Sashe 7
Yar Tsakar Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*MTN*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*GLO*
200MB ₦100
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*AIRTEL*
500MB ₦200
1GB ₦350
2GB ₦700
3GB ₦1050
5GB ₦1750
10GB ₦3500
*9MOBILE*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*VALIDITY 30 DAYS*
*PAYMENT DATAILS*
ISHAQ NASIR
0778991869 | 7055852908
ACCESS BANK OPAY
*YOUR SATISFACTION IS CONCERN*
Follow this link to view our item on WhatsApp: https://wa.me/p/6501220559940694/2347055852908
*To kaman yanda na faɗa masu buƙatar na tallah ta masu hajar su a page ₦2000 ne idan kuma a Status ne ₦1000 kacal sai Kuyi mun magana ta WhatsApp number na 08081202932*
Mamanteddy 📚🧸
[7/25, 9:57 AM] Matar Mijin Ta: *🛖ƳAR TSAKAR GIDA🛖*
*Romance love and Sympathetic Story*
*Story and Written by Aisha Mamanteddy*
_Page 0 5_
*Littafin Ƴar Tsakar gida na kuɗi ne Regular payment ₦500 Vip payment ₦1000 Special payment ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932... Idan VTU transfer ne sai ki tura ta Wannan number 09061466409*
Kallon Manyan idanun ta yayi yana ɗan yin ƙasa da kansa tare da kallon Ƙwayar idanun Amrah yana cewa " Mene kika ce.? . Cike da Sanyi don jikin ta ya ida mutuwa Ganin yanda tayi sharkaf a ruwan nan yau tasan Da tsumammun kaya zata Wuni har ta kwana ,hakan yasa ta yin laƙwaam takaicin Nurain ne yanzu take ji ,don idan da bata biyo sa ba Da hakan bai faru da ita ba a ganin ta . Cikin Nuna ka dameni tace " Nurry .! Dariya yayi mai fidda Sauti fararen hakoran sa na bayyana tare da Siririn Hushiryar sa . A dakyau. Suna mai daɗi . Ya ƙare maganan yana kallon ta tare da mata Murmushi . Cike da Rashin Sanin makaman zancen nasa ta juyar da kan ta gyefe tana kallon Ababan Hawan dake Wucewa gefi² ,don bata ƙara bi ta kansa ba bare tasan Mene yake yi . Ruwan ne ya ɗan fara Ɗaukewa wannan yasa Amrah murmushi tana leko da kanta ta Wajen Lange ² Rufin mai tsiren . A hankali ta ɗago da idanun ta sama tana kallon yanda ruwan ke saukowa ta saman Fale-falen Shagon ,wannan yasa ta cike da murmushi takai Hannun ta tana tarawa ruwan na zuba a tsakiyar taffan hannun ta . Tsayawa yayi yana kallon ta tare da murmushi kamin Nurain shima yakai hannun sa yana Daura Hannun ta a saman taffan hannun shi yana tarawa a tare da nashi . Waigowa tayi tana kallon sa a wannan karon dariya tayi masa tana cewa " Nurry Ruwan ya kusa ƙarewa muyi sauri muyi sauri fa kar ruwan ya dawo . Amrah ce tayi maganan cikin Sauri tana janye Hannun ta daga nashi tare da Fitowa daga Rumfar tana nufar inda keken Nurain yake . Bayan ta ya biyo yana Tahowa tare da Hawa yana dorata bisa cike da nishaɗi suke tafiyar don a yanzu ruwan ya dauke sai dai Ɗan yayyafi . Fuskokin su kawai zaka kallah ka tabbatar da suna jin daɗin kasancewar su a hakan .
Tafiya ce ta mintuna Goma sha biyar ya kasu zuwa ga layin su . Lokaci daya Fara'ar nata ya Ɗauke , Kirjin ta taji yana buga mata da ƙarfi tuno da Baba Zuwai da tayi . Nurry Sauke ki anan. Bakin sa yakai zuwa Saitin kunnen ta yana cewa " Ina ne Gidan ku anan da zan sauke ki .? . Nidai A'a ka sauke Ni idan ba Haka ba Zulai ta ganni a keken ka zata faɗa ma Baba Zuwai ne . Kallon Gyefen sa yayi yana kallon Gidan Mahaifin sa kamin yace " Ni kin ga gidan mu Amrah, Kema muje ki nuna mun gidan ku .A'a Nidai Ka sauke Ni anan zan maka kwatance daga nan . Tsayawa da keken nasa yayi yana kai bakin sa dai dai Kunnen ta sauka to . Cikin Sauri Amrah ta dure tana kallon sa tare da kama Ƙugun ta tana cewa " Naƙi na kwatanta maka Nurry . Tana faɗin haka ta Zura da gudu tana barin sa anan tsaye . Keee Kee Amrah..! Ina ma ta sauke shi lungun da zai kaita Gidan su tayi Saurin bi tana Dariya a ganin ta Wayo tayi masa. Murmushi Nurain yayi yana faɗin " Zan kama ki ai .
Komawa yayi yana nufa Gidan su tare da tsallaka karamar Titin . Gate Man ne ya kalli Nurain yana cewa " Nurain ka dawo ruwa ya duke ka. Wani irin kallo Nurain yayi masa yana kauda kai tare da kokarin shiga cikin gidan da keken sa . Bude baki Mai Gadin yayi zai kara masa magana cike da jaraba Nurain yace " Da ruwan ya buge Ni Magani zaka mun ne kome ne . Ibeg just open the door . Jikin Mai Gadin a sanyaye ya bude masa ƙofan gate din Nurain na shigewa daga ciki . Mama Nanny ce take tsaye a baranda tun saukar Ruwan take jirar tahowar Nurain don yau tasan babu lafiya . Ganin sa da tayi yasa ta Saurin tahowa a wannan yayyafin tana nufosa tare da kama shi tana Rungume shi jikin ta , Wani iliya mai Bama ma flowers ruwa yana amsan keken nasa . Ayya Sorry My Nurain ... gaskiya Ruwa n nan bai ƙyauta mana ba . Taho muje a sauya uniform din. Ba tare da ya tanka mata ba yabi bayan ta suna shigewa daga ciki .
**
Ɓangaren Amrah kuwa a zaure ta laɓe tana tsoron shiga cikin gidan , tun daga Zauren take jin Hayagagan Baba Zuwai tana cewa " To gidan Uban ta ta tsaya ko Uwan ta har karfe Uku Da kusan Rabi yau zanci Uban yarinyar nan Wallahi zata dawo ta same Ni . Jikin Amrah ne ya hau Rawa daga tsayen da take , idanun ta na fara Ambaliyar Ruwan Hawaye mai tattare da maraici da tsoro ga tashin hankali . Kaman daga sama ne ta jiyo Muryar Zulai wacce bata san ta fito ba tana cewa " Laa Baba Zuwai ga Shegiyar nan ta maƙale a zaure , bata son ta shigo ne don kar ta kai Miki Tallahn yayi kwantai . Laha'ila kunji baƙin hali irin na yarinyar nan aiko yau sai naci Uban ki . Baba Zuwai tayi maganan tana leko Zauren tare da kamo Amrah tana jawo ta zuwa cikin Tsakar gidan . Kuka Amrah ta fara tana faɗin " Don Allah Baba Zuwai kiyi Haƙuri wallahi Zani Tallahn Ruwan sama ne ya sa na fake a hanya . Wani irin kallo Baba Zuwai ta watsa mata tana daga hannun ta tare da fara Wanke Fuskar Amrah da Mari jikake tasss⁴ har sau hudu . Jummai ne ta miƙo mata Bulalan Inji tare da Cewa" A'a kar ki Wahalar da hannun ki ga Bulalan da zai shiga jikin ta ?. Amsan Bulalan Baba Zuwai tayi tana Wani irin dukan Amrah tamkar wacce take bugun baligar mace nan ko yarinya ce yar shekaru 7 . Tun Amrah na kuka har sai da bakin ta ya mutu . Sannan Baba Zuwai ta rabu da ita ,don tafi mintuna talatin tana dukan ta kaf cikin Gidan nan babu wanda ya fito Kwatar ta . Numfasawa Baba Zuwai tayi tana cewa " Dan uban ki kuma ki Ɗauki Tallahn Gyaɗan gashi can ,na ɗari Biyar da hamsin ne ,Naira daya ya ɓata sai naci Uban ki Wallahi . A hankali Amrah ke jan jikin ta , fuskar ta duk ya kumbura na tsaban Mari hannayen Ta duk sunyi shatin bulala suna zubda jini . Jan jikin ta tayi tana Ɗaukar Farantin gyaɗan tare da Ɗaurawa a saman kan ta . Idanun ta na ganin duhuwa Ga yunwa ga duka da tasha na mutuwa . Nufar Hanyar kofar gidan tayi tana tangaɗi kaman zata kife .
**
Zaune yake a saman Ƙayataccen Bed ɗin shi ,ƙafafun shi na akan jikin Mama Nanny wacce take ta matsa masa ƙafan a hankali tana basa labarai masu daɗi ,tamkar yanda mahaifiyar sa ke masa . Kallon Nurain nayi Da yake sanye cikin Kananun kaya Rigar jikin sa T.shirt Blue sai Wandon jikin sa Farin jeans mai ɗan yalwa bai takura shi ba . Sunan Labari Mama Nanny ke basa Amma sam baya ta kan ta idanun sa na akan laptop ɗin sa dayake playing Game . Saurin Kallon Nanny yayi yana kiran sunan ta da "Halima Ƙarfe nawa yanzu.? . Ɗaga idanun ta tayi tana kallon Agogon dake maƙale a bangon Bedroom din nasa kana tace "ƙarfe Huɗu da rabi . Ohhhh God . Saurin Miƙewa yayi yana Zura Room silipers din sa tare da cewa " Ina zuwa .? Ficewa yayi daga Dakin yana nufar Wajen Farfajiyar gidan,inda ya hango mai Gadi can zaune a Kujeran sa . Nufar inda yake yayi ,yayin da mai gadin yayi Saurin muskutawa yana Miƙewa tsaye tare da cewa " Barka da fitowa Nurain . Bude mun kofa ,ina kujeran nan naka ? , Kasa mun a waje zan zauna yau .! Cike da dan gajeren mamakin yau Shine zai zauna a waje. Yaron rainon turawa sam baya son hayaniya kullum yana daki yau shine zai zauna a waje . Murmushi yayi yana cewa " Ohk sir . Yanda suke basa Girma ka rantse babba ne nan kuwa yaro ne wanda a wannan lokacin baifi Shekaru 16 ba. Jiki na Rawa Gate man ya aje masa Robber chair tare da ja gyefe Nurain na zama . Mintinan sa baifi Uku da zama ba ya hango Ta dauke da farantin gyaɗa a bisa tsakiyar kan ta . Idanun ta na kallon Ƙasa . Jan jikin ta kawai take yi dagani kasan da Akwai Abin dake damunta . Idanun sa ya kafe a kanta na yan Daƙiƙu har ta zo ta gaban sa zata Wuce bata Gan shi ba don gaban ta kawai take kallo . Motsa Laɓɓansa yayi yana kiran Sunan ta yanda zata ji shi " Amrah....!
A hankali ta ɗago da idanun ta tana sauke su bisa Fuskar sa ,wani irin sanyi taji ya ziyarci zuciyar ta , nan take ta Wangale masa baki tana dariya tare da Cewa" Kaine ....?