← Book details Yar Tsakar Gida Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 17

Sashe 17

Yar Tsakar Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Bakin ta Dauke da Sallama ta shiga falon inda ta tadda shi Zaune idanun sa akan System din dake gaban sa . Sallamar da tayi ne yasa shi saurin Ɗagowa don ya san Muryar ko yaji sauyi to sauyin kaɗanne . Wani irin dam² Kirjin Amrah ya Buga ganin Fuskar da ta rabu da ganin sa na tsawon Shekaru goma sha ,tun kamin ta mallaki hankalin ta ,amma har a yau ba zata taba mantawa da wannan kyaƙyƙyawar fuskar ba . Tsayawa tayi tana kasa motsi yayin da ya juya yana rufe laptop ɗin sa tare da cewa " Shigo ki aje a saman table din can . Zuciyar ta ne ya karaya a lokaci daya, Ƙwaƙwalwar ta na kasa tunana mata abun da ya dace da Abin da take gani a yanzu . Ya manta Dani ne? Ko kuwa Wulaƙancin da aka faɗa da Miskilancin nasa da Gaske ne ..? , Kuma zai iya gani na ya kauda kai..................?

*To masu karatu ya kuka ga Wannan? Shin Nurain ya manta da Amrah ne? Ko kuwa baya buƙatar ganin ta a rayuwar sa ne? Ko kuma dai.........! Ku biyo NI a page 11 Wanda anan Free page din wannan littafi ya kare . Ga masu ɓukatar Cigaban regular group ₦500 Vip group ₦1k SPC ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932*

Assalamu alaikum mata yan uwana namaku kunyimun Allah ka bar zumunci ya shiryar mana da zuri'a ameen

Dafari kuma san idan *buxuwa empire* da ta doso kunsan taimako ya kawo ta Allah ka taimakamana ameen

Hmmm 😗 to mata nasan dacewa kuma kun sani duk wata mallakar da takai bakin mallaka ko dadai tarihi baya canjawa kan cewa indai mijinki ya shiga list din aikin buxuwa empire topah hajiya ya riga da ya gama mallakuwa sai kuma Allah he is sorry 😐😐 Allah ka mana jagora ameen

Mallakar lilin kaza

Mallakar rushii

Mallakar gaban da namiji

Mallakar masai

Mallakar kwai

Mallakar ayoyi da sirri na surorin mahaliccin mu

Mallakar da muke samun hanta muja da sunansa danaki a dake da magungunan hadin mu

Farin jinin warwaro mai kaman kiranyen

Kiranyen toxali mai kamar bita zaizai

Kiranyen bakin Ruwa

Mallakar dauji,ko kiranyen saurayi ,ko macen da bata da cikakkun samari masu ajii to inkinga kawarki dawannan to aikin cikin dajine masu yi dawanda nayomasu sunsan yanda yake yi kamar yankan wuka topah hajiya bazama😒😒😑😑

Kitaho Gurin Hajiya *buxuwa empire* da tayi maku wannan kalolin aikin da zarar kinbini pc please 🥺 kifadi abun da kk so direct Saboda mutane sunyi mun yawa Allah

Matar da tashirya aure ko kinason amsar kudi wajensa ko kina buƙatar ayi masa farraku da yammata ko wacce mace ,mallaka

Masu bukatar kayan da'a available suke cikin price mai saukin gaske masu aiki da marasa aiki available zaku iya yin mana mgn ta wannan number kamar haka:08139762831

Muna godiya ga mata bakiɗaya masoya a ko ina ngd🥰🙏🙏🙏🙏
Chapter 17 · 0% Book details