Sashe 15
Yar Tsakar Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A bakin Office din ta tsaya tana kai hannun ta tare da murɗa Handle Door ɗin . Muryar sa taji yana fadin " You no what ? Na haɗu Wata fine girl, which really love her ba wasa ...shigowan Amrah yasa Zaid Aje wayan sa a Gyefe yana kallon ta , sam ta kasa hada ido dashi don kallon Wani irin Ƙwarto take masa . Haka shima ya gagara dauke idanun sa daga Kallon ta . Excuse me Sir. Tayi maganan tana dan Ɗagowa tare da kallon sa . Hummmm Wani irin gwauron Numfashi ya sauke kamin ya miƙe daga Zaunen da yake yana kallon ta tare da cewa" me yasa jiya bakiyi taking Excuse kaman haka ba? Kika faɗo mun Privacy ? , Fatan dai kin iya barci ,abun da kika gani bai hanaki barci ba ko.? Tsammm Tayi tana ƙasa basa amsa mintuna uku yana expecting yaji wani Abu daga bakin ta but she make silent ,Amma sai tayi shiru ,hakan yasa shi Fahimtar tana Miskilance...hummmm . Ya numfasa kana yace " Oya zaki iya fara Aikin ki . Sum.sum tayi tana wuce shi tare da nufa inner Room ɗin shi . Ba laifi yau bai watsar da komai kaman jiya ba . Nufan Bakin gadon sa tayi tana kokarin sauya Bedsheet din a zuciyar ta tana cewa " Oh wai nan Asibiti ya dauka ko Gida.? Motsin shigowan sa yasa ta saurin juyowa , kallon kallo suke ma juna yana Sakin mata Wani Murmushin da ta kasa fahimtar menene manufar sa na yin hakan . Tun karo ta yake yi yana takowa zuwa inda take . Nan take Amrah ta rasa inda zata nufa ,wannan yasata nufar Hanyar Fita da gudu ,wanda tana isowa yayi caraf ya riƙe ta . Mutsu² take yi tana kokarin kwace kan ta ,amma nan taga ikon Allah hannu daya yasa yana kama hannayen ta duka biyun wanda motsi ta kasa . Sai fara masa kuka da tayi . Don Allah,don Allah ka rabu Dani ....Ka rabu .....Wayyooo naaaa.....Maganan ta ne ya Datse ganin yanda ya wurga ta saman Gadon sa yana haye mata tare da jan rigar aikin nata yana yagawa ƙyaaaaaaaaaaaaaaa.............!
*Kuyi hakuri posting din yau ba yawa , muna biki ne sai mun hadu Posting din gobe wanda kuma zai zama last Free page , daga shi ba zaku kara ganin pagen kyauta ba . Sai an biya kudi nasa ka mutum a group .ga masu ɓukatar yin payment regular group ₦500 Vip group ₦1000 SPC ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932*
*Aysha Mamanteddy*
[7/30, 2:19 PM] Matar Mijin Ta: *🛖ƳAR TSAKAR GIDA🛖*
*Romance love and Sympathetic Story*
*Story and Written by Aisha Mamanteddy*
_Page 10_
Last free page
Daga Wannan page Ɗin free page ya ƙare ga masu buƙatar cigaban wannan labarin regular payment ₦500
Vip payment ₦1000
Special payment ₦1500 ,sai ki turo da kuɗin ki ta Wannan Account details 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...idan Vtu transfer ne sai ki tura ta Wannan number 09061466409 na gode ..! Don Allah daga Wannan page duk inda kika ga page 11 zuwa sama to na sata ne ,kar ki karanta , ki biya kawai ki karanta Littafin ki cikin aminci da salama na gode .
Sannan ina kira ga masu karanta mun littafai free don Allah ku dakata ,don sanin kan ku ne littafaina na kuɗi ne ,masu sayar mun da littafai Wallahi ku rinƙa tuna gobe ba yau ba , Wannan haƙƙi na ne ,ba Wani kuɗi ne mai yawa dasu ba kawai ki biya yafi Miki sauki kin san Wannan saya kikayi a hannun marubuciyar ,idan kina buƙata ga number na contact me Ina da Enough time inshallah da zaki samu ko mene kike buƙata . Masu karanta mun Littafai suna maida mun shi izuwa Audio na faɗa bana buƙata please . Ga masu buƙatar karanta complete document ɗina ga sunayen su a ƙasa Sannan kuma ga kuɗin ko wanne nan , so You chat me up 👉🏻 08081202932. Idan kudin ki zaki tura kai tsaye ga account number na 6037312299 mohammed Aisha keystone bank don Allah mu kiyaye....!
```Littafaina```
Ƴar Aiki na ₦200
Dijama yar Fulani ₦300
Walijaam ₦500
Siyasata ₦300
Ƙwarton manya ₦500
The virgin maid ₦500
Bafullatanan Ruga ₦300
Yar Waye ₦200
The Sexy Boss ₦500
Taɓarah ₦500
Zuma da Maɗaci ₦300
My Lady boss₦500
Ƙwaryar sama ₦300
Duniyar shahara X world ₦600
Fyaaɗe ₦1000
Gidan Ƙwarata ₦300
Gidan Zaurawa₦500
Yar maula ₦300
Idan kina buƙata ga kuɗin su nan sai ayi mun magana .
Tun da ya haye saman ta tayi laƙwaam motsi ta kasa yi sai nishi da take yi sama sama . Idanun ta fal tsoro haka nan takasa Jajircewa wurin hana su zubo da Marayun Ƙwallah Wanda ta san a yanzu bata da maceci sai ALLAH . Kallon Idanun Zaid Amrah keyi tana Hawaye tare da Girgiza masa kai alamun yayi haƙuri ... Zuba mata tsayayyun idanun sa yayi na rashin tsoro ko ɗar kusan mintuna biyu suna a haka , Gaba Ɗaya A iya Wannan lokacin Amrah ta gama jiƙewa da Zufa da Hawaye. Haka ta kasa risinar da idanun ta daga kallon kyaƙyƙyawar fuskar Zaid . Gani tayi ya sakin mata Murmushi yana ɗaga mata Gira tare da cewa " Meye Sunan ki.? . Lumshe idanun ta tayi Wasu Hawayen na zubo mata sam ta kasa masa magana bare ta basa Amsan tambayan sa a yanzu ita dai hanya ɗaya take nema Wato Hanyar Guduwa . Uhmmm Ya sauke Wani irin gwauron Numfashi a zuciyar shi yana cewa" Ni yarinyar nan zata kawo ma miskilanci ? Duk miskilancin ki naga Nawaaf wato ƙanin sa . Juyawa yayi da kallon sa gyefe yana tunanin mene zai mata ? , Mutsu² ta fara yi masa tana kokarin Ɗagowa daga dannan da yayi mata ,kawai sai dai taji hannun sa yana shigarwa tsakiyar Rigar ta da ya dirar ta tsakiya , braziyan ya bayyana da duk Wani Albarkatun ta . Rintse ido tayi tana fashewa da kuka a hankali cike da sarewa , cikin Sanyayyar Muryar ta Wanda duk yunwa ya cinye tace " Kayi Haƙuri Don Allah. Ji yayi zuciyar sa na ingiza shi amma kuma sai ya janye Hannun sa daga Saman Breast din ta yana cewa " Ya sunan ki ?. Motsa ƙaramin bakin ta Amrah tayi tana furta " Sunana Amrah ,ta ƙare maganan tana ɗago da Lulun idanun ta tana kallon reaction din sa zai barta ne ya rabu da ita ,tayi masa aiki ? , Ko kuwa still yana nan kan bakan sa ,yana so ya keta mata haddi?.
Ɗagota taga yayi yana mannata ta da ƙirjin shi tare da Rungume ta tsam , Amrah ina Son ki ...! Saurin ware idanun ta Amrah tayi jin maganan nasa take tamkar saukar Aradu. Nan take zuciyar ta tafara mata wasiwasi ,to me yake nufi.? Wata zuciyar ne ta bata Amsa da cewa " eh yana son yayi lalata dake ne yaci Miki mutuncin ki . Ɗago ido tayi tana kallon sa yanda ya kafeta da idanun sa yasa ta saurin gasgata zuciyar ta. Kuka ta fashe masa dashi tana cewa " A'a wallahi , don Allah ka rabu Dani Wallahi Ni ba yar iska bace . Wayyo na shiga Uku Ni Amrah zai rabani da mutunci na ...me nayi maka ? . Shiittt yayi maganan yana raba jikin sa daga nata tare da miƙewa tsaye yana dafe kan saman Goshin sa . Ohhhh..... Ya furta yana juya mata baya. Ganin haka yasa Amrah Saurin miƙewa tana janye jikin ta daga Gadon tana kokarin Ficewa da gudu . A bakin ƙofan ne taja ta tsaya tana kallon rigar jikin ta yanda suka yi kokawa ya kyeta mata tun daga Farkon shi har ƙasa. Hawayen idanun ta ne suka ci-gaba da Zubo mata , Wanda Daga bayan ta ne taji Muryar sa yana cewa " Ki dawo ki zauna yanzu zan saka a kawo Miki Wani kayan sai ki sauya Wannan . Juyowa Amrah tayi tana bin sa da kallo idanun ta na Hawayen jin Haushin sa da tsoron sa .
Amrah Da gaske nake Ina Son ki , kuma nasan ke ba yar iska bace kanana ko? Yayi maganan yana takowa zuwa inda take , kasa motsi tayi tana kallon sa . Amrah ina Son ki tun a ranan farko da kika shigo Toilet kika ganni ciki , Yanda kika yi shi ya dauke mun hankali daga kallon ki , shi kuma yasaka naji Soyayyar ki a zuciya ta . Ba kaman yanda kika gan mu a Wancen Ranan za muyi Rayuwa dake ba , Aa mu namu rayuwar na Ma'aurata..., This is the first time Dana fara mafarkin ganin nayi Aure har naji na shirya rabuwa da duk Wasu .....Wayyo kaina ..! Amrah tayi maganan tana dafe kan ta da jiri ke diban ta ,gaba ɗaya ta gama galabaita a hannun sa , dannen ta da yayi ji tayi kaman an daura mata dutse don ko motsi ta kasa yi a wannan lokacin,a yanzu kuma idanun ta basa ma gani da kyau saboda yunwan dake cin hanjin ta .
Saurin isowa kusa da ita yayi yana kama hannun ta tare da cewa " Amrah ....Yanda ya riƙo ta ne yasa Amrah saurin yin baya tana daga Hannun ta tare da Wanke fuskar Doctor Zaid da Mari tasssss. Cikin sanyin Murya ga duhu da bata iya ma ganin shi da kyau take faɗin " Doctor ka rabu Dani , Ni ba yar iska Bace , ka rufa min Asiri,kar ku cuce Ni mutuwa zanyi a hannun Baaba Zuwai zata kashe ni..........luuuuu tayi tana yin baya tare da kokarin zubewa anan . Saurin Kara riƙota yayi a wannan karon da jikin sa ya hadata yana Rungume ta tare da Girgiza ta yana kiran sunan ta Amrah...! Amrah...!! Zafin Jikin ta yasa shi saurin daukar ta cak kaman yar baby yana nufar Gadon sa tare da Kwantar da ita cikin Sauri. Fuskar ta ya shafa yana jin yanayin zafin jikin ta . A hankali ya furta " Tana da damuwa sannan kuma akwai yunwa a tare da ita ....!