Sashe 3
Yar Tsakar Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sumi² kowa tayi Ɗakin ta duk da da magana a bakin ko waccen su Amma kuma babu daman Amayarwa . Ɗaga Asabarin Ɗakin sa yayi yana shiga bakin sa ɗauke da Sallama wanda bai jira Amsawar Matar nasa ba yake fadin " Lanti Maza Ɗauko bargo a rufe Amratu,yanzu dama kina cikin gidan duk Abin dake Faruwa kina ji a daki.? . Muskutawa Lanti tayi ba tare da ta basa Amsa ba ta nufi uwar Daƙin ta tana fiddo da bargo tare da miƙa masa don ko hannu bata kai ba bare ta amsa Amratu dake rawar Sanyi da cira . Amsan Bargon yayi yana saurin rufe Yarinyar tare da Kallon Lanti wacce ta motsa bakin ta tana cewa " Ina ji , kasan komai na cikin gidan nan bana shiga saboda banda mutumci ba zan ɗauki cin kashin ko wacce mata ba . Don haka yau yarinyar nan zata kwana a dakin nan ba zan hana ba ,amma gobe sai dai ta kwana a dakin matan Uban ta gasu nan har biyu. Tana gama Fadin Haƙa ta juya tana kokarin shigewa daga ciki ne sai Baba Adamu cike da dan sarewa yace " Lanti wannan itama tamkar Yar ki ce bayan nan ita marainiya ce gaba da baya babu uwa babu uba . Mune kaɗai gatan ta a yanzu . Eh kayi Gaskiya malam Amma kar ka manta mu kan mu yayan mu sunyi yara rai takwas ne a dakin nan ,kaga su can ne zasu riƙe ta , Ni dai abincin da zan Bata har girman ta ba zan hana ba. Amma bayan nan babu Abin da zan yi a kan Wannan yarinya .
Humm Shikenan Lanti Maza Daura Ruwan Ɗumi kiyi mata Wanka zuwa safe Za'a yi magana sosai .
**
Da misalin ƙarfe 9:01am na Safe ne duka mata da mazan Gidan aka taru a babban Zauren gidan don dama haka suke yi idan zasu yi magana mai muhimmaci , an turza an raya Kowa yace ba zai Amshi Amrah ba ,sai da Baba Adamu ya bude ma Baba Zuwai Wuta ne akan dole Amrah a dakin ta zata zauna ,idan kuma taki sai dai ta fito daga Dakin ta bar shi ,don dakin na Mahaifin Amrah ne da Sauran yayyun ta . Jin haka yasa Don dole Baba Zuwai Amincewa ba don taso ba. Sai ma cewa tayi a ga filin tsakar Ɗakin can taje ta zauna . Haka dai a karkare babu mutum daya mai goyon bayan zaman Amrah a cikin gidan sai Baba Adamu wanda ya dauki nauyin cin ta da shan ta ,amma rayuwar ta a dakin matar mahaifin ta zata yi shi wato Baba Zuwai . A safiyar Ranan Koko Lanti ta dama tana zuba ma Amratu nata tare da kaiwa Dakin Baba zuwai don a bata . Amma haka yarinyar nan tayi ta bulayi har rana babu wanda bata Abinci ,gashi a yanzu bata kukan sam ,alamu ya nuna yarinyar akwai Haƙuri duk da idanun ta kaɗai zaka kalla ka tabbatar da tana jin yunwa matuƙa . Amma Babu imani Baba Zuwai ko kallon Amrah bata yi . Sai dai yarinyar ta zauna ita kaɗai idan ta gaji kunsan Yaro baya zama wuri Ɗaya sai ta rarrafo ta fito tsakar Gidan . A haka har karfe Biyu na Rana . A wannan lokacin manyan idanun yarinyar duk sunyo waje hasken nan nata kaman tsada har ya fara duhuwa na wahala .
```Tallah```
Assalamu alaikum mata yan uwana namaku kunyimun Allah ka bar zumunci ya shiryar mana da zuri'a ameen
Dafari kuma san idan *buxuwa empire* da ta doso kunsan taimako ya kawo ta Allah ka taimakamana ameen
Hmmm 😗 to mata nasan dacewa kuma kun sani duk wata mallakar da takai bakin mallaka ko dadai tarihi baya canjawa kan cewa indai mijinki ya shiga list din aikin buxuwa empire topah hajiya ya riga da ya gama mallakuwa sai kuma Allah he is sorry 😐😐 Allah ka mana jagora ameen
Mallakar lilin kaza
Mallakar rushii
Mallakar gaban da namiji
Mallakar masai
Mallakar kwai
Mallakar ayoyi da sirri na surorin mahaliccin mu
Mallakar da muke samun hanta muja da sunansa danaki a dake da magungunan hadin mu
Farin jinin warwaro mai kaman kiranyen
Kiranyen toxali mai kamar bita zaizai
Kiranyen bakin Ruwa
Mallakar dauji,ko kiranyen saurayi ,ko macen da bata da cikakkun samari masu ajii to inkinga kawarki dawannan to aikin cikin dajine masu yi dawanda nayomasu sunsan yanda yake yi kamar yankan wuka topah hajiya bazama😒😒😑😑
Kitaho Gurin Hajiya *buxuwa empire* da tayi maku wannan kalolin aikin da zarar kinbini pc please 🥺 kifadi abun da kk so direct Saboda mutane sunyi mun yawa Allah
Matar da tashirya aure ko kinason amsar kudi wajensa ko kina buƙatar ayi masa farraku da yammata ko wacce mace ,mallaka
Masu bukatar kayan da'a available suke cikin price mai saukin gaske masu aiki da marasa aiki available zaku iya yin mana mgn ta wannan number kamar haka:08139762831
Muna godiya ga mata bakiɗaya masoya a ko ina ngd🥰🙏🙏🙏🙏🙏🥰🥰🥰🥰🥰
*NASRULLAH DATA SERVICES*
_Reach out all for all your cable subscriptions at very cool rate (Airtime data, Tv Subs, prepaid bills)at comfort at your home_
*MTN*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*GLO*
200MB ₦100
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*AIRTEL*
500MB ₦200
1GB ₦350
2GB ₦700
3GB ₦1050
5GB ₦1750
10GB ₦3500
*9MOBILE*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*VALIDITY 30 DAYS*
*PAYMENT DATAILS*
ISHAQ NASIR
0778991869 | 7055852908
ACCESS BANK OPAY
*YOUR SATISFACTION IS CONCERN*
Follow this link to view our item on WhatsApp: https://wa.me/p/6501220559940694/2347055852908
Dama gare ku masu ɓukatar na tallah maku hajar ku , tallah a page dina 2k ne kacal ,idan kuma a iya status ne 1k ne kacal via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank sai ki mun magana ta WhatsApp number na 08081202932.
#Sympathetic story 😢
#Mamanteddy
[7/23, 1:18 PM] Matar Mijin Ta: *🛖ƳAR TSAKAR GIDA🛖*
*Romance love and Sympathetic Story*
*Story and Written by Aisha Mamanteddy*
_Page 0 3_
*Ga masu buƙatar na tallah ta masu hajar su zasu na biya ₦2000 . Idan a status kacal za'a yi Miki advert ɗin zaki biya ₦1000 only ...Sai ku tuntuɓi wannan number nawa 08081202932. 😹Ina ganin comment din ku nakan yi dariya some times,wasu lokutan kuma sai naji zuciya ta takaraya😢 duba ga rayuwar Amrah And Hafsat's pain...Wata ma fa cewa tayi wai laifin na Hafsa ne and After all this ta kuma dawo tace ita mahaifiyar Tace ....So proud of you my Guyz much love.*
**
*Aƙwai maganin infection na gida kasadan wanda zaki sha na tsawon kwana ki bakwai ,fatattan duk Wani Sanyi da abun da ya shafe shi yake yi ...fara shin mu akwai na 5k zuwa 7k Bama sai da na kasa da hakan ,domun kuwa Maganin mu mai inganci ne . Ga masu buƙata zasu iya tuntuɓan wannan number 08081202932/09061466409*
Rarrafawa Amrah tayi tana shiga cikin Taɓalɓalin Gidan gaba Ɗaya kamin yarinya ya sauya . Zulai ce da take Wanke wanke ta kalli Amrah tana hararan ta tare da cewa " Wallahi yarinyar nan tazo inda nake sai na Wanke fuskar ta da Mari . Shegiya ƴar Zina Kawai guba . Tana maganan tare da Wanke wata ƙatuwar Tukunya na Umman ta Wacce take sana'ar dafa Awara ta sayar da yamma . Cike da Yarinta da Rashin Sani ,kun san yaro idan yaga Ruwa Amrah ta rarrafa da Gwiwowin tare da hannayen ta tana nufar inda Zulai ke Wanke -wanken . Kama Bokitin tayi tana Miƙewa tsaye tare da kai hannun ta tana tsunduma Yan yatsunta cikin Ruwan . Kan uba nan ..! Zulai tayi maganan tana Ɗagowa tare da kallon Amrah Wacce suna Haɗa Ido ta washe mata baki Hakoran ta yan guda biyu na bayyana tare da Wangale mata baki tana Dariya . Ɗaga Hannu Zulai tayi tana Wanke fuskar ƙaramar yarinyar Amrah da Mari wanda Sai da yannan Numfashin ta ya kusa Ɗaukewa tana jan iska tare da Yanka ihu mai ƙarfi . Dan uban ki gobe idan ina Wanke-wanke ji taho inda nake , kin gama yawo cikin tabalbali zaki zo ki ɓata mun Ruwa da kwanoni Uwar ki nace bar Wurin nan .! Zulai tayi maganan cikin Tsawa wanda yasa Amrah Urin cewa tana Cigaba da yanka ihu sosai . Baba Zuwai dake Ɗaki ne take cewa " Ƙara ma yar iska Wacce aka haifo ta a kwararo aka zo a liƙa ma Mahaifin ku da ya dade a ƙasa mamaci haba wannan duniya ina zaki je damu ne.?
Ikilima ce wacce shigowan ta yayi dai dai da duk Abin dake faruwa , Domin kuwa jiya ta dawo daga makarantar kwana da take yi sun sami Hutu , duk halin da ake ciki ta sani a wannan gidan ,yanzu ma daga Gidan kawarta take ,ta kai mata ziyara , itama Ikilima Yar kanol Auwalu Ɓaidu ce Mahaifiyar ta a gidan itace Baba Zuwai . Ganin yanda kowa ya cigaba da Aikin sa babu wanda ya kalli Amrah dake ihu haka babu Wanda yace ma Zulai Dan me ta duke Amrah yasa Ikilima cikin Sauri har da dan gudu a kuma zafafe ta nufi inda Zulai ke Wanke-wanken. Zulai wannan Wani irin zalunci ne ?, Mene Amrah tayi Miki yarinya ƙarama Wacce bata san komai ba zaki daga Hannu ki kama marin fuskar ta . ? . Kallon Ikilima Zulai tayi tana murguɗa mata baki tare da mata kallon Sama da Ƙasa tana cewa " Ashe Bata san komai ba ,to na Mare ta ,nan gaba ta kara zuwa inda nake Abun da yafi Mari ma Zan mata . Kan Uba..! Zulai Mari kika ce zaki mata Wannan Jaririyar zaki mara.? Kamin Zulai tayi Wani magana ne Ikilima ta Ɗaga Hannu tana Sauke mata Wasu irin lafiyayyun Mari Tassss Tassss har sau biyu . Don Allah kar ki fasa , tun da baki da imani muguwa Azzaluma kawai .