewar kai yace " Nanny ..? But Why? , Me yasa Amrah kike so ki zama irin ta.? . Cike da Yarinta take kallon sa kana tace " Saboda tana kulawa da kai sosai , Ni kuma Baba Zuwai bata kulawa dani, ina so na kula da yara iri na nan gaba . No ba zaki nanny ba , ki ƙara tunanin wani abun dai da kike so ki zama think very well Okay.? . Uhmmm ta ɗan jan tunanin ta kamin tayi saurin cewa " Yauwa ina So na zama Babban mutum kaman kai din nan." Kechewa da dariyar da bai shirya ba yayi kamin yace " That's Very Good Amrah . Kina son haka , Yanzu sai kinyi karatu kin mun Alƙawari zaki yi karatu ko ina tare dake ko bana tare da ke.? Ki mun Alƙawarin Hakan .? . Ɗaga masa kai tayi da hannu tana cewa " Eh mana Noory nayi maka Alƙawari zanyi Karatu don na zama kaman kai . Murmushi Nurain yayi yana cewa " to mu fara mu gani . Bude littafin yayi inda farkon page din ya fara da ALPHABET.nan take ya fara karanta mata A_Z . Wanda sosai yayi mamakin fahimtar Yarinyar. Kamin Mama Nanny ta kawo masu Abinci ta kusa iyawa ,wannan yasa koda Ta hada masu abincin tana gama ci ta Cigaba da karatu don ita so take ta zama kaman Nooryn ta.
Wuraren Karfe 6:30pm . Ta kammala karatun ta tasss ta iya kuma tasan Alphabet a ido da kuma kawo shi a haddace . Kallon ta yayi yana miƙa mata uniform din da Aka wanke aka goge ga sabon jaka da Farin safa. Noory Wannan ai ba kayan makaranta na bane ko?. Murmushi yayi yana kallon Mama Nanny itama dake Murmushin kamin Tace " Amrah sune , kullum idan kin dawo ki rinƙa kawo mun ina wanke Miki kinji . Na gode mama . Amrah tayi maganan tana kallon Nurain dake ta kallon ta . Gobe idan kika kawo mun Karatun duka akan ki to bayan sayen gyada da sanyi har kyauta zan baki . Dariya tasa sosai tana cewa " Da gaske Noory ? , Gobe zan kawo maka duka..........
**
To yau dai da Alama Wannan Yarinyar ta shirya miki Asara Zuwai . Har yanzu ana kiran Sallah amma shiru kake ji . Jummai ce mai maganan tana yi tare da surfe Wake . Kai Wannan yarinya anyi tsinanniya . Tirr duk inda aka ce maka shege yake to sai ya nuna halin sa, Bara ta dawo ta same Ni.... Assalamu alaikum Muryar Amrah ya katse su cikin sanyin nan nata . Kasa magana duka suka yi ,ganin ta da Sabon kaya a jikin ta , sai Farantin gyaɗan data dora wankakkun uniform din ta akai . Ehhhhh...??? Larai ta furta tana kallon su Baba Zuwai . Ke gantali kika fara ko kuwa mene ? Wane ne ya baki kaya har da chanja Miki . Mun shiga Uku mu , kin san fa yanzu a lungu ake lalube yara a ƙwaƙule su tasss . Babban magana dama an haife ta akwararo yanzu itama zata haifo mana dan kwararo .............!
```Tallah```
Assalamu alaikum jama'a yau gaku ga buxuwa empire
Dakinga wannan page din indai ke mace ce to wannan page din nakune mata iyayen gida
Mata kamar yanda kukasani nicedai *buxuwa empire* wanda nake kawo maku kalolin mallaka,farin jini,kiranye dadai sauran su
Hajiyata mijinki duk dafa'insa kixo nan inshallah zamuyi maki maganin sa inshallah
Mace mai zama da miji mara kyauta mai mako kitaho inshallah magana ta kare
Kina zaune da saurayi ana mashi mgnr yaturo sai su gudu ki taho inshallah
Mace mai fama da matsalar jinnu matar aure ko budurwa
Budurwar da akalla zata kai shekaru 25 bata taɓa saurayi ba ta kitaho da izinin Allah
Budurwa mai samari amma da yazo ana murna zuwa daya bazai sake dawowa ba lamarin dai Allah shi gyara
Masu bukatar kiranye ko farraku tana iya mun mgn ta wannan number kamar haka:08139762831
Kiranyen miji
Aiki da tumfafiya
Aiki da idon dabba wato kamar bita zai zai
Aiki kan shanu a soke shi a bishiya
Aiki da sokakken dabba amma dabban da aka yanka sai a samu laya kamar guda 313 a xiba shi a duk wata organ 🫀🫁 ta ciki da ta waje
Zamu saka wani a idonsa a ƙwaƙwalwa aciki sannan a saka a kogo Hajiya ta mijinki he is sorry 😐 Allah ina fadamaki ai baya da tacewa sai naki
Sannan ana mawa yammata irin shi amma na kiranye cikin kwanaki uku xaki gansa a kowani hali aure kawai yake so
Bana tausayin namiji fa inkinsan kina tausayin mijinki kinfiso yarinka azabtar dake a maikuwan yarinka maki kyauta soyayya dake da yara ki da yan uwanki ba