Sashe 2
Yar Tsakar Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Nidai nafiso acemun Hajiya inason 🤗 komai da min da mijina kamar kaza ......... Ya rinka mun kaza kaza
Please 🥺 ko kinbini pc kigayamun abunda kk so direct
Matan da kayan sallah wani baiwa shi ba
Sha'anin yan uwanki bai san wannan ba
Lamarin ki da wasu kananan hidimomin ki sodayawa baya biyamaki bukata
Kije wani gida kiga matan gidan nayin abunda baki isaba kice dame tafiki dashi ga abinda tafiki dashi din .....
Ga mata masu bukatar kayan da'a available suke cikin price mai saukin gaske inshallah da masu aiki aciki da marasa aiki
Duk wacce take buƙata tana iya mun mgn ta:08139762831
Muna godiya ga mata bakiɗaya masoya mu mun gode🙏🙏🙏🙏🥰🥰🥰🥰🥰😍😍🙏🙏🙏🙏
*NASRULLAH DATA SERVICES*
_Reach out all for all your cable subscriptions at very cool rate (Airtime data, Tv Subs, prepaid bills)at comfort at your home_
*MTN*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*GLO*
200MB ₦100
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*AIRTEL*
500MB ₦200
1GB ₦350
2GB ₦700
3GB ₦1050
5GB ₦1750
10GB ₦3500
*9MOBILE*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*VALIDITY 30 DAYS*
*PAYMENT DATAILS*
ISHAQ NASIR
0778991869 | 7055852908
ACCESS BANK OPAY
*YOUR SATISFACTION IS CONCERN*
Follow this link to view our item on WhatsApp: https://wa.me/p/6501220559940694/2347055852908
*To kaman yanda na faɗa masu buƙatar na tallah ta masu hajar su a page ₦2000 ne idan kuma a Status ne ₦1000 kacal sai Kuyi mun magana ta WhatsApp number na 08081202932*
Mamamteddy📚🧸
[7/22, 11:52 AM] Matar Mijin Ta: *🛖ƳAR TSAKAR GIDA🛖*
*Romance love and Sympathetic Story*
*Story and Written by Aisha Mamanteddy*
_Page 0 2_
*Ga masu buƙatar na tallah ta masu hajar su zasu na biya ₦2000 . Idan a status kacal za'a yi Miki advert ɗin zaki biya ₦1000 only ...Sai ku tuntuɓi wannan number nawa 08081202932... Please wacce tasan zata karata Wannan labarin ta karanta shi yanzu tun daga page 1 bana so sai nayi nisa ki biyo ni akan na baki from the beginning ba zan iya ba gaskiya, ayi mun uzuri hidimomin nada yawa🤦🏻♀️...Sannan Ayi Haƙuri da posting din zaku ga ba tsawo babu yawan read more .*
**
Ihu yarinyar take tsalawa a yayin da Ruwa sama Ruwa ƙasa ake yin shi yana kuma zuba a kan ta . Data rarrafa ta nufi can Wani wuri sai taga babu hanyar ɓillewa ,don wasu da yawa a cikin gidan Rufe Ɗakunan su suka yi ,wasu kuma Labulayen su suka Sauke . Yarinya ƙarama yar shakera Ɗaya sam bata san komai a rayuwa ba ,a yau ne ta fara karo da Menene ake kira da Jarrabar Rayuwa . A yau ne tafa ganin kan tana bulayi a tsakar gida babu mai ɗaukar ta bare kuma Rarrashi . Tsawa aka yi mai ƙarfi Wanda yasa Amrah ƙanƙame jikin ta na Firgici da tsoro tana Ɗauke wuta . Wanda a daidai can Ɗakunan gidan Yara kamanta yan shakara Daya Wasu na hannun iyayen su Wasu kuma na jikin iyayen su sun Rungume . Assalamu alaikum gafara dai mutanen Gida , Baba Adamu yayi maganan yana hasko fitilar Sa zuwa tsakar Gidan wanda ya kasance Yayan mahaifin Amrah ne . Wato kanol Auwalu Ɓaidu . Kan sa rufe da buhu wanda yayi matara akan sa kaman lema . Cikin Sauri yake shirin nufar sasan sa inda matan sa da yaran sa suke . Hasken fitilan sa ne yasa Amrah gigif tana jan dogon ajiyar zuciya tare da ƙara saka kuka mai karfi irin na urincewan nan .
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un ...Baba Adamu ya furta yana faɗin Yar Waye wannan a tsakar gida ? , wannan wani sakarci ne yar Waye haka a tsakar gida .? Yayi maganan cikin daga murya yanda zasu iya Juyo shi , cikin Sauri ya nufi inda Amrah ke Zaune yana Kai hannu tare da Ɗaukar ta . Habi...! Habi...!! Ya hau kirar sunan Habi don a tunanin sa Yarinyar data Haifa ne kwanan nan . Don basa gane yaran gidan saboda yawan su . A ragen lissafi idan ka lissafa yara da manya na cikin gidan ya'yan su sun kai hamsin in ma basu wuce ba . Jiyo Muryar Baba Adamu yasa kowa Saurin fitowa daga Dakunan su ,don sun san bala'i irin nashi . Kallon su yayi yana haske su da fitilu tare da kallon yarinyar dake karkarwa na sanyi , wanda a dai dai wannan lokacin Ruwan ya fara Ɗaukewa sai dai Walƙiya da Tsawa . Yarinyar Wacece wannan? Wani irin rashin kula ne ya same ku ace ana ruwa ku bar yarinya a tsakar gida tana ihu ita ɗaya ?.
Baba Zuwai ce ita yar na isa ta kalli Baba Adamu tana cewa " Ai Malam daka Sauke yarinyar nan ƙasa don ba yar sunna nace Fache Yar Zina.! . Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Ƴar Zina kuma Zuwaira.? Yayi maganan yana kallon Kyaƙyƙyawar fuskar Amrah Wanda yayi kama dana Fulanin zuryan . Eh mana Malam , Yarinyar da Hafsatu ta haifa ce nan ta kawota yanzu bata ta daɗe da fita ba , Wai a cewan ta yar marigayi ne kanol wanda mutuwan sa shekaru fa bakwai kenan .? Lumshe ido Baba Adamu yayi yana Girgiza kai kana yace " Yanzu jinin Auwalu ce kuka bari a Tsakar gida ruwa na dukan kan ta sama da ƙasa . Yarinya ƙarama Wacce ko tsayuwa bata yi bare tafiya ?. Saboda zafin kishin ku na banza da Wofi . Sakin baki matan Gidan suka yi suna kallon Baba Adamu wanda yake surfa faɗa inda yake shiga ba nan yake fita ba . Larai ce ta kalli Shi tana cewa " Malam ka natsu don Allah kasa hankalin ka ma'aunin ka a mizani . Shekaru fa Bakwai da mutuwar Auwalu mijin mu sai yanzu a kawo yarinya yar shekara Ɗaya ace wai Yar sace .? Ko don Hafsatu bata da da a cikin gidan nan take bakin ciki da gadon yaran mu .? . Kayya Haba Larai Haba wai yanzu da gaske kike wannan maganan, To Auwalu ba shekaran sa bakwai bane bashi a gida shekarun sa 9 ne. Sannan kuma da kuke tacewa Auwalu ya mutu ? A ina kuka Gawan sa , kawai kuce Auwalu ya ɓata kuma har yau ba'a gansa ba . Ina Addu'ar Allah ya bayyana Auwalu a duk inda yake Domin shine kadai Zai raba Wannan Gardaman .
Jummai ce ta kalli Baba Adamu tana faɗin " Ikon Allah sai kallo , Malam yanzu fa kace Shekarun sa 9 da ɓata , kar ka manta daga tura su yaƙi irin nasu na Soja shine fa har yau babu shi babu labarin sa . Kar ka mata Su majojin ne suka sanar mana Auwalu ya mutu ba'a ga Gawan sa ba . Yo tayaya wannan yarinya zata zama Yar sa ,itafa shekaranta ɗaya ne a duniya ,shi kuma shekarun sa 9 da barin duniyar baki daya . Humm Numfasawa Baba Zuwai tayi tana katse Jummai tare da cewa " Malam Wallahi duk Abin da Hafsatu zata ce sharrin sune na yan boko yan bariki .ta ganmu talakawa Zata zo ta cuce mu ,shine take fadin Wai cikin kwantawa yayi sai a yanzu da ya tashi shine ta haifo Wannan yarinyar wa take Amrah ce ko waye oho yar zinan ta dai ." Kayya...! Kar na ƙara jin wannan kalmar daga bakin ko wannen ku , Amrah ya ce a cikin gidan nan . Kuma jinin mu jinin Auwalu . Itama zata Zauna tare da Yan Uwan ta da dangin ta . Zuwa safe zanyi magana da Mazajen naku duka .kowa ta wuce ta bani Wuri .